Message

790 58 77
                                    

Assalamu Alaikum my dearis
Ina fatan kuna lafiya?
I want to create a WhatsApp group for Hausa Arab supporters. Ina so naji comments dinku da sharhi akan labarin Hausa Arab. Idan Allah ya kaimu sabuwar shekara kuma zan fara posting Sabon littafi "RAI DAI" a ciki.

Bana kuďi bane kyauta ne sai dai ina rokon ku akan don Allah kada wanda ya tura wani group bada izinina ba. Duk mai son karantawa ya bada number ďinsa ayi adding cikin group ďin.

Thank you for your understanding,
Cutyfantasia❤

HAUSA ARAB PART 1Where stories live. Discover now