*BAK'AR SHUKA...!*
NA
*HAUWA A USMAN*
~ JIDDARH~Wattpad:HauwaAUsmanjiddarh
ArewaBooks:HauwaAUsmanjiddarh3️⃣6️⃣
Tana kwance saman faffad'an k'irjinshi hannunta na aikin shafa kwantaccen gashin dake kwance luf-luf a k'irjinshi, yayinda hannunshi ke shafa gashin kanta ta d'ago ta kalleshi tace " Noor yaushe zamu je gidan Aunty Sa'a ne, tayi min waya an kawo sabbabin kayan harka daga Niger da Sokoto fa.
Wayar hannunshi da yake dubawa ya aje yana kallanta yace " wai da gaske?
"Da gaske mana jiya take fad'a min.
"Ta kawo harda na maza in siya nima.
D'agowa tayi da sauri ta kalleshi tace " Wa zaka shawa maganin amma badai ni ba ko?
A hakan ma yana k'are da jarabarka balle kasha wani abu?
"Kai kullum joy stick d'inka a mik'e take ko gajiya ma batayi.
Dariya yayi sosai ya kamo hannunta ya d'ora saman Bananarshi yana fad'in " kinji ta yanzu ma a mik'en take.
Ido ta d'an zaro waje tace " yanzu muka gama sex and kayi over 30 minutes akaina daga kan romance zuwa sex amma still kana neman k'ari?
"Ai dai gata nan kin ji ta, ba wani ne ya fad'a miki ba.
"Wai ni kam dan Allah baka gajiya da sex ne?
"Tsaya dama can haka kake ko kuwa yanzu samun waje ne?
Dariya ya saka yana juyewa ya mayar da ita k'asanshi ya haye samanta yana fad'in " samun waje ko, bari kiga tabbacin na samu waje, dariya ta sanya sosai tace " wallahi baka isa ba, tab! na biyeka cikin 'yan shekaru zaka kwak'uleni ka mayar dani tsohuwar k'arfi da yaji, kai baka gajiya da abu d'aya, bayyi magana ba ya had'e bakinsu, ya tsoma tsotsar leb'enta da harshenta, while hannunshi yana yawo a jikinta, sosai ya soma rikitata, dan Ajlaal namijin gaske ne, ya kai mak'ura wajen iya sarrafa mace akan bed, wani irin gurnani ne ya soma tashi had'i da fad'awa junansu kalamai masu dad'i.
Kasancewar gidansu Deeyanah estate ne kowa da part d'inshi, ba kasafai suka fiye shiga part d'in juna ba, gwara ma yaran idan safiya tayi suna shiga su gaida iyayensu, sun had'a uban gumi harka ta d'auki zafi ya soma pushing a kanta suka ji yo bugun k'ofa, sama-sama ta rink'a jin bugun kafin bugun ya yawaita ta jiyo shi sosai cikin kwanta,
da sauri ta soma k'ok'arin zame jikinta daga nashi amma sayya k'ara sakar mata nauyinshi ya danneta sosai yadda bazata iya kwacewa ba, muryarta na sark'ewa tace" Aj....lal ana bu....gun...k'o....far...fa, tayi maganar a rarrabe kamar me koyon magana.Babu abinda yayi illa cigaba ma da yayi da pumping akan ruwan cikinta, batayi zato ba taji ana bugun k'ofar bedroom d'in da suke, wai tashin hankali wanda ba'a saka maka rana take jikin Deeyanah ya d'auki wani irin mugun rawa da kerrrma, hankalinta yakai k'ololuwar tashi, ta sanya hannu d'aya ta rufe bakin Ajlaal dake faman ihuuun dad'i,
d'aya hannun kuma ta soma tureshi da iya k'arfinta, jin ko gezau ba yayi yasata fara kuka k'asa tana rok'onshi amma ina bama yajin abinda take cewa, dan kwata-kwata baya cikin hayyacinshi baima san a wacce duniyar yake ba, duk abinda take yi da bugun k'ofar da ake ta famanyi ba jinsu yake ba, yana can k'ololuwar sama yana yawo.K'irjinshi ta soma duka da iya k'arfinta had'i da cizonshi da yakushi amma a banza yadda kasan dutse take yiwa.
" Deeyanah ko bacci kike yi ne?
YOU ARE READING
BAK'AR SHUKA...!
SpiritualGurbatacciyar zuciya me cike da zallar soyayya, soyayyar da bata da alkiba, bata da gaba balle baya, soyayyar da tunda aka fara ta babu farin ciki da jin dad'i har izuwa k'arshenta, duk da sun kasance ma'aurata amma rayuwa suke gudanarwa a juye ta b...