Questions

715 54 47
                                    

lets see how much you understand this story!
Assalamu Alaikum my dear readers! ina fatan kuna cikin koshin lafiya! ina matukar godiya ga masu karanta labarina duk da karancin sanina da kuma basirata! sannan ina maraba da duk wani me gyara ko shawara a gareni!
Labarin Hausa Arab kirkirarren labari ne, ban dauki wani abu daga rayuwar kowa na rubuta ba don haka duk wanda yaci karo da wani abu da yazo dai dai da kwatancen shi, to arashi ne aka samu! makasudin soma rubutuna don nishadi ne kawai da kuma son isar da wasu sakonni da ta hanyar rubutu kadai zan iya isarwa!

A dai dai wannan gabar nake son yin dan wasa kwakwalwa domin nishadi da kuma sanin yanda kuke fahimtar labarin? me kuka gano acikinsa me kuma kuke hasashen zai faru a gaba?
ina fata zaku dan daure ku cire seconni na lukatanku kuje comment section ku amsa mun tambayoyina!
I WOULD BE HONOURED IF YOU WOULD ANSWER MY QUESTIONS!

1)Menene dangantakar Mahmud da Mami?

2)Menene dangatar Mami da Dada?

3)Meyasa Mahmud ya koma garin London da zama?

4)Lokacin da ake bikin Ihsan daga wajen dinner Aisha bata koma gida ba kuma bata je gidansu Ihsan ba! ina taje?

5) Menene manufar Imamu akan wadannan aminan guda biyu?

6)Idan kece/kaine Zahra wanne mataki zaki/zaka dauka akan Aisha?

7)Tsakanin Aisha da Zara wa zai sadaukarwa da wani Imamu?

8)Me yafi burgeku a rubutun labarin?

8)Tun farkon haduwar Imamu da Zara ta ganshi da yan yara twins! amma baku sake jin wani abu akansu ba! zasu iya kasancewa yayan Imamu ne ko yaya?

9)Wanne character yafi burgeku?

10)meye makale a karkashin sunan littafin Hausa Arab? waye Hausa Arab din? saboda me ya zama Hausa Arab?

11)Tsakanin Ihsa da Aisha wacece zata zamewa Zahra aminiya tagari?

12)Me Mahmud yasani akan Imamu bayan shi ba a kasar yake ba?

13)Anya iyayen Mahmud zasu amince masa auren Safna?

I look forward to your replies!! Thank you💝💝

HAUSA ARAB PART 1Where stories live. Discover now