💖💖💖💖💖💖 MRS NOOR'S NOVELS 💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖 vote for me on Wattpad as:mamanhanna2018💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
ZAISUS LIFE WRITTERS 💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝 STORY WRITTEN 💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗BY
MRS NOOR'S NOVELS 💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝Bayan isar Khalid Nigeria gidansa ya wuce, murna gun Aisha kaman yau aka daura aure,ta hada masa ruwan wanka,ta shirya masa tsab cikin kananun kayansa rigarsa brown mai ratsen orange wandonsa orange, yayi kyau sai kamshi yake,amma kallo daya zaka masa kasan yana cikin damuwa,tayi serving dinsa abinci yaci,zaune suke a fallo,kanta akan cinyoyinsa sai shafar gashin kanta yake,sai faman fira take masa khalid kuwa ga baki daya hankalinsa baya jikinsa,jinta kawai yake,zancen zuci yake"meyake faruwa ne ina laurat ta shiga ne?"anya ruwa suna tsami banza?tambayoyin da yake jerawa kansa kenan amma ya kasa samun amsar ko daya💘💘💘💘💘💘💘💘💘💘💘💘💘💘💘💘💘💘💘💘💘💘💘
Zain da sassafe ya tashi yayi wanka,ya shirya cikin kananun kayansa, portrait din laurat na gefen gadonsa,yana gamawa ya dawo gefen portrait din ya sumbaceta akan lips dinta, sannan ya dauki wayansa ya kira ALHAJI ADAM kira biyu ya daga,nan suka gaisa da zain,zain ya masa bayanin koshi wanene? ALHAJI ADAM yaji dadi sosai haka ya dinga sa masa albarka,suna gama firan zain yake masa tambaya akan MALAM SHEHU,shuru yayi na dan lokaci sannan yace nagane shi sosai, zain yace daddy dan wane gari ne? ALHAJI ADAM yace dan dandinmahe ne sosai,ba wanda baisan shi ba,lafiya kuwa zain?zain yace lafiya lau kwana biyu munji shiru ne shiyasa,nan sukayi sai anjima,zain na karasa wayan ,ya dannawa khalid kira, ringing uku ya daga yana dagawa yace guy na gano,khalid yace meka gano?zain yace my LAURAT AMOUR mana, khalid yace wow like serious?zain yace wallahi, khalid yace am so happy for you go for her,zain yace kaide bari kawai waccen ta dawo,na fara cika promise din mummy,nan dai suka taba fira sannan sukayi sai anjima da sunan zasu hadu💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜
Farin ciki gun zain kaman wani sabon ango,ga baki daya bakinsa ko rufuwa bayayi,sai tsalle yake yana karawa,fitowa yayi cikin hanzari,yana fitowa ya tsaya chak akan kofar dakin da LAURAT SENORITA ta zauna,yaja dan guntun tsaki yace muddin ban shiga dakin nan ba hankalina bazai kwanta ba,nan yasa kafa ya shure kofar dakin, ahankali yake bin dakin da kallo,daga ganin dakin kasan macece tayi zama dakin, saboda dressing mirror cike da kayan kamshi dana kwalliya, ahankali ya nufi durowar ya bude,set din kayane ajere kaman mall,komai tsab,zain sai smiling yake yana karawa,ya rufe durowar yana murmushi har ya juya kaman wanda aka tsakura ya tsaya chak tare da juyawa yana kara yiwa dakin kallo murya kasa-kasa yace ko tantama banayi wacce ta zauna nan gidan yar boko ce,amma bansan meyasa nake jina cikin natsuwa da kwanciyar hankali ba, what's so special about this room?haka ya fada akan gadon,ya lumshe idanuwansa ahankali yake shafar gadon,sai gizo LAURAT AMOUR dinsa ke masa,jinsa yake tamkar itace agefensa sai murmushi yake 💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋
Gun LAURAT SHEHU SENORITA AMOUR kuwa komai nata yana tafiya kan tsari,yau kam kira ta dannawa siyama da numberta suka sha fira kaman ba kudi suka saka ba, siyama ta bata labarin yanda sukayi da yaya khalid ranar da takai shi airport,laurat ta bushe da dariya tace amma naso naga red eyes dinki,siyama tace ina ma kika sani saida ya faraman jamb question,wasa da dariya sukayi sosai,bayan sun karasa wayan,laurat taji da khalid kawai takesan waya,haka tayi dialing numbersa tare da mantawa bata saka hiding number ba, ringing uku ya daga tace hello,tana cewa hello ta tuna da bata saka number hiding ba cikin hanzari ta katse wayan jikinta har karkarwa yake 💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔
Bangaren khalid kuwa koda Laurat ta kirasa yana kan sallaya sai rokon Allah yasa Laura ta kira yake sai gashi number ta shigo wayansa alamun kira yana dagawa yaji hello sak muryar laurat, cikin zumudi da farin ciki yace alhamdulillahi hello laurat?hello shurun da yaji ne yasa shi dauke wayan daga kunnensa,nan ya hau kiran number amma ba'a picking,kira yake akan kira amma ba'a daga ba,nan take ya kira siyama ya gayamata itama kanta tasan mistake laurat tayi,ya tambeta ta kiraki?tace aaah yaya,yace idan ta kiraki call me okay? siyama tace okay, sannan ta katse wayan,sai faman kira yake amma ko alamun daukar wayan babu🙅🙅🙅🙅🙅🙅🙅🙅🙅🙅🙅🙅🙅
Laurat kuwa tana katse wayan ta shiga setting koda ta duba wayan bata private number,tace shit,asirina ya gama tonuwa saboda wallahi khalid bazai barni ba har sai ya nemeni,na shiga uku,tana zaune tana kallan yanda kiransa yake shigowa wayanta kira akan kira,amma ta kasa dagawa sai kallan wayan take, jikinta kuwa sai karkarwa yake tuni ta hau hada gumi, saboda tasan khalid yagama sanin inda take💁💁💁💁💁💁💁💁💁💁💁💁💁💁💁💁💁💁💁💁💁💁
Khalid ganin yanda yake kira ba'a dagawa ya kira har uk hospital din da take aiki ya gayamasu cewa yaganta a Nigeria, sunji dadin hakan sosai,yana kashe wayan,ya kira wani abokinsa ya bashi number da laurat ta kira yace amasa tracing tana ina,? sannan dawa take waya? record din komai yake so in the next 24hhours,haka ya hau kiran number Laurat, Aisha ce ta shigo dakin koda ta shigo yana fadin pick my call laurat,pick my call, cikin rashin fahimta tace LAURAT kuma?chak ya tsaya tare da juyowa yace wait don't misunderstand me kinji koh? cikin zafin nama tace oooooh shine abunda yakaika UK kenan no wonder na kasa gane kanka,ka dawo amma ga baki daya hankalinka baya jikinka, you left me there and you are here calling your prostitute koh?ko yawun maganar bata hadiye ba,taji yatsunsa biyar a kuncenta,cikin zafin nama yace let this be the last time da zaki kara kiran laurat prostitute,ya fadi haka tare da nunata da manunin sa,ya fice daga dakin, Aisha kuwa hannunta akan kuncenta tana zubarda hawaye zafafa,cikin rawar murya tace wallahi gidanmu zanje,nagaji da zama dakai,ta karasa dakin ta dauki mayafinta a durowa da car key dinta akan dressing mirror ta fice tana kuka🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄
💖💖Ni kuwa Mrs Noor💖💖 cewa nayi tun yanzu?duka duka yaushe akayi auren?Kai rashin hakuri yayi mana yawa wallahi,naja dan guntun tsaki na mtsww nabi bayan su🧕🧕🧕🧕🧕🧕🧕🧕🧕🧕🧕🧕🧕🧕🧕🧕🧕
Khalid yana fitowa daga dakin,a hasale ya dauki car key dinsa ya fice daga gidan cikin zafin nama,yana radadin wannan kalmar da Aisha ta kira laurat da ita sai faman tsaki yake yana karawa,bai taka birki ko ina ba sai gidan zain,koda ya karasa cikin gidan bakowa,ya shiga dakin zain yaga wayam,har zai sauko daga staircase sai yaga dakin da LAURAT ta zauna a bude, ahankali ya tura kofar dakin,cen ya hango zain kwance idanuwansa alumshe sai smiling yake, cikin rashin fahimtar komai khalid ya karasa cikin dakin,yana fadin zain,zain amma yaji shuru, hannunsa yasa yadan dakesa akan gadon bayansa, cikin firgici zain ya tashi,wata harara ya bankawa khalid yace ooooooh meyasa kaman haka? khalid yace menene?yace saura kadan nayi kissing din AMOUR ka tadani wallahi, khalid yayi murmushi yace uhmm u don kolo wallahi,yanzu dai ba wannan ba ya akayi ka bude kofar dakin saboda nasan na saka mata key fah?zain yayi dan guntun murmushi yace ayyi asirinka ya gama tonuwa so ina cen village kana nan kana enjoying life dinka,wacece ta zauna nan gidan ne?ga dukkan alamu hot babe ce, khalid yace uhmmmm yanzu dai we talk about that later,mu fita mana wallahi am already suffocated here Aisha ta bata man rai sosai,my eyes where already close and mistakely sai naji na mareta,zain ya mike tsaye tare da zaro na mazurunsa yace what? khalid ya dan dafe gefen kansa yace wallahi,zain yace kai guy meyayi zafi haka?nasan dai koma menene zaka iya hakurinsa but what happened haka? khalid yace wallahi akan senorita ne,zain yaja wani dogon tsaki mtswwwww yace wallahi kama rainawa mutane da wayo saboda wata christian zaka mari matarka? khalid yace kai bafa christian bace,haka dai ya jawo hannun khalid suka fice daga dakin,suka nufi dakin khalid,suna shiga khalid ya tsaya chak,tare da fiddo na mazurunsa kome yagani?🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄
MRS NOOR'S NOVELS 💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜
YOU ARE READING
ZAIN ZAYYAN
Teen FictionFollow me i won't mislead you in sha Allah,with your help we will get to know what is about to happen MR ZAIN ZAYYAN, ASMA'U (HUSNA)and so on 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕 MRS NOOR'S 💕💕💕💕💕 ZAISUS LIFE WRITTERS...