17&18

5 1 0
                                    

*🎀🎀 SARFRAZ 🎀🎀*

*17*

✍🏻written by Hafsat Aliyu Shuaibu Chikaji  (*Matar Rasheed*)

 

   Saboda wata irin kunya data kamata.

   D'aki dad yawuce,  da sauri SARFRAZ ya Mike ya shiga d'akin mum....

   "mum wallahi yanzu dad ya dawo kuma ya ganni inaba Nawaz abu a baki...

    "wallahi SARFRAZ gaba d'aya kazama mara kunya cewar mum tana hararar shi.....
   Ni wuce ka fita ka bari guri.....

    Sime Sime ya fita, bega Nawaz a inda ya barta ba,  dube dube ya farayi Yana tunanin ina ta shiga......

    Motsi ya jiyo a kitchen, nan yagane tana ciki,.
   Shiga kitchen d'in Yayi "malama kin koshine?

   Kallonshi tayi kamar wadda aka ce babanta ya mutu
    ba'a saniba, namma kabiyonine ka bata min sunan?

    Cikin damuwa SARFRAZ yace "menayi kuma malama?

    Ba'a saniba, kuma Insha Allah gobe karfe shidan safe nabar maka gidanku inyaso duk abinda zakayi sai kayi.....

    Sanda zaka bani warar Kamar kada na Amsa,  Amma sai naga idan ban amsaba Nayi maka wulakanci....

    kuma kaga tawowar daddy maimakon ka Dena bani amma sai ka'ki fadamin yazo...
 
     Ayyah "wallahi malama nima bansan sanda dad ya shigoba,  wallahi sanda kika ganshi nima lokacin naganshi....  Na rantse da Allah

  kinsan nima bazan so hakaba,  ai babu dad'i,  Dan Allah kiyi hakuri...

   Kallonshi tayi, naji! zanje nayi wanka na shirya, inaso nayi barci.....

    To muje d'akin mum domin ta tafi d'akin daddy.... Cewar sarfraz yana murmushi...

   Gaba tashiga yabi bayanta, har bedroom d'in mum ya rakata....

   kama kwankwaso tayi "to katafi nagode saida safe,...

    murmushi yayi "to Allah ya tashemu Lapia,  sannan ya Mike ya fita parlour....

    inda ta ajiye doguwan rigar da Mum tabata ta Duba, nan taga panties da ragowar pads dinta..

    cire kayanta tayi sannan ta daura towel ta shiga bayin,

     tafi Kusan minti ishirin tana wanka sannan ta wanke pant dinta da skirt, tayi disposing d'in pad d'in data cire...

     wani towel taga anyi hanging, shi tajanyo ta tsane jikinta dashi, sannan tasa sabon pad Ta fito daga bayin....

    Gefen gado ta zauna tayi shiru,  na Kusan minti uku,  sannan ta Mike...

    Gaban dressing mirror Ta karasa Don shafa lotion......
   
      motsi taji a bayanta, koda ta waiga bataga kowaba...  juyawa tayi ta dauki cocoa butter ta fara shafawa a fuska sannan hannu.....

    SARFRAZ dake la'be Bayan labule yabi bayanta Wanda gashi ya barbaje da kallo.....
    dai dai nan ta Fara shafawa a cinyarta, tadanyi sama da towel d'in
   
   duk abinda take SARFRAZ Yana Kallonta,
    jiyayi tsigar jikinshi ta fara tashi "meyasa nashigo d'akin nan?  Ina zaune Lapia zan tayarwa da kaina hankali.....

     gaba d'aya ta tattare towel d'in a kwankwasonta tana shafawa a duka cinyarta....
      Gaba d'aya mood d'in SARFRAZ ya chanza, haushin kanshima yakeji....
   Mikewa Yayi ta nufi inda doguwar rigarta take, dai dai santar inda SARFRAZ yake a la'be.....

SARFRAZ Where stories live. Discover now