58

1.7K 74 0
                                    

ZUCIYAR MASOYI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗

AISHA A BAGUDO

Page 79-80

Misalin karfe takwas na dare"  byn Aisha ta fito daga wanka .
zaune take  gaban dresses mirrow sanye  cikin wasu hadadun  kayan baccin masu maseefar kyau da daukar hankali   duk wanda ya kalla  , wanda  basu wuce iya cinyoyinta ba  , ahankali  take  mulke kowani part na jikinta da bodylotion ,   sannan ta dauko  turaruka kala kala masu dadin kamshi ta shafe jikinta dashi  ahankal ta Mike tana kallon kanta ta  cikin mirrow ta lumshe tsumammu idanunta ta dan saki murmushi saboda ganin yadda rigar tabayyana  komai  rigar tayi transparent sosai .
sannu ahankali  take takunta hade da rausaya ta nufi falo inda Abdullah yake .
kwance yake  yana kallon CNN Amman tun jiyo kamshinta ya tattara  hankalinsa  gabadaya da ganinsa zuwa ga hanyar fitowarta.
  ganinta haka yasa ya lumshe idanunshi yana jin yadda zuciyarsa ke dokawa  .
ya zuba mata fitinannu idanunshi yana hango komai na jikinta very clear .
kmr yadda yake so gani  bbu komai ajikinta  sai Yar yololuwur  rigar bacci  wanda hatta kan nipply dinta yana hangowa azahirance .
ahankali yake sakin numfashi  ya dan laso  lip's dinshi da harshen da sauri ya Mike ya tarota suka zube kan kujera suna sauke numfashi tare.
yace Aisha kina son haukatani da salon naki Tace Allah ko ta gyara kyanciyarta ajikinsa  hade shafo  joystick dinsa da cinyarta" wanda orready ya yagama Mike sambal har ya  kunnu  kansa ta gefen boxe  dinsa.
da sauri Abdullah ya saki  wani irin hadiye zuciya ya rukunkume Aisha ajikinsa  yana shinshin wuyanta.
  itama  ta narje ta shige jikinsa "ahankali tace Abdullah bacci  ya sausauta rungume da yayi mata  yace bacci kike ji dear ta girgiza masa kai , ya Kai bakinsa ya tsotse lip's dinta  sannan ya dan  dagota yana Kare mata kallo gabadayanta yanzu  ta  canza , Sam bazaka kace itace ba "ta damu shi sosai  akan da "  kallon da yake mata" idanunshi ke sauka kan dukiyar fulaninta yana ganin nipply dinta suna sake tsokanoshi ai bai san sanda  yaKai musu cafka ba yasoma romancing dinta cikin zafi zafi .
  itama no West time , ta soma  mayar masa ,Sosai suka fita haiyacinsu akan kujera  suke murza juna bakinta cikin kunnenshi Tace Abdullah muje daki da kyar ya iya cewa uhmmmm yana kokarin zare rigar bacci ai anan suka susuce suna jiyar da kansu dadi Sosai yake lugwugwuta mata  dukiyar fulaninta yana sakin ajiye zuciya shi kansa yarasa meyasa bata isarsa yasa hannu yayi kasa boxe "  da kafafunsa yakarasa zamewa sannan ya dau hanyar dayafi sabo daita yadda yake sarrafa tarinka jin tamkar kar ya dai na dan gaskiya na kan kujerar na shigar da kyau sai narke idanu take tana lumshe su .

Yau kmr kullum Abdullah ya dawo  office ,
ya shigo falon "Yar saman cort dinsa a hannunsa' salis yashigo da abubuwan wasan yara ya ajiye a falon ya koma ya kwaso wasu da kayan ciye ciye "yana dan waige waige bai ji motsen yaran ba " Aisha na fitowa daga ciki ya gaisheta da sauri ya juya ya fice" ganin yadda oga yayi da fuska , Abdullah ya dan waiga fuska a daure , yaga ya fita  da sauri ya matso kusa daita ya jawota jikinsa sosai " cikin kasa kasa da murya yace ke tun ina office  kike ta fizgoni, baki ga yau da wuri na dawo ba .

Tayi dan  murmushin Tace gashi ni Kuma bbu hali ba  "ya daura bakinsa akan nata yasoma tsatsar lip's dinta" da  kyar ya saki  ,yace sai na cinye bakin dayake fadar haka ,". .
Ta dinga harararsa  tana dariya  ya tsaya tsai kmr mai tunanin wani abu sannan yace ke ina mutanen gidan ne ?
Ta kalli yadda yayi magana yabata dariya matuka " Tace wata kawata tazo Tace tana son su shine ni Kuma  nabata su .

Yayi kicin kicin da rai yace ke natsu sosai  kisanardani" suna ina  dan banason irin wannan wasan fa.
ina kika kai min su" gida basu affan ba Adnan ai ba gida bane .
tacigaba da yi masa dariya sai da yace serious ina kika kai mana yara ?
Sannan Tace mami ta aiko tun safe an tafi dasu sai lokacin ya sauke ajiyar zuciya ,sannan ya kuma jawota jikinsa  sosai  ya hada goshinta da nasa yana busa mata iskar bakinshi a fuskarta,.
ahankali yace ina ganin mami za'a barwa su .
,mu tafi ummara sai ma kiyayesu tunda naga bawani shan nono suke sosai ba, kinga sai ni na canje su ko me kika ce , yana  karshe mata idanunsa daya,
ta Ture shi tayi gaba ya bita da saurinsa zuwa ciki har yana yarda rigar hannunsa suna shiga dakin ya fizgota jikinsa suka zube kan gado" yace bangane nufinki ba fa tayi shr yacigaba da tambayar kawai taji bazata  iya gaya  masa abinda ke ranta ba.
dan haka ta hade bakinsu waje daya tasoma romancing tana cire masa kayan jikinsa shima take ya manta da wani labarin  mami  suka shiga farantawa junansu .

zuciyar masoyi Where stories live. Discover now