043

91 12 0
                                    

*💥ZAZZAFAN KISHI....!*         _{Sabon Salo}_

*FREE BOOK.*

Na Jeeddah Aliyu

Wattpad-jeedddahaliyu

©HWA

*Ga masu buƙatar a tallata musu hajar su cikin farashi mai sauƙi kindly contact me on my cell phone number 07032566172*

_*Gare ku masoyana ma'abuta karantar litattafai na ga wata dama ta same ku da za ku karanta littafai na complete documents har guda uku a cikin farashi mai sauƙi gaske dukka littattafai na guda uku akan ₦700 littafan sune kamar haka*_
*AZAAD JUNAID*
*GIDAN RINA*
*DA BANSAN ASALINTA BA*

_Ga masu buƙatar guda ɗaya tak_

Azaad junaid ₦300
Gidan Rina ₦300
Da bansan asalinta ba ₦250

043..

"Matsalata kenan dake Jeeddah gaggawa tun da ki ka ganni da akwatuna ko ba ki tambaye ni ba ai dole nai miki gamsasshe bayani.
   Taɓe baki nayi gami da kallo boxes ɗin na kauda fuska kafin na ce "Karki ga laifina Aunty Farida lamari ne da ɗaure kai.
  "Kin ga zo ki zauna mu yi magana a natse kin min tsaye kerere aka.
Ban ce komai ba na zauna kusa da ita cikin kwantar da murya ta ce "Kayanki ne na faɗar kishiya tare da lefen amarya, Bilal ne ya bani contract na haɗa muku, wadancan pink colors ɗin sune naki saboda pink yana ɗaya daga cikin favorite color ɗinki shiyasa na zaɓar miki su blue ɗin sune na amarya, gaskiya Bilal yana ji dake Jeeddah cewa ya yi fa duk abinda na saka wa amarya a lefenta kema irinsa za a sa miki ba abinda na bambanta sai colours...
  "Dallah dakata Aunty Farida!
Na katseta a mugun fusace cikin ɓaci rai na ci-gaba da faɗin "Yanzu fissibilillahi! Aunty Farida a matsayina na ƙanwarki wacce muka fito ciki ɗaya kin min adalci kenan? Duk faɗin garin Sakkwato Bilal ya rasa wacce za ta haɗa masa lefe sai ke ai wannan cin fuska ne da so gani an ƙara ƙuntata min.
Na ƙarashe magana ina sauke wani irin numfashi, kallona kawai Aunty Farida ke yi riƙe da haɓa can ta sauke ajiyar zuciya, gami da furta "iyee! Lallai ba shakka Jeeddah haukar kishinki yau akaina ya sauka to ki buɗe kunnenki da kyau ki saurareni ina shawartaki da ki yi gaggawa ki jinginar da wannan baƙin kishi naki a gefe, domin yanzu kai ya waye an daina wannan kishi na hauka, ki ɗauki misali daga kaina mana kishiya har guda biyu aka yi min kalle ni da kyau kinga na ragu da wani abu? Duk soyayyar da Abba Siyama yake min ba abinda ya ragu sai ma abinda ya ƙaru har gobe a gaban matansa zai buɗe baki ya ce bashida kamata ba kuma don baya sona ya auro su ba. Saboda haka duk wacce ta nemi taci zarafina za ta bar mishi gidanshi kin ga da na nuna mishi kwatankwacin irin wannan haukar da ki ke yi da ba zai nuna musu ina da matuƙar muhimmanci a gare shi ba. Jeeddah ki sani ba gazawa bace ko kasawa ke sa namiji ya ƙaro aure sai don yana da buƙatar hakan shin ke ba ki san cewa akwai namiji da mace ɗaya bata gamsar dashi ba?"
   "Amma kuma Aunty Farida sai ya rasa wacce za ta haɗa masa lefe sai k...
  "Dallah dakata Jeeddah!
Tai sauri tarar numfashinta "Ke wacce irin mace ce wai kam ko babu ƙwaƙwalwa a kokon kanki ne? Sai nayi gabas ke kuma ki yi yamma wallahi ki natsu ki san abinda ki ke yi kada ki yi wasa da damarki ta zo ta subuce miki daga baya ki dawo kina danasani.
   "Idan akan Bilal Shattima ne wallahi Aunty Farida ba zan yi danasani ba sai dai shi ya yi domin shi ne yaci amanata ya ha'ince ni kuma wallahi sai ALLAH ya saka min. Wacce irin ƙauna ce ban nuna masa ba tun bai shi da komai na aureshi a lokaci da kowa haushina yake ji a dalili zaɓar sa da nayi, ke kanki kina ɗaya daga cikin mutane da basu so aurena dashi ba. Shine yanzu don ya sami kuɗi zai min kishiya miyasa lokaci da yake matsiyaci sa Nusaiba bata aure shi ba sai yanzu da suka ga ya yi arziki?"
Riƙe baki Aunty Farida tayi tana kallona cike da al'ajabi yayin da ni kam ko a jikina sai ma ƙaimi na ƙara wuri antayawa Bilal zagi gami da ALLAH ya isa.
"Lallai Jeeddah sai yau na tabbatar da cewa ba iya zafin kishi ke damunki ba hadda iskanci da reni wayau, shikenan tun da kin aure shi ba shi da kuɗi yanzu kuma ALLAH ya azurta shi sai kawai ya cuce kanshi ya ƙi raya sunnah saboda ke.
Lallai kuwa kin tafka babban kuskure, domin namiji ba ruwanshi da wannan. Yanzu kalle yanda ki ka maida kanki duk kin rame kin fita hayyaci ki a takaice ma Bilal ya kawo min ƙarar ki ya ce gaba ki ke yi dashi kin daina haɗa shimfiɗa dashi, hatta da girki kin daina yi wallahi Jeeddah ki ji tsoron ALLAH kada garin mugun kishinki ki kai kanki wuta.
  Gani yanda Aunty Farida ta ɗauke laifi kacokan ta ɗora min yai masifar tunzira ni na fashe da matsanancin kuka ko kaɗan ba ta nuna damuwarta akan kukan da nake yi ba, sai ma gyara zamanta da tayi ta ci-gaba da faɗar "Ke kin isa ki hana abinda ALLAH ya ƙaddara ne?" Ko kuma kanki aka fara kishiya ne da za ki bi ki ɗagawa kanki da mijinki hankali ina tabbatar miki idan ki ka ci-gaba da haka kwaɓar ki za tayi ruwa duk so da kulawar da yake miki zai daina tun da yanzu ba ke kaɗai gareshi ba. Balle ya ci-gaba da wahalar da kanshi akanki. To bari ki ji kodai ki gyara halinki ko na faɗawa Baba hali da kike ciki domin na fahimci so ki ke ki kashe kanki saboda zafin kishi. Kalle kitson kanki yanda ya cukurkuɗe kamar kan mahaukaciya kin bi ki lalace anya kuwa kina wanka da sabulu naga duk ki yi wani iri mugun baƙi?"
Ta ƙarashe magana tare da sa hannunta ta murza gefen wuyana sai ga dauɗa, salati ta shiga yi tana tafa hannuwa. Dama ba wani wanka kirki nake yi ba iyakacina na watsa ruwa na nemi doguwar riga na saka. Bansan sanda na ƙarawa kukana sauti ba yayin da Aunty Farida ta ci-gaba da zazzaga min faɗa sai da tayi mai isarta kafin ta dawo rarrashina, tana ɗaura ni a hanya bata bar gidana ba sai da ta tsife min kitso kaina ta wanke min gashina, akan idonta na ɗora girki sannan tai min sallama ta tafi da nufi gobe za ta dawo idan bata ga canji ba tai rantsuwa sai ta faɗawa Baba ambatar suna Baba da tayi cikin zance yasa na tsorota duk da matuƙar wahala nayi iya dukkan abinda ta umarce ni ba. Amma na ƙudurta a raina zan kwatata ko da kaɗan ne.
Bilal Shattima ya kalle Nusaiba ranshi a ɓace ya ce "Ke mahaukaciyar wane gari ce Nusaiba akan wane dalili za ki kai ƙara ta wajen Hajja don kawai nace ban amince da dinner da ki ka ce za ki yi ba?"
  Cikin sanyi murya gami da kissa da kisisina Nusaiba ta ce "ALLAH ya huci zuciyarka jan gwarzo ban yi nufi na ɓata maka rai ba nayi hakan ne a dalili na sa raina ga dinner ɗin. Saboda a yanzu ne nake ji zan yi aure na nunawa tsara yanzu ne na aure mijin da ya dace da muradina. Amma tun da bakaso shikenan na haƙura domin duk abinda nakeso idan ya zo da akasin ra'ayin ka duk sona dashi zan haƙura dashi har abada.
   Ta ƙarashe magana tana wani kwantar da kai.
Ajiyar zuciya ya sauke sosai ya ji kalamanta sun ratsa jini da bargo jikinshi, har bai san sanda ya saki ƙayatatce murmushi ba ya ce "Ban ji daɗi yanda katsaye ki ka kai ƙara ta a waje Hajja ba, da tun farko kin nuna min ƙaunarki ga dinner ɗin tun da kina so dole na amince amma sai kawai ki ka kai ƙara ta a gun Hajja domin ni banga abin kai ƙara ba shiyasa raina ya ɓace.
   "To dan girman ALLAH ka yi haƙuri na karɓi laifina in-sha-Allah hakan ba za ta sake faruwa ba ka ji my Nurul-qalbi?"
Bilal Shattima ya ɗage girar ido gaba ɗaya jin kanshi yake yi cikin nishaɗi, saɓani ɗazu kafin ya fito daga gida irin tijarar da Jeeddah tai mishi yana zuwa gidansu Hajja ita ma tai mishi nata yanzu kuma Nusaiba ta wanke mishi duk wani ɓacin ranshi da daɗaɗɗa kalamanta musu sanyaya zuciya da gangar jiki. Ya yi nisa a tunani sai kawai ya ji ta cikin jikinshi dama suna zaune a ɗakin Yayanta Sageer dake soro, a hankali take shafar saje gami da geminshi yanda take yawo da hannunta akan fuskarshi yasa ya ji wani irin yanayi dama ya daɗe rabonshi da Jeeddah a matse yake ɗaurewa kawai yake yi, amma yanzu da ya ji Nusaiba cikin jikinshi ga kuma salonta da yafara awon gaba dashi bai san sanda ya ƙara matsota jikinshi ba, sannu-sannu ya fara shafar ta kafin ya rabata da hijabin jikinta wata munafukar riga ce a jikinta ita da babu duk ɗaya, shafo nonuwanta ya yi dake cikin rigar kusan a tare suka sauke ajiyar zuciya a rikice ya yi connecting bakinsu kiss ɗinta yake yi da zafi-zafi ba ka ji komai sai sautin fitar numfashinsu. Gaba ɗaya Nusaiba ta gigice ta fita hayyacinta dama ta dirke kayan mata har na fita hankali. Cire mata riga ya yi tare da kwantar da ita akan 'yar yalolowar katifar Ya Sageer ya yi mata rumfa da ƙirjinshi nonuwanta ya ƙura wa ido duk da sun sha bala'i gyara sai dai ko kusa ba za a haɗu su da na Jeeddah ba duk da kuwa ita Jeeddah ɗin ta taɓa haihuwa shiyasa duk cikin halittar jikin Jeeddah yafi so nonuwanta saboda tsaye suke cakk bulbul dasu.
Bai an kara ba yaji hannun Nusaiba cikin wandonshi nan take ta ƙara kunna shi, a hauka ce ya cire kayan jikinshi, da kyar ya samu ya ratsa ta a dalili matsi da tai amfani dashi, wani irin ihu Nusaiba ta saki tare da ƙanƙame shi sai wasu irin dirty talks take zuba mishi wanda tsawon zaman shi da Jeeddah bai taɓa jin ta furta masa irin su ba, nan ya sake rikicewa sai haƙarta yake yi bai dawo hayyacinshi ba sai da ya sami natsuwa da ita.
   Rungume ta ya yi yana lasar fatar kunnenta duk da ta zo mishi da sabon samfuri amma sai yake ji daɗin Jeeddah da ni'imarta dabam ne sai yau ya ƙara yarda da karin maganar nan da ake cewa mata suna suka tara, tabbas Jeeddarshi dabam ce ko a cikin mata ga dai daɗi an bashi hadda gudunmuwa kalaman batsa amma ni'imar Jeeddah yake tunawa gami da mararin ta.
Har ya maida kayan jikinshi Nusaiba tana kwance tana lasar lips kamar tsohuwar mayya ko kaɗan bata ƙoshi ba da son samu ne ya ƙara mata second round.
Abinda Bilal Shattima bai sani ba Nusaiba harija ce shine ma dalili mutuwar aurenta saboda tsohon mijinta bai iya gamsar da ita yana sonta amma haka ya haƙura ya sake ta, a bisa rashin sani Bilal Shattima ya kwaso wa kanshi jangwa.
    "Ki tashi ki sa kayanki mu ƙarasa magana banaso lokaci sallar ya yi ban koma gida nai wanka ba.
Nan take daɗi ya kashe Nusaiba ko ba komai Jeeddah za ta fahimci Bilal ya sadu da ita tun kafin su tare ta tabbata hakan ba ƙaramin ƙara hura wutar kishinta zai yi. Saboda haka ta tashi da sauri ta maida tambaɗaɗɗiyar rigarta, ta dawo kusa dashi ta zauna cike da kissa ta riƙo hannunshi tai ƙasa da murya ta ce "Thank you so much Baby for having you in my life you're so sweet daɗinka ya zarce 'yar ƙaramar ƙwaƙwalwata ta misalta shi, ka shayar dani zumar da ɗanɗano ta ba zai taɓa gushewa daga bakina ba. Ina sonka Ya Bilal kaine rayuwata, ba za ka tabbatar da hakan ba har sai na tare a gidanka.
  Shiru Bilal Shattima ya yi yana kallonta kafin ya yi murmushi gami da faɗin "Ni ke da godiya Nusaiba domin tabbatar da hakan na amince da dinner ɗin yanzu ki turo min da account details ɗinki zan yi miki transfer ɗin kuɗaɗen da za ki yi amfani dasu.
Da sauri ta rungume shi tana dariya sai ruwan kisses take mishi a sassan jikinshi sai faɗin take "thank you! Thank you Nurul-qalbi I love you I really loves you ALLAH yabar mana kai ni da Auntyna Jeeddah.
  Ambatar sunan Jeeddah da tayi ya ƙara jin wani irin ɗan bala'i daɗi ya shiga washe baki, ya kai bakinshi dai-dai kunnenta ya yi mata raɗa gaba ɗayansu suka sa dariya ta kai hannu ta ja mishi gemi tare da furta "Uhmm Nurul-qalbi gaskiya ji nake kamar mu koma ruwa wallahi ban ƙoshi ba.
Zaro idanuwa ya yi tare da furta "iyee....halan tuwo ne balle ki ce ba ki ƙoshi ba?"
    "Ba za ka gane bane Nurul-qalbi wallahi kafi tuwo daɗi kai har ma da zuma...
  "Ke dallah mu ajiye zance nan a gefe mu yi wanda ke gaban mu.
Ya yi magana a fusace don har ta fara bashi haushi ya tsani mace da batada aji.
  Murmushi tayi tare da gyara zamanta ta kalleshi gami da cewa.
   "Shikenan ina jinka.
  "Gobe in-sha-Allah za a kawo miki kayan lefenki ɗazu nayi waya da Aunty Farida ta ce ta kammala haɗa muku lefenku ke da Jeeddah, na ce ta kai ma Jeeddah kafin in dawo saboda haka kuɗi da zan tura miki hadda na ɗinki a ciki sai ki yi maneji kinsan gini nan da na ƙarasa wuta-wuta shi ya cinye min kuɗi.
   Har ya ƙarashe magana tana kallonshi yayin da annuri dake kan fuskarta ya gushe, wani irin mugun haushi ta ji ya turnuƙe ta lallai Bilal ya gama da ita hatta da kayan lefe 'yar uwar Jeeddah ce za ta haɗa mata wani ƙarin wulaƙanci kuma a kai gidanta. Cike da kissa ta shiga yi mishi godiya ko kaɗan bata bari ya fahimci cewa ranta ya ɓaci ba. Kaitsaye gida ya nufo yana tura ƙofar parlour ƙamshin girkin Jeeddah ya cika mishi hanci, direct kitchen ɗin ya nufa, tana tsaye tana haɗa coconut juice saboda shi ne favorite ɗin shi a hankali yake yawo da idanuwanshi akan tufafin jikinta half gown ce da kaɗan ta wuce gwuiwayinta, mai ɗauke da spaghetti hands sosai rigar ta bayyanar da surar jikinta ba ƙaramin burge shi tayi ba. Jin motsin mutum a bayana yasa ni juyowa a tsorace sai kawai nai arba da Love tsaye yana kallona da munafukai idanuwanshi, can ƙasan maƙoshi na ce dashi "Sannu da zuwa.
   "Yawwa Love ya gida?"
Ya amsa min cike da zumuɗi ban amsa mishi ba, na ci-gaba da aikina gani bai ga fuska ba yasa shi juyawa ya nufi bedroom kamar an ce na juya sai kawai idanuwana suka sauka akan kafaɗar rigarsa shatin jan baki na gani kasancewar kayan jikinshi shadda ce milk colour gaba ɗaya tayi wani irin mugun squeezing shiyasa ta bayyana da komai a fili, ni ba ƙaramar yarinya bace da zan kasa fahimtar hali da yake ciki gabana yai mugun bugawa da ƙarfi har sai da kaina ya sara a lokaci ɗaya nai wulgi da wuƙa da albasar da ke hannuna na bi bayanshi ji nayi raina na mugun tafarfasa har wani dishi-dishi nake gani ban taɓa jin bala'in kishi na fitar hankali iri yau. Da ƙarfi na banki ƙofa ta buɗe a tsorace ya juya saboda unexpected ya ji ta buge ƙofar, a hankali na bi tun daga kan fuskarsa da kallo har izuwa ga wandon jikinshi wanda ya ƙara gushe min da tantama ta tabbas Bilal Shattima ya yi having sex sama-sama nake jan numfashina yayin da nake kallonshi da idanuwana masu cike da zallar tashin hankali shima idanuwanshi suna kaina "Bilal!
Na kira sunanshi cikin wata irin murya.
   Bai amsa ba sai kawai ya tako da nufi kama ni kafin hannunshi ya sauka a jikina nasa hannuwana biyu na daki ƙirjinshi kana na ingiza shi baya saura kiris ya faɗi don sai da ƙafarshi ta hagu ta bugi gefen gado, ya yi ƙoƙari dafa bango cikin ihu na ce "Shikenan Bilal ka gama dani tabbas ka yi min tabo da ba zai taɓa warkewa a zuciyata ba...
  Na kasa ƙarasawa a dalili wani irin kuka da ya kubce min na durƙushe ƙasa da rarrafe ya iso gabana "Jeeddah Dan ALLAH ki saurareni...
  "Na saurare ka fa kace Bilal me zan saurara ka sani ci-gaba da kasantuwar mu a tare ya dogara ne da amsar da nake buƙatar ji daga bakinka shin ka yi having sex da Nusaiba ko ba ka yi ba?"
Bilal Shattima ya haɗiye wasu busassu miyau kafin ya ce "wannan wacce irin tambaya ce Love?"
   "Karka rena min hankali ka amsa min kawai.
   "Kin fi kowa sani Nusaiba ba ta tare ba taya zan kwanta da ita al'hali tana gidansu ko ɗakin uwarta kike so naje na haƙe mata saboda gani Bilal ɗin marasa kunya na duk duniya ko?"
   "Ƙarya ka ke yi Bilal wallahi-tallahi ka kwanta da mace koda ba Nusaiba bace amma tabbas hasashena gaskiya ne. Infact ga alamomi nan bayyane ga jikinka ga shatin bakin mace nan a ƙafaɗar rigarka tufafin jikinka sun yi squeezing alamar mace ta murje ka, iya son ranta ga kuma dry sperm nan a jikin wandonka dukka waɗannan alamomin za ka iya ƙaryata su?"
   Dafe kanshi ya yi ya rasa ta cewa yayin da na ci-gaba da wani irin gunji kuka mai cin rai "ka cuce ni Bilal ka ci amanata kai mugu ne azzalumi maha'inci wallahi ba zan zauna da kai ba ƙarshen zamana da kai ya zo.
   Na ƙarashe magana tare da miƙewa a fusace jiri yana ɗibata, na nufi ƙofar fita da sauri ya sha gabana idanuwanshi sun yi jajir "Ki yi haƙuri Love nasan ban kyauta miki ba amma inaso ki sani yanda ki ke matsayin matata haka ita ma Nusaiba, da ba ki hanani kanki ba da ba zan nemi ta ba har ta tare. Ta ya ina gani halak ɗina na ci-gaba da azabtar da kaina don kawai na faranta miki al'hali ke ɗin ba damuwa ki ka yi dani ba...

ZAZZAFAN KISHI {Sabon Salo}Where stories live. Discover now