37

255 9 1
                                    

*BAK'AR SHUKA...!*
   

             NA

*HAUWA A USMAN*
       ~ JIDDARH~

Wattpad:HauwaAUsmanjiddarh
ArewaBooks:HauwaAUsmanjiddarh

3️⃣7️⃣

" Ji mana.

Deeyanah ta fad'a tare da saka hannu a k'ugunta ta zaro bandir d'in 'yan dubu-dubu guda uku data soke dan hakan, ta mik'a mata su, tana fad'in " idan sunyi miki kad'an ki bani account number ki yanzu zan saka a tura miki 700k su cike 1m, jikin likitan na rawa tayi caraf ta amshi tana fad'in " ai babu mai mayar da alkhairi sai Shaid'an, bari na baki account number tawa.

Murmushi Deeyanah tayi mai kamar dariya had'i da rolling sexy eyes d'inta tace " naira kenan me maganin d'an ganta, me mayar da talaka ya koma sarki, me mayar da tsoho yaro, me wanke bak'in ciki da damuwa, " bari na baki number da zaki tura a saka miki kud'in, ta karanto mata number  Ajlaal, ta tura mishi account number, dama ya riga ya san zancen batayi minti biyu da tura mishi account number ba kud'in suka shigo.

Idanuwa ta zaro tana fad'in " sun shigo fa, Deeyanah tayi 'yar siririyar dariya, likita ta saka kud'in a jakarta tana fad'in kwanta, tana kwanciya nurses na shigowa, likitan ta cire safar hannunta tana fad'in " na gama dubata ku kaita d'akin hutu ku juna mata drip.

Cikin girmamawa suka amsa da " to, bata k'ara magana ba ta fice ta iske Familyn Deeyanah tsaiysaye bakin k'ofa, suna ganin ta fito duk sukayo kanta da tamabayar ya Deeyanah, 'yar gyaran murya tayi tace " Alhamdulillah ba wani babban abun damuwa bane, inaga wani abun taci ya b'ata mata ciki, ko kuma tana da allergy da abun bata sani ba, a godewa Allah da abun ya tsaya iya haka, tana d'akin hutu zaku iya shiga ku ganta, ta k'arasa maganar tana bin fuskokinsu da kallo tana hango tsatsar damuwar da suka shiga, cikin ranta take tunanin meyasa tayiwa iyayenta wannan k'aryar?

Gaba d'ayansu suka d'unguma zuwa d'akin hutun da aka kaita, tana kwance kamar me bacci hannunta manne da drip, kowa ka gani fuskarshi babu walwala duk sunyi wani jugum-jugum kalar tausayi,
tana kwance saman gadon marasa lafiya sai sauke numfashi take kamar gaske, idon Ammu tsaye k'em akan Deeyanah, ta rasa meke mata dad'i, tana jin wani nauyi a k'asan zuciyarta, ta rasa dalilin da yasa take jin kamar komai ba'a dai-dai yake ba,
sai da aka d'auki kusan awa d'aya da rabi kafin ta yamutsa fuskarta a hankali ta bud'e idonta, cikin dauriya da k'arfin hali ta soma k'ok'arin tashi daga kwancen, " sannu! Ammi ta fad'a tana rik'e ta, sai da ta kwab'e fuskarta kamar zatayi kuka ta amsa da " yauwa.

"Me kika ci ne da har ya b'ata miki ciki haka?

"Dakyar tace " jiya cikin dare naji yunwa shine fa d'an dafa Indomie naci na kwanta, " sai kace wata k'aramar yarinyar da bata san ba'a cin abinci a kwanta ba, ke ma me fad'awa wani ce fa Deeyanah.

"Wallahi Ammi ji nayi yunwar na neman illata ni shiyasa naci abincin, kuma ina gama ci bacci ya d'auke ni, " Allah kyauta, Ammu tace tana danna wayar dake hannunta.

"Allah ya kyauta kuma?

"A'a to me zance?

"Allah ya bata lafiya ya kamata kice ai, " to Allah bata lafiya.

Taso tunda sukayi kwana d'aya su koma gida amma Ammu tace " wani abu kika aje a gidanne da kika matsu akanshi har haka, bata kuma maganar sallamar ba, fuskarta d'auke da murmushi hannunta rik'e da wayarta tana chart da Ajlaal, "wai sai yaushe za'a sallame ki?

"Wallahi nima ban sani ba, nayi zaton yau za'a sallame ni, dan har magana ma nayi Ammu ta mayar min da bak'ar maganar data sani yin shiru dole,
"Wallahi a matse nake ne, emoji's d'in dariya da gwalo ta tura mishi, yayi murmushi had'i da gyara kwanciyarshi ya tura mata " to kodai inzo ne kawai muyi anan?

Emojin zaro ido ta tura mishi had'i da cewa " kai! rufa min asiri Ammu na nan fa, "to dan tana nan sai me?

"Yadda kake ihuuun nan ai ji zatayi, ta tura mishi fuskarta d'auke da bayyanan murmushi, "ku dai yaran nan bakwa gajiya baki da lafiyan ma kina kwance a asibiti Deen bazai sarara miki ba?

Saurin kifa wayar tayi dan a zatonta Ammi tayi bacci tuni, "lah Ammi bafa haka bane, "idan ba haka bane to yaya ne?

Murmushi tayi had'i da cewa " Ammi gaya mishi nayi bani da lafiya shine yace zai taho nace mishi a'a ya bari sai anyi hutu, " hmmm kudai kuka sani kuma, shiru sukayi daga ita har Ammin kafin Deeyanah ta kira sunanta, " Ammi!, "na'am Ammi ta amsa tana kallan Deeyanah, sai da ta sauke ajiyar zuciya kafin ta sake kiran sunanta " Ammi!, d'an shiru tayi batare datace komai ba, tashi zaune Ammi tayi daga kwancen da take tana kallan Deeyanah tace "uhunn ina jinki.

A fili ta sauke ajiyar zuciya tana san tayi magana da wani amma tana tsoro, tana san ta fad'awa wani damuwarta koba komai zata samu sauk'i da sassauci amma ta rasa ta yadda zatayi ta fad'a,
" kin kira ni kuma kinyi shiru, muryarta k'asa-k'asa kamar me rad'a tace " bakomai Ammi, yadda tayi maganar ya tabbatarwa Ammi da wani abu, "kiyi maganarki bakomai kinji, murmushin k'arfin hali tayi tace " bafa wani abu bane dama cewa zanyi gobe za'a iya sallamarmu?

Daga yanayin yadda tayi maganar ya tambatarwa Ammi cewa " ba maganar dake k'ark'ashin zuciyarta kenan ba, d'an murmushi Ammi tayi irin nasu na manya cikin ranta tana fad'in " wata k'ila, tayi niyyar tayi mata magana mai mahimmanci amma saita fasa, komawa Ammi tayi ta kwanta, Deeyanah ta d'auki wayarta tana duba chart d'in Ajlaal, " ki shigo ban d'aki, ido ta zaro had'i da kallan Ammi, taga ta juya mata baya da alama batayi bacci ba, sake karanta chart d'in tayi taga tun kusan mintuna biyar baya yayi maganar, " wai da gaske?

A tak'ace ya mayar mata amsa da " shigo ki gani mana, wayar ta kifa tana jan numfashi da k'arfi, a hankali ta zuro k'afafuwanta k'asa ta mik'e Ammi najin motsinta amma batayi magana ba ta san wata k'ila ban d'aki zata shiga, cikin sand'a take takawa harta isa bakin k'ofar ban d'akin ta sanya hannu ta bud'e a hankali ta shiga, yana zaune kan masan zama yana daddana waya, da sauri ta k'arasa shigowa ta mayar da k'ofar ta rufe, " kana da hankali kuwa Ajlaal har nan ka biyo ni?

Ta fad'a cikin tashin hankali idanuwanta kamar zasu fad'o k'asa, yatsanshi ya d'ora saman lips d'inshi yace " shhhhhh, had'i da nuna mata k'ofa da ido, ta d'an daki kafad'arshi tare da cewa " idan aka kama mu fa?

"Dai-dai kenan kinga sai su bar ki na aura shikenan kowa ya huta, dukanshi ta sake yi a kafad'a ya shafa wajen yana fad'in " ouch da zafi, ya mik'a hannunshi ya jawo ta ya zaunar da ita saman cinyarshi ya shafa bayanta yace " I missed you so much, tana dariya taja hancinshi tare da cewa " nima haka, murmushi yayi wanda yasa zuciyarta tsayawa cak, Ajlaal yana da wani irin sihirtaccen kyau shiyasa mata dayawa suka mutu kan sanshi, duk abinda ake nema a wajen d'a namiji yana dashi, dariya ya sake mata a karo na ba adadi ya hura mata iskar bakinshi a fuskarta tare cewa " wannan kallon fa?

Kanta tayi saurin kawar gefe tana jin yadda zuciyarta ke tsananta bugawa, sake juyowa tayi ta sauke idonta akan kyakkyawan leb'enshi pink color ta zubawa leb'en ido bata ko k'iftawa, mak'ogwaronta ya kalla yaga yadda take had'iyar yawu da sauri da sauri, zayyi magana tayi saurin fisgoshi ta had'e bakinsu, had'i da luma yatsunta cikin kwanciyar sumar kanshi, hannunshi ya zagayo ta bayanta ya matso da ita sosai ya soma tsotsar lips d'inta, kafin kace me sun gama rikicewa sun birkice sun fice fit daga hayyacinsu wani irin American hot romance suke yiwa juna, hannunshi d'aya kan boobs d'inta while d'aya hannun yana cikin pant d'inta, gantsarewa ta somayi tana turo mishi k'irjinta yayinda d'aya hannunta yake kan hannunshi dake cikin k'asanta tana k'ara danna hannun cikin k'asan nata, in banda nishi da gurnani babu abinda suke fitarwa, sun gama tsundumawa wata duniya ta daban, knocking k'ofar ban d'akin Ammi ta soma tana fad'in " lafiya Deeyanah, da farko bata jiyo maganar Ammi ba sai daga baya, dakyar ta iya bud'e bakinta tace " Ammi nishin kashi nake yi, ta fad'a a rarrabe kamar me koyan magana, " to Allah ya sauwak'e Ammi tace tana barin bakin k'ofar.

Sun d'auki lokaci suna jiyar da junansu dad'in juna kafin suka sassautawa juna, tana nishi ta sanya hannu ta mayar da gashin kanta baya tace " ka tafi ni zan koma kar Ammi taga na dad'e, " to, kawai ya iya cewa ya dira ta window, sai da ta wanke fuskarta ta d'an saita kanta kana ta fita, lokacin har bacci ya d'auke Ammi, a fili ta sauke ajiyar zuciya ta kwanta rigingine tana kallan rufin d'akin while tana mayar da numfashi, a hankali ta rufe idonta tana jin wani irin yanayi me wuyar fassarawa, kwanakinsu biyar a asibitin aka sallamesu, bayan duk dare sai Ajlaal yazo ya kwashi ganima......

JIDDARH....

BAK'AR SHUKA...!Where stories live. Discover now