💕💕💕💕💕 MRS NOOR'S NOVELS ❤️ ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️ JUST THE BEGINNING 💕💕💕 vote for me on Wattpad as:mamahanna2018💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕
Halira kuwa ga baki daya daren ranar kasa bacci tayi sai juyi take akan lafiyayyan gadonta italian bed white,komai na dakin nata pink and white,sanye take cikin sleeping gown pink,wacce tsawonta iyakancinta hips nata,sai juye juye take,ba kowa take gani yana mata gizo ba face ZAIN ZAYYAN, murmushi tayi tace alhamdulillahi Allah nagode maka,dama nagayawa mummy my charming prince will surely come one-day,kashhh saidai naji takaicin abu daya yanayin da na masa magana amma bakomai zan gyara ,nan dai bacci yayi awon gaba da ita tana mafalkin rayuwar aurenta da ZAIN ZAYYAN ni kuwa MRS NOOR nace toh ya kenan?
ZAIN ZAYYAN kuwa yana isa gida,ya zauna fallo kafa daya ya dora akan daya,shuru yayi alamun mai nazari,sai wulga na mazurunsa yake dama da hauni, ahankali ya saka hannunsa a aljihun rigarsa ya dauko wayansa,ya dannawa mahaifin halira kira wato abokin mahaifinsa alhaji Adam,harta gama ringing ba'a daga ba,kira biyu amma ba wanda aka daga, yayi murmushi yace no problem zan kara kira zuwa anjima,fatana daya ce na kasance tare da laurat AMOUR dina,i love you so much baby, lokacin akayi knocking ahankali ya juya tare da cewa come in,kofar gidan aka turo micheal ne ya shigo dauke da frame hannunsa an rufe,yana karasowa suka gaisa,suka dan taba fira sannan ya mikawa zain frame din ahankali zain yake cire takardun da aka rufe painting din,kaman daga sama naji yana fadin ma sha Allahu my AMOUR,kai,😲😲😲😲😲😲nima kaina Mrs noor na dauka LAURAT ce da kanta,sak aka zana masa LAURAT AMOUR dinsa kaman kayi magana ta amsa maka, cikin magiya yace Michael kana nufin in the 10 to 20years haka zata zama, Michael yayi murmushi yace sosai sir ko tantama banayi,zanen laurat ne akayi cikin kananun kaya red,an zubo gashin kanta har gadon baya,ko tantama banayi batada banbanci da yanzu da lokacin da tana karama, banbancin daya ne puberty period da kuma girman da ta kara,kaima kanka mai karatu idan ka mata kallo daya bazaka so dauke idanuwanka ba,nan Michael ya mike ya fice abunsa,zain ya zauna sai shafar hoton yake yana kissing nasa,yau jin kansa yake tamkar itace agefensa💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕
Gun khalid kuwa yau one week an nemi laurat anrasa,tsab ya shirya dan dawowa nigeria saboda yagayawa Aisha bazai wuce week din nan ba,siyama tsab ta shirya cikin wasu kananun kaya riga da sket pink da mayafinta white dan rakasa airport,tana saukowa daga staircase ta tarar da shi a fallo ya zuba uban tagumi ya saka hannayensa biyu ya dafe kansa, cikin kananun kayansa yake riga White long sleeve da wandonsa black,sai jacket dinda ke hannunsa black,tana saukowa tace yaya muje koh? ahankali ya dago kansa yana kallanta murmushi yayi yace okay,ya mike tsaye siyama ce jaye da akwatin sannan suka fice yana zaune gefen mai zaman banza itace ke driving,har suka isa airport ba wanda yacewa wani alif acikinsu,suna isa har siyama ta juya zata bude kofar motar ya riko hannunta, ahankali ta juyo tana kallansa, zuciyarta ce ta fara bugawa uku uku, cikin rawar murya tace yaya? saukar da nauyayyen numfashinsa yayi yace am sorry dawo ki zauna, ahankali ta gyara zamanta, lokacin ya dauke idanuwansa daga kanta zuwa dayan gefen yace siyama nasan bakya boyeman komai,i know kinsan inda laurat take,save your brother's life and tell me something that will make me happy please,yawu kuwa sai wuyar hadiya suke yiwa siyama,tuni ta fara gumi,sai kyabce kyabcen idanuwa take, azuciyarta kuwa cewa tayi"kona gayamaka yaya bashida amfani saboda banida numberta and i want her to be happy i can't tell you anything about her"lokacin khalid ya juyo da dara daran idanuwansa yace kinyi shuru,afirgice tace na'am yaya, Allah komai bansani ba,i don't know her whereabout danasani kafi kowa sanin zan gayamaka koda saboda kada mummy ta ankaro ne, yayi murmushi yace i know but promise me this,koda wasa kada ki taba gayawa ummah abunda yake faruwa just keep calm and relax kinji,kai ta daga masa ba tare da tace masa alif ba,sai lokacin ya fito itama haka,suka karasa airport din,sukayi bankwana ya fice abunsa itama haka🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆
Gun mahaifiyar zain kuwa,da sassafe ta shirya cikin arabian dress dinta, tayi kyau sosai,tsaye take a harabar gida,hanifa da hamdiya suna tsaye gefenta,hanifa tana rike da handbag dinta,wayanta ce hannunta , lokacin aka wangame gate din gidan,zain ne cikin mercendenz Benz fara, smiling tayi tace gashi nan yazo,no wonder yaki picking call dina,yana gyara parking dinsa ya fito,ya gaida mummynsa tare da hugging nata,su hanifa suka gaida shi smiling kawai ya musu ba tare da ya amsa musu ba, mahaifiyarsa tayi murmushi tace kayi kyau,ado yaci cikin wani hadadden yadi milk,mai aiki black yayi kyau sosai sai kamshi yake, saboda komai black yayi,haka suka saka awatin booth,tare dasu aka raka mummy har airport saida ya tabbatar jirgin su ya tashi sannan suka dawo hanifa ce gaba sai satar kallansa take,shi kuwa hankalinsa ga baki daya baya kansu,yana cen sai kizo drawing din LAURAT AMOUR dinsa ke masa,yana isa yayi parking gate din gidan suka fita daga motan ya fice abunsa,hanifa kuwa suna shiga ta shige dakinta tare da fadawa akan gado,kuka ta fashe da shi, cikin muryar kuka tace ya Allah ka cireman son wannan bawan naka,koda yaushe sonsa sai kara shiga zuciyata yake ya zanyi ne ni hanifa🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆
LAURATU SHEHU SENORITA AMOUR kuwa zaune take fallo,tana latse latse a laptop dinda ke kan cinyoyinta,sai smiling take nan take tayi applying job kuma ta samu,a hospital dinda take zuwa theater ta taki sa'a busu tambi komai nata ba saboda sunsanta farin sani,da sassafe ta shirya cikin coat dinta black,tayi rolling da red,ta fita aiki,kaman tana UK haka take a Calfonia,komai akan tsari take yinsa,wasa wasa kowa hospital din ya saba da ita, bangaren yara kuwa ba'a ko magana saboda duk rabin aikinta cen ne,yau da misalin karfe biyu ta tashi daga office,ta fice zuwa grocery store,dan tayi shopping din kayan abinci,nan ta shiga tayi shopping din duk abubuwan da take bukata ta dawo gida ta dora girki,jollof din macroni da salad tayi,tana gamawa tayi wanka,ta shirya cikin wata English gown yellow ta kama jikinta sosai,gashin kanta kuwa zuboshi tayi har gadon bayanta,zaune take a dinning tana cin abincin ta taji ana knocking, ahankali ta mike tsaye ta nufi kofar tana bude kofar, wazan gani?😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲
MRS 💕💕💕💕 NOOR'S 💕 💕💕💕💕💕 NOVELS 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕
NEW TWIST
Tana bude kofar sai naga tsohuwar baturiyar da take zuwa gidanta tare da mayaifiyar ZAIN,wacce lokacin da taga laurat gabanta yayi mugun faduwa, LAURAT kuwa zuciyarta sai faman bugawa take uku uku, tsohuwar baturiya mai suna MRS ARJUN baturiya ce daga india zama ne ya kawota nan calfonia tare da megidanta da yaranta biyu namiji daya mace daya, ahankali Mrs Arjun tayi murmushi tace ooooh my angel ta fadi haka tare da rungume laurat, cikin sakin jiki suka rungume juna,ta juya ta maida dubanta gun mahaifiyar zain tace meet my friend MRS ZAYYAN, laurat tayi murmushi tare da mika mata hannu suka gaisa, sannan tayi masu iso zuwa cikin gidan,fallo suka zauna, sannan ta wuce zuwa kitchen har lokacin mahaifiyar zain kallan laurat take harta shige kitchen, ahankali take kallan gidan, azuciyarta kuwa cewa tayi"this face looks familiar sai kace LAURAT"kai ta girgiza dama da hauni ,tace koda yake akwai kama ,ina LAURAT ina zuwa calfonia , saukar da nauyayyen numfashinta tayi sannan tace Mrs Arjun this lady is so nice, Mrs Arjun tayi murmushi ta hau bata kadan daga cikin labarin LAURAT,da kuma yanda takejin dadin zama da ita, lokacin laurat ta fito daga kitchen hannunta dauke da faranti mai lemun kwali da glass cups sai cake wanda aka yanka akan karamin plate,haka ta kawo ta ajiye musu tare da serving nasu,nan suka zauna suka hau fira, Laurat da mrs Arjun sai fira suke, mahaifiyar zain kuwa sai kallan laurat take,wacce sai cen ba'a rasa ba take kado bakinta cikin maganar tasu🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫******FLASH BACK****
Bayan isowar mahaifiyar zain a Calfonia,ta shiga texi sai anguwar da laurat ke zaune,gidan da ta shiga yana kallan gidan laurat,bakowa acikin gidan,tayi wanka ta shirya cikin arabian gown black ta saka karamin fashion hijab dinta red, sannan ta fito ta shiga gidan da ke gefen nata, knocking tayi aka bude mata Mrs Arjun ce ta fito,haka suka rungume juna ga dukkan alamu sun jima da sanin junan su,nan suka karasa gidan suka zauna fallo sai fira suke, Mrs Arjun najin tsayawar mota ta mike ta nufi window ta daga curtain din tayi murmushi tace my baby is back, mahaifiyar zain ta tambeta wakenan?ta dawo ta zauna,tace wata matashiya ce ke zaune anan anguwar tasu,tana da kirki sosai,gata da son mutane,tana fita aiki likita ce,ita dai haka kawai Allah yasa mata son yarinyar jinta take tamkar yar'ta PRIYA , mahaifiyar zain tayi murmushi tace ma sha Allah itama taji ta fara son yarinyar dan labarin nan kawai data bata akanta, Mrs Arjun tace kada tadamu zasuje gidanta zuwa anjima kadan,duk cikin harshen turanci sukayi firar,nan suka zauna sukaci gaba da firan tasu🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔MRS NOOR'S NOVELS 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕

YOU ARE READING
ZAIN ZAYYAN
Teen FictionFollow me i won't mislead you in sha Allah,with your help we will get to know what is about to happen MR ZAIN ZAYYAN, ASMA'U (HUSNA)and so on 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕 MRS NOOR'S 💕💕💕💕💕 ZAISUS LIFE WRITTERS...