61

1.1K 16 7
                                        

'''BAK'AR SHUKA...!'''

      *NA*

HAUWA A USMAN
   ~JIDDARH~

'''Wattpad- Hauwaausmanjiddarh'''
*ArewaBooks- Hauwaausmanjiddarh*

_Masoya masu goyan bayanmu a da yaushe, masu san shek'e masge kwarkwatar idanunsu, da san kwakwale damuwarsu, da sanya bak'in cikin su facewa, su kwamaso sink'i-sink'in dariya, annashuwa da sassanyan murmushi kan fuskarsu, su antayawa ruhinsu salama, su sanbad'awa zuciyarsu yalwa, masu san farin ciki wajen karatun littattafan Hausa? to ku matsu kusa, dan nesa tazo kusa, ga shahararriya, hazik'a, fasihiyar, mai san kasancewar ku cikin annuri, wacce ta saba kawo muku nagartattun litttattafanta masu dad'i, wacce ta kware wajen rubuta dad'ad'an labaru tun daga kan wanda ya k'unshi nadama, kuku,tausayi, cin amana, da nagartacciyar soyayya mai yalwa mai sanya tsoho ko tsuhuwa su tuna da jiya samartakarsu da 'yan matancinsu ya motsa,_
_ta sake dawo muku da wani sabon salon littafinta mai k'unshe da abubuwan mamaki, al'ajabi, kala-kala, wa'azantar da ban tausayi gami da sanya zuciya tsinkewa, wanda zai nishad'antar daku, ya d'ebe muku kewa ya sanya masu hawan jini, sauka, masu ciwon zuciya darawa,_ _*BAK'AR SHUKA...2 shine sunan littafin, wanda *HAUWA A USMAN JIDDARH* tayi bajakulin fasaharta da basirarta wajen antayo muku dashi, *BAK'AR SHUKA...BOOK2*_
_zaku biyu naira d'ari hud'u (400) kacal domin samun labarin da karantashi akan 400 kacal da k'arin bayani sai ku tuntub'i wannan number 08037649871 ko ku tura ta 0153259310 Gt Bank Hauwa Auwal Usman_

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Sep 05, 2023 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

BAK'AR SHUKA...!Where stories live. Discover now