*MASARAUTA.*
*EXQUISITE WRITER'S FORUM.*
*2021*
*HAƘƘIN MALLAKA*
*HALIMATU KANGIWA.*
(AuntyHaliloss).*SHAFI NA TALATIN DA TAKWAS. 38*
*Assalamu Alaikum.*
*Shin kunji labarin shaharariyar matarnan datayi fice wurin gyarawa mata rayuwar aurensu, da kuma koyar dasu haɗin kayan mata a online ta sake dawowa da sabon salon ci gaba awurin mata kai harma da tsofaffi?
Kintaɓa haihuwa nonuwanki suka zube? Wannan damarki ce💃🏻.Kin taɓa haihuwa gabanki ya buɗe? Wannan damarki ce💃🏻💃🏻.
Kina matsalar bushewar gaba? Wannan damarki ce💃🏻.
Kina fama da tusar gaba? Wannan damarki ce💃🏻.
Kinada kishiya amma kin kasa gane kanta? Wannan damar kice💃🏻💃🏻.
Mijinki yana ƙorafi akan kwanciyar aurenku? Wannan damarki ce💃🏻.
Kinada matsalar warin baki? Wannan damarki ce💃🏻💃🏻.
Gabanki yana wari batare sakinsan dalilin hakan ba? Wannan damarki ce💃🏻💃🏻.
Kinaso ki rage tumbi kiyi sisi? Wannan damarki ce💃🏻.
Kinaso ki ƙware a kirsa? Wannan damarki ce
Kinaso ki iya haɗa turarukan wuta da kuma na jiki kai harma dana mopping? Wannan damar ki ce💃🏻💃🏻.
Shin kinason kisan matakin dazaki gyara tarbiyan yaranki? Wannan damar takice gaba ɗayanta.
Kin iya girki? Kokinaso kinƙware ta kowane fanni? Wannan damar kice dazaki iya haɗa komai daya shafi rayuwarki idan har kika kasance tare da Billy galadanchi da kuɗi naira dubu biyu kacal💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻. Idan har kika biya kuɗinki badai mutum ba saidai Allah, hanzarta biya kuɗinki tanan👇🏻
0026971316
Gtbnk
Balkisu musa galadanchi. Saiki tuntuɓi wannan lambar domin a rangaɗa ki a group inda zaki shana💃🏻💃🏻.Whatsapp: 07084161619
Call: 08039424298.
Kada ku manta mata masu buƙatar special consultation zasu biya 3000 kacal domin maganin matsalaolinsu inshaa Allah🤝🏻🤝🏻
*PAGE 38*
Wani irin sanyi jikin Aymana ya yi, ta ɗaga baki za ta yi magana, sai dai har Sultan ya fice, a farfajiyar ya tsaya yana waige-waige da duba wajan. Ya fice ba tare da komai a ranshi ba.
Aymana ta koma tana ɗora hannunta akan cikinta, ta durƙushe tana sakin wani matsanancin kuka, tare da fara tunanin wannan wane irin abune, me ya ke faruwa da Sultan ɗin ta, ko ya manta lokacin da yake faɗa mata yana son ganin Magajin shi a jikinta.
Jiki a sanyaye ta koma ɗaki, maganganun shi suna dawo mata na alfahari da yaran Ayda.
Dafe ƙirji tayi tana dafe kanta ta fasa wata irin ƙara mai tsuma zuciya, so take ta daina jin maganar da ya yi mata.
Anyi sa'a babu kowa a ɓangaren da tabbas za su iya jiyo ƙarar da Aymana ta yi, faɗawa ta yi kan gado "Ke nan kana son Abul amma ka ɓoye hakan, ka nuna baka damu da rashin lafiyar shi ba? Haba Sultan yanzu ashe ka fi son cikin jikin Ayda akan cikin jiki na? Me ya sa ka yadda ka kusanceni ashe dama hakan yaudara ne?"
Ta share hawayen fuskarta, tare da cigaba da jero wasu tambayoyin da babu amsa "Ke nan ka kusanceni a Jeedda saboda rashin Ayda a kusa dakai? Me ya sa sai a kaina zaka sauke sha'awarka?"
YOU ARE READING
MASARAUTA
RandomLabari akan masarautu guda biya Darul-Bilyam da Masarautar Toro,sarƙaƙiya akan son mallakar Takobi da kuma sarauta.