Cikin rawar murya zain yace what?tare da fiddo na mazurunsa, cikin hanzari ya juya cikin hanzari ya fice daga wurin,ya shiga mota ya hade kansa da sitarin motar ahankali yake jijjiga sitarin,yana fadin what is wrong with me?what is going on? ahankali ya lumshe idanuwansa sai tears, ahankali ya dago kansa yasa hannu akan cheeks dinsa ya taba hawayen nasa yace yau ni zain ke zubarda hawaye 😥😥😥😥?over what?why am i sad?what is wrong with me? ahankali yasa hannu ya goge tears din nasa, ahankali yake girgiza kansa dama da hauni yana fadin it can't be real,i don't even believe in love ,so i can't be shedding tears over anyone,am just been emotional,ya jingina kansa akan seat dinsa ya daga kansa sama,yayi shuru amma yanayin da yaga khalid da laure sai gizo yake masa,hakan yasa ya bude idanuwansa ya tada motan,yasa wakar CARDI-B forever,haka yake bin lyrics din ahankali yana girgiza kansa😞😞😞😞😞😞😞😞😞😞😞😞😞😞😞😞
💔💔 MRS NOOR'S NOVELS 💔💔
Mairo shuru tayi itama tana zubarda hawaye 😥😥😥😥😥,da kyar khalid ya iya lallashin laure tsit tayi tana maida numfashin a hankali,har lokacin makale take ajikinsa,mairo ta isa wurin tace kiyi hakuri laure,kaman daga sama laure taji haka sai lokacin ta bude na mazurunta ta zame jikinta da sauri daga na khalid,ta mike tsaye , khalid sai kallanta yake dana mazurunsa da sukayi jawur,yana laurat kiyi hakuri,i promise hakan bazata kara faruwa,am sorry i couldn't keep my promise of been there for you always,ya mika hannunsa zai rikota ta juya ta fice da gudu tana kuka,haka ya mike tsaye yana laurat,laurat amma ina ko jinsa batayi, cikin dajin ta kara shigewa,ya juyo ahankali yana kallan mairo da tayi zugum tana kallan su, cikin rawar murya yace gyadarta ta nawa ce duka?mairo tace dubu da dari biyar take a rana,ya saka hannunsa cikin aljihun wandonsa ya dauko wallet dinsa ya bude ya zaro kudi ya mika mata,tasa hannu biyu ta karba,zatayi magana yasa kai ya fice abunsa,mairo ta kirga kudin dubu biyar ne chak,wuri ta nema ta zauna karkashin bishiyar tayi tagumi 😞😞😞😞😞😞😞😞😞😞😞😞😞😞😞😞
💔💔 MRS NOOR'S NOVELS 💔💔
Laure bata dawo daga jejin ba sai gab da ake kiran sallah magrib, idanuwanta sun kumbura sunyi jawur,daka ganta kasan ba lafiya, tafiya take tana tangadi kaman wacce tasha wani abun maye,bako hijabi ajikin ta,kayan jikinta sunyi kachakacha kaman wacce tayi fada da zaki, ga baki daya jini ne a tafin hannunta,ta ya mutse,kaman wata mai tabin hankali,duk inda ta wuce sai an bita dana mazuru ba kowane yake ganeta ba saboda duhu ya sauka, daidai kofar gidan su mairo ta hango mairo tsaye tare da khalid, magana takesan tayi amma ta kasa sai mika hannu takeyi,tana lumshe idanuwanta,car key din hannunsa ne ya fadi, ahankali yakai hannunsa a kasa zai dauko car key din,sai jin mutun yayi akan hannunsa, agigice yakai guwawunsa kasa, saboda a kwance ta fadi,yace innalillahi wa'innailaihir raju'un,mairo dake kan dakali tsaye tace subhanallah wacece? ahankali khalid ya juyota gashin kanta duk ya rufe mata fuska,yasa hannu ya janye gashin zuwa gefe,wazai gani? cikin magiya yace laurat, mairo mutuwar tsaye tayi ga baki daya ta kasa ko motsi sai zafafan hawayen da ke kwaranyo tamkar fanfo daga na mazurunta, khalid kuwa sai jijjigata yake yana kiran laurat laurat,hannu yasa yana dan taba kuncenta yana wake up please,wake up laurat,ina ko motsi batayi,ya taba pulse dinta komai ya tsaya nata,ga baki daya kayansa sun bace da jini,haka ya tattaleta kaman wata baby,ya sakata a mota,mairo kuwa banda kallansa ba abunda take,haka khalid ya fice da motan kaman zai fira sama ko ta kan mairo beyi ba, wucewansa keda wuya sai mahaifiyar mairo ta fito tana kiran mairo wai da keda waye ?shuru taji,tana fitowa taga mairo a kasa zaune tana zubarda hawaye, cikin hanzari ta karaso gunta ,kamkam ta rungumeta tana lafiya mairo?meya sameki?na shiga uku menene? ahankali mairo take mata nuni da hanyar da khalid yabi,ta juya da sauri amma bataga kowa ba,haka ta tattali mairo sai cikin gida,ta zaunar da ita akan tabarma tana tambayar ta banda kuka tana kiran sunan lauratu babu abunda take😞😞😞😞😞😞😞😞😞
MRS NOOR'S NOVELS 💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔

YOU ARE READING
ZAIN ZAYYAN
Teen FictionFollow me i won't mislead you in sha Allah,with your help we will get to know what is about to happen MR ZAIN ZAYYAN, ASMA'U (HUSNA)and so on 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕 MRS NOOR'S 💕💕💕💕💕 ZAISUS LIFE WRITTERS...