AMEERATU RAYHAN 2

240 11 3
                                    

S€AS0N TW0

•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
pisod£ thirt£€ €ight€ {38}°°°°°°°°°°°°°°
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••



BAYAN KWANA BIYU

DA dawowar Sultan waheeb ne yana gidansa yana hutawa ne zaune yake garden din gidansa yabi ya rame sosae wayarsa ya dauka yakira wani yace yazu yana son ganinsa ynzu yabasa 10 mints
Yakarasu

Bayan 10 mints sai ga wani mutume rikeda yar wata jikka tattareda kasusuwa cike sai waheeb yace masa "dafa tan dae aikin dana bar maka kayi sa baka bar rana koh dayaba" sai mutumin yace

"Yess sir tunda kaban aikin nan ban ketare koh rana dayaba duk wani moves dinta na wadannan kasusuwan nadauka duk inda taje yana ciki" .

Yadauka yar jikar yaba waheeb waheeb kuma yadauko jikar kuddi yaje famasa allah dai yasan adadin nawa ke cikin jakar.

Yace yafice yabasa waje tunda ya gama yimasa aikinsa yabiyashi mutumin yafice daukar jikar yayi yakuma palornsa yaba wata maid tadinga sawa tana cirewa yafara tun daga inda aka kade raheena har inda yaje daita diner da duk soyayyarsu inda aka tsaya inda suna wurin hotawa  yakai ta domin tahuce bacin ranta.

Oooo.mmm.ggg (o.m.g) ina tuni gugan fuskarsa tacanza launi zuwa jaaa sai huci yake kamar katon zaki tashi yae ya mare maid din tafice dagudu yadauki tv tafasa duk yafarfasa komi kujerun duk ya wular dasu har da jimuwa yayi ahannu jini nafita amma baidai naba sai ihu yake yana cewa sosai. 'Nooo noo no way nooo one can take away my anjel, my life ,my everything nd i swear raheem you pay for this .......

Yana maganarsa kenan sai gasa yafadu shi kota kayan da suka fashe baiyi ba ya maza yayi hugging dinsa yace "welcome welcome back dude, bros alot of missinggg uuu " ya wani irin masa mugum nushi aciki sai daya fadi in hurt nushin da yae masa sai a sannan ne ya lura da yanda dakin yanda yake yatasu ahankali rikeda ciki yace

"Bros meke faruwane mai nai ma haka my bro" waheeb yace. "Dont ever call me ur bro again am no more ever your friend or bro u cheater mayaudari kasan cewar yanda nake son raheena sosae don kaga ba nanan shine harda soyayya da ita koh ka kyaleta kabarmun kabar kulata koh relation din mu yatsinke kazaba " raheem yayi dariyar yake datafi ciwo zafi yace.

"Hummmm yaro yaro ne baisan wutaba sai ya taka tobari kaji ayita akare kai baka isa ba wallahi bakada wannan mulkin ko mukamin dazaisa nabar maka ita kai bari kaji bb wani mahaluki daya isa yara bani daita barai kai karamin kwaro kuma relation dakake mgn yadade bai tsinkeba so what so what' waheeb yace

"Ok toh tunda nayi ma talala ma baka biba za'ai ma tatsiyar bari kaji wlh sai kayi babbar danasani yin soyayya daita domin kowa kota halin kaka sai nasa meta ka ajiye arubuce indai har ina raye bbu wanda ya isa yahani auren raheena zaka gani kaikuma zakai dana sani " yakira wo guards yace subashi kashi amma ina duk yaci ubansu ya suburbudasu domin karfi ne dashi" waheeb yace

"Get out of my house nd dont ever let me see u face again or else you will regret it forever" sai da yazu daf da sultan yara ma nushinsa yakai masa nushi aciki sosai yafadi sannan ya ficewarsa da bacin rai da bakin ciki"

By zarah baaheer



BAYAN KWANA BIYU

DA dawowar Sultan waheeb ne yana gidansa yana hutawa ne zaune yake garden din gidansa yabi ya rame sosae wayarsa ya dauka yakira wani yace yazu yana son ganinsa ynzu tabasa 10 mints
Yakarasu

Bayan 10 mints sai ga wani mutume rikeda yar wata jikka tattareda kasusuwa cike sai waheeb yace masa "dafa tan dae aikin dana bar maka kayi sa baka bar ran koh dayaba" sai mutumin yace

"Yess sir tunda kaban aikin nan ban ketare koh rana dayaba duk wani moves dinta na wadannan kasusuwan nadauka duk inda taje yana ciki" .

Yadauka yar jikar yaba waheeb waheeb kuma yadauko jikar kuddi yaje famasa allah dai yasan adadin nawa ke cikin jakar.

Yace yafice yabasa waje tunda ya gama yimasa aikinsa yabiyashi mutumin yafice daukar jikar yayi yakuma palornsa yaba wata maid tadinga sawa tana cirewa yafara tun daga inda aka kade raheena har inda yaje daita diner da duk soyayyarsu inda aka tsaya inda suna wurin hotawa  yakai ta domin tahuce bacin ranta.

Oooo.mmm.ggg (o.m.g) ina tuni guga fuskarsa tacanza launi zuwa jaaa sai huci yake kamar katon zaki tashi yae ya mare maid din tafice dagudu yadauki tv tafasa duk yafarfasa komi kujerun duk ya wular dasu har da jimuwa yayi ahannu jini nafita amma baidai naba sai ihu yake yana cewa sosai. 'Nooo noo no way nooo one can take away my anjel, my life ,my everything nd i swear raheem you pay for this .......

Yana maganarsa kenan sai gasa yafadu shi kota kayan da suka fashe baiyi ba ya maza yayi hugging dinsa yace "welcome welcome back dude, bros alot of missinggg uuu " ya wani irin masa mugum nushi aciki sai daya fadi in hurt nushin da yae masa sai a sannan ne ya lura da yanda dakin yanda yake yatasu ahankali rikeda ciki yace

"Bros meke faruwane mai nai ma haka my bro" waheeb yace. "Dont ever call me ur bro again am no more ever your friend or bro u cheater mayaudari kasan cewar yanda nake son raheena sosae don kaga ba nanan shine harda soyayya da ita koh ka kyaleta kabarmun kabar kulata koh relation din mu yatsinke" raheem yayi dariyar yake datafi ciwo zafi yace.

"Hummmm yaro yaro ne baisan wutaba sai ya taka tobari kaji ayita akare kai baka isa ba wallahi bakada wannan mulkin ko mukamin dazaisa nabar maka ita kai bari kaji bb wani mahaluki daya isa yara bani daita barai kai karamin kwaro kuma relation dakake mgn yadade bai tsinkeba so what so what' waheeb yace

"Ok toh tunda nayi ma talala ma baka biba za'ai ma tatsiyar bari kaji wlh sai kayi babbar danasani yin soyayya daita domin kowa kota halin kaka sai nasa meta ka ajiye arubuce indai har ina raye bbu wanda ya isa yahani auren raheena zaka gani kaikuma zakai dana sani " yakira wo guards yace subashi kashi amma ina duk yaci ubansu ya suburbudasu domin karfi ne dashi" waheeb yace

"Get out of my house nd dont ever let me see u face again or else you will regret it forever" sai da yazu daf da sultan yara ma nushinsa yakai masa nushi aciki sosai yafadi sannan ya ficewarsa da bacin rai da bakin ciki"

By zarah baaheer

AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (Where stories live. Discover now