27

321 13 2
                                    

*BAK'AR SHUKA...!*
   

             NA

*HAUWA A USMAN*
       ~ JIDDARH~

Wattpad:HauwaAUsmanjiddarh
ArewaBooks:HauwaAUsmanjiddarh

2️⃣7️⃣

" Da alama nafi Deen iya hak'on rijiya.

Yayi maganar cike da shak'iyanci, dawowa tayi ta d'auka, tana k'ok'arin sake ficewa tajiyo shi yana fad'in " na baki nan da 24hrs kuje kiyi tunani ki zab'i d'aya cikin zab'in dana baki in ba haka ba, ya cije lips d'inshi na k'asa had'i da lumshe idonshi.

Bata tsaya bashi amsa ba ta fice saboda tsabar yadda jikinta ke rawa saura kad'an ta kifa a steps d'in bene, da d'an gudu ta fice daga gidan tana shiga motar ta kifa kanta kan sitiyarin motar ta saki kuka me k'una, ta dad'e tana kukan, taji shigowar text cikin wayarta tasan shine, kamar bazata duba ba sai kuma ta d'ago kanta had'i da goge hawayenta ta bud'a text d'in.

"Idan kin gama zaman kukan ki dawo ki k'ara bani mara ban k'oshi ba! a fili taja tsaki kafin tayiwa motar key ta fige ta tabar wajen.

Bata zame ko'ina ba sai gidansu, tana yin parking ta fito ko d'an mukullin motar bata tsaya cirewa ba, tun a falo tayi cilli ta hand bag da hijabinta ta fad'a bedroom, directly ta wuce bathroom, a k'asan ban d'akin ta cire kayan jikinta ta zubar, duk da muku-mukun sanyin da ake bai hanata sakarwa kanta ruwan sanyi ba, ita bama ta jin sanyin wani irin  zafi take ji a duk wata k'ofar gashi dake jikinta.

Da iya k'arfinta take dirzar fatar jikinta tamkar zata b'are ta daga jikinta, sai da ta gaji dan kanta kana tayi zaman dirshen a k'asan tiles d'in ban d'akin ta saki rikitaccen kuka tana fad'in " innalillahi wa'inna ilaihir raji'un yau ni Deeyanah ke yin zina da aure na?

" Na shiga uku! Na cuci kaina da rayuwata! na lalata duniyata da lahira ta, Allah na tuba ka yafe min, ta k'arashe maganar tana k'ara sautin kukanta.

" Deeyanah afiyarki kuwa!?

Deen ya fad'a yana daga bakin k'ofar bathroom d'in had'i da d'an kwankwasawa kad'an, firgigit tayi a razane ta mik'e tana goge hawayenta tace " lafiya lau wanka nake yi, tayi maganar tana k'ok'arin saita kanta.

" kuma shine kike kuka?

"Kuka kuma Abban Deedee?

"Babu wani kuka wanka nake yi fa.

"Ok, bari na shigo muyi tare, kafin tayi magana ya shigo, kallanta ya tsaya yi, tayi muguwar rama tayi fayau da ita, hasken ta ya k'ara fitowa, ga idonta yayi ja sosai ya kumbura da alama ta dad'e tana kukan.

"Meke damun Deeyanah haka?

" Me take b'oye mishi?

"Kika ce ba kuka kikeyi ba?

Murmushin yak'e ta k'ak'aro dole ta shinfid'awa fuskarta, tace " abu ne ya fad'a min a ido na.

Kamar zayyi magana sai kuma ya fasa, kayanshi ya cire ya k'arasa inda take, yana ganin canje-canje da dama a tattare da ita, da  da ne da kanta zata kamo shi in saxy way suyi wankan tare, bayyi k'orafi ba ya rungumota a fili ya sauke ajiyar zuciya ,saurin sakinta yayi yaja baya " lafiyarki kuwa!?

Kallanshi tayi batare data ce mishi komai ba," ana wannan mugun sanyin kike wanka da ruwan sanyi?

Sake kallanshi tayi bata ce komai ba, dawowa yayi ya kunna hitar ruwan zafi, ruwan yayi d'an zafi, salaf sukayi wankan ya tuna lokutan da idan suna wanka tare suyi ta watse-watsan ruwa suna romancing juna daga nan sai sex, is so hardly suyi wanka tare basuyi sex ba.

BAK'AR SHUKA...!Where stories live. Discover now