AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA)

203 13 2
                                    

•••••••••••••••••••••••••••••
piod£ thirt€€ tw0 {32}********
••••••••••••••••••••••••••••

°C0ntinu£•••
•••••••••••••
•••••••••••••


Tac€ tayi smiling taji dadin kalamansa sosai tace "hmmm tohm naji kaida bakada lapiya amma sai surutae kake yakamata fa kayi resting sosai haka doc yace" yace. "Tohh bakomai u know dat your word is my comand duk abunda kikace haka za'ayi my precious princess "tace

"Humm ai idan kaji sauki sai musha soyayarmu koh amma yanzu ka kwanta"daga nan dae tasamu yakwanta ta shimfida masa blanket itama samun kujera tae tadan kishin gida tayi barci sai safe .

tana tashi taganta bisan gadon ai ina tashi tagansa yana barci tayi taduba clock (agogo) karfe 6:00 dot karfe goma zasu shiga lecture tamaza tafita tatare taxi ta'ajeta dashi ganta room dinsu tagansu ainau da claudia har suntashi barci sukayi caaaa suna cewa "kehh kehh ina kika kwan sannan miya faru jiya kikafita gigice baki fada manaba meke faruwane wai "

Tace" hmmm " nan tazauna tabasu labarin komai duk abunda yafaro ainau tace "kai amma dai naji dadi cewar yanzu kinyarda dashi sai dae kuma natausaya masa allah basa lapia amma dae gaskiya yana sonki dayawa wallahi raheena " claudia tace

"Ehh wallahi amma kinsan me ke shegiyace wallahi ashe dama kina sonsa kikai mai hakan nan sai da yasha wahala amma natauaya masa kuma naji dadi tunda kina sonaa yanzu" ainau tace

"Toh shifa waheeb yazakiyi dashi " tace

"Mtss nihar nafara mantawa dashi mutumin da tunda yatafi paris kokirana baitaba ba kuma ai ba so atsakaninmu kawae yadaukeni ne amatsayin sis nikuma bro kuma yanzu kila yamanta dani shiyasa kuma shiyasani oho" claudia tace

"A'ah kekoh yatae makeki fa kema karki ce haka kinkasani koh yanada uzuri babba amma banyarda zaiyi hakan ba" raheena tace

"Oho yanzu dae kada mutsaya surutu mumakara lacture kutashi mukarya muyi wanka muwuce yafi mana "

Daga nan suka tashi suka tashi sukai wanka ita tae sallah tayi wanka suka wuce

Tunda ga ranar kullum sai taje gano raheem sunsha soyayarsu tana kula dashi sosai soyayarsu kullum karuwa take kamar ana rura wuta haka take karuwa har dae raheem agaskiya raheem yafi son raheena sosai bisaga ita.

Yau ne satinsa biyu a hospital aka sallameshi baigayawa raheena ba soyake yai mata suprise a school .

Su raheena ne sunfito cafeteria kenan zasuje hostel kenan kawai car tasha gabansu mutane koh mata maza sai kowa ake da ganin motarsa andade ba'agansa ba khairat ce tafito wani class ganin motarsa sai tsalle take tadade bataga taurarintaba da zataje tai masa magana kawai .

Fitowa yayi dawani katon gift a hannunsa komeye aciki oho inaaa idanun raheena kasa daukewa sukai ganin take kamar mafarki take murza idonta tayi taga yakara dusu ta yace

"Suprise my precious princess ba mafarki kike ba nine nan your hubby "

Tayi wani irin smiling mai tsada kamar zatae hugging dinsa kuma dae tafasa tace "ooooohhh myyy goddd this is big suprise my hubby ansallameka kenan my hubby" yace sosai mana "ai kudanke dole asallameni nayi missing dinki ne"

Tace "me tooo"

By zarah basheer

AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (Where stories live. Discover now