ZAIN ZAYYAN PART2 PAGE 105&106

871 47 1
                                    

💖💖💖💖💖 MRS NOOR'S NOVELS 💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖 vote for me on Wattpad as:mamanhanna2018💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖

Khalid kuwa yana baro gidan zain sai gidansu,fallo ya tarar da mahaifiyarsa zaune tana kallo, bakinsa dauke da sallama ya shiga,ta amsa masa tare da rage volume din tv, gefenta ya zauna ya sunkuyar da kansa kasa, ahankali ta juyo ta dora hannunta akan kafadarsa tace lafiya khalid?sai lokacin ya dago kansa sama yace uhmm lafiya lau mummy, albishirin ki,tace goro,yace jikanki ya kusa zuwa,tace ma sha Allahu amma gaskiya naji dadi sosai, Allah ya raba lafiya,yace ameen,sai lokacin tace yawwa wai meya sami wayan senorita kwana biyu ina kiranta bana samu, gabansa ne yayi mugun faduwa, cikin rawar murya yace kinsan bata zama guri daya ya kanyu tayi tafiya,tace Allah sarki wallahi i missed her so much, yayi murmushi yace koh?tace sosai wallahi💖💖💖💖

***Calfonia*****
Hajia zaynab ce zaune a dinning tana cin abinci stew with white macroni, ahankali ta aje fork din hannunta tasha ruwa tayi gyaran murya tace uhmmm i wish ZAIN zai iya daina neman LAURAT yaso ya auri SENORITA hankalina ya kwanta sosai akanta, saboda komai nasu daya da AMOUR dinsa,na tabbatar LAURAT tayi aure a kauye,amma ya zanyi?gashi wannan kyakkyawa ce ta karshe,ga addini,ma sha Allahu,amma nafi kowa sanin my son yanada wuya ya manta da AMOUR amma no problem idan yaje yaganta da miji ayyi dolen sa yabarta,ya zauna guri daya,ga waccen din da khalid yasa aka aura masa ko so daya bata taba kirana ba,dan guntun tsaki taja mtswww sannan taci gaba da cin abincin ta 🙅🙅🙅🙅🙅🙅🙅🙅

Laurat ce a tsakiyar fallonta sai safa da marwa take cikin wasu kananun kayanta riga da mini sket red sun mata kyau sosai kaman ba ita ba,chak ta tsaya tace wai wacece HAJIA ZAYNAB din nan?ga baki daya hankali na baya kwanciya idan naganta, musamman idan muna dagani sai ita,bansan meyasa nakejin tamkar bana bata girman da ya dace na bata ba,uhmm kuma dai i don't know why gabana yake yawan faduwa idan naganta?OMG who is she?am i related to her in anyway, absolutely no saboda ga baki daya a zuri'ar su baba da ummah ba wanda ya taba zuwa waje,amma kuma duk yanda akayi gaskiya nasanta wank gun,komawa tayi akan sofa ta zauna tacigaba da nazarinta, wayanta tayi ringing tana dubawa sai taga siyama,ta daga wayan suka gaisa,siyama take gayamata cewa khalid yana nan zuwa calfonia kuma ta tabbatar nemanta zaizo,sai lokacin laurat take gayawa siyama yanda akayi har ya samu numberta,siyama tace yanzu ya kenan? laurat tace don't worry i will handle everything,suna gama wayan laurat ta hau nazari,chak ta tsaya tace i have to go back to London,nidai muddin bazaka sama man farin ciki na ba gaskiya bazan koma Nigeria ba ,i rather be flying like bird🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄

Zain kuwa khalid yana barin gidan yayi murmushi yace uhmm i don't trust you khalid na tabbatar you are hiding something from me, ahankali ya mike tsaye ya haura sama,ya shiga guestroom yana yana shiga ya hau bude durowar's ahankali ta gadon,amma ba abunda ya gani,ya juya ya nufi durowar gadon ya bude bakomai aciki sai kayanta haka ya hau fitar da kayan daya bayan daya daga durowar yana dorawa akan gado,saida yagama kab, bakomai acikin durowar ya rage dan towel dinda aka shimfida before ajera kayan,a hasale ya janye towel din yana janye shi yaga diary,brown da pen a gefen diary din, cikin rawar jiki ya dauki diary din,ya soma juyashi dama da hauni 🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄

Ahankali murya kasa-kasa yace diary,haka ya bude diary bakomai acikinsa ,haka ya dinga budashi har zai rufe ya hango rubutu a tsakiyar diary din,kaman haka"I SO MICH LOVE YOU YAYA KHALID,I LOVE THE WAY YOU CARE FOR ME,BUT UNFORTUNATELY MY HEART BELONGS TO HIM,THAT HIM IS NO ONE OTHER THAN MY HAPPINESS,I WILL FOREVER LOVE YOU PAPA,I WILL FOREVER LOVE YOU ZAIN ZAYYAN PLEASE FIND HIM FOR ME  MAKE HIM MINE,IF AM DEAD BY THE TIME  YOU SAW THIS STILL FIND HIM AND GIVE HIM THIS DIARY ,I WILL BE VERY HAPPY IN HEAVEN AND TELL HIM HIS ALWAYS  LAURAT AMOUR""

Cikin rawar murya yake fadin LAURAT AMOUR, Yaya khalid,huci yake kaman wani zaki,wani jiri ya soma daukarsa, idanuwansa suka rine sukayi jawur, cikin rawar murya yace dama nasani,no wonder yaki yagayaman wacece ta zauna dakin nan,so he's together with my AMOUR all this while amma ya boyeman, cikin hanzari ya fice daga dakin yana rike da diary car key dinsa kawai ya dauka ya fice daga gidan,ya shiga motarsa aka wangame masa gate din gidan ya fice kaman wanda zai fira sama,bai taka birki ba sai gidan khalid,koda yaje ya taki sa'a khalid lokacin shima ya gyara parking dinsa ya fito zai shiga gida,ko parking bai yi ba yasa motan park,ya fito cikin hanzari ya karasa gun khalid yana isa ya shakesa, idanuwansa sun rine sunyi jawur jikinsa har karkarwa yake yana fadin tell me where my AMOUR is or i swear i will kill you, khalid dake kokarin janye hannunsa daga shakurar da ya masa,ya kasa ce masa komai,muryarsa cen ciki yace zain are you mad?Zain kuwa tuni ya soma zubarda hawaye zafafa amma har lokacin hannunsa nakan wuyan khalid shed'ar khalid kuwa ahankali take fita,gateman din khalid yana ganin haka ya shiga cikin gida ya Kira Aisha

Cikin hanzari ta karaso gunsu, cikin rawar murya take magana,Zain dan Allah ka sake shi,dan Allah kada ka kasheman miji,takai hannunta zata janye na Zain daga kan wuyan maigidanta , Zain yasa hannu ya bangajeta saida ta fadi kasa, khalid kuwa tuni yasa duka karfinsa ya bangaje zain saida yayi gefe, cikin hanzari ya isa gun Aisha, ahankali ya dagota yace are you okay?ta lumshe idanuwanta tace am fine,ya dagota cikin zafin nama yace are you stupid?ko ka manta cewa she's pregnant ,wallahi if anything happens to my baby i will never forgive you,

Zain yayi wata yar bazawarar dariya tare da clapping hannayensa yace kana son matarka kaje ka aje karamar yarinya cikin gida,daga kai sai ita,kanason matarka ka hanaman farin cikina, wallahi wallahi sai ka gayaman inda AMOUR take, if not, cikin hanzari ya isa motar shi ya dauko gun,yayi pointing dinta akansu yace wallahi i will kill you both, khalid cikin rashin fahimta yace i don't understand,wacce yarinya kake magana?zain ya kad'a kansa dama da hauni yace khalid ka cuceni ,ka yaudareni,wato saboda kasan kayi abun kunya shine ka tashi ka hada aurena da wata yar iska cen koh?,ko yawun bakinsa bai hadiye ba khalid ya haushi da kokuwa, Aisha kuwa tana gefe sai hawaye take zubarwa , saboda tsoronta daya kada zain ya kashe khalid,haka ta shiga cikin gida ta dannawa mahaifiyar khalid kira tana kuka,ta gayamata cewa zain zai kashe khalid,daga nan ta kasa cewa komai sai kuka take😭😭😭😭😭

Gunsu khalid kuwa tuni zain ya harbesa  sai jin kayi tasssssss,gateman yana tsaye ya hau chaiii madam they don kill oga wooo, khalid ya fada jikin zain jini yana zuba,haka zain ya bangaje shi ya mike tsaye,yana pointing gun din akan gateman yana fadin open the gate or i will boost your head, cikin hanzari ya wangame gate din, lokacin Aisha ta fito cikin gida ganin khalid kwance cikin jini,ga zain tuni ya shiga mota zai fita tayi mutuwar tsaye,tuni zain ya fice daga gidan kaman zai fira sama,gateman kuwa tuni ya hau rawar dari yana oga don die wooooo chaiiiiiiiii

Kaman wacce aka tsakura ta isa gun khalid da gudu tana isa ta rungumosa jikinta sai kuka take na fitar hankali ko ina kanajin ta sai kiran sunansa take amma ko motsi bayayi,horn akeyi akan horn wanda ya kara firgita gateman ya bude gate din, mahaifiyar khalid ce, tana isowa ta hango Aisha rungume da khalid tana kuka, cikin hanzari ta fito ta karasa gunsu,tana zuwa itama ta hau kiran sunansa amma shuru kukan itama ta fashe da shi,tuni takai zaune ta dora hannyenta biyu akai tana kiran zain ya kasheni,kuka suke sosai ba ita ba,ba Aisha ba😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

MRS NOOR'S NOVELS ❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌ khalid yana da rai kuwa?yaushe laurat ta rubuta wannan diary ?🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔

ZAIN ZAYYANWhere stories live. Discover now