32

1.8K 77 1
                                    

ZUCIYAR MASOYI
       💖💖💖
💗💗💗💗💗

AISHA A BAGUDO

Page 32

Irin rayuwar da suke yi a American ne yasa suka kara sakankancewa da junansu , dan Abdullah ganin   wajen nuna mata kunjinsa ga tsabar  soyayya da tattali " wanda hakan ke kara sa Aisha ta mance da yadda akayi aurensu , yayinda shakuwarsu har ta soma girman soyayya a wajen ta saboda   komai tare sukeyi , .

Da yammar ranar Sunday. zaune suke a bakin ruwa yayinda yawancin  mutane dake wajen  kowa ke harkarsa. sabanin al'ada yasa bata  sakewa dashi indai a waje suke . Abdullah ya Mike yaje amso musu  ice cream dan shi  yana matukar son abu mai tsanyi .

Daga inda take zaune tana kallonsa Bai karasa ba "ta hangi wata baturiya ta karaso ta rungume shi tsantsar  cikin farinciki  , gaban Aisha yashiga faduwa da sauri da sauri Ras ...ras..ras..daga inda take zaune tana hangosu suna dariya" budurwar na kara rungume shi har da kai masa  kiss a fuskar,d a sauri Aisha ta dauke idanunta daga kansu .
ta fara karanto addu'a aranta" tana nan zaune bata motsa ba dan bata da kuzarin ajikinta , har suka nufo inda take  bata kuma    sake kallonsu inda suke ba ya kiran sunanta sai lokacin ta juyo hade da Mikewa tsaye tana kakabe jikinta duk da ba wani datti bane a kayanta nan   ba. suna karasowa ya kalleta yana nuna mata budurwar .
   yace this is lovely my class mate sannan ya dubi lovely yace and she is my wife Aisha .
Cikin mamaki ta sake shi hannushi tana kallon Aisha sosai ,tace your wife ....ur wife..?is truth yace yes yana dariya ta Miko 'hannu ta rike na Aisha cikin kwarewar harsheeta tace Nice to meet you" Aisha ta girgiza mata kai tana sakin  murmushin karfin hali .
Aisha ta zuba musu idanun suna ta magana da Abdullah baturiya ce Sosai bbu wani miss duk jan fatan Abdullah .
da suka  tsaya tare sai ta ga tadan gota shi ,ta gaji da kallonsu dan haka tayi gaba gurin ice cream din. Abdullah ya Maida kallonsa kanta sosai Amman da ya fahimci inda ta nufa sai ya kyaleta" ta jima tana jiranshi  Amman shr suna ta maganarsu ,tana kallonsu tana dan harararsu ,a karshe ta juya  tayi  tafiyarta dama bbu wani nisa da hotel din da suka sauka sai dai bbu key a hannuta .
dan haka ko step bata hau ba tayi zamanta anan kasa kusa da step tana kallon mutane dake kai kawo  ta dan jima zaune can sai gashi har yaje sama ya sauko da sauri sauri yana tunanin hanyar da zai bi kmr ance yakalli barin hagunsa ya hangeta zaune a rakube tana wasa da wani abu a hannuta "yadda ya hangota  haka yasa ya dan bbu a dadi aransa .
ya saki numfashi sannan ya karaso inda take  yana kiran sunanta ta dago tana kallonsa yadda yaga fuskarta yasa gabansa faduwa har ya  tuna da farko farkon haduwarsu da ita  kullum a haka fuskarta take,.
     ba bata   rai tayi ba. Amman kuma fuskarta bbu wata walwala.

Yasan bata fiyye son idan sun fita ya dinga rungumarta ba" a saboda yanayin al'ada .
hakan yasa daya ga fuskarta a yanzu yasa ya kiyaye ,dan haka ahankali yace Aisha taso mu shiga ,.
Bbu wani mutsu ko jayayya daman ta gaji da zaman ta yarda da abinda ke hannuta ta Mike .

Suna shiga room din su yasa key ya juyo zai rukota ta zame jikinta tayi gaba.
Tasamu waje  gefen gado  tayi zamanta tana tana jin yadda duhu ya mamaye zuciyarta har wani juwa.. juwa.. take Gani , ta runtse idanunta tana jin radadi mafi muni .
Ahankali ya karaso yana murmushi yace baki ga yadda nazama ba a rashin ganinki .
yasake sa 'hannu zai janyo ta gareshi ta dan matsa ahankali cikin sarkewar murya tace ple..ase ...Ni Ni  karka tabani .ya tsaya cak yana kallonta hannun ma tsayar dashi yayi.
yadda yake kusa daita ya dan yi shiru yana kallonta sannan ya janye hannushi ya zuba su duka cikin aljihun wandonsa.
ya zuba mata idanunshi sosai  yaje  nazarinta yanayinta " a ransa yace Aisha tana kishin shi  dan ta ganshi da lovely. wannan ai wani cigaba ne a gareshi.
zuciyarsa ta dan masa dadi , duk da ba muhalin haka bane.
da alamun tunda ta fara  nuna haka ta soma  damuwa dashi kennan numfashi yake  saukewa  ahankali ahankali.
ko ba komai ya fara gane matsayinsa a wajen.ta
  ya sauke ajiye zuciya yace OK ina zuwa ya juya ya. shige bathroom har ya fito daga wanka tana nan  inda take zaune inda barta , daga shi sai mini casual wanda ya dameshi har kana hango yadda jijiyarsa ke kwance ta dauke idanunta tana yamutsa fuska.
ya karaso inda take zaune ya dan tsugunna kusa daita  yace ayimin hakurin  na cire kayan da lovely ta tabani dasu .... ahankali cikin sarkewar muryata  da yafi so tace ni ina ruwana da abinda tayi maka .
yadda ta fada din ne har tasa dariyarsa ta fito fili ya rufe bakinsa da hannushi duka yana kokarin hana dariyar fitowa,dan  kar ya kara bata haushi, shi kuma kallonta yake Yi sosai yarinya daita zatayi masa wayo byn ga idanunta da maganar duk  sun nuna kishi lovely takeyi karara.

Ta kara bata fuska ganin haka yasa ya daina dariyar ya Mike ya zauna kusa daita ya kamo tafin hannuta ta fizge yace  please...4give me .... tasake  dauke fuskarta, aransa yace kishi  yarinyar nan zatayi sosai da ganinta zai sake tabata ta Mike.
da hanzarinsa ya fizgota ta fado kan lafiyayen  jikinsa  da suke cike da gashi ya matseta tsam  dan kar ma tayi kokarin  kwacewa  yace wlh gara kiyi min kowani irin punishment Amman banda wannan.
na hanani taba jikinki Allah bazan dauki wannan ba shima ya narke mata .

Tanan kwance a kirjinsa har tayi kukanta ta gaji  tayi shiru yana kallonta.

ya jingina bayansa da jikin gadon yana share mata hawayen yasa'hannu ya cire band din da ta daure gashinta dashi. ya fara shafa gashin kanta ahankali yayinda kansa ke kallon  sama.
yace Aisha a baya nataba baki labarin wani bangaren da ya shafeni".
a karshe nace miki sauran bayanin inda muna tare zaki sani.
yasake matseta ajikinsa yana busa mata iskar bakinshi , har sai da yaji  ta saki kara mara sauti sannan ya sausauta mata .
   Ya danyi shiru sannan yacigaba tabbas lovely itama tasoni  a lokacin muna school .
sai dai ina tabbatar miki har nabar oxford bantaba sonta ba.
ko ince ni ban taba ma son wata ba saboda lokacin haduwata daita banshirya yin soyayya da wata Diya mace ba .
yace Aisha ke kadai zuciyata ta taba so irin son da ban san yadda zan kwatanta miki soyayyarki gare ni  daga  Allah ne  kuma har yanzu zuciyata akan kaunarki ta amincewa .
zuciyata tana kara tabbatar min zanci gaba da sonki ne  har karshe numfashi na .

AISHA ta Mike saboda ta gane lokacin sallah yayi  Abdullah ya ruko hannuta ta dan juyo tana kallonsa baki ce min komai ba .
tayi shiru ya janyota jikinsa" tana fadowa ya riketa gam ya dora bakinsa kan nata duk mutsu mutsunta yaki sakinta da harshensa ya bude bakin yasoma tsosa cikin kwarewa .
sai da yagaji dan kasa sannan  ya kyaleta .
tuni idanunshi sun soma sauya kala.
Aisha kuwa da sauri ta Mike ta shige bathroom tana kuka.
tare suka yi sallah sannan suka ci abinci dare .ya fada wanka suna shirin kwanciya takaraso da freshmilk a hannuta ta Mika masa gabadaya  har hannuta ya hada ya rike gam .
ta kalleshi shima  kallonta  yayi" ya jawo hannuta suka zauna a gefen gado dukkansu suna rike da cup din Abdullah ya zuba mata mayun  idanunshi masu rikitata  ya kira sunanta yace dan Allah Aisha menene abin wahala a magana wanda rashin yinta yake miki walaha  ke komai bai dameki ba hatta bude bakinki .

Kanta a sunkuye yacigaba .
can cikin ransa kuwa rashin maganarta na daya daga cikin abinda ke kara birgeshi .
saboda duk bakin daya cika magana sosai wata rana zai yi karya.
A filli kuma  yace   ple..ase  Aisha ..talk to me now ..
ta dago dara daran idanunta  tana kallonsa dasu , yayinda kallon ke sake  kashewa Abdullah jiki .
Sai kawai ta zame hannunsa ta miko masa cup din zuwa bakinsa ya shanye ta Mike zata mayar da cup din yabi bayanta da kallo yana karewa hip's dinta kallo
Lip's din shi yarinka lasowa da harshen.

ta kasa dawowa inda yake saboda yanayin kallon da taga Abdullah din  ke binta dashi  tamkar wanda sukayi aure yau.

Kusan tunaninsu iri  daya ne.
shima tunda tabar gurin ya kwanta rigingine hade rufe idanunshi ya rasa wacce irin mace ce ita kullum ta Allah sai yaji kmr Bai taba saduwa  daita ba.
Kullum  tamkar aranar  sukayi aure .

ya dan ji shr yayi yawa yasa  Mike ya bita sai dai ya tarar daita tsaye a  jikin bango.
ya karasa inda take ya tsaya agabanta suna fuskantar juna har suna jin bugun zuciyoyinsu  yadda sukayi ne a lokacin yasa suka ji  tamkar wadanda basu taba kusanta junansu  ba.
Bai tsaya yin komai ba yasa hannunsa ya  dauke cak ya shige daita daki  Bai direta a koina ba sai atsakiyar makeken gadonsu .
yashiga yamutsata son ranshi , ya lafe abayanta bakinsa  daidai  saitin kunneta hatta numfashinsa yana sauka a tsakiyar kunneta bata motsa ba har sanda ya zura mata harshensa cikin kunneta  sannan ta saki  kara wayyo.... Allah ka daina please
.. Amman shr kake jin Abdullah   ya  yarinka busa mata iskar bakinshi a ciki kunnenta.
  ahankali tarikajin wani abu ajinki wanda inda sabo yakamata ace  tasaba gabadaya ya shige mata cikin  jikinta sai numfashi take saukewa ahankali ahankali ta  runtse idanunta gam shima ya gane yadda itama  take ji atare dashi yanzu baya son yabar wani single space a xuciyarta so yake ya mamaye ta gabadaya ..

To jama'a da gaske Abdullah zai iya mantar da Aisha daga duniyar kasa zuwa wata duniyar ta daban ,wanda zai sa ta manta kowa daga gareta... uhmmmm ku dai ku cigaba da biyo Yar matan bagudo sannu ahankali abu na gaban mu shi Bai zo ba .shi Bai wuce ba oooo .nawa..oooooo😜😜😜



MMN SUDAIS CE

zuciyar masoyi Where stories live. Discover now