015...

103 9 0
                                    

*💥ZAZZAFAN KISHI....!*         _{Sabon Salo}_

*FREE BOOK.*

Na Jeeddah Aliyu

Wattpad-jeedddahaliyu

©HWA

   *Ga masu buƙatar a tallata musu hajarsu cikin farashi mai sauƙi kindly contact me on my cell phone number 07032566172*

    *_Afuwan please kwana biyu ina busy shiyasa ku ka daina gani update ga ɗan wannan ku yi manage_*

015...

Bayan ka-ce-na-ce da ya zama al'ada a tsakanin abokan ango da ƙawaye amarya. Kana aka zarce da siyen baki, inda abokan Bilal Shattima suka siye bakin amarya Jeeddah akan zuzzurutun kuɗi naira dubu ashirin.
Kana suka yi wa ango da amarya sallama Bilal Shattima ya raka su har zuwa bakin Gate, ya dawo ya rurrufe ƙofofi da tagogi sannan ya nufo ɗakin da Jeeddah take zaune ya tura ƙofa bakinsa ɗauke da sallama.
Da sauri na waiga ido cikin ido mu ke kallon juna Bilal, ya saki min murmushi nima na mayar masa da marni take na ƙaryata masu cewa Bilal Shattima mummuna ne don ni gaskiya ban ga wannan muni ba. Sai ma naga yau yafi min kyau fiye da can baya ya sha farar shadda ɗinkin babbar riga sai damɓe yake da rigar da alamun yau ne farkon da fara saka babbar riga. Ya tunƙaro inda nake tun kafin ya ƙaraso na sadda kai ƙasa wai ni a dole kunya nake ji, cikin ɗoki da zumuɗi ya zauna daff dani har cinyarsa tana gogar ƙuguna.
  "Al-hamdulillah! Dukkan godiya ta tabbata ga Allah maɗaukakin sarki da ya nufe mu da gani wannan rana mai cike da tarin albarka. Kin ga ikon Allah ko Jeeddah?" Allah ya yi aure da marar kwabo 'yan sai mun gani kunya tabbata lahu agaresu.
Ya ƙarashe magana yana dariya tare da kamo hannunta, yana massaging tafin hannun nata take naji tsigar jikina ta tashi yarrr....har bansan lokaci da na lumsashe idanuwana ba. Duk maganar da yake yi ban ce komai ba sai murmushi nake yi saboda wata irin mashahuriyar kunyarsa da nake ji wai ni ce yau da jin kunya Bilal na kasa yarda da hakan. Shiyasa sai mamakin kaina nake yi.
  "Love lallenki ya yi min kyau na kuma san saboda ni aka yi shi kou?
Na ɗago ina murmushi murya can ƙasa nace "Love kenan wannan tambayar ai kana da amsarta.
Ya wani waro idanuwanshi yayin da fuskarsa ke ɗauke da murmushi ya ce "Wannan haka yake my Nurul-qalbi yanzu sai ki tashi ki shiga bathroom ki ɗauro alwala ki zo mu godewa mahaliccinmu da ya nuna mana tabbatuwar wannan rana.
Na yi jim na kasa tashi sai kallonshi nake ƙasa-ƙasa.
Bilal Shattima ya miƙe tsaye ya kama hannuwanta ya miƙar da ita tsaye yana gani ta tsayu da ƙafafuwanta ya matsu daff da ita ya haɗe tazarar dake tsakaninmsu ba ta ankara ba taji hannuwanshi akan waist ɗinta ya mannata a faɗaɗɗe ƙirjinshi, kyakkyawar runguma yai mata ta sunne kaita a ƙirjinshi.
Yayin da hannuwanshi ke yawo a gadon bayanta cikakku nonuwanta suka mannu da kyau akan ƙirjinshi, wani irin shegen daɗi ya ziyarci ƙwaƙwalwarshi bai san lokaci da ya ja dogon numfashi ba. Sannu a hankali yake bi gefe-gefen wuyanta yana shafawa mutsu-mutsu  ta dinga yi so take ta kwace tuni Bilal ya ganota sai kawai ya ƙara ƙamƙameta, cikin rawar murya ta dakatar dashi ta hanyar faɗin "Love sake ni fitsari nake ji.
Da kyar ya tantance abinda ta faɗa cikin mutuwar jiki ya sake ta kafin ka ce kwabo ta kai bathroom, sai da ya sake jan numfashi a karo na biyu kafin ya ce "Love karki manta da alwala.
  "Uhmm!
Ta faɗa sa'ili da ta ƙarasa kutsawa cikin bathroom ɗin. Ta ɗauki dogon lokaci a tsaye tana sauke ajiyar zuciya kafin tai tsalki kana tayi alwala, sai wata irin mafaffiyar sha'awa take ji tana taso mata hakan yana da nasaba da ɗan uban gyaran da suka sha, domin ba ƙaramin gyara su Aunty Farida tayi ba. Ta dirka masu maganin mata ba kaɗan ba. Shiyasa ɗan ya mutsata da Bilal ya yi ta fara kunnuwa duk ta ɓata panties ɗinta.
Panties ɗin da ke riƙe da hannunta tabi da kallo, motsi taɓa handle ɗin ƙofa da Bilal Shattima ya yi yasa tai sauri cukuikuye panties ɗin ta jefa shi bayan sink, tai maza ta nufi ƙofar fita daidai shi kuma ya kunno kai suka ci karo da juna Jeeddah tai baya kamar za ta faɗi yai saurin riƙo hannunta "Bi a hankali Love kada ki ji ciwo ki jawo min asarar wannan daren.
Murmushi kawai tayi tana wani sunne kai ƙasa ta bi ta gefenshi ta fito da mugun sauri ya zo ya shimfiɗa mata praymat sai wani mazari da rawar jiki yake yi ita kam Jeeddah sai kallon ikon Allah take. "Bismillah Love.
Ya faɗa gami da nuna mata praymat ɗin da ya shimfiɗa mata zuwa lokaci duk jikinta ya gama yin sanyi ta tabbata daren yau sai tasha gurza kamar kayan wanki a washing machine, ta ƙara gyara zaman laffayarta kana ta nufi praymat ɗin ya jogarance su sallah raka'a biyu kana ya zaryace da kwararo masu addu'o'in ɗorewar zaman lafiya bayan sun shafa addu'ar ya tashi ya ƙarasa cire rigar jikinsa dama tuni ya cire babbar riga ya dawo daga shi sai white vest da dogon wandon shaddar, parlour ya je ya ɗauko kaza da kayan tea haɗe da drinks da abokanshi suka siya mishi dama haka suke yi duk wanda ya tashi auren fari su na siya masa kaza, drinks da kayan tea, su kuma ba ƙawayen amarya kuɗin siyen baki, kafin ya baro parlour sai ya ɗauko ajiyarsa da ya adana bayan kujera wani haɗin tsimi ne na musamman daga Nijar Abbas yasa aka kawo masa shi a matsayin tsaraba, jikinsa na rawa ya ɓalle murfin gorar ya kafa kai duk da yana da ɓauri bai sa ya ɗago daga shan da yake masa ba. Sai da ya tabbatar da  ya shanye shi tass, ya nufi kitchen ya jefa empty robar a bin kana ya ɗauko musu plates da cup ya ɗauraye su a famfon kitchen ya haɗo kan ledojin ya nufi ɗaki dasu. Inda yabarta zaune anan ya sake iskota sai wasa da yatsun ƙafafunta take yi, yai sallama tare da dire ledar kaza da drinks a gabanta ya wuce da ta kayan tea ya aje akan bedside drawer, ya dawo ya zauna gabanta gami da jawo ledojin ya ciro kaza ɗaya daga cikin uku dake cikin leda ya ɗora musu a plate kana ya zuzzuba fresh milk a cups cikin tausassa lafazi ya ce "Love tashi ki rage kayan jikinki ki zo ki ci kazarki ta amarci banso ki ragewa su A'isha Shattima sarakan kwaɗayi.
Sosai maganarsa ya bata dariya har ta dara cikin ɗan ƙaramin sauti, kana ta rausarya da kai bata cuce kanta ba ta zage damtse ta yage kazarta son ranta ta ɗora da fresh milk mai sanyi gaske. Bayan cikinsu ya cika dam! Bilal ya tattara plates da raguwar kazar ya kai fridge yana fita Jeeddah ta tashi ta shiga bathroom tai brush, ta canza kayan jikinta zuwa sleeping dress, riga da wando cotton masu taushin gaske wandon ya tsaya iya guiwar ƙafarta. Tana shafa haɗaɗɗiyar humrata ya turo ƙofa ya shigo, Jeeddah ta ɗago idanuwanta suka sauka akanshi ya ƙarasa cire kayan jikinsa daga shi sai boxer briefs sai zabga ƙamshi yake yi, sosai Jeeddah ta ƙure shi da idanu ba ko kyaftawa sai yau tabbatar da sutura na ɓoye muni ɗan adam saboda yadda taga Bilal ɗinta ya yi wani dumm dashi muninsa ya fito ƙarara take ta tuna da kalaman Khairat da ta taɓa cewa da ita "Ina tausanki Jeeddah wallahi sutura ce ke suturta muni Bilal, sai ranar da aka kai ki gidansa bayan 'yan rakiyar amarya sun watse kowa ya kama gabansa daga ke sai shi ina tabbatar miki a ranar za ki gane tsananin munin Bilal Shattima da muke faɗa.  Ba ma za ki rena kanki ba sai ya yi zigidir tumbur haihuwar gyatumarsa, anan za ki ga gangariyar muni ɗan asali.
   A lokacin mugun fusata nayi na taso mata kamar zan rufe ta da dukan bala'i na zage ta tass! Ashe akwai ranar da zan tuna da maganarta har tai tasiri akaina domin kuwa ba ƙaramin bugawa zuciya tayi a lokacin da nai arba dashi a half naked shiyasa ina dawawo daga bulaye da na nusa nai maza na kauda fuska.
Ba kunya yana ƙarasowa wajena ya kai min runguma, ya haɗe bakinsa da nawa ya shiga tsotse ciki da wajen bakina musanman harshena duk tsoro da fargaban da na shiga da nayi arba dashi ya kau, domin saƙonsa ya sami karɓuwa a jikina.
Ci-gaba da murzata son ranshi ya yi ƙafafuwanta suka gaza ɗaukarta, da baya da baya ya soma tafiya yana ci-gaba da shanye mata baki ya jawo ta suka faɗa bisa gado ya bi ta ya danne yai mata kyakkyawar rumfa da faɗaɗɗe ƙirjinsa, ya ƙara ƙaimi wurin murza sassan jikinta, musamman nonuwanta da suka fi jan hankalinsa. Cikin fitar hayyaci ya raba ta da sleeping dress ɗinta hannunshi yana rawa ya kashe hasken ɗakin ya kunna deep light, ya tsotsa nan ya lashe can. Ba ka ji komai sai nishi da saukar numfashinsu sai da ya tabbatar da hankalinta ya gama gushewa ya lallaɓo addu'ar saduwa da iyali da kyar, ya kutseta lokaci da Jeeddah ta ji ya yaga budurcinta da ƙarfin da ALLAH subhanahu wata'ala ya albarce shi dashi ta kurma gigitatcen ihu. Bilal kam ko a jikinsa aslima bai san tana yi ba ci-gaba da naniƙarta ya yi  bai raga mata ko kaɗan ba. Domin kuwa sai da ya fashe duk wani dakon sonta da sha'awarta da ya dinga yi na shekaru shidda sai da tabbatar da ya sami gamsuwa iya gamsuwa ya barta, da kanshi ya haɗa musu ruwan wanka duk da Jeeddah ta nuna jarumta ba ta wasa ba, amma duk da haka kallo ɗaya za kai mata kasan ta jigata matuƙa, da taimakonsa ta sauko daga kan gado wani irin mugun zafi ƙasanta da nonuwanta ke mata. Yana riƙe da ita tana ɗingishi suka shiga bathroom suka tsaftace jikinsu ya sake riƙo ta suka fito ya goge mata raguwar dashin ruwan jikinta ya ɗauka mata wata doguwar rigar bacci tasaka suka kwanta ya rungume ta gam a ƙirjinshi sai zuba mata ruwan albarka yake yi, har bacci yai awon gaba da ita yana sa mata albarka.
Washegari gari sai ƙarfe takwas suka tashi su ango Bilal Shattima an kwashi gara yau ko sallar asuba bai fita ba. Bayan Jeeddah tayi wanka da sallah ta shirya cikin atamfar super exclusive ɗaya daga cikin kayan lefen da Baba yai mata. Atamfar tai masifar karɓar jikinta ta yi kyau na ban mamaki tana cikin canza bedsheet Bilal Shattima ya shigo cikin blue colour shadda hannunshi ɗauke da tray mai ɗauke da flask ɗin ruwan zafi sai soyayye kwai a cikin plate, wanda ya siyo bakin titi wurin mai shayi bayan sun kammala breakfast, suka fito parlour zuwa ƙarfe goma suka ji knocking on shi ya buɗe ƙofa neighbours ɗin su ne mazan na waje yayin da matan suka shigo Bilal ya fita suka gaisa Jeeddah ta saki fuska suka gaisa a mutunce, kowacce su ta gabatar mata da kanta da suka zo tafiya ta ɗebar musu chin-chin ɗin biki suka karɓa suna godiya ta yo musu rakiya zuwa bakin ƙofar fita. Sai da Bilal ya ga masu zuwa gani ɗakin amarya sun fara cika gidan sannan ya fita shima don abokansa wasa shi sun sako shi gaba da tsiya iri-iri da bai da niyyar fita. Jeeddah bata sami kanta ba sai kusan ƙarfe takwas da kowa ya kama gabansa gidan ya yi tsit sauƙinta ɗaya kafin A'isha Shattima ta wuce sai tai mata wanke-wanke da shara da batasan yadda za ta yi ba. Bilal Shattima Kuma tun Bayan la'asar da ya zo shi da abokinsa Abbas suka karɓi abincinsu tun lokaci bai sake dawowa ba. Ta ƙara kintse parlounta kana ta wuce bedroom tai wanka ta caɓa kwalliya cikin English wears wando da riga masu masifar kyau da jan hankali ta saki gashinta ya sauka mata gefe da gefen wuyanta, gaba ɗaya ta feshe jikinta da turaruka masu sanyi ƙamshi ta dawo parlour ta kunna kayan kallo ta nemi sofa ta hakince tana jiran dawowar Nurul-qalbinta.

ZAZZAFAN KISHI {Sabon Salo}Where stories live. Discover now