MASARAUTA 46

108 20 0
                                    

*MASARAUTA.*

*EXQUISITE WRITER'S FORUM.*

*2021*
      *HAƘƘIN MALLAKA*
*HALIMATU KANGIWA.*
       (AuntyHaliloss).

*SHAFI NA ARBA'IN DA SHIDDA. 46*

*SIYYA COLLECTION* 07033111950

Ki na buƙatar HUMRA mai ƙamshi? *Nemi Siyya collection.*

Ki na neman TURAREN WUTA, Na jiki, kaya, da na tsugunno, kina son zama ƴar gayu saboda ƙamshi mai sanyi ? Nemi *Siyya collection*

Ina Amarya da uwayen gida dake son dawo da martabar Auren su *Siyya collection* na da ingantatun kayan gyaran jikin amare. Akwai kayan mata masu ciko da jiki da kuma saukar da ni'ima.

Kina son fatar ki tayi laushi da santsi tare da haske mai kyau? *Siyya collection* ta tanadar maku, light cream, whiterning cream da Glowing cream kala-kala.

Sabulun wanka masu saka fata haske, ingantattu da basu da illa. ki nemi *Siyya collection*

Supplement domin ciko da inganta Breast da hips, akwai na kyaran fata xalla, ba sa da illa ga lafiyar ku.

Don gyaran gidanku da tsabtar shi *Siyya collection* tana siyar da turaren mopping.

Ku dai ku Tuntuɓeta akwai sauƙin kuɗi, haka kuma muna tura kayanmu duk garin da kuke. *Siyya collection*
Call:-09136159778
Whatsapp 07033111950.

*Page 46*


Murmushi ta yi jin yadda yake magana ya kwantar da muryar shi "Dama kiran kenan?" Ta tambaya.

"Hmmm! Me kuma kike buƙata?"

"Ba na buƙatar komai, ina mamakin dalilin kiranne. Ganin ko kaɗan Sultan bai yi kewar Gimbiyarsa ba."

Ya zauna bakin gado "Kewar tana nufin na faɗa kom? mutanen da suke tare da ni sune suke gane ina kewar Gimbiya."

"Uhmm!"

"Me Uhm kuma, ki na so na nuna maki nayi kewar ne?"

"Eh mana ina son ganin haka."

"Yaushe za ki dawo, ranar na ke son nuna miki kalar kewar da nayi."

Ta gane nufin shi ta ce "ba ka nuna min a wayaba, hakanne ma idan na dawo."

"Haka ki ka ce?"

"Hakan ne ma, Allah ya baka nasara."

"Idan kika zado za ki na ihu ne, kina fadar kin tabbatar Sultan yayi kewar Gimbiya, in faɗa maki har sai kince kin tuba, da kika kwashi kaya kika barni."

Dariya tayi "Haba dai wane ihu, ko da can banyi ..."

"Rufe min baki, ke ɗince ba ki ihu?"

Dariya tayi, jin yadda yake mata maganganun barkwanci, ta kwanta tana janyo filo "Ya Magajin gobe? fatan yana lafiya?"

"Lafiya kalau yake."

"MashaAllah. Fatan an sanar dake dawowar ki."

"Waya faɗa maka yanzu zan dawo An-nur ko tafiya bai faraba."

Zaro ido yayi "sai ya iya Zama, iya rarrafe, ya iya tafiya sannan duk ina nan."

"Eh mana."

"Tom ni dai ina jin kunyar Mai martaba, amma nasan ke zaki iya sanar da shi ya waremin sashena da zan dawo."

Dariya tayi tana faɗin "Ni ma bana iya faɗa."

Haka firar su ta koma salon wasa da tsokana, fira mai tsawo har saida Aymana bacci ya fara fizgarta kafin ya barta.

MASARAUTAWhere stories live. Discover now