Ameeratu rayhana

115 4 1
                                    

**************************************************************£pisod€●€ight££●0n€****
************{81}*************
**********************************************************



Raheem koh bayan tafada masa Cewar ne yayi kidnapping dinta ba shiri yatashi yaja motor sai gdnsu jamal yadan Parker can yanda baza'a ganesa ba yazo koda jamal zaizo yabisa duk inda zashi koda zaiga inda yakaita.

Yakai kusan 1 hour harda rabi gurin Amma tsit ana haka kenan wazaigani jamal ne yazo da motarsa ya shige gidan yakai one hour gdn sannan yafito yashige motor yafice raheem koh na biyedashi abaya yatsaya wani gurin sayen abinci sannan yafice tafiyarda takai 1 hour da mintota yakaisu ga wani daji haka tsit yafaka motarsa yafito yabisa abaya sunyi tafiya dazatakai 20 mints suka isa raheem yatsaya ganin duka wasu kattane tsaye da guns ahannunsu jamal yashige ciki baitsaya koh inaba sai dakin da ya'ajeta yafada Don shiyau yadau alwashin duk abunda zai faro saidai yafaru saiya kusanceta bazai iya jurewa ba Don zai iya hauka.

Kuka take haryanzo bataci kome bah jawo hannunta yayi tace "jamal mekake kokarin yimun Don Allah ka kyaleni "

Kukah take sosai tana ihu dakarfi yajaye mata rigarta yarage mata bra da pant Shikoh raheem yasamu su kattannan Sun zagaya so dagudun tsiya yashigo gidan jin kukan sahibar tasa dasauri yafada dakin ganin yayi jamal na kokarin jaye mata bra suna kokawa ai ina wani irin jealous natashin hankali yakamasa da bacin rai kamar zaki fuskar nan tai tukun tukun jawo wuyan jamal yashakesa awuyansa sosai kaimasa duka yake sosai da sosai itakoh tai saurin sakayanta ai raheem na cikin halin dukansa tah koh ina gugan yafadi sume ganin hakan rayhana tace

"My Prince we have to go from here kamin kattannan gardawa suzo "  yakalleta idanunsa na kwalla sunyi jaa sosai hannunsa duk jini yaja hannunta suka fice

Gugan jamal koh ashe ba suma yayi bah ganin dukan da yakamasa zai kashesa yasa yayi pretending suna fita yamaza yakwala ma gardawan kira sukazo yace "aikin mekuke kuka bar wani haryazo nan kuyi maza Kuka masu nace "

Sunkai su goma kattin gardawa ne rayhana koh gudu suke su Ankara saiga mota tafaka gabansu kartin suka fito majiya karfi ne sosai sunka doso su sunzo kamasu raheem yakaima guda duka Don raheem jarumi ne namijin gwarzo ne yayi kokari sosai gurin bugunsu Amma yakasa domin wasu gardawa ne katti yayi ma kokari sosai su goma wurin karawa daso guda yakai Mar duka yafadi kasa suka daukesu suka shige dasu mota kiitt suka maidasu

  Kulle raheem sukayi suka kawo su palornsa suka tsaya yakallesu yacema raheem "lallai kayi jarumtar sosai saidai kash bakayi nasaraba dazansa akawomin kai domin daukar fansa Akanka nakwace mun habibty dakayi sai kadandana azaba saina kasheka yanzo nan anma dai bazan ma motuwar sauki bah hhhhhhhhhhhhh saika sha azaba tukunna " ya umurci gardawansa dacewa "inaso yanzu nan kuyi masa dukan tsiya harsai yakasa motsi hhhh"yana dariyar mugunta

  Rayhana ce tazaro ido jin abunda yace amasa tace "jamal kaiwa Allah karka kashesa karka sa ama masoyina duka koh ba komai ai abokinkane yaushe kakuma hk bansanka haka ba kuma aibani kadaice mace ba zaka samu mai sonka ni shikadai nakeso Don Allah "

Tayi kneeling tana kuka raheem nakada tayi Amma tayi dukansa suka fara sosai da sosai jamal yace "kekika maidani haka sonki yamaidani hk bazan taba rabuwa dake ba kekadaice macen dake zuciyata taya zanso Wata bayan kekadaice cikinta shiya kwacemunke ankusa auranmu dayanzu munyi aure "

Bugunsa suka cigaba harnunfashinsa yafara kasa kasa itakoh kuka take jamal yadaga masu hannu alamon su tsaya yana dariyar keta  akwai abunda yake shirin yi yanzo

Yace da ita "umm habibty tunda kince nakyalesa zankyalesa donke Amma fa sai kinzo yanzunnan inaso kizo kiyi kissing Dina zan kyalesa Allah " tafidda ido tabdi abunda bata taba yiba raheem dukda jin ciwo da radadin dake damunsa yadan daure yace "my princess kada kiyi hakan zan iya jure komai aduniya banda wani yakusamce ki koh tabaki Don allah(Don raheem fa akwai mugun zafin kishi harna tsiya "

Jamal yasamu abunda yakeso baijira ma tazo bah yazo gab daita raheem nakallonsu jamal yaja Wota yana fara kissing dinta abaki sosai yakam kameta sosai Don tana tabugunsa iyakarfinta dayake macece bazata iyaba raheem koh naganin hakan yafasa wani wawan kukah sosai natashin hankali kamin kace me ga injuries dinsa Amma zafin kishi yamanta yatashi kamar zaki yahau dukan jamal kwarai yake dukansa dukda gardawan bugun raheem suke bai hana bugun dayake me jamal bah

Jamal tuni yasume wanwars sbd bakaramin duka raheem ke kaimasa bah

Ina basaiga king ra'uf bah yafado da tawagar sojoji aka kama gardawan dakyar king ra'uf da soldiers sujars aka janyesa daga dukan jamal yasuma amma yaqi daina dukansa bayan ansamu king ra'uf yalallashesa ganin shine ma yajanye don da zai kashesa king ra'uf na mamakin ganin yanda yake dukansa gashi shikansa yanada manyan injuries koh yanda yaga yahasala yasan babban al'amari ne ambulance sukazo aka tafi tareda sojoji aka sa jamal aciki taredasu raheem koh shima faduwan yayi sanadin manyan injuries dake dashi aka tafi dashi tareda rayhana tana rikeda hannunsa sai kuka take sosai  dakuma king ra'uf  sai hospital aka wuce dasu.


By zarah basheer

AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (Where stories live. Discover now