Haka dai na cigaba da zama da Zayd, kullum ya na kara narkar dani cikin salo salo na soyayyan sa duk da ban kai min ko ina, ga kuma wani irin tausayina da yake yi tunda mu kaje maid. Gsky na jinjinawa Anty Umaymah da wannan dabaran.
Ban taba gwada kiran Amal ba tunda na bar gidan su balle kuma in san halin da ta ke ciki. Haka Zayd shi ma duk yabi ya damu ba ta daga wayan shi gashi yanzu bai iya zuwa gidan su saboda tun kwanciyar Amal in a asibiti saleem ya ja baya dashi. Dama dai ba wasu abokanai bane sosai.
One obstacle da na kara samu shine oga hafeez. Clearly zayd yace mishi we are dating amma ya ki bari na In sake. Saboda shi zayd ya zuva securities a gidan shi na asokoro ba mai shiga sai da izinin shi. Duk da lokaci zuwa lokaci yana zuwa da mutane daga ma'aikatan mu.
Kwatsam! Wata rana sai muka tashi da munmunar labarin da yabi ya karade garin Abuja baki daya. The only daughter of the famous tycoon, idris hayatudden have attempt suicide. Ko ina ka keta a garin Abuja labarin da ke ta faman tashi kenan. Ina office na gani, a kidime na fita na samu zayd. A hanya mu ka hadu dashi kuma shima zancen ya jiyo. Direct gidan su muka nufa, daga ni har Zayd ba wanda ya iya tuki so El-yas ya kai mu. Abun daure kai ga dai mutane a gidan ga yan media, tension everywhere amma an kasa sanin mutum daya daya san wani asibiti su ka nufa.
"Ke kuma mai ya kawo rasa kunya, after snatching her boyfriend making her to attempt suicide kuma ba kunya kin kwasa jiki duba ta kiyi farin ciki ko?" Wani daga cikin cousin inta namiji ya fada. Ban tanka shi ba haka ma zayd. Karshe ma da muka ga zaman ba amfani zayd ya jani muka wuce. Ranar wuni muka yi neman asibiti amma ba labarin, duk wani connection da Zayd ya san yana dashi sai da aka nema amma ba labarin ta. Ni kuka shi kuka haka muka yi jigum jigum. The worst ba wanda zai ba ka lbrn ga exact abinda ta yi, daga wannan yace daga stairs ta fado sai wanda zai ce Aa poison ta sha. Ba dai mum kuma ba mahaifin ta. Saleem ko zayd ya sha rokon shi ya fada mishi inda Amal take, wanke shi ya ke tas sannan ya kora shi.
To fa tun daga lokacin ne na dauke wa zayd wuta. Abun ya girgiza ni to an extreme da nake tunanin lokaci yayi da zan janye kaina daga kangi da na jefe kaina. Har office said na daina zuwa, saboda dalilin da ke kaini ya kare.
Faree na fara fada ma wa ta min tas tun a waya kafin ta tako har inda nake ta wanke ni. Ni ko na fada mata ne tunda ni ita na fara kuma ita ta hada ni da Anty Umaymah tunda amma no longer in ai sai a kyale ni "Ba ki san me kike ba Suhaima, yaza ki karya mana burin mu? It can be possible" kiri kiri na nuna mata bazan yi ba. Nan fa ta fara threatening ina ta waya da duk hanyan da ta samu. The worst har da life ina said da tayi threatening ina.
Ganin abunda ya zama, gashi kuma ba daman in iya fada ma zayd ya sa na taka kafa office in Anty Umaymah na sanar mata ban yi. Shiru tayi da farko, jikin ta kam yayi sanyi. "Buri na Suhaima shine in saka ma Zayd cutan da yayi sanadiyyan samun duk da nasan shi bai da ita. The plan is in debi jini na in baki ki sa masa ya gauraya da nasa bayan an mai alluran bacci. Bayan nan kuma yaji ciwo da zafin yaudara daga masoyin da kaso tsakani da Allah. Sai dai cikin yan kwanakin nayi realizing a zamanin nan cutar HIV ba wani abu bane da ake daga wuya akan shi ko in har mutum na dashi ya kasa zaune tsaye. Yanzu dai dube ni in ba Ku in ba waya san ina dashi? Ina living healthy life in da masu lafiyan ma ba su ganta ba. Na godewa Allah bai dubi halin da na zabawa rayuwata ba ya daukaka ni. Sannan a kullum yakin neman fansa banda durkusa ni da fama min miki be abinda ya ke. Ko na ma zayd abinda nayi niyya ba zan warke ba haka kuma ba zai ji abinda ni naji ba. I will focus entirely on my carrier yaje shi da Allah" tana fadin haka ta debo magudan kudi ta bani, ban yi musu ba na amsa na turawa Zeena kaman yanda nake tura mata duk wani kudade dana samu ta hanyan zayd ko Amal. Sannan kuma ga wasu makudan kudin da na samu can baya da nake gidan karuwan wanda za kaji a labarin rayuwata tun daga farko. To wadannan kudaden ne na tara har su ka kai yawan yanda su ke a wurin zeenah, na san you will want to know. Shi dai barrister bai ce komai ba ya kosa ta kai inda ya ke so.
YOU ARE READING
Labarin Rayuwata
General Fiction"Believe me ba wani abun birgewa a labarin Rayuwata shi yasa na gwammaci mutuwar akan Rayuwa irin wannan" idon ta a bushe karoro ta ke maganan ba alamun kuka ba wai don kukan ba Zama dole ba Aa, ta gaji da kukan ne saboda Bai da amfani a gareta do...