03...

167 11 1
                                    

*💥 ZAZZAFAN KISHI.....!*
_{Sabon Salo}_

*FREE BOOK.*

Na Jeeddah Aliyu

Wattpad-jeedddahaliyu

©HWA

Assalamu Alaikum I'm Zarah Dange 07034400732 face behind LADY APHRODISIAC AND MORE dealer in all kind of supplement and herbal aphrodisiacs kayan mata. Kayan mu will make you last on bed and permanently end the pain and embarrassment of weak eraction and premature ejaculation.

*Muna hadin bridal package and postnatal combination of natural herb's and supplement.

*Akwai hadin uwar gida mai da tsuhuwa yarinya
*Akwai hadi na infection (sanyi herbs).

*Akwai Zuma Mai saukar DA niima nan take tare da dandano Na mussaman.

*Muna kalolin gumbar Kamar gumbar madara, gumbar Aya, gumbar ridi, gumbar kasko, yar kicihi, Alhaji ba nan kake ba d.s .

*Akwai kalolin tsimi kamar Dan la'asar, tabaje, tsimin yar gata d.s .

* Muna DA kalolin gari nasha kamar sa buzu kuwa, sinadarin aya, abin sirri ne, emergency, rakumi DA akala, runbun dadi, kinfi Amarya d.s.

*Muna special kaza, danbu, ciccibi, Yan shila,zuciya d.s

*Akwai Na matsi different types DA sabulu na tsalki.

Ta bangaren supplement muna da na gyaran skin da kuma herbal aphrodisiacs supplement , akwai different oils both retail and wholesale, supplement Kamar su Juliet eve, royal jelly, ultimate maca, suprodine, frozen detox, frozen collegen, majakani, amirna, khusus, dara, cantik ayu, pesona d.s
We have capsules, pills, chocolate, and different coffee that will make you sweet, firm, tight, young, beautiful and healthy.
Delivery is nation wide 07034400732

_Na sadaukar da wannan littafi ga Zarah Bb_

03...

"Ki daina la'akari da tsadar abu ki dinga duba quality da amfaninsa.
A kunya ce na waiga bayana na kalleshi kana cikin sauri na kauda fuska, kunya mai tsanani gaske ta lulluɓe ni har bansan lokaci da brazier da ke hannuna ta subuce ta faɗi don tsabar rashin kunya da kai mutum maƙura iri na ɗan baƙi saurayi sai duƙawa ya yi ya ɗauko brazier ɗin yana jujjuya ta gami da faɗin "abokina zuba mana kayan a leda daga gani su qualities ne.
Cikin al'ajabi nake kallonshi yayin da shi ko a jikinsa sai ma zura hannunshi da yai cikin aljihunshi ya fito da kuɗi ya kirga ya mayar da raguwa kana ya miƙawa Yunusa gami da faɗin "Gashi abokina kayi haƙuri da 19k.
Da sauri Yunusa ya karɓe kuɗi yana godiya raina a ɓace na juya ina kallonshi na rasa me yake nufi dani sosai nake so nai masa tijara in yaso ya kama gabansa nima na kama nawa saboda naga shisshiginsa yana nema ya yi yawa shiyasa ina juyawa na fara magana a fusace "Look bawan Allah ban ce maka bani da kuɗi ba don haka ban ga dalili da zai sa ka biya min ba, kalli jakkata ina da kuɗina fal ciki saboda haka ka gaggauta karɓa kuɗinka ban maka kirarin banida kuɗi ba.
Matsowa ya yi kusa da ni ya haɗe tazarar dake tsakaninmu ya yi kalar tausayi ya shiga yi min magana ƙasa-ƙasa tamkar mai raɗa
"OMG! Don Allah karki yarfani gaban 'yan mata nan ki rufa min asiri mu bar wannan magana in yaso muka fita daga shagon nan ko dukana ne za ki iya, kalli ki ga yadda hankalinsu ya dawo kanmu.
Kallon gefen da 'yan mata suke nai sai naga suna magana ƙasa-ƙasa tare da dariya har suna tafawa da dukkan alamu gulmarmu ce suke yi, ba tare da na furta uffan ba na fice daga shagon ya biyo ni a baya riƙe da leda nesa kaɗan da shagon da muka fito na taka birki na haɗe fuska, gani yadda na murtuƙe fuska yasa ya sha jinin jikinsa "ka ga bawan Allah abinda ka yi min ko kaɗan ban ji daɗi sa ba saboda haka ga kuɗinka.
Na ƙarasa magana tare da zipping jakkata, na kirgo masa ƙudinsa na miƙa masa ƙi karɓa ya yi sai ma wani langwaɓe kai ya yi yana min wani kallo mai wuyar fassarawa, nai sauri kawar da fuskata kafin na sake mayar da idanuwana akansa "Don Allah ka karɓi kuɗinka domin idan naje gida Mama ta ganni da siyayya ga kuma kuɗi na dawo dasu wallahi mugun duka za tai min, saboda ta sha yi min gargaɗi kada na karɓi abu a hannu strangers.
Waro kyakkyawan idanuwansa ya yi indan ba ku manta ba na gayamaku idanuwanshi su ne kaɗai abinda zan iya bugun ƙirji nace yana da kyau a halittar jikinsa.
"Ni da za ki yi min alfarma da nace ki bar wannan magana sai mun fita kasuwa, saboda public place ne duk wanda ya wuce sai ya kalle mu.
Ban ce komai ba na juya na nufi wurin da ake siyarda zobo da aya anan kam ban yi yunkurin biyan ƙudi ba, da alama gargaɗi da nai masa ya shiga kunnensa a takaice dai duk siyayyar da nai yana biye da ni sai kace jela har ga Allah naso na biya shagon Baba amma saboda shi na fasa, har muka ɗauki hanyar komawa gida ba wanda ya furta uffan a cikinmu muna shigowa farkon layin unguwarmu nace dashi "Sauke ni anan.
Ya taka birki na sauko kafin nai magana ya rigani ta hanyar cewa "Don Allah ki faɗa min sunanki.
Nayi shiru na some seconds kafin na buɗe bakina tamkar mai ciwo haƙora na ce "Jeeddah Usman maishadda.
"Wai dama sunan tsofaffin ne da ke shine kike ta yi min yanga da jan aji gashi sunan naki ko daɗi babu.
Murmushi nayi saboda na fahimci tsokanata yake yi.
"Ba ki tambaye ni sunana ba.
Yayi magana yana shafar kwantatce sajensa.
Na taɓe baki gami da faɗin "Ai ba sai na tambaya ba nasan kai ɗin faɗi ba a tambaye ka ne ina da yaƙini ko ban tambaya ba sai ka faɗa.
'yar dariya ya yi mai ƙaramin sauti yana faɗi "Gaskiya ne Kuluwa ni ɗin faɗi ba a tambaye ka ne amma fa akanki ne kawai nake da wannan shisshigi shin ko kinsan dalili?
Na girgiza kai saboda banga dalili da zai sa nai ta zuba a gabansa tamkar wata marar class.
Bai damu da rashin amsa masa da bakina da nayi ba sai kawai ya ci-gaba da faɗin "Zance na gaskiya Jeeddah ke ɗin kyakkyawa ce ajin farko tun lokaci da idanuwana suka yi tozali da wannan kyakkyawar surar taki na rikici na rasa natsuwa da kwanciyar hankalina banida buri da ya wuce ace na mallaki wannan haɗaɗɗiyar sura mai matuƙar jan hankali da sace zuciyar ma'aboci kallonta.
Wani irin tsoron Allah ne ya lulluɓe ni saboda yadda ya taƙarƙare yana describe jikina da hannuwanshi nan take zuciyata ta fassara shi a matsayin ɗan iska manemi mata, Allah na tuba banda tsohon ɗan iska da ya kware da iskanci wa zai dinga describing jikin mace haka, nan take na fusata iya fusatuwa cikin ɓaci rai na daka masa muguwar tsawa "Dakata malam! Dallah ka dakata nace An gayamaka kowa tintiri ɗan iska ne irinka, ko don ka ga na hau machine ɗinka shine za ka yi min maganar iskanci?"
Kafe ni da idanuwansa ya yi mamaki ne ko tsabar kwarewa ne da iskanci oho, yana buɗe bakinsa kafin ya kai da furta abinda yai niyyar faɗa nasake daka masa tsawa "Rufe min baki ɗan iska kawai tsohon tambaɗaɗɗe da ya saba lalata 'ya'ya mutane wato shiyasa ka biya min kuɗi siyayya a kasuwa saboda kana da mummunan manufa akaina to bari ka ji ni ba 'yar iska bace ungo kuɗinka.
Na ƙarasa magana tare da kirgo ƙudinsa na watsa masa akan fuskarsa ina ci-gaba da faɗin "Kwashe tsiyarka ka je can ka nemi lalata irinka ka bata ba dai ni Jeeddah ba domin kuɗi basu isa su sa na zubar da daraja da ƙimata ba.
Na ƙarasa magana tare da fizgar raguwar ledojina da ke gaban machine ɗinsa na juya a fusace na nufi gida ina ji yana kwalla min kira ko waigowa ban yi ba balle ya sa ran zan tsaya, dole ya sauko daga kan machine ya tsince kuɗin sa ya mayar aljihu kana ya tashi machine ɗinsa ya nufi majalisarsu ta masu zaman kashe wando.
Ina shiga gida direct na wuce kitchen na ajiyewa Mama saƙonta, na wuce da namu ɗaki sai da na canza kayan jikina na nufi parlourn Mama na tadda Khairat tana goge hijabs ɗinmu yayin da Mama da ƙawarta Umma Asabe ke firar duniya, sallama nayi tare da gaida su "Mama na dawo ga siyayyarki can kitchen.
Na faɗa sa'ili da na kai zaune.
"Ba zama za ki yi ba sarkin son jiki je ki tuka min tuwo.
Mama ta faɗa tana balla min harara, miƙewa nayi tamkar zan rushe da kuka, na fice ina kallon sanda Khairat tai min gwalo ban kula ta ba amma tabbas bashi taci, ina cikin tuka tuwo naji an rufe min idanuwa ko ban canka ba ƙamshin turarenshi ya gama sanarda ni waye "Ya Haidar!
Na kira sunanshi a daƙile.
Yana dariya mai ƙaramin sauti gami da cire tattausan tafin hannunshi mai tsanani taushi kamar auduga daga kan fuskata "Ya aka yi nan take ki ka sheda ni?"
Ya tambaya sa'ili da ya jingina jikinsa a kitchen cabinet, sai da na ƙare wa tufafin da yake sanye dasu kallo sky blue long sleeve ce haɗe da Black jeans trouser sun yi masifar karɓar jikinsa na taɓe baki gami da faɗin "Ta ya ba zan sheda ka ba bayan ƙamshin turarenka mai masifar hawa kai duk yabi ya cika min hanci.
Langwaɓe kai ya yi gaba ɗaya ya zuba min rikitattun idanuwanshi, ga wani annuri akan fuskarshi, yasan abinda na faɗa tsabar shirri ne kawai irin nawa cikin low voice ya ce "idan mu ka yi aure ba zan barki ki dinga shiga kitchen ba kalli yadda kika haɗa gumi wallahi ko kaɗan banaso naga kina aikin wahala.
Ya ƙarasa magana tare da ciro white handkerchief ya goge min zufa kan goshina, sai da ya yi kissing handkerchief ɗin kafin ya mayar dashi aljihunshi.
Kallon sama da ƙasa na masa na taɓe baki, na raɓa ta gefensa da nufi na ɗauko foodflask da zan saka tuwo a ciki karaff na ji ya riƙo damtse hannuna ya matso daff da kunnena ya raɗa min "Ina mugun sonki Jeeddah komai kike yi masifar burge ni kike yi sai naji kamar na cinye ki duka.
Wallahi soyayyarki tana azabtar da ruhina ba ranar da zan kwanta bacci ba tare da nayi mafalki mu yi aure ba, ki ji tausai na ki bani dama mu zama abu ɗaya.
Ya faɗa duk sai fuskarshi ta marairaice.
Juyowa nayi na zuba mishi idanuwana da ke cike da zazzafar ƙiyayyarshi "Wai miyasa Ya Haidar ka ke so ba kanka wahala ne?"
Ban jira ya amsa min tambayata ba na ci-gaba da faɗin "Na sha faɗa maka bana sonka bana ƙau....
Kafin na ƙarasa ya yi maza ya riƙo fuskata gami da connecting lips ɗinmu ya shiga kissing ɗina with passionate, duk yadda naso na kwace kaina kasawa nayi sai kawai na zubawa sarautar Allah ido. Duk wani lungu da saƙo na bakina sai da ya tsotse ya tanɗe shi tass!
Dama ba tun yau ba ya sha kissing ɗina ko ya rungumeni duk yadda na kai da son na kwace kaina, sai ya gwada min ƙarfi wallahi Ya Haidar shegen ƙarfi ne dashi tamkar ɗan wrestling ɗinan Roman Reigns, dole na saduda sai ya gaji don kanshi ya kyaleni nasha zaginsa da yi masa Allah ya isa amma hakan bai sa ya fasa yi shanye mini baki ba.
A hankali ya ciro bakinshi daga nawa ya riƙe cheeks ɗina da hannuwanshi biyu, yayin da idanuwanshi suka canza colour zuwa na wanda ke cikin zallar shauƙin so da sha'awa cikin sanyi murya yake faɗin "ina sonki Jeeddah ba zan iya jure jin kalmar tsana daga bakinki ba nasani Allah ya jarabceni da mugun sonki a zuciya rasaki tamkar rasa rayuwata ce domin duk wani bugun zuciyata yana buguwa ne da sonki da ƙaunarki.
Ture hannuwanshi nayi da ke riƙe da kumatuna na tattaro yawun bakina na tofar akan tiles ɗin kitchen, na ƙure shi da fusatattun idanuwana da suka kaɗa suka yi jajir "Wallahi na tsani wannan halin nacin naka Ya Haidar ka kyaleni kana taƙurawa rayuwata ka barni na shaƙi iskar 'yanci, ina shawartaka da ka je ka nemi mai sonka tun wuri balle ma kana da tulin 'yan mata masu haukar sonka saboda kai kyakkyawa ne mai kuɗi kou?"
"Ba su da muhalli a zuciyata domin soyayyarki ta ri ga da ta mamaye ciki da wajen zuciyata ina miki wani irin so Jeeddah da matuƙar wahala fatar baki ta iya misalta shi ki bani dama mu zama abu ɗaya na rantse zan shayar da ke gundarin daɗi da garɗi da ke tattare a cikin soyayya.
Ya ƙarasa magana yana ƙara marairaicewa gami da matsowa jikina, na watsa masa wulaƙantatce kallo kafin na ƙyasta yatsuna akan fuskarshi alamar gargaɗi "Ka buɗe tosasshiyar ƙwaƙwalwarka da kyau ka saurare kowacce kalma da za ta fito daga bakina ka tanadar musu da muhalli na musamman a cikin zuciyarka. Ya Haidar bana sonka ba kuma zan aureka ba koda kuwa ace duniya ce za ta taru akaina..
"Ya isa Jeeddah nace ya isa haka!
Ya katse ta cikin tsawa zuwa lokaci zuciyarsa tana daff da bugawa, da kyar yake iya fizgar numfashinsa kasancewar yana da matsalar ciwon zuciya.
Ko kaɗan ba ta ji tausayinsa ba sai ma fatar mutuwa take masa a can ƙasan zuciyarta, a fusace ta ɗauki foodflask ta sake raɓa shi tamkar za ta bangaje shi, Haidar ya sake jinginar da bayansa ga kitchen cabinet ya ƙure ta da idanuwanshi da suka ciciko da hawaye, sosai kalaman ta suka haifar masa da mutuwar jiki duk da ba yau ne rana ta farko da ya fara jin iri-iri waɗannan munana kalamai daga bakinta ba.
Ajiyar zuciya ya dinga saukewa akai-akai cikin taimakon Allah numfashinsa ya dawo normal, Jeeddah tana kammala Kwashe tuwo ta fice daga kitchen ɗin Haidar ya bi bayanta da kallo soyayyarta halitta ce a jikin jininsa da yana da yadda zai yi da tuni ya yakice sonta ko zai huta da masifar wulaƙanci da take masa, wani abu mai ɗumi ya ji yana bin kumatunsa yasa tafin hannunsa ya shafo hawaye da baisan lokaci da suka zubo masa ba. Cikin raunin zuciya ya fito daga kitchen ɗin.
Yana fitowa ya ga lokaci sallar magariba ya yi domin har an fara sallah a wasu masallatai alwala ya yi a famfo da ke tsakar gida cikin sauri ya fice yana so ya sami koda raka'a ɗaya ce a jam'i.
Jeeddah tana shiga ɗaki ta wuce bathroom ta ɗauro alwala tana fitowa Khairat tana shigowa ɗauke da hijabs ɗin da ta kammala gogewa.
Ko kallonta Jeeddah ba ta yi ba ta shimfiɗa praymat ta kabarta bayan ta kammala sallah tana cikin linke praymat Haidar ya shigo bakinsa ɗauke da sallama, Khairat da ke kwance tana chat a wayarta ta amsa mishi, fuskarshi ɗauke da murmushi ya ce da Khairat
"Yadai 'yar uwa ba dai har sallarki ta riga ta liman ba?"
Tashi zaune Khairat tayi tana dariya gami da faɗin "Wlh kuwa Ya Haidar kasan gare ku sallah take dole mun kam an gafarta mana.
"Mtsss....!
Na ja tsaki saboda ba ƙaramin haushi firar tasu ta bani ba, shi komai sai ya sa iskaci a ciki.
"Ke kuma ke da wa?"
Khairat ta watsa min tambaya gami da harara.
Kafin na bata amsa Ya Haidar ya matso kusa dani ya riƙo gefen Hijabina yasa a bakinsa, ya datsa shi da haƙoransa yana min wani irin kallo mai kama da na 'yan iska sai faman lumsashe idanuwa yake, nan take tsigar jikina ya tashi yarrr!
A fusace nace "kai miye haka wannan wane irin salon iskaci ne, ya za ka dinga yi min iskanci a jikin Hijabi?"

ZAZZAFAN KISHI {Sabon Salo}Where stories live. Discover now