*🎀🎀 SARFRAZ 🎀🎀*
*5*
Written by matar Rasheed
Cikin gidan suka koma suna tafe suna kulla makirci.......
Nawaz ta fito sanye da niqab, ta fita Waje
A Gefe ta hangoshi jingine da mota..
Karasawa kusa dashi tayi "Assalamu alaykum"
"wa'alaykis salaam" yace yana murmushi.....
"meya kuma kawo ka gidanmu?
What did you come for?
Dariya sarfraz yayi "am sorry aunty nawaz I'm really sorry please,
"it's okay, now tell me what are you up to?
Truly I'm not up to anything malama
Dariya nawaz tayi "really?
Wallahi Dagaske nake ba komi, dama daddy nane ya aikeni shine nace bari na biyo mu gaisa....OK nagode sosai sarfraz, kasamu ladan ziyara, I will be getting inside now...
No malama pls don't go,...
Dariya abin yaba nawaz yanayin yanda Yayi magana Kamar karamin yaro, dakewa tayi "why"?
"Saboda akwai maganar danakeso muyi"...."Okay inajinka Menene?
"Ehm dama cewa nayi ni kadai mummy na ta haifa banada kanwa ko yaya....To what's wrong with that? Nima ni kadai ummina ta haifa....
"Yauwa kinga faduwa tazo dai dai da zama kenan koh, yanzu Sai mu zama y'an uwan juna koh?
Bata fuska nawaz tayi "as how?
Dariya safraz yayi saboda ya gane me take nufi "as in inzama yayan ki Ke kuma kanwata, kinga that will be I have a sister and you have a brother, right?Murmushi nawaz tayi "Sannu Dason girma har kawani zabarwa kanka yaya to gaskiya bazan yardaba I will be the senior sister ....
OK Kowa ya fad'i shekarunshi, kinga duk Wanda shekarunshi sukafi yawa shi zai zama yaya...
"it's okay I'm 25yrs how about you?
"Lallai malama dama Haka kikeda son girma ? Ina laifin ma kice 20yrs
" bawannan ba Kai nawanaka?
I'm 24yrs old,,,
hmm Sannu "wai kai gudun shekarun kake?
"No malama I'm serious...."Okay nima I'm serious me zan samu idan nayi Maka karya?
"A'a malama duk maganar batakai namba, naji zan zama 'kani saiki zama yaya.
" Don't worry nabar maka girman, Allah yasa ka iyayin abinda yaya yakewa kanwa ....."amen sister, Allah yasa, kuma nagode da kika amsheni a matsayin yaya....
to zan shiga gida kaga an Fara kiran isha'i, zanje nayi sallah..
malama please Dan tsaya,...
bata rai tayi "naga na saurareka, an then what next?ba komai malama dama cewa nayi ki tsaya ki amshi present Daga yayanki..
wani karamin parcel ya ciro d'aga cikin mota ya mika mata gashi sisyna, and please meyasa har da dare bakya cire niqab, aiya kamata ki cire kodon kiji iska
no, i can't take anything from you! And kuma niqab raayi nane
why sis? Pls consider this from your brother not from your student....and zancen niqab kuma kiyi hakuri banyi Don na bata miki raiba
Amsa tayi tace thank you, good night...
harta juya ta waigo "yauwa safraz tsaya in dauko maka wayanka,
No malama kibarshi i will take it when i am ready ....
"to"tace sannan ta yi hanyar gida....Dasauri umma da fauziyya suka shiga gida har suna gware saboda kada nawaz ta gansu,,
sarfraz be tafiba har saida ta shiga gida sannan ya shiga mota,
A masallacin dake kusa dasu yayi sallah sannan ya shiga gida...
A falour Ya tarar da mummy tana safa da marwa....
tana ganinshi ta rungumeshi hade da ajiyar zuciya "haba sweetheart Daga cewa bari kazo yanzu zaka dawo shine har kafi one hour?
Wallahi duk hankalina ya tashi,
Dariya sarfraz yayi "kada ki damu mum gashi na dawo, ina dad?
🤫🤫tun dazu ya dawo, yace Ina Kake shine nace mai kana daki kana kararu saboda nasan zaiyi fad'a idan yasan nabarka ka kuma fita Bayan ka dawo daga islamiyya...
YOU ARE READING
SARFRAZ
RomanceLabarine akan Nawaz baiwar Allah, Wadda ta haɗu da gwagwarmaya a rayuwarta, kishiyar uwa ta hanata sakat sa asiri, ta hana kowa kulata, shekararta ishirin da biyar amma batada ko saurayi, daga baya kuma ta turo Yan iska suyi mata fyaɗe, sai gashi ku...