61

1.5K 59 1
                                    

ZUCIYAR MASOYI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗

AISHA A BAGUDO

Page 87-88

Abdullah yasoma romancing dinta taci kuka duk ya yage mata kayan jikinta yayi jefa dasu gefe.
sai daya rabata da komai na jikinta .
ahankali yake juyata  yadda ransa keso .
gabadaya ya tsumu jikinsa ya dauki rawa .
yasa harshensa yana salar wuyanta zuwa kirjinta komai ganinsa yake tamkar sabo" a dan kwana hudun nan da yayi batare da yaji   dumin jikinta ba.
    hannuwansa duka dake rawa ya daura kan dukiyar fulaninta yasoma murzasu yana lumshe idanu.
daidai nan kukanta yasoma yin kasa kasa hade da  sauke naunauyen ajiyar zuciya mai tsawo .
yacigaba da murzasu yana goga mata gashin kirjinsa .
sai daya gama rikitata  tsab .yasan  hanyoyin dayasan  tafi  saurin  hawa network .
domin kuwa gabadaya yasan takan  logonta da  yadda zai gusar mata da tunaninta da mayataccen soyayyarsa .
iyakar kamuwa tayi shi alokaci ita kanta sake narkewa tayi ajikinsa Amman bata taba koina na jikinsa ba  dan kunya .  ahankali   manager Abdullah ya dauki hanyarsa dayafi sabo daita.
Byn komai ya lafa ya rungumeta tsam tsam ajikinsa yana kallonta bakinsa yakai cikin kunneta ya kira sunanta yace yanzu ummu affan da gaske zaki iya barina ki tafi ?
Batayi magana ba.
yace ban taba tsammani ba wallahi " cikin sanyi murya tace cewa kayi zaka iya rabuwa dani koni wacce ajikinka.
ba gwamma na tafi ba tun kafin       kakoreni ....
yace to kiyi hakuri Amman ni a tunanina in dai ana zaune tare wata rana dole a bata.
ke kuma baki san haka ba sai ki dauki matakin tafiya Byn kinsan komai zai iya faruwa dani idan kin tafi.
na horu matuka dana mareki kiyi hakuri kinji tayi  shr batace komai ba.
yace Allah ne ke raya bawansa ako yaushe. Amman bana jin zanyi  rayuwata sak cikin jin dadi da walwala batare da ke ba, saboda wallahi Aisha zuciyata ke kadai ta saba so ,so irin na ya mace da namiji" har takai ga aure.
kuma har a yanzu da mukayi ya'ya bbu wani abu daya canza a kanki da yadda nake jinki a zuciyata.
soyayyarki dada karuwa take sosai har ina tsorata wani lokacin idan naga ke bbu wani abu dake karuwa a zuciyarki. shiyasa nake lallabaki domin kuwa nasan duk abinda ya faru ni kadai zan kwana aciki.
tunda gashi har kina tunanin zaki iya barina ki tafi yana kallonta tamkar mai shirin fashewa da kuka.
ya sake rungumeta ajikinsa yana gogamata gashin kirjinsa  a bayanta.
na tsorata matuka da haka.
Aisha dan Allah kada ki sake yunkurin barina kinji kiyi hakuri mu rike yaranmu .
ta amsa da kanta yace zaki zauna dani har karshen rayuwarmu.
ta daga masa kai yace yauwa uwar ya'yana  Allah ya zaunar damu tare har abada.
a zuciyarta tace Amin 
Kinji mami tace ko ba ni su affan masu yiwa su inna ne .
Ni  kuma ya wajaba akaina dana kyautata musu karki manta ko bake a tsakani inna uwace a gareni .
dan haka kiyi hakuri a bawa baba gidanmu nasan abinda kike tunani Amman kiyi hakuri.

Jin sheshekar kukanta ne yasa ya juyo daita suna kallon juna ya tsareta da manyan  idanunshi  yana sake jin shaukin kaunarta na fizgarsa .
  ga joystick dinsa na sake mikewa alamun bai koshi ba.
Hannunsa duka yasa ya tallabo fuskarta dashi yasa harshensa yana salar hawayen dake silalowa akan fuskarta. hakan da yayi  ya sake  tsuma zuciyarta kwarai da gaske.
tarinkajin wani irin maganadisun soyayyarsa na fizgarta.
tabbas tasan Abdullah yana matsanancin sonta.
  ,  haka ita kanta batasan  sanda kaunarsa tayi zurfi  ta mamaye zuciyarta ba.
shi dai nashi kawai yasani.
  ita tana kokarin boye nata ne kawai .
yayinda shi kuma yake kokarin bayyana  mata kunjinsa da tarin soyayyarta.
  sai daya tabbatar da hawayen sun tsaya  wannan ya kamo lip's dinta yana tsosa yana   kallon kwayar idanunta .
lumshe idanunta tayi tana jin wani sanyi nabin gangar jikinta har zuwa kasanta .
ahankali ya zare bakinsa ya sake cewa kiyi hakuri abawa su baba tace Shikenan mun gode Allah yasaka da alkhari.
yayi murmushi ya narke mata ajiki yana shafo saman kirjinta  meye na godiyar .
Byn ni da baba yabani ke ban yi masa wata godiya ba har yau.
dan  ban ma san me ake cewa ba .
ta  Ture shi ganin ya fara  canza salo wasan sa .
ya dinga mata  dariya yace raguwa kawai.
  tace uhmmmm naji tace dadin affan gaskiya fa ina son ganin su inna.
rabona dasu an kusan shekara fa.
yayi murmushi ya sake jawota jikinsa sosai yace  kice da biyu  dama aka nemi guduwa abarni.
Allah yasa ba qarata za'a kai inna ba .
tace serious wlh har nasa rai zan gansu yace to Shikenan ki Bari ina daukar hutu sai muje. yana cigaba da shashfa duk inda hannusa yaci karo dashi ajikinta  . ahankali ya narke mata yana lumlumshe mata idanu ahankali ya kai bakinsa saitin kunneta  zan... kara fa ..
ta  dan yi far da tsumammu idanunta tace  dadin affan ta  ya amsa mata da uhmmmm ... .abinci ne .yayi murmushi yace ai wannan yafi abinci test.
ta sake cewa  Meyasa baka gajiye dayin......yayi saurin  hade bakinsu.
ya koma harshenta yana shock  yana lumlumshe mata idanu domin yasan me zata fadi.
sanna yace bazan taba iya gajiya  dake ba  saboda soyayyar da nake miki  tafi taki yawa ,.
kuma zan cigaba da sarrafaki har sai randa na wayi gari banida karfin mazakunta ajikina.
kema abinda yasa baki damu dani  ba akwai rashin so ciki .
baki taba nuna min kina da bukata ta shimfida ba,kullun sai ni  alhalin nasan kema  kina so .
   ta bata fuska" wani irin so kake so kuma Byn duk wanda nake ma.
ni kaina bansa adadin tarin soyayyarka atare dani ba.
ta kai hannu kan chest dinsa tana bin nipply dinsa da yatsata.
ya lumshe idanunsa yana sakin numfashi ahankali  ahankali  jin maganarta ta karshe "ga hannuta dake yawo kan nipply dinsa ya sake jifar manager cikin wani yanayi na daban .
  ya kwanta plat akan bed ita  kuma  tana cigaba da laulaya kan nipply dinsa hannuta daya kan joystick dinsa tana  shafawa ai jiyayi tamkar ya shide dan tsabar  dadi.
yatura hannushi cikin gashin kanta yana ya mutsawa .
Sosai suka sake komawa ruwa tsumdum .
jawota yayi hade da tattarota gabadaya   samansa kirjinsa yasa baki ya cafko Brest dinta yana tsotsa yana murza dayan da hannunsa .
gabadaya sun gama fita haiyacinsu ahankali ya  sake zira mata sandar girma a kasanta  . hannusa duka  na rike da kunkurunta  yana zira mata joystick dinsa fast fast  .

A daren kuma  mami da yake sun barta da wuri har nafiloli tasamu  tayi . addu'a  tayi sosai Allah ya jikan dady da rahma  daya dage akan
auren Abdullah da Aisha suma tayi musu addu'a r Allah yayi musu albarka da ya'yanta duka.
ta kara yiwa mahaifinta addu'a dan tun Abdullah bai kai shekara biyar ba .
idan bata manta ba  ya kai shi wani Gari can  gaba da inda suke yasa aka nema masa maganin tsari dana farin jini da kwarjini .
yadda ko makiyinsa ba zai iya cutardashi ba.
ta dade bata zaune taki  kwantawa  tayi  bacci.

Uhmmmm tsohuwa tai kiyi kwana, Abdullanki na can yana shan shaaninsa  🙈

Cikinta Nada wata biyar suka je Nigeria amma bata taba ciki karami ba kamarsa.
tamkar bata da komai haka taji mai yiwu kuma ko saboda Yar kibar datayi kadan ne ta boye cikin .
da taufik da sadik kawai sukaje ,shi mlm abu ma tsorata yayi da abin yayi fur yaki.
wai abin magana ne sai da Abdullah ya dinga magiya da kyar dasu mlm dahiru ya amince Byn yaga shaidar gidan mallakin Abdullah din ne tamkar ya zubda hawaye haka Allah yake idan bai baka ba me yiwu arzikin ajikin wani naka yake.
ta kai mlm abu yanzu  wanda ma suka fishi shekaru sai su dinga neman risina masa .
ahalin yanzu cigaba yazo mlm abu takoina dan  yasif ma  yana samu sosai har  yayi  aure da ya'yansa biyu maza.
sai umar shima da yarsa daya .
sai major aliyu abubakar bahindi yana can abuja sai usman matukin jirgin sama.
kuma duka cikin kulawar dady ne domin dai ya ware musu miliyoyi kudi kafin yabar duniya wanda basu cikin magada sai ummu affan dake karanta medicine  .

Allah sarki washegari da suka zo a gidan alhj aminu ta wuni saboda rasuwar sister ta girgizata matuka tayi kuka har sai kanta ya soma ciwo.

  Sunje gidan    Dr sagir   kusan hana su tahowa yayi sai da suka kara kwana biyu tamkar kada su baro Nigeria a yadda ake nuna musu kauna  kowa sai tambayar su affan yake Abdullah yace suma za'a kowa    .

Zuwa lokacin kuwa Aisha hatta makaratun islamiyya tasa anyi fisabillah Abdullah ke kara shige mata gaba akan komai .
Ana sauran kwana biyu su bar Nigeria .
saboda ta abuja zasu tashi tasake zuwa tayiwa maman sakina gaisuwa anan maman sakina kece mata ai kuwa sakina tabada sako tace komai daren dadewa in tazo a bata .
Aisha ta dinga mamaki tace  sako kuma ?  Mama tace uhmm   aunty amarya tabawa.
jikin Aisha a sanyaye taje gun aunty amarya ta karba
Allah sarki maman sakina har da Hawayenta tace ina ma anan take ta dinga ganinta tana tuna mata sakina .
har ta fito daga gidan mama na godiya da samata albarka Abdullah na mota da securities dinsa  .

Washegari suka  bar Nigeria cike da kewar yan'uwa da abokan arziki  amma ita Aisha jiki a sanyaye tabar kasar saboda mutuwar aminiyarta  

MMN SUDAIS CE

zuciyar masoyi Where stories live. Discover now