*BAK'AR SHUKA...!*
NA
*HAUWA A USMAN*
~ JIDDARH~
Wattpad:HauwaAUsmanjiddarh
ArewaBooks:HauwaAUsmanjiddarh
3️⃣1️⃣
"Mutuwarshi kike jawo mishi, muddin kika bari ya kusance ki wallahi saina huda mishi k'irjinshi.
A fili ta sauke ajiyar zuciya tana k'ok'arin bud'e sak'o na uku kiranshi ya shigo, a haukace kamar zai fasa mata dodon kunne yace " kina wasa da rayuwar Deen, wallahil azim kika bari ya kunce ki sai nayi ajalinshi, batayi magana ba ta zare wayar daga kunnenta had'i da kashe wayar gaba d'aya,
yana dawo daga rufe k'ofar abubuwa suka sake d'aukar zafi, yadda jikin Deen ke rawa yasa har ya bata tausayi batayi k'ok'arin hanashi kanta ba, duk da ba wani dad'i take ji sosai ba, cikin kwanciyar hankali ya jefa kwallanshi a raga ya soma kashe arna.
A haukace ya kaiwa tvn dake jikin bango raruma ya d'agata ya buga da k'asa, wani irin ihuu yake yana bin duk wani abu na glass yana bugawa da k'asa, duk yaji ciwo a jikinshi hannunshi ya farfashe jini na zuba, komawa yayi ya zauna saman sofa yana dafe da kanshi had'i da fad'in "no! no! no! Deeyanah tawa ce ni kad'ai, ke d'in tawa ce, zambur ya mik'e kamar an tsikare shi yayi waje.
Anan kan dinning d'in sukayi sex, bayan sun gama ya d'auke ta cak sai bedroom har lokacin bakinshi yana cikin nata suna tsotsar harshen junansu, bathroom ya wuce d'auke da ita ya sakar musu shower, sun dad'e suna wasan ruwa kafin sukayi wankan suka fito d'aure da towel d'aya a jikinsu, bayan sun shirya ta haye gado zata kwanta, idonshi kanta yace " badai bacci ba ko?
A shagwab'e tace " bacci mana wallahi na gaji.
"Ke dai da raki kike, me akayi?
"Abinda ba wani dad'ewa akayi ana kashe arnan ba, murmushi tayi me zurfi wanda yasa side dimples d'inta lotsawa, tace " hmmm.
"Hmmmm me!?
"Kiyi maganarki kai tsaye za'a baki amsa karki damu.
"Babu wata magana, kissing d'inta yayi a kumatu ya mik'e zai fice, tayi saurin cewa " fita zakayi?
"Abinci zanje na ci.
"Abinci kuma, ta fad'a cikin mamaki.
"Eh abincin mana, wanda naci duk kin zuk'eshi yanzu, ga wannan uban aiki dana sha ai dole naci abinci.
Murmushi kawai tayi batare da tace mishi komai ba ya fita, ta gyara kwanciyarta had'i da jan bargo zata rafa, salatin Deen tajiyo a falo da k'arfi, wata irin razananniyar fad'uwa gabanta yayi, da tsalle ta wuntsilo daga kan gado ta diro k'asa, yadda kasan ana hankad'a ta haka take tafiya, bata san yadda akayi ba sai ganinta tayi a falon.
Yana zaune ya d'ora k'afa d'aya kan d'aya hannunshi rik'e da 'yar k'aramar siririyar wuk'a da jini ya b'atata faca-face, bakinta na rawa ta furta " Aj...l....a..al!?
Da farko bata lura da akan me k'afarshi take ba sai daga baya ta fahimci k'afarshi akan Deen take, "De....en, ta fad'a kamar me koyan magana.
Idanuwan Deen rufe baya motsi ga jini yana zuba daga k'irjinshi saitin zuciyarshi inda aka caka mishi wuk'a.
Wani irin shuuuuuu taji cikin kunnenta, take komai ya d'auke mata duniyar ta tsaya mata cak ta daina fahimtar komai, sakwaf ta zauna k'asan tile idanuwanta kan Deen dake kwance cikin jini, ji tayi bugun zuciyarta ya tsaya mata cak, wani abu taji me tsananin azaba yana bud'ewa a k'irjinta, d'is-d'is hawaye suka soma zubawa daga idonta kafin hawayenta su b'alle yadda kasan an b'alle magudanar teku.
"Bai mutu ba, ban kai ga kashe shi ba tunna, wannan jan kunne ne na farko, 'yar k'aramar huda nayi mishi a zuciyarshi wanda bazai wuce inci d'aya ba, idan kikayi gaggawar kaishi asibiti nan da mintuna goma sha biyar ana iya ceton rayuwarshi.
YOU ARE READING
BAK'AR SHUKA...!
SpiritualGurbatacciyar zuciya me cike da zallar soyayya, soyayyar da bata da alkiba, bata da gaba balle baya, soyayyar da tunda aka fara ta babu farin ciki da jin dad'i har izuwa k'arshenta, duk da sun kasance ma'aurata amma rayuwa suke gudanarwa a juye ta b...
