66

192 18 7
                                    

*💥ZAZZAFAN KISHI....!*         _{Sabon Salo}_

*FREE BOOK.*

Na Jeeddah Aliyu

Wattpad-jeedddahaliyu

©HWA

*Ga masu buƙatar a tallata musu hajar su cikin farashi mai sauƙi kindly contact me on my cell phone number 07032566172*

_*Gare ku masoyana ma'abuta karantar litattafai na ga wata dama ta same ku da za ku karanta littafai na complete documents har guda uku a cikin farashi mai sauƙi gaske dukka littattafai na guda uku akan ₦700 littafan sune kamar haka*_
*AZAAD JUNAID*
*GIDAN RINA*
*DA BANSAN ASALINTA BA*

_Ga masu buƙatar guda ɗaya tak_

Azaad junaid ₦300
Gidan Rina ₦300
Da bansan asalinta ba ₦250

066.

Bansan lokaci da Ya Haidar ya iso gabana ba, kawai dai na ji ya fin cike kafaɗata da ƙarfin gaske ya buɗe ƙofa sai da ya sadda ni da ainihin ƙofar fita daga ɓangare shi kana ya watsa ni waje nai faɗuwar 'yan bori ɗuwawuna suka buge tiles. Har bansan sanda na tsandara ihu ba. Sai da ya nuna ni da yatsa yai ƙwafa wacce ke nuni da takaicina da yake ji ba kaɗan ba, kafin ciki kakkausar murya ya ce "wannan shi ne gargadina, dake na ƙarshe banaso na sake gani ƙafafuwan ki su tako mini ɓangare. Bai bani dama sake magana ba ya bi ta gefe na yana gunguni ƙasa-ƙasa ya wuce zuwa parking lot da sauri na yunkuri na tashi da kyar sakamakon ƙuguna da naji ya riƙe. Ina fitowa daidai yana tadda motar sa ya yi reverse haɗe da nufar gate. Shin da gaske Kebbi ya nufa ko kuma ya faɗa ne don kawai ya ƙuntata min? Idan kuwa Kebbi zai je haƙiƙa bai min adalci ba duk da baya sona amma ai ina da hakki akansa. Cikin mutuwar jiki na koma ɓangarena zuciyata sai tuƙuƙi take min ga wani zazzafan kishi dake cina, duk da naso na share maganganu Ya Haidar amma hakan ya ci tura sai kawai nai switch on ɗin wayata, na kira Khairat domin wurinta kaɗai nake da yaƙini samun amsoshin tambayoyin Ya Haidar. Ba tare da na bari mu yi doguwar gaisuwa ba na sako mata zance dake ci min rai "Khairat na tambaye ki mana?
"Uhm! ALLAH yasa ina da amsar tambayar ki.
"In-sha-ALLAH kina da. Dama so nake ki faɗa min taya aure ya wakana tsakani na da Ya Haidar bayan kuma da farko Engr Ameer Baba ya so aura min? Don ALLAH Khairat karki ɓoye min gaskiyar wannan al'amari.
Sai da Khairat ta ja numfashi kana ta sauke kafin ta ce "labari yana da tsayi da za ki haƙura zuwa anjima za mu shigo gidanki ni da aunty Farida za mu kawo miki raguwar waɗansu kayayyakin ki, sai na feɗe miki daga biri har wutsiya.
Ba don raina ya so ba na amsa mata da "tohm! Ina saka wayar a charging kiran Bilal shattima yana shigowa da fari naso na banzatar dashi kamar yadda nake masa, sai kuma naga dacewar na fahimtar dashi ko ba komai mu  rabu lafiya. Kasancewar wayar tana soke a charging sai kawai nayi receiving tare da saka ta a handsfree  "Hello lov...uhm sorry... Bilal.
Na faɗa a bisa kuskure da kuma sabawar da bakina ya yi da kiransa da sunan sai kuma nai sauri saita linzamin harshena. Bilal shattima dake kwance a parlornsa akan cushion tun ana gobe ɗauri auren Jeeddah ya daina fita. Gaba ɗaya ya yi wani iri rabon shi da wanka kusan kwana biyu kenan. Ya daina fita kamfani in fact ko farfajiyar gidan sa baya fita. Ya nan kwance baƙin ciki haɗe da mugun kishi yana nuƙurƙusar shi. Ba ƙaramin mamaki ya shiga ba sa'ilin da ya ji Jeeddah ta kira shi da love kana tai gaggawar canzawa ta kira shi da ainihin sunan shi. Ji ya yi kamar zuciyarsa za ta tarwatse, har wani kalar huci yake fitar wa "Da kyau Jeeddah nace da kyau Jeeddah lallai sai yau na ƙara yarda da cewa ku mata ba ku da amana yaudara a jinin ku take halitta ce a jikinku, amma ki sani Jeeddah ba kowanne namiji ake yaudara a zauna lafiya ba. I swear to God you'll pay all damuwar da ki ka jefa ni ciki. I so much trust you Jeeddah but you betray me wallahi-azim ba zan barki ba har sai nasa kin yi nadama for everything you did to me. 
  "Don ALLAH Bilal ka tsaya ka saurare ni ka fara ji ta bakina before ka yanke min hukunci.
"Na saurare ki fa ki ka ce? Wato ki sami damar sake tsara min waɗansu kalaman ki na yaudara ko?
"No ba haka bane Bilal ni ban....
"Ya isa munafuka mayaudariya wallahi na tsane ki Jeeddah i absolutely hate you
"Innalillahi wa'inna illahim raji'um! Bilal please listen to me for the sake of our child.
"Wane child? Yaro da tuntuni iyayenki suka raba ni dashi amfanin sa nasani ko ɗaɗinsa?"
"Wallahi ba yi kaina bane dukka abubuwa nan da suka faruwa tsarin Ubangiji ne. Daga ni har kai ba mu isa mu yi jayayya da hukuncin sa ba.
Nayi magana tare da rushe masa da kuka wai ko zai tausaya min ya fahimci ba laifi na bane.
  "Ban da wulaƙanci da tsabar yaudara sai da ki ka sa na gama sakankace wa akanki ki ka sa na saki matana na ɓata da mahaifiyar ta da 'yar uwata all because of your love shi ne da rana tsaka za ki guje ni kema kinsan haka ba abu mai yiwuwa bane. Matuƙar kina so ki sami rangwame daga gare ni kar ki sake ki haɗa shimfiɗa da Haidar ka'oje kuma dole ki bi kowacce irin hanya da za ki musguna wa rayuwarsa, ki hana shi rawar gaban hantsi har sai ya sake ki ko kuma ki yi abunda zai sa zuciyarsa bugawa ya mutu mu dawo da auren mu dama can ba sonsa ki ke yi ba dole ce aka yi miki, ke kuma ga ki mai biyayya iyaye shi ne har da wani kiran kanki da suna matar aure. Muddin ba za ki kasance matar aurena ba, to ki sani babu wani ɗan iska da ya isa ya kira kanshi da sunan mijinki. Wallahi ƙaryar wani namiji ya haɗa shimfiɗa dake ya shiga gona ta, ke ɗin mallakina ce ni kaɗai.
    "Innalillahi... Bilal.... Bilal! wai me ke damunka ne ya ka ke faɗin maganganu kamar wanda ya zare?
"Tabbas ni zararre ne Jeeddah ba kuma za ki tabbatar da na kai maƙura a zarewa har sai kin yi biris da umarnina, ki ka yi sake da Haidar ya shiga gona ta anan za ki ga ainihin zarewa.
Wani irin ɓacin rai na ji ya lulluɓe ni na fahimci duk yadda na kai da so mu rabu lafiya dashi hakan ba za ta samu ba domin na gama halbo jirgin sa so yake ya sake dulmiyar dani ya jefa ni a hallaka. Gara na jajir ce na fattake shi daga cikin rayuwata, idan ba haka ba wata rana zai yi nasara akaina ya gurbata min tunani, tun da dama shi gurɓatatce ne abokin zuwa jahannama yake nema. Take na aro jarunta na yafa wa kaina, na dake babu ko ɗar na shiga amayar masa da kalamai masu zafi.
"Ai kuwa sai da ka yi duk abunda za ka yi Bilal shattima domin an zo gaɓɓar da ba za ka taɓa samun abunda ka ke so ba. Saboda ina son mijina ina so zama dashi a hali yanzu babu ko burbushi soyayyar ka a zuciyata. Soyayyar Ya Haidar ta ri ga ta gama bin jini da bargon jikina ta zaga lungu da saƙo na zuciyata, mutuwa ce kaɗai ta isa ta rabani dashi. Kuma da ka ke cewa kada na haɗa shimfiɗa dashi har kai ka isa ka hana ni raya sunnah da mijina?
Wani irin bugawa zuciyar Bilal shattima tayi har bai san sanda ya wutsillo daga kan kujera, ya faɗo ƙasa tumbin sa yai wani irin girgiza yana wani kalar fizgar numfashi tamkar mai cutar asthma. Cikin rawar murya ya ce "Jeeddah ni ki ke gayawa magana?
"Auu! kana tantama ne?" Ai Bilal ka ri ga da ka makaro tun kafin na tare gidan Haidar ya dace kayi min wannan barazana. Ba sai da ka bari mai aukuwa ta afku domin tun jiya mu ka haɗe muka zama abu guda. Watakila ma ina ɗauke da ɗa tayi cikinsa, kasan miji nawa jarumin jarumai ne ba irin ka bane hu-hu ma'ahu..
"Jeeddahhhhh!
Bilal ya kira sunanta ciki ƙara ji da kururuwa, numfashi sa yana wani kalar sarƙewa.
"Sai wani jiƙo Bilal.
Tana rufe bakinta daidai Haidar ka'oje yana tura ƙofar daƙinta daidai kalmar sunan Bilal da ta ambata tana faɗawa cikin kunnen sa.
Da sauri na kai hannuna da nufi na katse kiran sai kawai naga hannu mutum ya ɗauke wayar yai wani fizgo ta har charger dake jiki socket ta cire, a mugun tsora ce na miƙe tsaye idanuwana suka firfito kafin nasan abin yi na tsikayi muryar Ya Haidar yana faɗin "Shin Bilal shattima ka ke da suna ko wa? Sai yau na ƙara tabbatar da cewa dauɗar jahilci ta ri ga da ta gama yi maka katutu a ƙwaƙwalwa shi yasa ka ke bin matar aure ina mai maka albishir daga kan matata ba za ka sake marmari kasancewar da kowacce mace a duniya. Shashasha kawai kidahumi wofi.
Haidar yana ƙarashe magana ya datse kira ya jefar da wayar bai ba wa Bilal shattima damar mayar da martani ba. Ciki wani kalar fushi ya sauke fusatattun idanuwansa akaina zuciyarsa tana mishi tuƙuƙi da sauri na shiga ja da baya ina ja da baya yana ƙara kusanto ni. Nai wuff da nufi na faɗa bathroom na datse ƙofa ciki zafin nama ya damƙi damtse hannuna yai wani fizgo ni ya makani jiki bango ƙeyata tai mugun buguwa na saki ƙarar azaba yasa hannunsa guda ya shaƙe min maƙoshi yayin da yai amfani da ɗayan hannun ya riƙe min ƙugu yana saki huci zazzafar iskar bakinsa tana sauka akan fuskata. Ga baki ɗaya na gama tsoro ta ainun. Jikina sai kakkarwa yake yi tamkar dai mai ji sanyi. Ciki wata kalar murya wacce ban san shi da ita ba ya furta "Ke wacce irin mahaukaciya ce jeeddah? Da aurena akanki ki ke waya da wani ƙato abin takaici a cikin gidana wannan wane irin wulaƙanci ne?
Duk da naji zafin shaƙar da yai min ba kaɗan ba. Amma da tuna da ya ce min Kebbi zai je wajen Zarah Malik sai na sake ji wani sabon kishi ya lulluɓe ni. Cike da tsiwa na shiga mayar mishi da martani "Ka ga bawan ALLAH kar ka nemi ka taƙura min. Naga kai ma  yanzu nan ka gama yi min kirari Kebbi za ka je wajen budurwarka, wato kai kaɗai kasan daɗi SOYAYYA ko?
Ina dasa aya yana buge min baki har sai da haƙora na suka datse min harshe, wani kafirin zafi na ji ya mamaye bakina.
"Ke har kin isa ki haɗa kanki dani ko kin manta da cewa mata ɗaɗɗaya har guda huɗu Ubangiji ya bani damar na aura ke kuma duk jarabar ki namiji guda tak za ki aura don haka ina da cikakkiyar damar da zan je waje duk macce da tai min ke ɗinan ba ki isa ki hana ba. Kuma daga yau ina so ki sawa ranki ni dake mutu karaba aurena dake babu saki balle yaji muna nan dake in yi ta gallaza miki haɗe da musguna wa har sai kin manta da soyayyar wancan mutumin. Yana ƙarashe magana ya kai hannu yai zipping rigata yana faɗin "Bari na sauke miki nauyina ki ji bambanci dake tsakanina da wancan ɗan iska mai baƙi kamar zunubi. A yau zan nuna miki nima cikakken taƙaddari ne don sai na baki wahala, irin wacce sai ƙwaƙwalwar ki ta nemi bugawa.
**************
Bilal Shattima sai uban huci yake ta faman sauke wa babban baƙin cikinsa bai wuce yadda Jeeddah ta ce dashi Haidar ka'oje ya yi tarayya da ita, bai taɓa sani yana da matsanancin kishi akanta ba sai da ya ji fitar wannan magana daga bakinta. Wani irin zafi yake ji a ƙahon zuciyarsa ƙwaƙwalwar sa tamkar za ta tarwatse har imagination ya dinga yi yanda Haidar ke sarrafa ta a gado. Bai san sanda ya runtse idanuwanshi da mugun ƙarfi ya takarkare ya kurma ihu mai ƙarfin gaske. Ihu ya ci-gaba da kurma wa har sai da muryarsa ta dusashe wata irin wuta ke ci zuciyarsa wani abu mai ɗan ɗumi-ɗumi ya ji yana bin kumatunsa ya kai tafin hannu shi na dama ya shafo kumatun nasa kana ya bi tafin hannu nashi da kallo hawaye ya gani da sauri ya shiga goge su. Kafin ciki raunatatciyar muryarsa ya ce "Why...why Jeeddah? Na ce miyasa za ki yi min haka? Do you know how much l love you?
Another hot tears escaped from his eyes a wannan karo bai damu da ya goge su ba ya miƙe tsaye tare da nufar bedroom ɗin sa yana tafe yana layi tamkar wanda ya sha kayan mayye. Yana tura ƙofa idanunsa suka sauka akan ɗan ƙaramin frame mai ɗauke da hoton Jeeddah, dake girke akan bedside drawer with so much anger ya nufi wajen hoto ya ɗauki frame ɗin tare da zuba wa kyakkyawar fuskata dake shimfiɗe da wani irin sanyayye murmushi idanuwanshi da suka gama rinewa zuwa jajaye.
"I want you to feel the same pain da na ɗandana akanki ba zan bar ki ba wallahi ba zan barki ba, har sai kin zubar da hawaye fiye dani I promise to myself I'll make your life miserable 😖
Ya ci-gaba da sambatun sa marasa kan gado kana ya buga frame ɗin a ƙasa ya tarar rantse duk da haka sai da bi shi da ƙafarsa ya dinga tattakawa gaba ɗaya gilasai suka  shisshige masa ƙafa jini yana fita, duk zafi da yake ji a tafin ƙafarsa bai kai koda rabin kwatankwacin wanda yake ji a zuciyarsa ba. Tsabar zafin kai da mugun hali haɗe da zazzafan kishi dake huda zuciyarsa ji yake tamkar ya haɗiye zuciya ya mutu.
************
Tun jiya da aka ɗaura wa jeeddah ciwo Ameer ya tashi haiƙan tun rasuwar matarsa maijiddah rabo da ciwon sa ya tashi irin haka. Duk wani abu da ya danganci gilashi dake bedroom da parlornsa sai da ya farfasa su, ga baki ɗaya ya ji wa kanshi ciwo ko'ina a jikinsa raunuka ne ba kyau gani. Da umman sa taga al'amari ya ƙazanta ta kira abokinsa Dr Abdallah ya zo ya yi masa allurai da ake masa. Dr Abdallah ya kasance abokin Ameer tare suka yi karatun sakandare sai aka yi dace da Dr Abdallah fanni ƙwaƙwalwa ya karanta, shi yasa lamari yake zuwa ma umma da sauƙi duk sanda taga ciwon Ameer ya motsa ko yana so motsa wa Dr Abdallah take kira ya zo ya yi masa allurai. Tun jiya da tai nasarar karɓo shi a hannu 'yan sanda suka dawo gida Dr Abdallah yai masa allurai yake kwance yana sharar bacci ko nan da can umma bata kusa ba tana tare dashi sallah kaɗai ke tashe ta ko kuma wani uzuri da ya shafi shiga bathroom. A hankali Ameer ya shiga buɗe idanuwanshi har yai nasarar ware su dukka da fari akan pop ya tsayar da idanuwan nashi, kafin ya dawo dasu akan fuskar Umma. Can kuma ƙwaƙwalwar sa ta dinga yi masa amsa kuwa kalaman mahaifin Jeeddah "kamar yadda na faɗi maka tun farko na yiwa Jeeddah miji sai in shine ya ce ya fasa aurenta nake da hurumin aure maka ita. Shi yasa na ce ka bani lokaci zan yi magana dashi cikin hukunci Ubangiji ina masa magana ya tabbatar min ya nan akan bakarsa zai aure ta. Shi yasa na kira ka domin na ba ka haƙuri. Da ace ya ce ya janye tabbass Jeeddah bata da miji face kai ɗinan. Yanzu kam sai dai ka yi haƙuri sahun giwa ne ya take na raƙumi. Ungo wannan kati ɗaure ta ne gobe In-sha-ALLAH za a ɗaura mata aure da ɗan ƙanwata Aliyu Haidar. Ina maka fatan alkhairi.
Har Alhaji Usman maishadda ya koma ciki gidansa tare da tura gate ya rufe Ameer yana tsaye sake da baki. Bai bari ƙwaƙwalwarsa ta ci-gaba da yi masa backwards na abunda ya faru ba yai wani kalar zabura ya tashi zaune sai dai jikinsa babu kuzari jin sa yake tamkar wanda aka ɗaɗɗaure masa shi da sassari. "Umma da gaske ne, na sake rasa maijiddah ko kuma mafalki da na saba yi ne?"
Umma ta kalle shi fuskar ta cike da tausayi ita kanta tana ciki mutane da suka jagoranci hana shi auren Jeeddah amma a yanzu nadamar faruwar hakan take yi ina ma za ta iya dawo da hannu agogo baya wallahi da sai inda ƙarfin ta ya ƙare. Sai da ta ja dogon numfashi tare da sauke wa kana ta riƙe mishi hannu "Ka ƙaddara dama can ba rabonka bace Ameer domin shi rabon mutum baya taɓa wuce shi. Ka yi haƙuri ka cire ta a ranka ko don samuwar lafiyar jikinka.
   "Hakika soyayyar maijiddah wata abace wacce ba za ta taɓa gushe wa daga zuciyata ba. Zance na cire ta a raina bai ma taso ba, a hali yanzu hanyar da zan bi na mallake ta nake nema domin ba zan iya cigaba da numfashi ba tare da ina ji saukar numfashinta a kusa dani ba.
"Dan ALLAH Ameer ka daina wannan zance ka jira har jikinka ya warware ni da kaina zan nemo maka mafita, yanzu bari na haɗa ma ruwa ka yi wanka sai ka ci abinci ka ji yaro kirki?
Ya gyaɗa mata kanshi tare da lumsashe idanuwanshi. Umma ta sumbace hannunsa dake ciki nata kana ta saki hannu tare da miƙe wa ta shiga bathroom. Yana buɗe idanuwanshi ya ga Jeeddah tana tsaye jingine jikin bango tana masa murmushi gizo take masa amma shi a zahiri yake ganin ta. Dama masu irin cutar sa a duk sanda ta motsa duk abunda yake ransu gizo yake dinga yi musu sai su dauke shi a zahirance. Da wani kalar sauri ya taso da sassarfa ya ƙarasa wajen ta yana zuwa ya rungume ta da ƙarfi yana sauke wahalalle numfashi, ciki rawar murya yake faɗi "Ni da ma nasan ba za ki iya aure wani ki bar ni ba maijiddah. Kin sani ke ce bugun zuciyata duk wanda ya ce zai rabani dake ko waye shi sai na datse numfashin sa. Ina matuƙar ƙaunarki maijiddah a kullum sonki da ƙaunarki daɗa ƙara yaɗo suke a zuciyata.
Umma da fitowar ta kenan daga bathroom taga abunda yake faɗa ta tsaya turus! Tare da zazzare idanuwanta hakika tana so a yiwa Ameer surgery amma hatsari dake tattare da surgery ɗin shi yake kawo mata nakasu domin kuwa likitoci sun gayamata babu tabbaci zai yi surviving. Tun ciwo nasa bai yi tsamari ba ya dace ta dangana ta karɓi ƙaddara ayi masa watakila a dace amma sai taki, domin bata so ta rasa shi su biyu kacal ta haifa a duniya shi da 'yar uwarsa wacce a kullum take rarrashi Umma da ta amince ayi masa aiki. Duk lokaci da Bilkisu za ta yiwa Umma wannan magana sai ta fatattake ta. Da sauri Umma ta ƙarasa wajen sa ta riƙo damtse sa "Ameer me ka ke yi haka miyasa ka ke wani ƙanƙame jiki?"
"Umma Maijiddah ce ga ta nan ta zo wurina dama na gayamiki ni da Maijiddah ba za mu iya gudanar da rayuwa ba tare da junan mu ba.
  "Innalillahi wa'inna illahim raji'um! ALLAH ya ba ka lafiya Ameer ALLAH ya yaye ma wannan lalurar.
Umma ta faɗa hawaye na bin fuskata ciki sigar rarrashi ta ce "Kin ga Maijiddah zo ki zauna ki jira Ameer ya yi wanka nasan ke ma bakyso ki ganshi ciki datti ko?
Yadda Umma tai magana sai ka rantse da ALLAH da gaske tana gani Jiddah Ameer yai wani kalar washe baki cike da farin ciki yake kallo fanko Jiddah dake tsaye a gaban shi "Habibtyna ki jira ni na fito daga wanka kin ji akwai labari da zan ba ki mai daɗi da faranta rai. Fanko Jiddah ta gyaɗa mishi kai tana murmushi, Umma ta ja hannunsa zuwa bathroom yayin da sai waige Jeeddah yake yi har Umma ta rufu ƙofa.
************
Kamar zip ɗin yana da masaniya akan mugun ta da Ya Haidar yake shiri yi min ya cije yaƙi ƙarasa buɗe wa, har wani sanyi na ji yana ratsa ni a dalili ƙi buɗe wa da zip ɗin ya yi. Haidar da ya fahimci zip ɗin yana so kawo masa tsaiko a bisa cimma manufar sa, sai kawai ya saka dukka hannuwan shi biyu ya kama wuri da ya fara buɗe wa ya farka shi da dukkan ƙarfin shi sai ga rigar sabon lace Jeeddah ƙasa ya rabu gida biyu tana arba da ta'adi da ya yi mata ta tsandara ihu ta shiga fizge-fizge tana kai mishi duka a ƙirji na babba da yaro ya yi mata ya nuna mata ko giwa ta faɗi tafi ƙarfin cinaku, ya sunkunce ta sai jin kanta sama tayi kafin tai wani yunkuri ya jefa ta kan gado. Tai sauri ta mulmula can ƙarshen gado kana ta tashi zaune idanuwan ta suka sauka akan fuskarshi da babu digo imani akanta yana cire links ɗin rigar jikinsa yana wani irin huci, a lokaci guda ya dawo mata half naked boxer briefs kawai yai saura a jikinsa. Yana hayo gado ta wani daka uban tsalle ta ɗira ƙasa daga ita sai pant da bra amma duk da haka kokari buɗe ƙofa take ta fita, ta tabbata yadda fushi nan ya ciyo shi kwanciyar wulaƙanci zai yi da ita gwada ta gudu kafin ya cimma manufar sa akanta. Tako ɗaya ya yi ya danƙe ƙugunta tare da sake jefa ta kan gado ya bi ta yai mata rumfa da faɗaɗɗen ƙirji sa idanuwanta suka sauka akan huge muscles ɗin shi ta haɗiye wasu tsikakku miyau, cikin rawar murya ta ce "Dan ALLAH Ya Haidar ka yi haƙuri kar ka yi min kalar wannan wulakanc...
Bata ƙarasa ba ya buge mata baki da kokawa yai nasarar mayar da ita full naked, tun daga yanayi da yake sarrafa albarkatun ƙirjinta ta tabbata da cewa da gaske al'amarin Haidar akwai mugun ta ciki so yake ya wulaƙanta ta, domin sai murzar n**ppls ɗin ta babu zance pleasure sai zallar azaba, da ya ɗaura bakinsa akansu sai da ta gwammace murzar su da yake yi. Da ƙarfi ya shige ta, komai ciki takaici da mugun ta yake gudanar dashi. Da wata kalar mugunta yake sarrafa ta, tun tana iya masa magiya har muryarta ta dusashe ita kanta ba za ta iya tantance ko sau nawa ya yi ba kawai dai ta ji abu sai yi ake yi ana maimaita wa gaɓɓan jikinta gaba ɗaya sun sake {Jiddah ta haɗu da tuzuru 😂} wani irin knocking ake musu amma duk da haka Haidar bai haƙura ba sai da ya ga Jeeddah ta dawo abar tausayi kafin ya koma ƙarshe gado yana sauke wahalalle numfashi gaba ɗaya naked body ɗin sa ya jiƙe da zufa more especially fuskarsa. Wani irin gunji kuka azaba take yi ji take tamkar, an yayyake mata ƙasa ta da reza kana an bishi da jajjagagge tarugu. "Ke maza ki haɗiye banza kuka nan naki ai ni ya dace nai kuka ni da ki ka raba da virginity ɗina. Ki ka karɓi abunda ba mallakin ki ba wallahi kin cuce ni Jeeddah da matuƙar wahala Zarah ta yafe miki wannan ta'adi da ki ka yi mata.
Duk tsanani azabar da nake ji tana ratsa ni hakan bai hana ni juyowa da ƙarfi na kalle shi, ba ƙaramin takaici maganganun sa suka haifar min ji nake tamkar na lailayo ashar na antaya masa. Ku ji min wannan kuturun wulaƙanci sai da ya gama wadaƙarsa dani zai dawo yana gasa min baƙaƙen maganganu, wannan ai rashin adalci ne. Tsanani takaici bai bar ni da na ji da ƙeta ni da ya yi ba sannan yana gasa min magana bani da yadda zan yi dashi sai kawai na sake rushe wa da wani ɗan maraya kuka "Jeeddah idan ba ki kama min bakinki ba zan mari ki wallahi ka ji min iskanci duk wanda yaji kina wannan kukan munafuci sai a zaci virginity ɗinki na karɓa alhali ke ce ki ka gama more ni. Dallah tashi ki haɗa min ruwan ɗumi na gasa jikina gaba ɗaya ki wahalar dani ki sa jikina sai ciwo yake, ai ke duk san ba sabawa nayi ba yau ne rana ta, ta farko a maimakon ki bi ni a hankali sai kawai ki ka haiƙe min da yake kin sami yaro ɗanye sharaf ko duba da rashin sabona bakya yi ba. Muguwa kawai mai fuska kamar kashi shanu.
  Wani ƙato ƙololo ya tokare min maƙoshi ban taɓa riska kaina ciki baƙi ciki irin yau, ji nake tamkar na haɗiye zuciya "Tashi mana!
Ya daka min tsawa har sai da na razana ban san sanda na wutsillo daga gado ba. Na ɗauki yagaggiyar rigata na saka na nufi bathroom ina tafiya a bubbuɗe tamkar wata 'yar shayi {kaciya} Haidar ya bi ta da murmushi mugunta har na fito yana kwace abinsa yana kuma ji irin knocking ɗin da ake yi amma ya yi biris. Nesa dashi na tsaya cikin dassashiyar murya na ce "Na haɗa.
Sai da ya yi min kallo wulaƙanci kafin ya ce "Haka aka koya miki magana da miji ba girmamawa to daga yau idan za ki yi min magana ki dinga runsuna wa kuma, da yallaɓai za ki dinga kirana bakinki kar ya kuskura ya sake kirana da Ya Haidar kin ji ko?"
Na gyaɗa kai tsakani da ALLAH wani irin tsaronsa aka dasa min a zuciya. "Halan bakin ki ciwo yake yi da ki ka amsa min da kai?
"Ka yi haƙuri!
Na faɗa da rawar murya.
"Mtss! Aikin banza zo ki ɗaga ni mu je ki yi min wanka ga baki ɗaya kin rugurguza min ƙasusuwan jiki ba zan iya tashi da kaina ba.
"La'illaha illa aanta subhanaka inni kutuum minal zaalimin! Hasbunallahu wal-imaal wakil!
A kusan a tare na furta su ina mai rushe wa da sabon kuka don zuciyata tana daff da bugawa, ba zan iya jure cigaba da sauraren waɗannan zafafan maganganu daga bakinsa.
"Kai...kai.. Jeeddah ni ki ke kira da azzalumi?
Ya yi magana yana tashi zaune gami da zare min idanunsa yana wani poiting ƙirjinsa.
Da sauri na shiga girgiza kai "ka yi haƙuri ni ba da kai nake ba.
Nayi denied ba don komai ba sai don gani irin kallo da yake min.
"To ai shike nan zo kama ni na tashi. Washhh ALLAH jikina wallahi Jeeddah ki haifar min da gaskiya lalurar nan ba fa sabawa nayi da ita kaman ke ba dole sai kina min a hankali.
Ya yi magana tare da miƙa min hannuwan shi, don tsabage mugunta da son musguna wa rayuwata ni yaushe nake da ƙarfi da zan ɗaga shi ko da ace bai gama wujujuga ni ba. Amma tsabar tsoron sa da nake ji, dole na kama hannuwanshi. Na tattaro ɗan raguwar ƙarfi da ya rage min wanda bai taka kara ya karya ba na ja shi a maimakon, ya biyo ni sai ni ce na faɗa kanshi a razane na ɗago firgitattun idanuwana na sauke su akan fuskarshi. "Ouchh! Kar ki ƙarya ni mana ki yiwa matata Zarah asara.
Ya faɗa yana wani narkewa tare da cuno baki gaba. Yai wani ture ni daga jikinsa "Tashi daga jikina kar ki ƙara min gajiya tun da ke ba iya ɗaga ni ba bari na tashi da kaina.
Ya ƙarashe magana tare da miƙe wa tsaye "Wuce mu je ki yi min wanka ko shi ma ba za ki iya ba?"
Da sauri na gyaɗa kai ina mai runtse idanuna ba zan iya jure kallo nakedness ɗin shi. "Dallah wuce mu tafi banaso munafuci!.
Yadda ya yi magana a tsawace yasa na nufi ƙofar bathroom, ya tusa ni gaba kamar wata ɓarauniya ban ƙara tabbatar da Ya Haidar babban tantiri ne, na ƙarshe lissafi sai da ya yi kwance rashe-rashe cikin bathtub 🛁 ina mishi wanka kamar wani baby, ga wata shagwaɓar ɗibar albarka da yake min lokaci zuwa lokaci nake sa bayan hannuna na goge hawaye, ina kammala mishi wanka na juya tare da nufar ƙofar fita ina jin sa yana faɗin "Ɗaya wanka fa wa zai min?" Na yi kamar ban ji shi ba. Bai wuce ten minutes ba sai gashi ya fito ɗaure da sabon white towel a ƙugunshi, wayarshi dake ringing ya ɗauka da yanayi da naji yake magana na fahimci da aunty Farida ce. Da sauri ya saka kayan shi ya kalle ni a shaƙeƙe "Ke ki kama jikinki ki je ki yi wanka ga su aunty Farida nan sun zo ko so ki ke kowa ya gama fahimtar ki yi min fyaɗe?"

#Haidar ka'oje
#Egnr Ameer
#Bilal shattima
#Jeeddah maishadda
#Team zazzafan kishi.

ZAZZAFAN KISHI {Sabon Salo}Where stories live. Discover now