HAUSA ARAB💫💫💫 BY CUTYFANTASIA

937 68 0
                                    

Not an update!!!
Salam! Ina fatan kuna cikin koshin lafiya. Hausa Arab kirkirarren labari ne duk wani wanda yaji wani abu makamancin na rayuwarsa toh arashi ne aka samu. Banyi rubutun don komai ba sai don sha'awa,ilmantarwa, da nishadantarwa! Wannan shine rubutuna na farko ina fatan duk wanda ya karanta zaiyi voting yayi comment.

Ina maraba da karban gyara da kura kurai sosai!  duk abinda na rubuta wanda baiyi tsari ba ko kuke ganin baiyi daidai ba kofa  a bude take  kuyi comment ku gyaramun.

Hausa Arab  is an  interesting story da zai saka nishadi, kuka, dariya, tausayi.........akwai makirci, sihiri, son kai, da kuma murdiya. Akwai wata sadaukarwa me girma aciki da zata karya muku zuciya. Akwai sakamakon masu hakuri da yarda da kaddara. Ku biyoni.

HAUSA ARAB PART 1Where stories live. Discover now