ZUCIYAR MASOYI
💖💖💖
💗💗💗💗💗Mmn sadeeq (hauwas)
AISHA A BAGUDO
Page 40
A falo ma ,sai data tsaya yin, inda inda ganin minal a zaune ta dubeta ta dan yi murmushi "tace ai har ma na gama sai dai muje ki ga yadda girkin yayi.
suka shiga kitchen din tare ta gama komai har ta tsaftace gurin .Abdullah ya fito daga daki sanye yake cikin Riga nervy blue da bakin wando jeans ,sai kamshin yake bazawa, tsaye yake a bakin kitchen din yana duba agogon dake daure a tsintsiyar hannunsa yace musu har yanzu ba'agama aikin ba kennan.
Minal ta saki dariya tace ai mungama bros ,
ita kuwa Aisha baiwar Allah kallo daya tayi masa ta sunkuyar da kanta tana jin Yadda zuciyarta ke boxing da gangar jikinta.
yayinda kamshin turarensa na mat Hamilton 27 ke sake kashe mata jiki.
ahankali take satar kallonsa takasan idannuta.
shima sarai ya gane kallonsa take, dan haka a saukake yace ni zan fita .
Amman idan kin tashi tafiya kimin waya zan turo miki direbanku kinsan aunty taku bata da direba .
tayi dariya.
tace ai nace wa musa ya dawo.
ina ga ma ya kusan dawowa ta daga kanta tana kallon agogon bango .
ya dubi Aisha da kyau , fuskarsa a dan sake sai sai kamshi yake zubawa .
yace to madam ni zanje inga Dr sagir ahankali tace to Allah ya tsare .. yace Ameen.Ya juya yana takun nan nasa mai daukar hankali duk wanda ya kalleshi.
ahankali Aisha ta dago ta bi bayan shi da kallo. take taji wani irin
tausayinsa na ratsa tsantsar jikinta. tasan a gajiye yake gashi ya kasa samu natsuwa atare daita bare yasamu yayi bacci. Ji tayi kmr tajawo shi ta hanashi fita koina dan wani irin mugun kishinsa ne ya bakunci kohon zuciyarta .
ta yadda take jin komai rentsi bazata iya rabuwa dashi ba gabanta taji yasoma faduwa ....zuciyarta na wani irin bugawa da sauri da sauri .
hannuta tasa ta dafe saitin zuciyarta tana sake kallon mijin nata Lumshe ido tayi ahankali tasaki numfashi mai dumi . har ya fice daga falon idanunta na kallon kofar da yabi .
nan da nan Kuma ta dauke idanunta.
dan kar minal ta gane shi take kallo .yayinda
Minal ta gama karanceta tsab tayi murmushi ta basar kawai.
taji rayuwarsu ta birgeta ita da shi" bakaramin matching sukayi junansu ba.
anan ta gane ai dole ne ma brother dinta yaso mace irinta ga natsuwa hade da tsabar kyau .
Bai fi mintina ashirin da fita ba .
itama minal akazo daukarta Aisha taji kmr kar ta tafi har ta bari minal tagane haka.
Cikin sanyi jiki itama minal tace ai zan kuma dawowa ta kwaso musu tsarabar datayi musu a Germany tabata anan takara siye ZUCIYAR minal .Gidan yasake dawo daga ita sai halinta .
tadinga rayawa a ranta in Allah yaso itama gobe war haka tana gida cikin danginta.
kawai taji zuciyarta ta canza duk jikinta yayi sanyi ranta ya dan baci ko Kuma duk rashin ganin iyayenta ne oho .,.
dan haka tace kuka zata sakawa Abdullah gobe gobe nan yakaita gida ..Mike tayi tashiga store dinsu ta nufi inda frezen ta bude sakamakon kishin ruwan daya tasoma tana budewa taga babu ruwa ko daya aciki sai fresh milk dan haka tasa hannu ta dauka ta kafa a bikinta tasha tamayar da sauran sannan ta shiga wanka tun a wajen wanka tasoma jin canjin a jikinta .
dan ji tayi gabadaya tsigar jikinta sun Mike tsaye hatta nonuwanta sun sake wani irin cikowa sun tsaya cak .
ta cikin mirrow din bathroom din take kallon kanta .
ahankali ta tsakarwa kanta ruwa byn ta fito daga wanka zama tayi ta milke jikinta da mayuka masu dadin kamshi .
ta feshi jikinta da turaruka kala kala masu tsanyi kamshi sannan taje ta sanya kayata daidai lokacin taji ana kiran sallah tazo ta tada sallah dan dama tayi alwala baita tashi ba .
sai datayi ishai byn ta idar ne .Ta dawo falo ta kwanta kan thrre site tana Lumshe idanunta wani irin son bukatuwa ne taji yana tasoma yana bin kusfa kusfa na gangar jikinta .
wanda tarinka jin kmr tayi hauka.
kafafunta ta matse waje daya hade da kamo lip's dinta tana cizawa.
kamar mai rawan sanyi haka tarinka jin ajikinta
na kirma .
Ta rantse ido tana tuno yadda Abdullah ke sarrafata a bed da yadda yake murza Brest dinta idanunta a runtse suke .
Amman azahirance take ganinsa yana kusantota .
YOU ARE READING
zuciyar masoyi
Romancezuciyar masoyi labari ne akan tsantsar tsaftatacciyar soyayya mai had'e da yan'uwantaka, yana matukar kaunarta fiyye da komai nashi, sai dai adaidai gabar da zai mallaketa ,mahaifiyarsa ta kawo wa zuciyarsa da rayuwarsa tsaiko .......