31

2K 89 0
                                    

ZUCIYAR MASOYI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗

AISHA A BAGUDO

Page 31

Goma daidai ta  tashi daga bacci da  sabon kuka, ahankali take rera kukunta saboda wani irin ciwo da take daga kasanta  , ta cikin mirrow ya kallota saboda yana tsaye  ne yana fesa turaren , ta ciki ya zuba mata manya idanunsa. sosai yaga takara masa  wata irin muguwar  rama cikin lokacin daya , kuka takeyi har yanzu. Ya numfasa yana matukar mamakin yadda Sam kuka baya bata wahala,a hankali  Abdullah yakaraso inda take ,, a kallon da yake  mata ya Gane  bata da lafiya" da sauri ya rikota yana tambayarta hade tattaba wasu tsansa na jikinta ., batayi magana ba Amman temperature dinta ya sauya , gabadaya ya gigice, cikin  rudewa  yace Aisha  muje muga doctor jikinki ya canza .
     A dan frigice ta kalleshi ,ya daga mata kai" yace yes baki da lafiya taso muje  gari ya dade da wayewa" yana kokarin ta shinta, ta Mike tsaye  da kanta,  sai dai ta ja ta tsaya ,ya dube ta yaga hawayen na sake bin fuskarta, ta sake rudashi da rikitattun idanunta yace bazaki iya tafiya ba ko ?
    Ta girgiza kai ,hade da  sunkuyar da kanta, ahankali tace in munje me zamu cewa doctor?
Maganarta taso bashi dariya ,yaga yarintarta sosai, ya kamota ya rungume  tsam ajikinsa. shima ahankali ya kai bakinsa wajen kunneta yake rada mata bbu ruwan doctor da wani abu da ya faru tsakanin mu , maganin matsalar da mukaje masa da ita kawai zai bamu ok.sannan ya cicibeta  ya fita da ita a karshe nasihar da babanta yayi mata har da batun ban da musu a tsakaninta dashi ,"banda haka ,ita dai da ya barta  tawarke a gida.
har dare Abdullah na riritata a yanzu jinyarta ta dawo hannunsa , duk da ta dan ji sauki data Sha
magani, tayi bacci Sosai Amman  koda yake kallonta yanzu ya gane ta ji jiki sosai a hannushi " kuma yasan shi   ya jawo" yakira  sunnanta cikin sanyi  bata amsa ba Amman ta dan dago ta kalleshi ya rike kunnuwasa duk biyu yana dan jujjuya mata  kansa" ta gane abinda yake nufi ,ta sakar masa  Harara , sannan  ta juyar da kanta gefe,  ya matso kusa daita sosai har  suna jin hucin juna  yace am really very sorry dear  ta lumshe idanunta tanajin wani iri abu na mata yawo a sansar  ajikinta a duk sanda Abdullah ya kusantota  .

"Rayuwar su tasa suka sake amincewa juna. Abdullah ya sangarta kansa da Aisha ,ko yana Jin   bacci ,baya  iyayi sai da tumin jikinta" ko yaya yaga tayi shiru tana tunanin innarta zai zo ya sunkuceta ,yayi ta juyi daita dan dai kawai yamantar daita"  yana sonta baya son ganinta cikin damuwa .

Zaune take Tayi shr akan gado har sanda  ya fito daga wanka daure da towel a kunkurinsa , ya karaso kusa da ita , meye na tunanina byn yanzu zan zo  .ta sakar masa harara tace ni innarmu nake tunwa , hannu shi a saman fadaden kirjinsa yana shafa kwantaccen kashinsu kirjinsa ya kwaikayi yadda tayi magana yana murmushi. dauke idanunta tayi daga kallonsa,dan  gashin kirjinsa na daya daga cikin abinda ke bata tsoro da  frigitata har yasa tarinka jin kasala  kasala ajikinta. "murmushin gefen baki yayi   sannan ya sauke ajiye zuciya  ganin yadda tayi yarasa meyasa batason kallonsa cikin wannan yanayin , ahankali yace kowa ma haka kike masa magana ko ? Bata bashi amsa ba sai dai ta lumshe masa idanunta , lip's dinshi yakamo yana cizawa ahankali  yace Aisha kinsa kina da fitananne  kyau kuwa ? Taji maganar wani iri ya sake cewa ashe dai an san abunda yasa tun farko aketa min yanga. sai yanzu nagane dalili garani da,akatayi "  ya matso kusa da kunneta ya rada mata gashi kuma  yanzu kina  neman   haukatani da  tsumin soyayyar ki ,kunya tasa ta rufe fuskarta da hannuta duka , ya cire hannuwanta yana kallon kwayar idanunta "dana rasaki bansa irin  halin da zanshiga ba ,kece duniya zan iya zama dake koda bazaki taba sona ba. itama shi take kallo tana  najin motsawar kunjinta. zuciyarta ke harbawa da sauri da sauri  har Abdullah na hango yadda dukiyar  fulaninta dake cike bam, suke sama da kasa ,hannushi yasa ya dan  shafo samun su"  ya soma mata tafiyar tsusa da yatsan sa har zuwa wuyanta , shanyayun idanunta ta zuba mishi  yace ki tausayawa ZUCIYAR MASOYINKI Aisha , please ki so  Abdullah ko yaya ne. Abdullah bazai Raina ba. zaiyi farinciki da hakan. "kallon junansu suke har yanzu , fari tayi da idanunta saboda nauyin dasuka mata ,ta sake watsa masa wani  kallon  wanda   birkitamawa Abdullah  tunanin,  ya kamo lip's dinta na kasa yasoma  tsosa, kuma   bai daina gaya mata yanayin  yadda yake ji akanta  ba "har sanda ta dauki pillow ta kwada masa da sauri ta fito daga dakin   ta barshi yana mata  dariya .
   Ya karasa falon yasa meta" ta saci kallon still har yanzu bawani kayan kirki bane ajikinsa , daga shi sai  short boxes ta lumshe idanunta  hade da dunkule yatsunta waje daya" ya zauna kusa daita suna jin dumin juna  ta Miko masa fresh miki yasha. sannan yayi kwanciyarsa a kan cinyoyinta wanda indai yana kusa daita nan makwancinsa "  yace Aisha doctor yace ranar Friday zai sallameni zamubar Germany zuwa American "in akwai inda kika fi so kije honney moon dinki sai kisanar mi. muje can. ya fadi hakan batare da ya damu ba ,dan fuskarsa ma na kallon TV batace komai ba  Amman yaganeta tsarai "bakomai take amsawa ba ,dan haka yacigaba   kafin haka Dr shuaib  yazo min da maganar kungiyar su na bukatar a zana musu yadda tsarin ma'aikatarsu zata kasance".  ina ganin zuwa  gobe  ma suke bukata a fara" ya lalubo  tafin  hannuta cikin nashi yana murzawa ahankali ahankali,   ita da kanta tana jin dadin  yadda Abdullah ke tafiyar daita . inda sabo tasaba da  .

zuciyar masoyi Where stories live. Discover now