ZUCIYAR MASOYI
💖💖💖
💗💗💗💗💗AISHA A BAGUDO
Page 73-74
Abdullah ya dauki ya'yansa ya gane dukansu"maza ne "ya musu addu'a sosai doctor yace saboda yanayin jikinsu dole a sasu a kwalba musamman saboda halin da mahaifiyarsu take ciki a halin yanzu" Amman banda haka da dumin jikinta kadai zai kara musu kwari.
Har kusan la'asar Aisha bata farfado ba har ta Wuce kaidar yadda ake tsammanin alokaci.
koda babanta ya sauka ya isketa tamkar matacciya.
sai dai addu'a kawai ya dinga mata .
A can ma dady murna ba gida kadai ya tsaya ba har ma'aikata anji manager Abdullah ya samu karuwar tagwaye. musamman dady yasa aka dinga sauke alqur'ani mai girma a gidan ,akan Allah ya farko da mahaifiyar yaran .Dady shi ke kara karfafawa Abdullah zuciya ta waya ba kowa Allah yake bawa baiwa irin wacce yayi masa ba.
shi dai yayi ta addu'a" haka Abdullah ya rinka yi ga murna ya'ya yasamu ga tashin hankali rashin farkowar uwarsu" har zuwa washegari ranar 'wanda shi kansa ruwan dake aiki a jikinsa ya kusan kafewa, saboda tarin zullumi da fargaba.
mlm abu ma shi ke dan tausarsa wani lokaci .
Gashi duka bbys din nasa suna kwalba bare ya rungume abunsa yaragewa kansa tension koyasamu wani abin yacigaba da aiki ajikinsa.
ga Aisha duk na,urori sun kewayeta itama bbu halin yaje kusa daita ya dan ji duminta jikinta. komai ya tsaya cak a tare dashi sai dai ko numfashi.
can ma innarta duk abinda take Aisha na ranta .
Gabadaya hankalinta a tashe yake kuma ya tattara ne akan halin da diyarta take ciki.
dan su ko zance haihuwar basu ji ba har zuwa wannan lokacin.usman kuwa kasa zama gidan yayi ya shiga dakinsa ya kwashi sabbabin takalmansa da siyo kwanan nan ya kai ya siyar" kudin ya sai kosai da waina yayi sadaka dasu" akan Allah yasa ya Kuma ganin ya'yarsa a rayuwarsa .
"zuwan da,akayi aka tafi da baba abu shi yafi komai tada musu hankali dan inna cewa tayi mlm abu kawai ya tafi kawai bazata iya zuwa ba .
sai a ranar laraba" kwana uku kennan da haihuwar ,da sanyi asuba Abdullah yashigo asibitin tunda ba'a kwana musamman da yake bangaren haihuwa ne duk da yake dakin ita kadai ce" yana shigowa jiki a sanyaye ya zauna kan kujerar dake kusa da gadonta ya zuba mata idanunshi shi kadai yasan yadda yake jinsa a halin yanzu" tsawo lokacin yana zaune yana kallonta ya runtse idanunshi tsantsar kaunarta ce da tausayinta suka hade masa alokaci daya .yasa hannu ya zaro hanky daga bayan aljihun wandonsa ya goge hawayen daya zubo masa ,ahankali
ya zaro hannuta dake hade da injin din jikin na'ura ya hada da nasa ya kifa kansa a jikin gadon yana murza hannun sannu sannu " Allah kadai yasan daidai Amman likitoci cewa suke zata farfado, yake fada a ransa.
Sai ya dan ji kmr ta motsa hannu daya rike dashi ,yayi shr yana son ya sake ji" can yaji kmr atishawa agigice ya dago kai da sauri a sanda take sake yi wani" a agigice Abdullah ya saki hannu da sauri.
har yayi kanta sai kuma wani tunani yazo masa. ya hau daddanna abin kiran doctor da duka hannuwansa biyu .
yana karawa da bakinsa sanda mlm abu shima yashigo tana cigaba da yin atishawa mlm abu ya rinka alhamdulilllahi alhamdulilllahi .
likitoci uku ne suka zo a lokacin guda suka shiga aikinsu akanta ,sanyi AC aka rage sannan suka cigaba da dubata tsawon lokacin .
sannan suka fito suna yi musu murnar .
Abdullah ya karaso kanta da sauri idanunta a rufe suke har zuwa lokacin.
ya dan juyo yana tambayar likitan daya saura yana hada kayayyakin aikinsu . Cikin sanyi murya still
Abdullah yace doctor bata bude idanunta ba fa ?
Doctor yace masa ai yanzu barci take" da can ba bacci takeyi ba .
Abdullah ya juyo yana kallonta yana godewa sake godewa Allah .Ranar alkhamis dady ya taho a daidai saukarsa duk tarin yawan baccinta ya dan saketa Abdullah na nan manne kusa daita ya dinga sakar mata murmushi.
karo na farko da tadinga kokarin tashi zaune a rude har zai kirawo doctor sai yaga bata lokacin ne" yatada ita da kansa ya jingineta da jikin gado.
ya zuba mata ido yana yi mata sannu .
batace komai ba shi kawai take kallo" ya jawo tafin hannuta yana kiran sunanta tayi kmr zata amsa sai yaga tana kallon cikinta" yace Aisha kin haihu kin haifa mana twince duka maza ta kalleshi kawai kmr ba daidai taji ba.
ya matse hannuta Sosai cikin nasa yace it's truth Aisha we have two infants .
Kawai ta dinga murmushi shima haka ita har da kwalla" shima sai yaji hawayen farinciki na zubo masa har zuwa wani lokacin" sannan ya goge" itama ya goge mata dan ragowar hawayen "ya kai bakinsa ya sumbaci goshinta ya yo kasa da bakinsa kan nata yana kis din lip's dinta" su dady suka turo kofar da mlm abu a haka suka ganshi da sauri ya janye jikinsa"kunyar duniya ta hanashi sakat ya ma kasa magana da kyar ya mike yana sotsa keyarsa ya fice.
yana fita kuwa yasa kunyar ta Karu akanta ita kadai har zazzabi ta fara ji alokaci ,saboda nauyin su dady da taji ta rufe idanunta sosai ta kasa budewa .
Sai ranar lahadi mlm abu da dady suka taho tare kafin tahowarsu , Aisha ta dan samu damar sakewa da babanta kuma taji dadi haka Sosai.
shima Abdullah haka sukayi da dady a can gurin da aka Adana jarirai dady yarinka kallonsu ashe zuria maza dayake taso ashe ajikin Abdullah zai sake samun su .
yace Amman hasan din a dinga kiransa da affan Husain kuma Adnan aka fiddo masa su ya dinga kallonsu kafin su tafi abin alajabi kamartasu har ta baci da Abdullah mutumin da cirosu shi ya shida musu ko wanene na farko 'shima da wani abu dan dis kmr tabo a jikin bby.
dady ya sakar musu dukiya sosai a kula da lafiyar Aisha .
ga gyaran gidansu da suke ciki da aka kara gyarawa .
dady ya sake karawa ma'aikatan wajen kudi musamman dan kula da yaran sannan suka baro Denmark ana gobe sunaAbdullah ya dinga kallon Aisha yana yi mata dariya" gashin kanta ya birgeshi yadda ta gyara shi "ya tuna mishi sanda tana gadon asibiti duk a hargetse "yace wato shi kansa yasan wahala tayi kyau kwarai da gaske bazaka taba cewar ita ta dauki cikin yanbiyu ba Amman har lokacin tana cikin sati na hudu.
suna yin baki yan dubiya da barka daga Nigeria domin dady ticket ya yanka ga duk mai wanda ke son zuwa Dr sagir yazo aunty Maryam da mijinta yayyen Aisha da usman sai yawancin ma'aikatan daga company sun Sami zuwa.
Aisha ta dan kalleshi yana kwance kusa dai ya'yansa ya zuba musu idanu ya kira sunanta Aisha ya akeyi farat daya naga kina gane su Adnan
Tayi dan murmushin ta motsa kusa dasu tace kaga ta nuna masa dan zaren data samu tayiwa kowa sheda akafarsa" affan ja Adnan green kuma saboda suna cikin showel ne, yasa zaren baya fitowa .
yayi dariya sosai yace kema kennan fa Amman kinga kinyi dabara nima in tashi shidasu zan dan zamo showel din sai nayi saurin fadar sunansu .
Tana kallonsa a gurin bbys din sai idan yagaji yake bawa mai kula dasu ko idan suna son mamansu .
Ya dan dago ido kadan yaga shi take kallo suna hada Ido tayi saurin dauke idanunta daga kansa "ya danyi murmushi yacigaba da abinda yake har sai daya gama ya kara rufe bbys din da kyau .
sannan ya dan soma gangaro gefenta inda take "itama kmr ta gane nufinsa" ta mike tsaye zata fita sai ji tayi ya fizgota ta zube saman fadadde kirjinsa gabadaya ya rungumeta ya matseta tsam tsam ajikinsa a tare suka sauke ajiyar zuciya ya kai bakinsa sautin kunneta ahankali yace me kike so ki fada yanzu? Tayi shr yace akwai magana a bakin nan naki fa .
ta narke masa ajiki yace dama ni na gaji da wannan horon da,akeyi min .
Ta kalleshi a tsorace me Kuma yake nufi da haka ta fada a ranta .
har yau akwai sauran azabar datasha bata gama barin jikinta ba..
ya dinga lumlumshe mata idanunsa ,yana shafo wasu part na jikinta , tayi narainarai da idanu zata sa masa kuka.
yayi saurin hade bakinsu waje daya yasoma tsotsar lip's dinta da bakinta yana kallon kwayar idanunta har sai da yaji ya dan ragewa kansa ,zafi" sannan ya zare harshensa yace sorry bby da wasa nake miki fa, nasan har yanzu da saura sai kin kara warkewa sosai tukun zamu daura daga inda muka kwana koba haka ba ,? Hade da kashe mata idonsa daya, ta sake narke fuska tana kukan shagwaba . Ya ahankali yake busa mata iskar bakinshi
a fuskarta zuwa saman kirjinta duk yabi yasoma kashe mata jiki . ahankali yace naga kina kallona dazu kmr zakiyi magana me kike son kice ?ta dan maida kwallarta" ta dago ta sake kallonsa, sannan ta sunkuyar da kanta kasa cikin sanyi murya wanda da kyar tace mami kuwa tasan tare muka zo nan ? Yayi shr ya kai Hannusa yana zagaye saman kirjinta dashi still baiyi magana" sosai ya rungumota ajikinsa ahankali Ya zura hannushi ya zaro Brest dinta daya yana shafawa idanunshi akanta jikinta yacigaba da mutuwa sannu sannu yake murza kan nipply dinta yana kallon yadda take sakin ajiye zuciya duk ajiyar zuciya da take sai dukiyar fulaninta sun yiwa sama dukkansu bbu mai kuzarin yin magana dashi daakawa tambayar da ita mai tambayar sai narkewa juna suke suna lumlumshe idanu ahankali ya soma yin kasa da Hannusa.
Itama cikin sanyi ta daura hannuta kan nasa dan dakarta dashi daga inda yake kokarin zuwa hade da girgiza masa kai ya tsaya tsuru yana binta kallonta, idanunshi har sun fara juyewa ahankali ya dauke hannusa duka daga jikinta yana sakin nurfarfashi itama ya mike tare daita ya zaunar daita da kyau suna facin junaMMN SUDAIS
YOU ARE READING
zuciyar masoyi
Romancezuciyar masoyi labari ne akan tsantsar tsaftatacciyar soyayya mai had'e da yan'uwantaka, yana matukar kaunarta fiyye da komai nashi, sai dai adaidai gabar da zai mallaketa ,mahaifiyarsa ta kawo wa zuciyarsa da rayuwarsa tsaiko .......