034

90 11 0
                                    

*💥ZAZZAFAN KISHI....!*         _{Sabon Salo}_

*FREE BOOK.*

Na Jeeddah Aliyu

Wattpad-jeedddahaliyu

©HWA

*Ga masu buƙatar a tallata musu hajar su cikin farashi mai sauƙi kindly contact me on my cell phone number 07032566172*

_*Gare ku masoyana ma'abuta karantar litattafai na ga wata dama ta same ku da za ku karanta littafai na complete documents har guda uku a cikin farashi mai sauƙi gaske dukka littattafai na guda uku akan ₦700 littafan sune kamar haka*_
*AZAAD JUNAID*
*GIDAN RINA*
*DA BANSAN ASALINTA BA*

_Ga masu buƙatar guda ɗaya tak_

Azaad junaid ₦300
Gidan Rina ₦300
Da bansan asalinta ba ₦250

034...

"Ka ga malam ka yi sha'ani gabanka banso taƙura.
Langwaɓe kai ya yi yana kallona har muka iso gida idanuwanshi suna yawo a kaina, a fusace na fito daga adaidaita na nufi cikin gida dama key yana hannuna, na buɗe ƙofa kaitsaye bedroom na shiga ina cikin cire tufafin jikina ya shigo da wata guntuwar sallamar shi har wani maƙe muryar yake yi. Nayi tamkar ban ji shi ba ya jingina jikinshi a bangon gami da folding hannuwanshi sai faman kallona yake yi, ni kuma ko a jikina a gabanshi na dawo halfnaked daga ni sai pant da bra da mugun sauri ya nufi bathroom ya ɗauko min towel ya miƙo min na kalleshi tare da banka mishi baƙar harara, na raɓa ta gefenshi na wuce abina.
Ya bi ta da kallo tuni hankali gogan naku ya tashi musamman yadda ya ga mazaunanta na jujjuya wa, nan take ya ji matsananciyar sha'awa tai mishi dirar mikiya har sai da yasa cinyoyinshi ya matse hantsar wandonshi sani kanshi ne yadda take fushi dashi ko zai mutu ba za ta bashi ba. Shiyasa ya shiga ƙoƙari haɗiye kwaɗayi sa.
Bayan wasu 'yan mintuna ta fito ɗaure da towel iya cinyarta, yayin da raguwar ruwan wanka ke dinga daga jikinta. Sake gitta shi tayi ta nufi dressing mirror ta zauna ƙaramin towel da ke riƙe da hannunta tasa tana tsane ruwan jikinta. Bilal Shattima ya haɗiye wasu busassu miyau gami da lashe laɓɓanshi har ta shirya cikin kayan bacci cotton riga da wando irin boomshort ɗinan ne ɗuwawunta suka zauna ɗass cikinsa. Jikinta ya ɗauki ƙamshi turaruka masu shegen ƙamshi da tada hankali ɗa namiji. Bilal ya ja gwaron numfashi kana ya yi wa kansa ƙiyamullaili ya shiga bathroom ya sakar wa kansa ruwa koda ya fito har ta kashe bulb ta shige cikin bargo.
Ya nufi switch ya kunna bulb din da ta kashe, hasken ya kashe mata idanuwa tai sauri lumsashe su. Yadda ta lumshe idanu ba ƙaramin burge shi tayi ba don sai da ya saki ɗan ƙaramin murmushi.
Ina gani ya yi min murmushi na ja guntun tsaki tare da juya masa baya har ya kammala shirinsa ban sake juyawa ta gun da yake ba. Wallahi haushinsa nake ji marar misaltuwa duk lokaci da na kalleshi sai naji tamkar na rufe shi da ɗan bala'in duka.
Nayi nisa da tunaninsa ban san lokaci da ya iso kusa da ni ba har ya zauna sai jin nayi ana min massage a gadon bayana, sosai naji daɗin massage ɗin. Domin throughout kwance na yini a gida dole bayana ya yi ciwo, sai lumshe idanuwa nake yi can na tuna da Bilal Shattima ne fa yake min tausa sai kawai na zubura na tashi zaune, ina galla mishi harara "Miye haka?"
Na faɗa ina yatsine fuska.
"Massage ne nake miki Love naga kamar akwai gajiya a jikinki.
Ya yi magana cikin tausassa lafazi gami da langwaɓe kai.
  "Ni nace da kai ina jin gajiya balle ka yi min massage?"
"A'ah! Kawai naga dacewar nayi miki ne.
"To hell with you kai da massage ɗin ka Bilal idan har kana da kunya a idanuwanka bai kamata ko ɗan yatsana ka yi ƙoƙari taɓawa balle har ya kai ka da yi min massage.
    "Haba! Jeeddata tun da na karɓi kuskure na na kuma bada haƙuri a duba lamari nan ayi min afuwa matar na tuba bata rasa mijin aure.
Zan iya jure duk hukunci da za ki yi min amma ban da nisanta ni daga gare ki domin hakan zai iya taba garkuwar jikina...
    "Kai dallah dakata!
Nai sauri taka masa birki tsakani da ALLAH na gaji da mayaudarar kalamanshi da babu komai a cikinsu face zallar yaudara, cikin ɓaci rai na ci-gaba da cewa "Bilal inaso ka sani jiya ba yau ba tuni na dawo daga rakiyar mayaudarar kalamanka, saboda haka don ALLAH ka kyaleni bacci nake ji.
    "Ba zan iya ba Jeeddah domin rayuwata idan babu ke incomplete ce nasan ban kyauta ba ban kuma yi miki adalci ba amma ki sani komai muƙaddari ne daga ALLAH ki yafe min kin ji rabin raina.
   "Mtsssss! Ka ji da muguwar yaudarar ka.
Na faɗa tare da matsawa nesa dashi na kwanta ina ci-gaba da mita.
Bai daddara ba ya sake matsowa sai jin shi nayi cikin jikina da ƙarfi tsiya ya rungume ni a ƙirji shi duk bore da nake masa bai saurara min ba. Sai da ya yi connecting bakinshi da nawa ya shiga kissing ɗina with passionate, wallahi Bilal mugu ne na ƙarshe sai da na fashe mishi da kuka sannan ya kyaleni yana sake ni na daka tsalle na sauko daga gado, da rigata a hannu da ya cire min na kalle shi da idanuwana da suke tsiyayar hawaye na ce "Da ka yi min fyade Bilal Shattima da wallahi ba zan taɓa yafe maka ba mugu kawai wadda baya tausayina, duk irin ƙaunar da na nuna maka irin sakamakon da za ka saka min dashi kenan, nagode Bilal nagode sosai.
Na ƙarashe magana tare da mayar da riga ta na juya da nufi bar mishi ɗakin gaba ɗaya gara na koma ɗayan bedroom na kwanta, domin ba zan taɓa bashi abinda yake so ba dama shi ne amfanina a wurinshi da ya gama more ni wani sabon wulaƙanci zai kunno min dashi.
Kafin na kai bakin kofar fita yai sauri sauko wa daga gado, ya cafko min hannu muka shiga kokawa kasancewar yafi ni ƙarfi shiyasa yai nasarar ɗauka ta, sai shusshura ƙafafuwana nake yi ina halɓin iska yayin da hannuwana ke kai masa duka ta ko ina sai faɗin "Na ke yi Bilal ka rabuda ni banaso Dan ALLAH ka kyaleni ka bar min zuciya ta huta haka nan wai me nai maka ne da ka rantse sai ka taƙura wa rayuwata?"
   Duk abinda nake faɗa ya yi biris dani sai da ya kaini bisa gado ya shimfiɗe kana ya haye min jiki, da sauri na kauda fuska don na tsani kallon shegen bututun hancinshi ada mugu gani kyau hancinsa nake yi amma a yau sai na ganshi wani ɗan tsurut ga ƙofofin hancin nashi a wage kamar rijiya.
   Hannunshi naji cikin rigata yana min ta'asa don kuwa sai murza min nipples yake yi, da dukkan ƙarfina na kai masa duka cikin sa'a na sami hancinsa babu shiri ya wutsile gefe, yana faɗin "Wayyo Jeeddah kin fasa min hanci.
"Mtsssss...! Na fasa maka hanci ko dai na buge tsoka.
  Na faɗa ina galla masa uwar harara.
  Murmushin ya yi mai sauti tare da mirginowa ya yi matashin kai da hannun shi na haggu, yasa ɗayan hannunshi yana shafa gefen fuskata.
   "Love me ya haɗa hancina da tsoka?"
"Ai hancin naka ne Bilal ba shi da bambanci da tsokar nama ko ba ka duba madubi ne?"
Sosai ya kwashe da dariya sai kwasar abinsa yake yi ni kuma na ja guntun tsaki don banga abin dariya anan ba. Kamata ya yi ya ji haushi sai kawai ya buge da dariya anya kuwa notin ɗin kan Bilal bai burge ba.
  "Ina bala'i mugun sonki Jeeddata.
Ya faɗa cikin muryar dariya.
   Sai na ƙara jan tsaki da mugun takaici na ce "Ni kuma bana sonka gara ka nemi mai sonka tun dare bai maka ba.
    "Faɗa kawai ki ke yi ɗiyar Baba domin sona halitta ne a cikin jini ki.
"Wato shiyasa ka ke min wulaƙanci iri-iri kou Bilal?" To shikenan ka sa aranka daga yau na daina son naka period.
Dariya kawai ya yi tare da sake rungumo ni yana kissing wuyana da fatar kunne na duk yadda naso na ture shi na kasa ina ji ina gani ya matse ni a ƙirjinshi ya raɗa min "Love ALLAH ya ba ki ciki ki haifa min Baby girl mai irin hancina.
Ya ƙarashe magana yana dariya a fusace na amsa da cewa "Ba Amin ba!
Nan ma dariya ya yi sai naga kamar nishaɗi maganganu na suke haifar mishi, sai kawai nai banza dashi tun ina jin tsokanata da yake har bacci ya yi awon gaba dani.
Washegari ina kammala sallar asuba na bi lafiyar gado, kasancewar weekend ne kuma muna hutun makaranta sai around 11:00am na falka nayi miƙa tare da doguwar hamma kana na kalle gefena ban ga gogan naku ba. A zuciyata nace lallai yau za a yi ruwan sama hadda ƙanƙara malam Bilal an yi sammako tashi, sai kuma na taɓe baki a bayyane na ce "ALLAH yasa ba wata sabuwar kitimurmura ya sake shirya min ba don ni wallahi yanzu tsoronshi nake ji.
Na sauko tare da shiga bathroom nayi wanka a gaggauce na shirya cikin ƙanana kaya wandon  Palazzo dark purple na saka top mai dogon hannu light pink mai watsi white flowers a jiki na yane kaina da scarf purple colour, ni kaina da na kalle kaina a jikin mirror sai da na yaba wa kyau da nayi. Tun kafin na ƙarasa parlour na fara jin ƙamshi girki yana tashe na zaro idanuwa da sauri na nufi kitchen na hango Bilal ya taƙarƙare yana yanka albasa daga shi sai boxer briefs da farar underwear vest ya ɗora apron akai, ƙara zare idanu nayi, cikin kaɗuwa nake ƙare masa kallo ƙamshi turaren ta ya sanar dashi zuwanta, saboda haka ya juyo fuskar shi cike da murmushi yake faɗin "Good morning Love! Ashe kin tashi?"
Wani malalaci kallo na watsa masa tare da taɓe baki, gami da faɗin "uhmm! Sabon salo wai gemi a ƙafaɗa yau kuma da wannan iya yi aka tashi?"
'yar dariya mai sauti ya yi tare da tunkaro ni da sauri na ja baya ina ya motsa fuska duk da haka bai fasa nufo ni ba yana zuwa ya riƙo ƙafaɗuna yana faɗin "Kin yi matuƙar kyau matata kamar na cinyeki.
  "Ashe kai maye ne ban sani ba.
"En! Amma mayenki ba na mutane ba.
Taɓe baki nayi tare da kauda fuska.
  "Mu je ki yi breakfast Love.
   "Breakfast Kuma to me ka ke girkawa ne?
"Farfesu kaji da Baba ya aiko mana ne nace bara na faranta miki yau ki ci farfesu da yafi naki daɗi da garɗi.
  Kallonshi nai a lalace kafin na juya ina yaba rashin kunyarsa kai har ma da rashin zuciya, wato shi har ya manta da baƙin ciki da ya ƙunsa min, jiya-jiya nan da har zai daka sammako ya hau kaji da mahaifina ya kawo min da dahuwa sai kace wani tsohon maye.
Ya biyo ni a baya sai wani iya yi yake min ni kam sai kallo nake binshi dashi, muna shiga dining room yai sauri jawo min kujera "Zo ki zauna my Love yau ranar ki ce sai abinda ki ka ce zan yi.
"Uhmm!
Na faɗa gami da watsa mishi harara na zauna ina ƙara tanke fuska, soyayyar doya ce ya yi haɗe da sauce mai haɗe da hanta ya zuba min a plate kana ya ce dani "Love kunu gyaɗa za ki sha ko na haɗa miki tea?
   "Tea!
Na faɗa a takaice kuma a yatsine.
Yana cikin haɗa min tea aka yi knocking on, har na miƙe ya mayar dani zaune yana faɗin "Koma ki zauna bara na duba waye yake so shiga hakkin ma'aurata da sanyi safiyar nan, mtsss! Wasu mutane sam basu da tunani, basu sam lokaci da ya dace su kawo ziyara ba.
Ya ƙarashe magana tare da nufar ƙofa yayin da na bishi da kallon mamaki kafin nayi ɗan gajere murmushi na ɗauki fork na shiga cin abincina. Bilal Shattima yana buɗe ƙofa ranshi a ɓaci sai kawai yai tozali da Hajja tare da A'isha Shattima da Aunty Bahijja.
  "Hajja ya na ganku ku dukka ALLAH yasa ba wani abu kuma ya sake faruwa ba?"
  "Lafiya qalau ba abinda ya faru mun zo ne domin mu ba Jeeddah haƙuri akan abinda faru.
Hajja ta faɗa tana ƙoƙarin kutsa kai cikin parlour kafin Bilal ya sake magana su Aunty Bahijja suka shigo....

ZAZZAFAN KISHI {Sabon Salo}Where stories live. Discover now