ZAIN ZAYYAN PART2 PAGE 117&118

892 51 0
                                    

💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝ZAISUS LIFE WRITTERS💝💝💝💝💝💝💝
                    STORY WRITTEN
             BY
MRS NOOR'S NOVELS💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗
Satin su biyu asibiti aka sallame su,yanda senorita ke samun kulawa gun su hajia nadiya ba'a magana,komai batayi daga wanka sai sallah,aikin ma sun daukar mata permission aka taki sa'a asibitin da take aiki acen ta kwanta,komai takeso hajia nadiya jiki na rawa take mata,yau kam zaune suke a fallo senorita ce kawai bata fallon, khalid ne yayi gyaran murya yace mummy har yanzu laurat taki ta saki jikinta bare na samu nayi mata maganar,hajia nadiya ta juyo tana kallansa sannan tayi murmushi tace kada kadamu zan mata magana dakai na,siyama ce kwance akan cinyoyinta sai shafar gashin kanta take, yayi murmushi yace uhmm alright ni zan shiga ciki,haka ya mike ya shiga dakinsa,yana shiga ya hango bag gift dinda hajia zaynab ta bashi,ya lumshe idanuwansa tare da budesu lokaci daya yace yaa salam,na manta da sakon mummy, cikin hanzari ya karasa gun gift bag din,ya bude ya dauko card na address din gidanda ta bashi,gift din kuma anyi rapping dinta cikin red paper, ahankali yake kallan card din murya kasa-kasa yace aaaah wannan ayyi address din nan gidan ne,gift din kuma is for SENORITA,wani faduwa gabansa yayi yace kai ko dai mummy tasan itace in law dinta?

  ZAISUS LIFE WRITTERS 💝💝💝💝💝 STORY WRITTEN 💗💗💗💗💗💗 BY 💗💗💗💗💗 MRS NOOR'S NOVELS 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕
    
Ahankali yake kallan card din hannunsa ya kasa samun amsar tambayar sa,kaman wanda aka tsakura yace bari naje kaiwa SENORITA zan samu amsar tambayana,haka ya dauki gift din ya fito wata corridor yabi yayi tafiya mai dan tsayi nan ya nufi dakin da  yake kallo,yana zuwa yayi knocking cen yaji ance com in,ya tura handle din kofar dakin ahankali ya hangota kwance akan lafiyayyan gadonta cikin wata english wear pink mai stone tayi kyau sosai,amma ta rame,gabaki daya ta sukukuce,tana ganin khalid ta tashi zaune jikinta har karkarwa yake, murya kasa-kasa tace Yaya? yayi murmushi ya karasa gunta gefenta ya zauna ya mika mata bag din yace gashi akace akawo maki, cikin rashin fahimta tace wayace?yace ki bude kigani, ahankali tayi unrapping din gift ta saki wani mayen murmushi tace Allah sarki mummy,wani box ne mai dauke da from your Nigerian mummy haka aka rubuta jikin box din, ahankali ta bude wawwww wata hadaddiyar Arabian dress ce red mai dauke da stone work,sai wasu gold jewelries akai na mazurunta ta fiddo tace wawwww, ahankali khalid yake kallanta,kaman daga sama taji yace kinsan ta ne?

Ahankali ta d'ago tare da daga masa kai sannan tace nasanta anan calfonia she just left two weeks ago taceman zata aiko man da gift dinda ta siyawa wata baby girl dinta lokacin atunaninta idan ta girma zata bata,kuma ina tuna mata sosai da babynta  ta shiyasa zata aiko man da gift din,i never knew it was something so expensive like this,sai lokacin hankalin khalid ya kwanta saboda ga dukkan alamu bayanin senorita ya nuna cewa batasan ta ba, sannan hajia zaynab ma batasan cewa itace in-law dinta ba,yace alright then yayi kyau,ki kira ki sanar da ita cewa gift din yakai hannunki, cikin rawar jiki ta dauki wayanta ta danna mata kira, ringing uku aka daga senorita cikin zumudi tace mummyyyyy ?dayan bangaren kuwa muryar namiji taji yana fadin AMOUR AMOUR,chak ta tsaya ta cire wayan daga kunnenta ganin yanda annurin fuskanta ya dauke lokaci daya yasa khalid cewa lafiya meya faru?ta wani ya mutse fuska tace bakomai 🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄

Gunsu hajia zaynab kuwa suma an sallame su zain yana gidansu tare da mahaifiyarsa,suna fira amma ita kadai take firanta dan ga baki daya hankalinsa baya jikinsa,tace bari ina zuwa ta mike ta fice daga fallon, wayanta ce tayi ringing, ahankali ya juyo yana kallan screen din wayan wanda ta saving da AMOUR, afirgice ya gyara zamansa ya fiddo na mazurunsa ya daga wayan cikin rawar murya yake fadin AMOUR AMOUR, lokacin hajia zaynab ta fito daga dakinta,ganinsa rike da wayanta yana AMOUR yasata isowa cikin hanzari ta karbe wayan hannunsa,ta lumshe idanuwanta tace ya salam kai kowa AMOUR,daga ganin nayi saving number da AMOUR sai ka wani fita hayyacinka wani dogon tsaki taja mtswww sannan ta zauna ta dora wayan kunnenta tace hello senorita?shuru taji ga dukkan alamu an kashe wayan, lokacin kuwa zain sai bin mahaifiyarsa yake dana mazurunsa da sukayi jawur cikin rawar murya yace mummy AMOUR dina ce fah,hannu tasa ta dafe kanta tace na shiga uku ni zaynab saura ni ka fara ganina kaman AMOUR din, laurat kina ina? Allah gani gareka😔😔😔😔😔😔😔😔😔😔😔😔😔😔😔😔😔😔

ZAISUS LIFE WRITTERS 💝💝💝 STORY WRITTEN 💗💗💗 BY 💗💗💗 MRS NOOR'S NOVELS 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕
     Siyama ce da hajia nadiya zaune a fallo,hajia nadiya tace yawwa autar mama tare da juyowa tana kallanta tace tell me something more about fawad? murmushi tayi tace uhmmm he's full name is FAWAD AHMAD from bauchi, he's a business man, international business man kuma shi kadai ne ga mahaifansa,yagama karatun shi ga baki daya har p.h.d mahaifiyarta tayi murmushi tace uhmm ma sha Allahu that's good,tace can i see him ?before na koma saboda inasan idan zamu koma mu koma tare da ku,siyama tace uhmmm of course let me call him,ta mike ta fice daga fallon, lokacin senorita take saukowa daga staircase fuskanta dauke da murmushi tace mummy ?hajia nadiya tayi murmushi tace angel, gefenta ta zauna ta rungumota jikinta tace ya jikin? senorita tace am fne💕💕💕💕

Hajia nadiya tayi murmushi tace dama akwai maganar da nakesan muyi dake but i need your full attention, ahankali ta zame jikinta daga na hajia nadiya sannan tace i hope all is well mumy?tace lfy lau,nasan khalid ya gayamaki cewa you are married to his friend,amma nasan bai gayamaki dalilin auren ba......Nan ta kwashe komai ta gayamata ,hawaye ne suka cika na mazurunta amma haka ta hadiyesu ta kirkiro murmushi tace uhmm kada kidamu mummy,hajia nadiya tace kinga laurat kada tausayin sa yasaki zama da shi aaah idan bakya san shi ba abunda zaisa na fasa raba auren ko bakomai you are so special to me sannan banasan damuwarki,kiyi hakuri mun maki ba dede ba ,nayi tunanin.......laurat ta tari hanzarin ta ta hanyar rike hannunta tace haba mummy meyasa kike magana haka?nasan bazaku tabaman zabinda zai cutar dani ba,dan haka na shirya zama da shi ko bakomai nasan bazai cutar dani ba tunda abokin yaya khalid ne, kalamanta sunyiwa hajia nadiya dadi sosai hakan yasa ta rungume ta kamkam jikinta tana mata godiya tare dasa mata albarka,haka dai suka rabu,komai daya faru akan kunnen khalid zai sauko staircase yaji mummy tana maganar shiyasa ya labe yaji komai

Har ga Allah yaji dadin hakan sosai,amma yafi kowa sanin cewa laurat batason shi tanada wanda takeso,ya tabbatar tayi hakane saboda batasan bacin ran mahaifiyarsa,bayan shigar laurat daki akan ruwan cikinta ta kwanta ta fashe da wani irin kuka mai tsuma zuciya sosai take kukan kaman ranta zai fita😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭 Khalid ne tsaye jikin kofar dakinta yana jin sautin kukanta,har ya juya ya juyo tana magana cikin muryar kuka tace na shiga uku ni laurat,i so much love you amma babu yanda na iya i have to forget you ,ya zama dole na manta dakai na rungume tawa kaddarar Allah ya rubutoman,kara fashewa tayi da kukan sosai take kuka😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

💗💗💗💗💗💗 ZAISUS LIFE WRITTERS 💗 BY 💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗 MRS NOOR'S NOVELS 💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗11-11-2018 signed by mrs Noor

Gun zain kuwa ya dawo tamkar wani mai tabin hankali komai nashi ya sauya,kwance yake akan lafiyayyan gadonsa idanuwansa sun rine sunyi jawur sai lumshe idanuwansa yake ahankali daga ganinsa kasan komai ya sauya,ga baki daya yayi baki ya rame amma duk da haka kyawunsa yana nan,kofar dakin aka turo ahankali hajia zaynab ce ta shigo cikin wata bubu black mai stone work,ta saukar da nauyayyen numfashinta ta nufi gadon gefensa ta zauna ahankali yake kallanta, hannayenta biyu ta bude masa alamun yazo cikin hanzari ya isa gunta ta rungumesa kamkam tana zubarda hawaye,murya kasa-kasa tace kayi hakuri kaji yaron mama,ka dauki kaddarar da Allah ya rubuto maka,bakasan wane irin alhairi wannan yarinyar tazo da shi ,take heart and believe in yourself okay? fashewa yayi da kuka kaman wani karamin yaro yace mummy please mummy please, hawaye take zubarwa sosai tace please let her go please, banida kowa sai kai,mahaifinka ya tafi ya barmu,yanzu idan ka tafi da wanne zanji? please do this for your mummy please son,kara rungume juna sukayi shi kuka ita kuka,nima kaina mrs noor saida na zubarda hawaye 😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢

MRS NOOR'S NOVEL 💗💗💗💗

Me yake shirin faruwa ne?

ZAIN ZAYYANWhere stories live. Discover now