Apology

621 57 16
                                    

Assalamu Alaikum my dear readers!
I'm sorry! I'm very sorry for keeping you waiting.
I didn't mean to start writing na dawo nayi hanging dinku. Nafi ku son nayi updating da wuri wallahi, idan har kunga banyi ba toh ban samu dama bane.

Sannan wani abun da baku sani ba shine, ban fara rubuta HAUSA ARAB da niyyar na gama ba, kawai a wasa na dauki rubutun daga farko, banyi tsammanin zaku kula shi ku karanta ba. Sannan ba rubutawa nayi na ajiye ba, sai lokacin da zanyi update din idea take zuwa kaina wallahi, don haka ni kaina bana sanin me zai faru a gaba sai na fara rubutun komai yake zuwa. I have like 8 written stories with different  story lines da suke a ajiye, amma banyi tunanin typing wani daga cikinsu a wattpad don ba wai da gaske na dauki abun ba. To my greatest surprise sai gashi ya karbu a wajen ku......I cant thank you enough da time din da kuke batawa wajen karatun wannan labarin. Kuma nayi muku alkawari idan Allah ya bani iko na kammala HAUSA ARAB next story din da zan fara typing a wattpad zai dinga zuwa every two days In Sha Allah.

Jiya na zauna na rubuta a whole chapter banyi editing ba na tashi na bar wayar. Ina dawowa komai ya goge wallahi I don't know how. Don haka kuyi hakuri very soon zanyi update kada ka gaji dani.

Da inason na aje HAUSA ARAB idan na  kawo wata gaba ya zama part1 sai na soma typing muku wani sabon regularly shikuma part2 din HAUSA ARAB ya dinga zuwa idan na samu lokaci ba koda yaushe ba. Ko ya kuka gani? Please comment below me kuke gani?

Thanks for understanding🥰

Yours truly,
Rukayya.

HAUSA ARAB PART 1Where stories live. Discover now