*****************************************************************************************************************€pisod€••$€v€πT€€••F0u®******
*****************{74}***************
************************************************************************¢0πtiπu€••
*********Rayhana ce tafito daga part dinta da shigarta mai daukan hankali tayi kyau Sosai abaya ce tasa Red taimata kyau da red jambaki tayi masifaffen kyau raheem kam yana ganinta kallonta yakafe da kallonta hartazo gurin .
suhfa tace "ohh wannan diya toh dai wannan daukan wanka dakikayi nabanza ne anfasa baibari ba koma kidebe kayan sai wani azarbabi take" rayahana cikin shagwaba tace"abhee wai dagaske ne Baka Bari ba"Suhfa tace "aw dakin zata wasa Nike toh dagaske ne ba inda zakije ki Hakura kawai sai wani lokacin kila hhhhhh" tafara kukan wasa cikin shagwaba Sukai dariya raheem taburgesa king ra'uf yace "kinga abnataya ta jindatuk (granny)dinki wasa take maki kyaleta kinji kutafi adawo lapia akula kuma kar adade kinji " tai dariya tayi hugging abhee dinta tace "thanks abhee na"tai Ma suhfa gwalo "belumm yabarni " suhfa tace "kinganki yaran yanzu ba kunya ai ankusa auran naku muhuta hhhh"kowa yayi dariya suka wuce .
Sunfito kenan yaje yabode mata gaban katuwar motorsa luxurious fara tashige yakulle saiga waheeb yaga sanda yabude mata tashiga yaima waheeb gwalo yace "raheem da rayhana mutu karaba takalmin kaza har Abadan da'iman masu bakin ciki yakashesu hhhhhhhhhhh"
Yana dariya yashige motarsa suka fice waheeb koh ransa kuna yake bakin ciki yama mayesa yace "yaro kenan Zaka gane Korenka dani kake wallahy hmm"yawuce ciki
Sukuma lovebirds suna mota raheem kecewa "my princess my durling My life is empty without you in it my life is worthless idan baki cikinta babu ma'anar rayuwata nayi missing naki sosai rashin ki taredani shekara uku tamkar shekaru dayawa agareni rashin ki bakaramar wahala da azaba da radadi nakeji bah nadaure matukar daurewa wurin nemanki nazata narasa ki kenan yau gaki gabana My princess please promise me you will never leave me again " yana hawaye yake fadan hakan itama
Tace "my prince meyasaka ramewa da baki haka bayanda kake ba duk kabi karame ka komaye" yace yadanyi murmushin tausai yace "mene kowa koh Idan ba rashinki bah aike ce rayuwata " tai hawaye tace "am sorry my prince duk tani kashiga wannan hali amma naima alqawarin ina tareda kai bazan gujeka bah har abada"
Yayi mata smiling dinnan nasa mai tsada saiga su wurin mai shagon Ice cream suka shiga anata kallonsu aka zubamasu yace akawo masu da waffles aka hado da waffles da ice-cream 😋 yummy nima dani yahado naci nakushi wayo dadi Sun iya waffles din sosai karan dadi ne dashi suka zauna suna cha tana santi yanda take shanne sai ya dauke ta photo ta lura tace cikin shagwavba"Allah bazan yarda mugani sai kanunamin " tana kara birgesa kullum sonta Dada karuwa yake a zuciyarsa shagwabar ta burgesa .
Nan suka fa fara rigimar tabashi yaki sunaita rigima kamar yara daga karshe takwace taimasa gwalo yayi dariya taduba hutun yayi kyau tadau spoon zata sha ice cream yadauketa nanfa taga pics dinta ne cike cikin wayarsa sunfi dubu duk bata saniba unexpected yadauketa da videos cike batareda sanninta bah wallpapers dinsa ma itace password dinsa ma nawayar My princess harda pic dinta tun sanda aka kaita hospital yayi jinyarta asalin soyayyarsu tai mamaki kwarai dagaske tace
"ohh toh waton almakuri Ashe Idan bansaniba kaita daukana pics koh"yayi Daria yace "pics da vid dinki sune suke debe mankewa idan bana tareda da lokacinda kika bata sunake kalla suke ragemun radadin danake ciki"
Tayi smiling ☺ tace "My prince i love you so so so much " yace "i love you so dearly much more and more and more and more and more more more more than anything more than you know more than you think more than you love me "
Yakara cewa"my princess burina yanzu baiwuce na aure kiba Kizama mallakina musamu zuri'a tareda ke nikoh idan munsamu baby girl zansamata fauzan sunan mahaifiyarki "
Tayi dan guntun hawayetayi smiling tace"allah yanuna mana my prince Nima haka nagode dakace zamu sama diyrmu sunan mahaifiyata" yce "Never mind kinsan fah koh nifa jinake 4month dinan kafin auremu kamar years nake jinsu allah jinake kamar amana gobe nakagu aimana aure kizama amaryata" tayi smiling tace "haba malam mikakaci nakasa nazuba ai ankusa kamar gobe ne hutarda kanka "yace "ai baki ganewa ne ninasan menake ji "tayi smiling.
Suka cigaba da soyewarsu cikin jindadi zasshawa ohhh Sun matukar burgeni they are d best and perfect 💏 lovers couple's 👫 they look 500%hhhhhh perfect beautiful together I love them
Wadanda ke shagon ice cream din mutane da dama suna cemasu sunyi kyau da juna sanan sunyi sa'ar juna allah yabasu irin partners kamar su sukuwa idan ance hakan saidai kawai suyi smiling barakallah suce .kunsan bakin mutane saida duaiSungama soyayyarsu karfe 5:30 yamaidata gida yabude mata kofa tafito Sukai bye bye badan sunso rabuwa bah dajuna ba don bayanda suka iya tawuce part dinta don tagaji tai wanka tafito tasa kana nan kaya tadan kwanta tafuta
By Zarah Basheer
YOU ARE READING
AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (
عاطفيةThis story is about,a princess a beautiful princess named Rayhana she is the daughter of king of Dubai . she was kidnapped by the maids of the house when she was a baby some one in the family gives her ransom money to kidnapped her and take her per...