30

2.2K 87 0
                                    

ZUCIYAR MASOYI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗

AISHA A BAGUDO

Page 30

Ahankali ya zare hannuwanshi daga jikinta  yana sauke ajiya zuciya .cikin sanyi jiki ya Mike tsaye yayinda  idanuwan nan nasa gabadaya sun gama rikedewa har wani  green green sukayi ,  kasa tayi da kanta tarasa meke damunta dan ko kwakwaran motse  kasawa tayi ,kunya hade da mugun tsoro suka taru suka mata yawa. hannushi ya Miko mata alamun ta taho gareshi  Amman tayi biris dashi. dan bazata iya kallon yanayin da yake ciki ba. tsawon lokaci suka dauka a haka , sai wasa take da yatsun hannuta .yayi  murmushi  yana cizan lip's dinshi hannuwanshi duka yasa yakamo kafadarta ya mikar daita tsaye" suna  facing din juna ,   ya zuba mata idanunshi yana kallonta kmr tsohon maye komai nata na matukar birgeshi   so yake ta dago ta kalleshi. "matso ta  yayi sosai har suna jin bugun zuciyoyin juna, ahankali muryarsa a sarke  yakira sunnanta Ai...sha look at me please... Shr tayi sannan kuma taki dagowa saboda yadda take jin  wani sauyi ajikinta " sai lumlumshe  idanu take .hannu yasa dago habarta yana bin  fuskarta da kallo, shr tsawon lokaci yana kallon beauty face dinta.bakinsa yakai kan nata ya mata  light kiss. jikinta yasoma rawa rawa  . wannan yarinyar fa muguwar matsoraciya ce ya fadi haka akasan  ranshi"  rungume ta yayi tsam a kirjinsa kmr wace za'a kwacewa masa ita ,a kunne yacigaba dayi mata rada , kokarin zubewa kasa takeyi , dan kafafuwanta sun Gaza daukarta da sauri Abdullah ya taro ya manna mata kiss a idanunta ahankali tace wayyo Allah nah... ....Ni ka kai ni daki bacci nake ji, murmushi gafen baki yayi a ransa yace ok kema kin soma jin yadda nake ji kennan  "mannata yayi ta gefen jikinsa murya a sanyaye  yace ok muje mu kwanta "da kyar  take iya  daga kafafunta ganin yadda takeyi ne yasa ya dauke cak yasoma   tafiya daita  yana Yi yana  kallon fuskarta  ai kuwa Aisha ta runtse idanunta gam zuciyarta na wani irin harbawa da sauri da sauri har yana hango yadda tudun nonuwanta ke up and down   a tsakiyar gadonsu  ya shimfideta" ya zare mata kayan jikinta hade balle  bra dinta ta saki kara mara sauti  hade da  kudindine jikinta waje daya  , kwanta yayi  abayanta ya lullubesu   da blanket ya zagayo da hannuwansa saman cikinta yana shashafawa ahankali har zuwa saman dukiyar fulaninta ,ya matso daita jikinsa sosai yana goggo gamata gashin kirjinsa  gabadaya  ta narkewa masa ajiki  tana masa kukan shagwaba.....

Rayuwar su a Germany
. rayuwace data dasa musu tarihi wanda a dan wannan lokacin shakuwa tadinga shiga tsakanin su ,batare da sun Gane hakan ba "duk wani umarnin na shan magani a hannuta doctor jack ya damka su,tunda  Abdullah ya fuskanci Aisha  ta damu da yanayin  shan maganin  nasa ,dan haka yake sake narke mata tamkar wani karamin yaro idan kana kusa dasu zasuyi ta baka dariya "domin wani lokaci idan ya hadiye magani daya sai ya kwantar da kansa a kirjinta yayi wasa da dukiyar fulaninta  ita Kuma tayi ta  rarrashi shi sannan  in ya dan huta ya Kuma shan wani ,ta hakan yake samu duk ya mammatsata son ranshi. batare da ta fahimci hakan ba" Abdullah Gwani ne sosai a gurin nuna mata so da kulawa sai dai Kuma har yau dasuke kwanaki goma a Germany bbu wani abu daya shiga tsakanin su. wanda hakan na daya daga cikin abinda yasa ta saki jinkita dashi sosai.

bangaren Abdullah kuwa yayi haka ne domin ya sake nuna mata ba ainihin abinda yasa ya aureta ba kennan "duk da dai shima din daurewa kawai yake" Amman yayi hakan ne domin ya dada goge mata abinda ta tsammanin a gareshi a tun fadan su na   farko kafin suyi aure 'sannan  Kuma  yafi bukatar  ta saki jikinta dashi  tukun ,Amman a cikin dan zaman da sukeyi yanzu gabadaya  ta birkita masa lissafi. wanda da kyar yake iya control din kansa, sannan yake samun natsuwa"   haka daman  shi so  yake sai dai idan ba'a samu kadaicewa ba" ya fara jin haushin kansa da horon da yakewa kansa dan haka cikin  kwana biyu taga ya dan canza mata wanda tarinka jin wani iri ajikinta  .

Yana kwance akan gado yayin da  Aisha na can tana wanka, ya amsa wayar dady inda Abdullah yake tambayarsa lafiyar su mami  da yan kannesa da yake ta missing , dady  yace duk suna lfy "daga bisani dady yake sanarda shi abinda reshen kungiyar su dake Denmark suka ce ,Abdullah ya tsarawa dady yadda za'i  tafiyar  da tsarin komai "duka ta wayar, dady ya amsa sukayi sallama wanda a lokacin shima dady yana Denmark din orready .

zuciyar masoyi Where stories live. Discover now