071

136 13 2
                                    

*💥ZAZZAFAN KISHI....!*         _{Sabon Salo}_

*FREE BOOK.*

Na Jeeddah Aliyu

Wattpad-jeedddahaliyu

©HWA

*Ga masu buƙatar a tallata musu hajar su cikin farashi mai sauƙi kindly contact me on my cell phone number 07032566172*

_*Gare ku masoyana ma'abuta karantar litattafai na ga wata dama ta same ku da za ku karanta littafai na complete documents har guda uku a cikin farashi mai sauƙi gaske dukka littattafai na guda uku akan ₦700 littafan sune kamar haka*_
*AZAAD JUNAID*
*GIDAN RINA*
*DA BANSAN ASALINTA BA*

_Ga masu buƙatar guda ɗaya tak_

Azaad junaid ₦300
Gidan Rina ₦300
Da bansan asalinta ba ₦250

Sister's duk wacce batayi anfani da sabulun mg's ba  ko kit dinsu inamai shaidamuku anbarku acan baya domin duk wnd yajaraba mg's sai sanbarka duk wani Mai tantama Akan kayan gyaranjiki toh tabbas yacire sabulun mg's domin yahadu bakarya zegyarajiki yafidda dattin fata Dama duk wani matsalan fata duk Wanda kefama da matsalan fata walau pimples ko spot, sunburn acne,stretch mark dama dukkan wani prblm yajaraba mg's bi'iznillah komai zaizama labari bayan jikinku yy fresh zaisa jikinku yy smooth yadinga glowing,gawanda basa San anfani da Mai zaku iya using mg's batare da kunbukaci wani Mai b🤗nd wnn new soap din💣ne,😯 bama cika Baki kujaraba kugane ma idanku domin ance gani yakoriji Kuma siyan nagari maida kudi gida

Sabulu
Herbal whitening black soap 4k

Akwai students package 10k

Beauty kit 12k
15k

Flawless skin beauty kit
18k
23k

Face serum 4k
Face soap 2k

You can check pic👇for the soap reviews🥰
Soap price:4k
maiso yy mgn Whatsapp
08062991549
07046881166
07067210195
Call 08064532391
Instagram:glow_with_mgs
Facebook: mg's skincare
 
Masu bukatar cream Shima munadashi harda ma complete set nagyaranjiki sannan akwai na amare special Wanda inkinyi using baki Kuma bukatar kiyi Wani gyaranjiki domin keda kanki zaki shaida cewa fatar taki ta wanku tarwai😍08062991549

Munatura Kaya kowani gari dayardar Allah Amma delivery is not free

Be part of the glow team😍karkubari abaku lbr👏

071.

Kasa ɓoye farin ciki ganinta ya yi don har sai da ya saki tattausan murmushi sai kuma yai sauri haɗe fuska yana wani shan ƙamshi ya ƙarasa shigowa ƙamshi turarensa da ta shaƙa ya tabbatar mata da wanzuwa shi cikin ɗakin saboda tayi nisa a tunanin sa shiyasa ko kaɗan bata ji shigowar sa ba. Da sauri ta buɗe idanuwanta dake rufe tare da sauke su akan fuskarsa. Yana tsaye jikin wardrobe yana cire kayan jikinsa "Sannu da dawowa da fatar an yi taro lafiya an watse lafiya?"
Kamar daga sama ya tsikayi muryarta wacce ta tausassata fiye da yadda ta saba yi masa magana murmushin da yake ɓoyewa ne ya subuce mishi don har da ta ji sautin fitar sa. "Taro Al-hamdullilah! Ba kin ƙi zuwa ba?
"Uhm! Ba ƙi zuwa nayi ba yallaɓai kawai dai na ci girma na bar wa ƙanwata Zarah.
Sai da ya ƙare mata kallo kana yai wani ɗage girar ido "Ba wani girma da ki ka ci kawai dai bakyso kasancewa tare dani.
Ya yi magana tare da cire rigar jikinsa ya jefa kan gado ta miƙa hannunta ta jawo rigar ta ɗura ta a kofufin hancinta ta shaƙi daddaɗan turarensa, tai wani kalar sauke ajiyar zuciya  tare da faɗin "Idan da akwai wata halitta da nake so kasancewa da ita har izuwa ƙarshen numfashina kaine yallaɓai. Sai dai kuma ina gujewa duk wani abu da zai ƙara maka tsana ta shiyasa na ƙi attending dinner party ɗinku ina fatar ba za ka ji haushin rashin zuwana ba.
Ta ƙarashe magana tare da linke masa rigarsa ta sakko daga kan gado ta tako ta tsaya gefen sa kafin kuma ta juya ta buɗe wardrobe ta saka rigar.
Tun daga lokaci da ta ɗauki rigar sa yake kallonta sosai maganganu ta suka sami matsuguni a zuciyarsa domin tabbatar da ingancin zance nata sai ya ce "Ko kaɗan ban ji haushi ba saboda abinda ka damu dashi yake da muhimmanci a wurinka ne kaɗai zai iya sanya ka ji haushi.
Sosai kalaman sa suka yi mata a nauyi a zuciyata sai kawai tai kokari danne wa.
Yayin da Haidar Ka'oje ya ƙarashe cire kayan jikinsa boxer kawai ya bari ya juya gami da nufar bathroom bai wuce yi tako daya zuwa biyu ya ji Jeeddah tayi hugging bayan shi tightly cikin rauni murya ta ce "Na gaji ɓoye abinda nake ji akanka Ya Haidar saboda ɓoyewar tana cutar da ruhi da gangar jikina. Kada ka rabu dani dan ALLAH, Ya Haidar domin hakan zai iya sanyawa na zamo mutum mai rauni a rayuwata. Ba zan iya faɗar adadin sanda na kamo da matsananciyar soyayyar ka ba. Domin
Ta daɗe da ginuwa a zuciya ta tun kafin na gama mallakar hankalin kaina. Da waɗannan halayye naka na kirki gami da tsanani haƙurin ka, ka samu nasarar ya ƙata har ka shiga zuciyata ka mallaki ciki da wajen ta. Babu wani ɗan namiji a doron duniya da nake so kasancewa tare dashi Ya Haidar sama da kai. A can baya da na ce bana sonka wallahi-azim na faɗa ne kawai a dalili wauta da zallar kurciya dake ɗiba ta. Da ace ana shiga zuciya na rantse da ALLAH da sai na ba ka dama ka shiga ciki tawa kaga irin matsananci son da nake maka. ️Shiyasa nake fatan kasancewa da kai har ƙarshen rayuwata. Ina sonka ina matuƙar sonka Ya Haidar ban taɓa son wani ɗan namiji kwatankwacin rabin son da nake maka ba. Aurena da Bilal shattima ka ɗauki shi a matsayin zanen ƙaddarata.
Na ƙarashe magana tare janye jikina daga nashi na dawo gabansa na zube gwiwoyina ƙasa idanuwana suna ambaliya hawaye na haɗe tafukan hannayen, tare da ƙasƙantar da kaina "nasani a yanzu babu digo sona a zuciyarka amma duk da haka zan jure na zauna da kai domin ina da yakinin da cewa kyautatawa tana haifar da so. Na shirya tsaf domin gani na kyautata ma har sai na sami gurbin a zuciyarka. Don ALLAH ka bani wannan damar.
Tun sanda ta fara magana Haidar Ka'oje yai mutuwar tsaye domin kuwa Jeeddah ta shammace shi bai taɓa tsammanin fitar waɗannan kalaman daga bakinta a daidai wannan gaɓar da yake dab da mallakar Zarah Malik. A tunaninsa zazzafan kishinta da zafin kai gami da girman kanta ba za su barta ta bayyana masa sirrin zuciyarta cikin sauki.
"Yallaɓai ka yi min magana mana wallahi shiru nan naka zai iya haifar wa da jinjirar zuciyata bugawa.
Sautin maganar ta ya katse mishi tunani da ya lula, sai da ya sauke ƙarfaffiyar ajiyar zuciya kafin ya kama kafanɗunta tare da miƙar da ita tsaye ya ba tare da ya ɗauke hannuwanshi a kafaɗarta ba. Ya tsare ta da wani kalar kallo kafin ciki dakakkiyar murya ya ce "Kin riga ki yi wasa da damarki Jeeddah kuma tuntuni ta subuce miki. Jeeddah na so ki nayi miki kalar son da babu wani ɗan namiji da zai miki irinsa a duniya nasha kallon cikin idanuwana Mama na ce da ita wallahi Mama na fiki son Jeeddah. Duk kasantuwar ita ce ta haife ki amma sai nake ji kamar na fi ta sonki.
A duk sanda na faɗa wa mama irin wannan magana bata taɓa musa min ba sai dai kawai tayi min murmushi. Wannan yasa na hakikance cewa duk duniya na fi kowa sonki. Amma duk da girman wannan so da nake miki Jeeddah ki ka guje ni ba tare da kin la'akari da raunatatciya zuciyata mai ɗauke da cuta. A lokaci ALLAH ne kaɗai yai nufi ina da sauran kwana a gaba a dalili haka nai hijira zuwa Canada a ranar da aka ɗaura miki aure da Bilal shattima, rufe kaina nayi a ɗakina na dinga rusar kuka har sai da ciwona ya tashi inda ALLAH ya taimake ni wani abokin aikina ya kawo min ziyara ya tarar dani unconsciousness ya kai ni asibiti. Dukka waɗannan abubuwa da ki ka yi min Jeeddah nai miki uzuri daidai da kwarar zarar sonki bai taɓa raguwa a zuciyata ba. Sai gashi ALLAH ya kawo rabuwarki da Bilal Shattima duk da irin son da nake miki da son kasancewa tare dake bai hanani jin zafi da ciwo sakin wulaƙanci da Bilal Shattima yai miki. Babban abinda ya raunata sonki a zuciyata shine auren kisan wuta da ki ka yi niyar yi don kawai ki komawa Bilal Shattima, wannan abun yai min ciwo fiye da farkon barina da ki ka yi ki ka aurensa. Jeeddah ba zan ɓoye miki wallahi tun daga ranar na ji sonki ya fara fita a zuciyata. Duk abinda nai miki ke ce ki ka jawo don haka ban miki alƙawari zan sonki kaman yadda na so ki a baya ba. Saboda na riga na gina zuciyata da soyayyar Zarah Malik ina sonta fiye da yadda ki ke tunani.
Yana ƙarashe magana ya saki kafanɗunta ya shige bathroom yana ji wani irin tuƙuƙi a ƙasan zuciyarsa saboda ɓacin rai da kyar ya iya cire boxer ɗin jikinsa ya kunna shower 🚿
ruwa masu sanyi suna saukar masa a tsakiyar kansa. Kwata-kwata bai da ra'ayi zama da macce fiye da ɗaya da ace ya aure Jeeddah baya tunani zai sake ƙara aure yanzu gashi ta sanadinta ya zai aure Zarah Malik kuma aure Zarah ya zame masa dole koda ace baya sonta ballantana kuma yana son abarsa. Ba don irin tsanani girman mama da yake gani ba da ba zai taɓa iya auren Jeeddah koda sonta zai kashe shi.
Ina gani Ya Haidar ya shige bathroom yabar ni tsaye kamar statue na fashe da kuka mai ɗan ƙaramin sauti ko kaɗan ban ga laifinsa ba domin ni na jawo wa kaina. Duk da laifin nawa ne amma ba zan taɓa bari Zarah Malik ta shigo gidanan ba tare da na shawo kansa ba. Na riga na saka araina gara mu yi sharing ɗinsa da na bar mata shi. Tuna wa da nayi gobe war haka an ɗaura wa Ya Haidar aure muddin na bari hakan ta kasance ba tare da mun sami daidaito a tsakanin mu ba to gaskiya ban cancanci a kira ni da suna cikakkiyar macce ba. Don haka nai sauri haɗiye kukana tare da goge hawayen kan fuskata na daidaita natsuwa ta.
Haidar ka'oje ya ɗauki dogon lokaci a bathroom kafin ya fito ɗaure da blue towel a ƙugunshi hannunshi riƙe da ƙaramin towel yana goge sumar kansa, kallo ɗaya yai mata ya gimtse fuska yai nufi gaban dressing mirror tamkar bai san da wanzuwar ta a cikin ɗakin nasa ba. Duk da na lura da yanayi da ke ɗauke akan fuskarsa hakan bai kawar min da kwarin gwiwar tunkara sa ba. "Wai ke me ki ke min a ɗaki da har yanzu ba ki tafi ba?"
Ɗan bazawari murmushi na saki tare da taɓe baki ina faɗin "Dole sai zan yi wani abu na dake damar shigowar ɗakin mijina?"
Sai da ya juyo ya kalle ni kafin ya maida ganinsa akan mirror 🪞 "Yaushe ki ka fara sani muhimmancin mijin naki har haka?"
"Tun lokaci da Baba yai yunkuri aura min Ameer anan na gano zuciyata ba wanda take so da ƙauna ta aminta dashi ya mallaki ruhi da gangar jikina sai kai mijina Aliyu Ka'oje.
Wani kalar murmushi mai masifar ratsa zuciya ya sakar min har sai da tsigar jikina ya tashi yirrrrrrr! Ya subhanalillah! Ba ku ga yadda murmushi nan ya ƙara masa bala'in kyau nan take na sake tsunduma a masifaffiyar soyayyarsa. A kasalance na soma tattaki har na iso dab dashi na kai hannuna na riƙe towel ɗin hannunsa ta jikin mirror ya zuba min narkakkun idanuwanshi masu ƙara rura wutar sonshi a zuciyata, nai wani kalar langwaɓar da kai alamar please allow me. Ba tare da ya tanka ba ya sakar min towel ɗin ya zauna akan stool ɗin da ke girke gaban mirror, a hankali na matsa jikinsa tare da haɗe tazarar dake tsakanin mu. Sa'ili da na ɗura towel a naked body ɗinsa, sai na ji wani irin shauki yana ratsa jini da jijjiyoyin jikina kasala ta lulluɓe ni musanman da hancina ke shaƙar ƙamshin showel gel ɗin da yai amfani dashi ba san sanda na sauke deep breath. Tamkar mai goge jikin jariri sabuwar haihuwa haka Jeeddah ke goge jikin Haidar, duk inda hannunta ya sauka a jikinsa sai ya ji tsigar jikinsa ya mimmiƙe. Kokari saita kanshi yake yi yana gudun yai sauri bada kai ta fahimci logonsa ciki sauƙi shi kuma abinda baya so kenan. Yadda nake ji shaukin sonshi yana fizga ta yasa na kasa control kaina har sai da na kai lips ɗina na sumbace gefen wuyansa, da sauri Haidar Ka'oje ya ja numfashi tare da runtse idanuwanshi, na sake sauke masa wani a kamatunsa na dama "ina sonka Ya Haidar. Ta faɗa cikin wata kalar murya wadda sautin ta ya saukar masa da matsananciyar kasala yayin da ya ji wani irin sanyi tun daga tsakiyar kansa har izuwa tafin ƙafarsa, na sake sumbatar karan hancinsa tare da furta "Kaine farin cikina. Lokaci da na yada idanuwana akan tattausan pink lips 👄 ɗinsa sai naji shaukin da nake ji akansa ya daɗa ƙaruwa, unexpected ya ji nayi connecting lips ɗinmu ban yarda da kwarewa ta a kiss ba sai da na fahimci irin mahaukaci sucking ɗin da nake yiwa bakin Ya Haidar tamkar zan cinye mishi tongue. Astagfirllah! Gogan naku dake basar wa sai gashi ya riƙe ƙugunta da dukkan hannayen shi ba ka ji komai sai hawa da saukar numfashin su. Da kyar Jeeddah ta iya sakin bakin shi ba don tagaji ba sai don gudun kada ta cinye baki ba ta rage wa Zarah Malik ba{lol😂} Ya Haidar ya kalle ta da idanunsa da suka gama cika da jaraba cikin shagwaɓaɓɓiyar murya ya ce "Honeypie ba dai fyaɗe za ki sake min ba? Yadda ya ƙarashe magana yana wani tutturo baki gaba tare da kwabe fuska irin na fitanannu yara masu hana wa iyayen su baccin dare. Sai lokaci Hajajju Jeeddatul ta fahimci muguwar ta'asa da tayi yau ne karo na farko da ya ambaci kalmar fyade bata ji ranta ya ɓaci ba sai ma munafiki murmushi da ta sakar mishi, tana shafar kwatatce sajensa cikin 'yar iska murya ta ce "Yallaɓai so nake na ɗura ka akan ingantaccen network ya zamana koda yaushe kana da service bana so Zarah Malik ta shigo ta ga gazawar ka, na fiso daren ku na farko ka yi mata fyaɗe kaman dai yadda nai maka. Ka san ni malamarka ce dole ka koya daga gare ni.
Murmushi ya yi mai sautin gaske tare da zaunar da ita akan cinyoyin shi ya tura hancinsa gefen wuyanta yana shinshinar ƙamshin da jikinta ke fitar wa sai wani lumsashe idanuwa yake "Honeypie miyasa nake sonki miyasa ba zan iya ɓoye soyayyarki ba?"
   Wani kalar cizo na sakar mishi a hanci yayin da masifaffiyar soyayyarsa ke daɗa linƙaya dani ina ƙara zurma wa a Kogin sonshi "Ba yi kanka bane yallaɓai so wata kwarar halitta ce da ALLAH subhanahu wata'ala yake sanya wa a zukatan bayinsa ban tabbatar da hakan ba sai da na waye gari dumu-dumu a cikin zazzafar soyayyarka. Bana ji bana gani akanka Honeybun{Honeybunny} please ka ba ni dama mu raya wannan daren cike da so da ƙaunar juna mu manta da duk wani sabanin ko rashin jituwa da ya taɓa shiga tsakanin mu. Ina so ka bani damar da zan goge ɓacin rai da na saka ka na tsawon shekaru.
  Tana dasa aya yana sake connecting lips ɗinsu tamkar wani mayunwaci zaki haka ya ke sumbatar ta kafin ka ce Kwabo ya yi wancan gali da towel ɗin jikinsa, ya sunkunce sai bisa katafaren gadon baccinsa ya shimfiɗe ta kana yai mata rumfa da faɗaɗden ƙirjinsa. Da gaske kuwa Jeeddah ta wanke wa Haidar Ka'oje zuciyarsa tas! Babu sauran haushinta sai zallar ƙaunarta da ta gama mamaye shi. Wannan dare za su iya kiransa da first night saboda sun raya shi ne a bisa ra'ayi kowanne su yana so sun amaryar wa da junansu kalar zazzafar soyayyar da suke wa juna. A tare suka yi wanka bayan sun fito kowanne su ɗaure da towel ita a ƙirjinta shi kuma a waist ɗin sa. Yayin da kowanne su yake ji kalar natsuwa tana shigar sa. Koda Jeeddah ta gama busar da sumar kanta har Haidar ya saka pajamas ɗin sa ya bi lafiyar gado daidai da second ɗaya bai ɗauke idanuwanshi daga kanta ba, ya kasa yarda yau shi da Jeeddah ne suka faranta wa junansu rai ya sarrafa ta, tare da amincewar ta, tana gama busar da sumar ta saka ɗaya daga cikin armless shirt ɗinsa ta fesa mayyen turarensa da take bala'in so, ta hayo gado ta kwanta tare da ɗura kanta a ƙirjinsa. Ya ɗura hannunsa akan sumar kanta yana shafawa a hankali. Tuna wa da nayi gobe war haka yana tare da Zarah Malik za su aikata kwatakwacin abinda muka gama aikatawa. Zuciyata tai wani kalar bugawa na haɗiye wasu miyagun miyau masu ɗauke da fargaba da zallar kishi "Honeypie!
Kamar daga sama na tsikayi muryarsa a dodon kunnena sai da na ja dogon numfashi kafin na amsa da "na'am!
"Yaushe za ki yi kitso irin wannan da A'isha Shattima take miki? Kinsan ina bala'in sonsa a wancan lokaci ta ƙarfi tsiya nake samu na ɗan shafa sa, sama-sama.
Ya ƙarashe magana yana blushing.
Nima murmusawa nayi kafin na ce "Zan yi amma ba yanzu ba.
"Miyasa ba yanzu ba?
"Saboda ko nayi kitso ba lalle bane ka sami cikakken lokaci shafarsa watakila ma har ya tsofe ba tare da ka gani ba.
Cike da mamaki yake kallon ƙwayar idanuwanta wacce babu komai cikinta face zallar kishi.
"Ko kaɗan ban fahimci idan waɗannan kalaman naki suka dosa ba ki yi min bayani please.
"Gobe-gobe za a ɗaura maka aure at least sai ka yi seven days kafin ka waiwaye ni.
Na ƙarashe magana hawaye na bin kamatuna.
Sai yanzu ya fahimci abin ne ya motsa don haka ya saki murmushi ya ƙara shigar da ita jikinsa, sai da ya sumbace kunnenta ya ce "Jeeddah shugaba ta masu kishi duk duniya wannan kishi naki ya kamata ki rage shi banaso abinda zai dinga kawo mana rashin jituwa.
"Uhm! Da zan iya rage shi da tun a shekarun nayi hakan. Har yau kun kasa fahimtar kishina halitta ce a cikin jini.
"Ke ma har yau kin kasa fahimtar babu wanda ya isa ya gujewa ƙaddarrarsa ko kuma ya yi jayayya da hukuncin Ubangiji. Zuciyar namiji da ki ke gani Jeeddah ba kamar ta macce bace mu maza Ubangiji ya halicci zuciyarmu da sassan daban-daban har guda huɗu shiyasa muke iya aure macce har guda huɗu kowacce da gurbin ta a zuciyar mu, kamar yadda Zarah Malik take da gurbi a zuciyata hakazalika kema ki ke dashi dukkan ku ina matuƙar ƙaunarku ba wacce ta fi wata a gurina don haka ki koyi yadda za ki dinga sarrafa kishinki akaina. Domin ni ɗin ba mallekinki bane ke kaɗai.
Na ja numfashi tare da sauke wa kana na lumshe idanuwana saboda har ga ALLAH bana so na ji bakinsa yana ambatar sunan Zarah Malik har da wani cewa matsayin mu guda a zuciyarsa. Ni da ya fara so tun yarinta ya kamata ace na fita matsayin amma sai wani danganta mu yake yi ɗaya. Wannan furuncin nasa ba ƙaramin ƙona min rai ya yi ba. Nan take ya yi awon gaba da daddaɗan yanayi da nake ciki. Tun sanda Ya Haidar ya ji tayi lamui a jikinsa numfashinta na sauka akai-akai sai ya zaci ko tayi bacci ne. Ya karanto addu'ar tsari ya tofa mata kana ya kashe bulb, ya ƙara ƙanƙame ta cike da zallar farin ciki ya yi baccinsa. Har aka yi assalatu ban yi bacci ba ai kuwa idanuwana suka yi luhu-luhu Ya Haidar yana falkawa nai sauri runtse idanuna ina jin lokaci da ya sumbace kumatuna kafin ya shiga ɗan bubbuga kafaɗa ta. Sai da yaga na tashi zaune kana ya wuce bathroom ya yi alwala ya fice. Tsabar kishin da ke cina na ji ba zan iya ci-gaba da zama a ɗakinsa har ya je masallaci ya dawo ya same ni don haka na sakko daga gado na fice zuwa nawa ɗaki. Bayan nayi sallah na zauna zugun sai faman tunani nake yi nan da 'yan wasu awowi Ya Haidar zai fara amsa sunan mijin Zarah. Da kyar na iya rinjayar zuciyata na tashi na shiga kitchen na haɗa masa breakfast don har ma wani bangare na zuciyata ya wassafa min kada na wahalar da kaina saboda zumudin da yake ciki ba lallai bane ya bar shi ya ci breakfast.
Ina kammala arranging dining table na wuce bathroom nayi wanka a gaggauce na shirya cikin silk material straight gown pinch color rigar ta wani kama ni don ko bra ban saka ba a dalili ta matse ni sosai. Na daɗe tsaye gaban dressing mirror ina kallon fuskata ina tuna kyawon fuskar Zarah Malik, musanman yadda fuskarta yake wani irin glowing yayin da tawa tayi wani irin duhu gashi ina da miƙon fuska. Nan take na tuna da aunty Farida da taɓa tallata min wani skin products na ƙawarta mai suna mg's skincare ta ce min kayayyakin ta suna masifar gyara fatar jiki kuma basu saka blanching, kawai dai za ki dinga glowing fatar jikinki tayi smoth. Da sauri na ɗauko wayata nayi switch on ɗinta tare da rubuta wa aunty Farida text ina bukatar tai siya min kayayyakin mg's skincare yau dai ga ranar su. So nake kafin Ya Haidar ya gama ci amarcinsa ya dawo min ya tarar dani gaba ɗaya na canza masa, so nake yasan akwai bambanci tsakani tsohon hannu da sabo. Ina kammala tura mata text ɗin sai ya ga Ya Haidar ya shigo cikin farar shadda ɗinkin babbar riga gaban rigar ya sha aiki da baƙin zare shiyasa ya saka baƙar hula da baƙaƙen takalmin sahun ciki. Nan take ɗakina ya gauraye da ƙashim turarensa. Ina gama ƙare masa kallo na sakar masa murmushi wanda da za ka yi min kallo tsaf za ka fahimci na yaƙe ne.
   "Good morning my Honeypie how's was your night?
Ban amsa mishi ba tukuna sai da na gaida shi "Ina kwana yallaɓai?"
Ya ƙaraso kusa dani ya ɗago haɓata yana kallon ƙwayar idanuwana gaba ɗaya Haidar Ka'oje ya ji jikinsa ya yi mugun sanyi ya ga alama jiya bata yi bacci ba, ya shigar da ita jikinshi tare da rungume ta. Sun ɗauki lokaci rungume da juna suna jin bugawar zuciyoyin su kafin ya ciro ta daga jikinsa tare da sakar mata light kiss a forehead. "Da alama daren jiya kin matsanta wa kanki shiyasa ba ki bacci ba ko?"
Na girgiza kai tare da kokari ɓoye damuwar da nake ciki "Na yi bacci mana ba ma kaine ka tayar dani nayi sallar asuba ba?
"Uhm! Haka ne amma me yasami idanuwanki suka canza launi?"
"Uhm! uhm...na je markade a blender yaji ya shigar min a idon.
Na tsinci kaina da ɓaro wannan karya ko ya fahimci ƙarya nai masa sai kawai ya shasshantar da zance ta hanyar kama hannuna yana faɗin "Mu je ki bani breakfast lokaci daurin aure yana karatowa bana so sai friends ɗina sun kai da kirana.
Sai na ji gabana ya yi mugun buguwa shike nan Ya Haidar kishiya zai min dama tun farko abunda nai wa gudu kenan na aure Bilal shattima sai gashi shima yai min kishiya ƙaddara ta kenan zama da kishiya.
   "Jeeddah for God sake ki rage wannan tunani shi fa lamari idan Ubangiji ya kawo shi haƙuri ake yi a rungume shi da hannu bibbiyu tare da addu'ar fatan alkhairi. Tunani ko  shiga damuwa ba sa canza ƙaddarar ubangiji.
Na saki raunatatciya ajiyar zuciya kafin cike da sanyi jiki na kalle shi na ce "Shike nan mu je nai feeding ɗinka kasan yau tamkar baby ka ke sai da rarrashi.
Murmushi kawai ya yi da kaina kuwa nayi feeding ɗin shi na kuma raka shi har wajen motarsa, ba ƙaramin namijin ƙoƙari nayi ba da na iya masa ALLAH ya sanya alkhairi a aurensa ina dasa aya na juya da sauri na nufi entrance. Faɗar irin kukan da naci a ranar ma ƙauyanci ne. Babban abinda zai ba ku mamaki yadda nai zaune kan resting chair dake bedroom ɗina na kafe wall o'clock da idanuwana ina kirga awannin da suka rage a daurawa Ya Haidar aure. Ƙarfe 11:00am yana bugawa zuciyata tana bugawa da wani irin ƙarfi don sai da numfashina ya kusan ɗauke wa ina ji ina gani in ja numfashi na kasa sai wata irin shassheka da nake yi da kyar na yunkura na faɗa bathroom na sakar wa kaina shower, saukar ruwan a tsakiyar kaina sanyi su ya ratsa ƙwaƙwalwata yasa na ja dogon numfashi tare da sauke wa. Basan adadin awannin da na share tsaye gaban shower. Sai da naji muryoyin su aunty Farida suna kiran sunana nai sauri kashe shower na cire kayan jikina na ɗaura towel. Ina fitowa sai nai tozali da 'yan uwana sai naji zuciyata ta karaya na ɗurkusa a daidai ƙofar shiga bathroom na fashe da matsananci kuka. Da sauri suka yo kaina saboda ko basu tambaya ba sun san dalili kukan nawa, sun ɗauki dogon lokaci suna aikin rarrashina da daddaɗan maganganu, kafin na haƙura suka taimaka min na shirya cikin lace red colour ɗinkin skirt and blouse. Aunty Farida ta dauko wata ƙatuwar jakka da ta zo da ita ta cicciro abubuwan dake ciki "Matsu kusa ki gani Jeeddah nai miki bayani akan mg's skincare products sai dai Jeeddah kin bani mamaki da ki ka nemi kayan mg's skincare baya a wancan lokaci kin nuna min baki da muradi.
  "Aunty Farida na fahimci zancenki gaskiya ne macce bata yi sai da gyara shiyasa nake so kafin Ya Haidar ya dawo gurina yaga canji a tare dani so nake Aunty Farida idan ya dinga shafar fatar jikina yana lailayawa kaman zai zauce.
Ina ƙarashe magana suka kwashe da dariya ita da khairat har suna tafa wa khairat ta ce "wannan aiki sai mg's skincare products su kaɗai ne nake da tabbaci da zarar kin yi amfani dasu Ya Haidar zai yi kalar wannan susucewa akanki.
Aunty Farida ta dauko wani package ta ce "Wannan da ki ke gani shi ake kira da  flawless skin beauty kit yana zuwa a package na 18k sai kuma na 23k akwai students package shi Kuma akan 10k mg's skincare ba su tsaya anan kaɗai ba suna da bridal package har ma da uwargida package. Mg's skincare suna da ingantattun Sabulai akwai herbal whitening black soap akan farashi 4k su na da face serum 4k ga kuma face soap 2k komai nasu na daban ne kamar yadda aikin products ɗinsu ya sha bambam da na saura ki gwada tabbas Jeeddah za ki gode min ba wai iya shafa fatar jikinki Haidar zai yi ba har lashewa da tandewa sai ya yi. Ban san sanda na wawuro package ɗin ba na rungume shi a jikina ina sakin murmushi.
Ga mai bukatar waɗannan kayayyakin sai ya tuntube mu a WhatsApp ta waɗannan lambobin
08062991549
07046881166
07067210195 ko kuma a kira ta mu ta wannan lamba
08064532391
Za ku iya tuntubar ta kafafen sada zumunta ta handle ɗinmu kamar haka
Ig:glow_with_mgs
Facebook: mg's skincare
  Aunty Farida ta sake jawo ɗayan jakkar ta ce "Jeeddah ga abubuwan da ba ki tambaya ba har dasu na kawo miki nagartattun kayan mata masu saukar da ni'ima idan ki ka yi amfani dasu tare da hadin gwiwa kayan mg's skincare na tabbata kin gama awon gaba da zuciya Haidar sai kin saka shi ya manta da cewa akwai wasu raguwar mata a duniya sai kin birkita mishi ƙwaƙwalwa kin saka shi ihu da kukan daɗi.
"Wayyo Aunty Farida Dan ALLAH ina suke?"
Na faɗa tare da buga ihu har ina haɗawa da faɗowa kasa sai da suka yi ci dariya mai isar su kafin ta ciro haɗaddun kayan mata na kamfani Manzil kafin tai min bayani yadda ake amfani dasu muka ji sallama a parlor dole muka tashi ga baki ɗayan mu muka yo parlor.
Kasancewar 'yan uwa da abokan arziki sun cika min gida shiyasa na ɗan sami natsuwa sai da dare wasu daga cikin yan uwana suka watse yai saura su Aunty Farida su dama sun ce sai an kawo amarya za su wuce ina kammala sallar isha'i na ci kwalliya cikin gown na atamfar super exclusive ba laifi nayi matuƙar kyau sai dai da ta ciki tana ciki. Sai misali ƙarfe 10:00pm mu ka ji dirar motocin tawagar masu kawo amarya...

#Haidar Ka'oje
#jeeddah maishadda
#Zarah Malik
#Team zazzafan kishi.
   
         

ZAZZAFAN KISHI {Sabon Salo}Where stories live. Discover now