6

469 26 1
                                    

*BAK'AR SHUKA...!*

       NA

*HAUWA A USMAN*
    ~ JIDDARH~

Wattpad:HauwaAUsmanjiddarh
ArewaBooks:Hauwaausmanjiddarh

6️⃣

*WACECE RALEEYA?*

Iyayenta masu rufin asirin Allah ne, mahaifinta tsohon Malamin makaranta ne wanda yayi riyata shekaru 20 baya, sai 'yar sana'ar hannu da yake tab'awa,
tunda Nasmah ta taso Allah yayita da son rayuwar k'arya da fafa, taso ace iyayenta masu kud'i ne amma kash, tasha tambayar kanta meyasa tazo a 'yar talakawa,
shiyasa ta raina iyayen ba wani sosai take ganin mutuncinsu ba, idan suka saka ta abu saitaga dama zatayi kozasu kasheta bazatayi abinda bata so ba,
da haka ta taso tana girma halayenta na k'ara girma while burinkanta na bunk'asa, cikin k'awayenta kaf ba 'yar talakawa duk 'ya'yan manyan masu kud'i ne,
da bala'i ta saka kanta a private school dan tayi manyan k'awaye, acewarta wata k'ila ta samu d'aya daga cikin yayyan k'awayenta ya aureta ta shiga babban gida, aikatau ta samu take yi take biyan kud'in makarantar duk da iyayenta sunso hanata k'arfinsu datafi yasa suka zuba mata ido dole,
had'i dayi mata addu'ar shiriya, sosai take jin kunyar ta nuna gidansu da iyayenta ga k'awayenta tana ganin k'ask'anci da ci baya ne, akwai wata 'yar uwarsu wacce da kakanta da kakan Babanta suke uba d'aya,
tana auren babban mai kud'i idan k'awayenta zasu zo gidansu can take kaisu, kafin a hankali a hankali ta koma gidan Auntyn tata da zama gaba d'aya,
itama Auntyn dayake 'yar abi yarima asha kid'a ce bata matsa mata ba, sai Raleeya tayi shekara 2 bata ga iyayenta ba amma babu abinda ya dameta ko'a jikinta,
Auntyn Raleeya 'yar I don't care ce, ita ko 'ya'yanta na cikinta bata fiya sanin me suke ciki ba,
abu d'aya ta mayar da hankali a kai shine MAGANIN MATA, wannan fa ko a China yake taje ta karb'o, ko a k'afa zata taka, ko mak'iyinta ya bata ganin mata zatayi mafani dashi,
ta yadda da maganin mata sosai, ta d'auki dukkan yarda da yak'inin duniya ta d'ora akanshi gani take idan bashi ba rayuwa babu abinda zayyu idan babu shi,
acewarta wai maza zuma ne sai da wuta k'asan mace shine martabarta mazan wannan zamanin babu abinda suka d'auka da daraja kamar jima'i gaban ki shine k'imarki a wajen mijinki dan sunfi san sex fiye dake, sunfi d'aukarshi da mahimmanci fiye da komai a aure,
duk inda ta zauna maganarta kenan, bata da aiki sai had'a wancan gwamutsa wancan tasha, shiyasa tasu tazo d'aya da Raleeya dan duk inda taji me maganin mata zata siya ko nawa ne ta kawo mata,
haka duk inda zata shiga ta nemo mata zata shiga duk had'arin dake wajen, duk da wad'annan halayen na Raleeya bata zina bata Lez.

Raleeya na kitchen na dafawa Aunty Jamila tsumi, ta shiga hannunta rik'e da kofi tana sha, " me aka samu kuma yau?

Raleeya ta fad'a tana juya tsumin, " kin san yau ba zama fa, yau zai daga abuja, shine kafin tsumin ya kammala na had'a kwakwa da dabino da kankana na markad'a na zuba zuma da madarar ruwa nake sha, dariya Raleeya tayi tace " Allah yasa dai yadda kike fama wajen k'ok'arin faranta mishi haka shima yake yi, dariya Aunty Jamila tayi batare datace komai ba, Raleeya tace " wai tsaya ma Abbah yana kai miki geji kuwa?

Wani irin shu'umin murmushi tayi had'i da cewa " ke idan kika gammu a turaka saiki rantse da Allah kafuran farko ne wad'anda basu san Allah ba, dan zagewa mukeyi muyi duk wani kalar iskanci da kika san anayi a shinfid'a wani lokacin ma muna kallan BF muna yi.

Kwashewa da dariya Raleeya tayi harda buga k'afa tana fad'in " ah kice wata rana zan lab'e nasha kallo, sukayi dariya suka tafa Aunty Jamila tace " aiko zaki ganowa kanki abinda ya girmi kanki.

Sosai Ajlaal ya matsawa Deeyanah da rok'o akan ta kulashi ta taimaka ta so shi, duk inda tasa k'afa yana biye da ita ya zama tamkar inuwarta, ya susuce ya zare, gaban uban kowa durk'usawa yake yi a gabanta yana had'a ta da Allah,
yadda kasan mahaukaci haka Ajlaal ya koma, saida takai ga ta daina zuwa makaranta ita abimma har tsoro yake bata har gaban malamansu bai jin kunya balle tsoro kuka kam yayi shi har ya gaji, saboda Deeyanah yak'i zana jarabawarshi ta k'arshe wacce daga ita shikenan ya gama jami'a,
lokacin da labari ya iske Deeyanah sosai tayi mamakin abun, zuciyarta tayi rauni sosai, ta fara tausaya mishi, yayinda iyayenshi da Malamai sukayi tayi mishi fad'a,
amma ina wanda yayi nisa baya jin kira Ajlaal kam yayi nisan da bai jin kira, ko cikin bacci bashi da abin kira sai Deeyanah abun kamar hauka hauka ko wanda aka jefa haka ya koma,
tana zaune a cafeteria gaba d'aya hankalinta ya gama tafiya ga kallan wasu fararan tsuntsaye dake gabanta d'aya na bawa d'aya abinci ta bakinshi, firgigit tayi ta tsorata jin an rik'e k'afafuwanta,
" yi hak'uri na tsorataki ko?

Batayi mishi magana ba, sai k'ok'arin kwace k'afarta data shiga yi, gam ya rik'e k'afar da iya k'arfinshi yana rusa kuka tamkar wanda aka cewa uwarshi da ubanshi sun mutu,
abinka da makaranta kan kace me wajen ya cika makil Ajlaal kwance rub da ciki ya rik'e k'afafuwan Deeyanah,
wasu daga cikin d'aliban suka ciro waya suna d'aukar abinda ke faruwa, da ido Deeyanah tayi mishi alamar ya tashi amma yak'i,
" bazaki sani abu nak'i yi ba wannan ma dan dole ne, kiyi hak'uri bazan tashi ba har sai kin bani amsa ta, Malamai da dama sukayi mishi magana yak'i tashi,
akayi yin duniya yak'i tashi ya kafe sai Deeyanah ta bashi amsa zai tashi inba haka ba sai dai su kwana anan, Raleeya ta matsa kusa da Deeyanah tayi mata rad'a a kunne " ki amsa mishi kawai,
da sauri Deeyanah ta kalle ta tana zaro ido, k'asa Raleeya ta sakeyi da murya tace " wallahi baki da wata mafita wacce ta wuce wannan,
ki lallab'ashi ku rabu idan Allah ya had'aka da mahaukacin masoyi sai hak'uri, dakyar Raleeya ta shawo kan Deeyanah ta amince zata lallab'a Ajlaal,
kallanshi tayi fuskarta d'auke da murmushi tace " tashi mu tafi, ganin karon farko tayi mishi murmushi yasashi saurin mik'ewa, " daga yau ka zama aboki na,
kai ya girgiza yana fad'in " ba aboki nake san zama a wajenki ba, fiye da haka nake san zama, murmushinta ta k'ara fad'ad'awa tace " kayi hak'uri ka kwantar min da hankalinka,
duk wata soyayyar dakaga ta kafa tarihi a duniya daga abota ta samo asali, kayi hak'uri mubi komai a sannu daga abotar sai kayi k'ok'arin siye zuciya ta, kaji ko?

Tayi maganar cikin taushi cike da tausayawa, kamar k'aramin yaro ya mik'e yana d'aga mata kai, tun daga wannan rana Ajlaal da Deeyanah suka d'inke suka zama manyan abokanai,
tamkar gum haka ya zame mata, bacci kad'ai ke rabasu yayinda k'arfi da yaji Ajlaal ya dawo da kanshi level 1, tun abun na bawa mutane mamaki har ya dawo bawa kowa tsoro,
baijin maganar kowa sai tata, a hankali tausayin Ajlaal da Deeyanah keyi ya rikid'e ya fara zama SO, lokacin da mahaifinshi ya samu labari ba k'aramin tashi hankalinshi yayi ba, musamman da yaga videon Ajlaal durk'ushe gaban mace yana rok'on soyayyarta tamkar almajiri abin ba k'aramin b'ata ranshi yayi ba,
fisgo Ajlaal yayi cikin zafin rai ya yarfa mishi zafafan marika biyu, da sauri Mama (mahaifiyarshi) ta mik'e bakinta bud'e cike da mamaki kasancewar wannan ne karo na farko da hakan ya faru a iya tsayin rayuwarta, "lafiya Alhaji...?

Batare daya kalleta ba ya nuna mata yatsa, yana fad'in " karki soma tsumo bakinki cikin maganar nan, 'yan aikin tsaye sukayi suna kallan ikon Allah,
yau Alhaji Basaan ne da tab'uka abun arziki a gidanshi haka, mutumin dako kara Hajiya Halimatu ta aje baya iya k'etarawa yadda kasan k'aramin yaro haka yake a wajenta labari ya cika unguwa da duk mutanen da suka sansu cewar ta mallakeshi,
danko magana zayyi mata cikin girmamawa kanshi a duk'e yake mata, cikin hargowa Alhaji Basaan yace " kana da hankali kuwa Ajlaal ?

"Kasan me kakeyi?

"Kasan meka aikata kuwa?

Ajlaal dake rik'e da kuncinshi yace " kayi hak'uri Abba wallahi ina santa itace rayuwata, yayi maganar hawaye na gangaro mishi, cikin rashin fahimta Hajiya Halimatu tace " wai me ke faruwa ne Alhaji?

Wayar ya mik'a mata yana fad'in " kalli kiga abinda yayi kuma wannan bashi ne karo na farko ba, haka yarinyar tayi ta janshi a k'asa yana biye da ita kamar kare,
babban abin takaicinma wai ya koma level 1 saboda ita, saurin d'ago kanta tayi ta kalli Alhaji kana ta mayar da kallanta ga Ajlaal tana yi mishi kallan tuhuma,
kanshi ya sunyar k'asa hakan dayayi ya bata tabbacin abinda Alhaji ya fad'a gaskiya ne, hannun Alhaji ta kama ta zaunar dashi saman sofa,
"inaga mafita d'aya kawai muke da ita akan abun nan, " wacce mafita?

Cewar Alhaji Basaan yana binta da kallo, " a aura mishi ita, shiru Alhaji Basaan yayi na d'an wani lokaci kamar zai iya tab'uka wani abun kirki, " ya sunanta?

Ajlaal dake tsaye kamar an dasashi ya kasa motsawa saboda wani irin mugun dad'in da yake ji tun daga takun k'afarshi har tsakiyar kanshi,
ya rungume Hajiya Halimatu yana fad'in " nagode Mama nagode sosai,
"sunanta Deeyanah d'iyar Malam Abduljalal ce, da sauri Alhaji ya mik'e yana fad'in " wanne Abduljalal d'in?

A zabure Abba yace "Kar dai kace min Nakowa?

JIDDARH....

BAK'AR SHUKA...!Where stories live. Discover now