ZAIN ZAYYAN PART1 PAGE 47&48

1.1K 65 2
                                    

ZAISUS WRITTERS 💝💝💝💝 STORY WRITTEN 💗💗💗💗💗💗💗 BY💕💕💕💕💕💕💕 MRS 💕 NOOR'S 💕💕 NOVELS 💕💕💕💕💕💕💕💕💕

Haka Laurat ta tashi cikin gata da jindadi bata taba sanin menene wahala ba,suna zaune a gardner tana kan kafafuwan zain, yayi murmushi yace kina sona?tayi murmushi tace da yawa papa,yace iyyeee nima ina son ki my amour, tayi murmushi tace papa menene amour? murmushi yayi yace idan kika girma zan gayamaki,na mazurunta ta fiddo tace ayyi toh na girma,yace sai kin kara tsayi toh,tace uhmmm wayo zakaman,ya bushe da dariya yace wane ni na isa, suna cikin firarsu hajia zaynab ta fito cikin atamfa riga da zane multi colors ce,hijab dinta red ne mai touching da black,rike take da car key hannunta,gunsu ta karaso tace my baby?da gudu laurat ta isa gunta,hajia zaynab ta rungume ta tare da dagata sama,tace zan fita zakije?kai ta daga mata, tayi murmushi tace tau mudai papa mun fita,laurat tana masa gwalo, yayi murmushi yace tau mummy sai kun dawo,laurat sanye take cikin riga da sket na atamfa,sun mata kyau sosai,gata da jiki idan ta bada baya abin kallo ce,kanta ba dankwali, parking gashin ta akayi a tsakiyar kai,suka shiga mota,malam shehu ya wangame masu gate,hajia zaynab ta rage glass din motarta tace zamu fita mu dawo,laurat sai sannu take daga mashi ya daga mata nashi,yana dariya yace toh hajia adawo lafiya 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕

Bayan fitar su ,wayan zain tayi ringing ahankali ya daga wayan,yace yes,bansan me aka gayamasa ba,ya wani cumuimuye fuska guri daya,yace alright then gobe zan taso,bayan ya katse wayan yaja wani dogon tsaki ransa ya bace sosai,yana zaune khalid ya shigo,yana isowa yace man tare da bashi hannu suka gaisa,yanayin da yaga zain yasa yace lafiya kuwa zain?yace kaide bari wai ana nemana a UK gobe, nagayamaka akwai shares din daddy wadanda ya kamata ace nayi signing , khalid yace toh me abun bacin rai aciki?zain yace wallahi banasan abinda zai sa nayi nesa da amour, khalid yayi shuru baice masa komai ba,saida ya dauki lokaci mai tsayi before ya kara mishi magana, khalid ya zauna akan dayan kujeran da ke gefen zain,yace zain kenan laurat har yanzu karamar yarinya ce so zaka iya tafiya har ka dawo bata fara kula kowa ba,so you are safe🤙🤙🤙🤙🤙🤙🤙🤙🤙🤙🤙

Zain ya saukar da nauyayyen numfashin sa sannan yace hakane bro , wallahi har na fara missing dinta, khalid yayi murmushi yace uhmm itama nasan zatayi kewarka sosai,nan dai suka cenza topic suka dauko firar business dinsu,sai shawarwari suke bawa junan su 🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫

Misalin karfe takwas na safe,zain ya shirya tsab cikin coat dinsa baka,yayi kyau har ya gaji,dauke yake da briefcase dinsa, ahankali yake saukowa daga kan staircase din yana kiran mum mum?cen najiyo muryarta tana fadin am coming dear,yana saukowa sai ta fito daga dakin laurat,yace na fito zan wuce airport, tayi nisa tace Allah ya tsare yakai lafiya,yace where is my amour? ajiyan zuciya tayi mai nauyi tace wallahi tun jiya dana gayamata yau zakayi tafiya da zazzabi ta kwana, batayi bacci ba jiya,sai da sassafen na samu dr Ahmad yazo ya dubata,ya mata injection yanzu bacci take, cikin hanzari ya nufi dakin ba tare da yacewa mummy komai ba,ta lumshe idanuwanta ahankali tace dama nasan hakan zata kasance, mahaifiyar laurat ce ta fito daga kitchen da karamin cup hannunta pink,tace gashi mumyn laurat,hajia zaynab ta dago kanta tace kada kidamu maman laurat tayi bacci, tayi murmushi tace Allah ya kara sauki,naji muryar zain ya wuce ne?hajia zaynab tace saida kikace kada nagayamishi ,ta kwashe komai ta gayamata,maman laurat nusaiba tayi murmushi tace uhmm shiyasa nace kada kigayamasa saboda nasan bazaije ba,fallo dai suka zauna akan sofa suna jiran fitowar sa🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔

Gefen zain  kuwa yana shiga dakin laurat ya aje briefcase dinshi kasa gefen gadon, ahankali yake kallanta har yakai zaune,kwance take sai bacci take,an lullube ta cikin silky blanket pink,komai na dakin pink ne, rungume take da teddy bear dinta, ahankali yakai hannunsa gefen fuskarta ya shafa fuskanta ahankali,ga baki daya tausayin ta yakama shi,kofar dakin ce aka turo ahankali hajia zaynab ce ta shigo, ahankali take takonta harta isa gun zain ta dafa kafadarsa cikin murya kasa-kasa tace zain ka tashi ka tafi mana kada kayi missing flight dinka we are all here for her,sai lokacin ya dago kansa ya dubeta da jajayen idanuwansa,yace mummy ahaka? tayi murmushi tace uhmm com on nasan ba jimawa zakayi ba,so please,da kyar ta samu ta lallashe shi,ya fice badan yaso ba,amma har yakai airport zuciyarsa tana kuna,ji yake kaman daga yau bazai kara ganin taba,ga baki daya ya kasa samun sukuni,wata zuciyarsa tana ce masa ya koma,wata tana ce masa yayi hakuri,haka ya isa airport, yayi screening da boarding ya shiga jirgi first class, before jirgin ya tashi saida ya kira hajia zaynab yace yajikinta?abashi ita suyi magana?hajia zaynab tace son ka kwantar da hankalin ka bacci take har yanzu,na tabbatar before ku isa ta tashi okay?badan yaso kashe wayan ba ya kashe💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕

ZAIN ZAYYANWhere stories live. Discover now