ZAIN ZAYYAN PART2 PAGE 53&54

930 58 0
                                    

💕💕💕💕💕💕 MRS 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕 NOOR'S 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕 NOVELS 💕💕💕💕💕
21, October, 2018💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕

Fawad Ahmad cikin yan kwanaki ya saba da siyama,yana zuwa gidansu cen ba'a rasa ba,sun zama tamkar daya,sun zama abokanan firarsa,da ya dawo daga office gidansu yake zuwa suyita fira,laurat bata fitowa idan yazo saidai idan ya taki sa'a ya tarar dasu a fallo wani lokacin sannan suke zama har ita ayi fira😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊bakomai ke kai fawad gidan ba sai laurat amma ga baki daya ita hankalinta baya kansa,yau saturday siyama ta fita girls outing da friends dinta mata turawa,tayi tayi laurat tazo suje laurat tace ita karatu zatayi,aka barta ita kadai cikin gidan ba kowa,tana zaune a fallo tana kallan series,ado taci cikin wata English gown red,rigan ta zauna jikinta sosai,sai gashin kanta data zubo har gadon baya,tasa ribbon karami ta hade bakin gashin👩👩👩👩👩👩, knocking akayi,ta tashi ta nufi kofar danta bude,tana budewa taga fawad cikin kananun kayansa riga da wando,rigarsa red,wandonsa black, yayi murmushi yace senorita tayi murmushi tace mr fawad,suka gaisa cikin harshen turanci,ta bashi hanya ya wuce,ya zauna kan sofa sai kara kallanta yake,ta maida kofar ta rufe sannan ta juyo kansa ta karasa fallon ta zauna,yace siyama fah?tace ta dan fita amma yanzu zata dawo,yace okay then,ta mike ta shiga kitchen ta fito dauke da faranti karami,mai dauke kwalin lemu na apple sai glass cup,ta kawo masa tayi serving dinsa,yace thank you,suna zaune suna kallan,amma ita kadai ke kallo,dan fawad ga baki daya hankalinsa nakan laurat senorita💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕

Ga baki daya a tsawwale take,duk sai taji batajin dadin kallon,ta mike tsaye tace mishi tana zuwa,yace okay,ta hau staircase cikin hanzari,tana shiga daki ta kwanta akan lafiyayyan gadonta ta hau juyi dama da hauni,ta rike kasan cikinta,marar ta kenan,sai addu'a take,tana fadin innalillahi wa'innailaihir raju'un har babu adadi,tana cizon lips, idanuwanta sun rine sunyi jawur harda hawaye,tafi one hour ahaka,fawad kuwa sai duba tsadadden agogon hannunsa yake every minute , every second,nd hours of the day amma taji shuru ahankali ya aje cup din hannunsa akan center table dinda ke fallon,ya mike tsaye yana kiran senorita,senorita,yaji shuru,tako yake daya bayan daya jin shurun yayi yawa yasa ya haura sama,ya rasa dakinda zai shiga kaman daga sama yaji muryarta tana fadin innalillahi wa'innailaihir raju'un wayyo siyama, cikin hanzari ya tura kofar dakin da ke gefensa ya shiga,kwance yaganta ta cumuimuye guri daya sai juyi take, cikin hanzari ya isa gareta,ya rungumota jikinsa yana fadin  senorita menene? are you okay?mararta take nuna masa  ahankali yakai hannunsa kan nata dake kan marar ta ya janye nata ahankali ya dora nasa akai, ahankali yake rubbing mararta,shuru tayi ta kara shigewa jikinsa,tana saukar da nauyayyen numfashinta,jin yanda ta wani kankame shi wuri daya yasa shi yin shuru yana sauraren yanda numfashinta ke sauka, ahaka bacci ya dauketa jikinsa,ya kwantar da ita kan gadon,tare da rufeta da silky blanket baki,yana shafar gashin kanta ahankali,sai baccinta take hankali kwance🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔

Haka ya sauko ya dawo fallo ya zauna,wani dadi yakeji aransa,tunda yake bai tabajin irin wannan feeling dinda yaji ba daya rungume laurat ajikinsa,sai yakeji kaman wannan ne karo na farko daya fara rungumar mace,ya jingina jikin kujera ya daga kansa sama,tare da lumshe idanuwansa ,sai gizo take masa,yanda take wani shiga jikinsa yasashi ganin abun tamkar a reality ba dream ba,kofar gidan aka turo ana fadin twiny twiny,siyama ce ta dawo hannunta dauke da shopping bags,sai lokacin ya dawo hayyacinsa yana ganin siyama yayi murmushi yace welcome, tayi murmushi tace so sorry i kept you waiting mr fawad, yayi murmushi yace no problem dear,tace senorita fah? lokacin take aje shopping bags din akan sofa,shuru yayi yana kallan ta,tana cire jacket dinta,saida ta cire ta sarkafeta sannan ta zauna,tace kayi shuru,yace uhmm she's not feeling too well, she's inside .....bai kai karshen statement dinsa ba yaga ta mike ta haura sama da gudu, yayi murmushi yabita da kallo,tana shiga dakin ta tarar senorita kwance tana bacci,ta nufeta tare da shafar gashin kanta,taji jikinta ba zafi,tayi ajiyan zuciya mai nauyi tace alhamdulillahi, sannan ta mike ta fice daga dakin,tana fitowa tace da fawad, thanks mr fawad for staying back to look after her,yace no problem,it wasn't that serious,Nan ta zauna sukaci gaba firarsu❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

💕💕💕💕💕💕 MRS NOOR'S NOVELS 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕21, October,2018 ,7:30pm
************************************
Laurat bata tashi daga baccinta ba saida safe, sukayi sallah subahin, suka sha ruwa,siyama ta shirya cikin wasu riga da wando pink na jogging,tace senorita be fast, lokacin laurat ta fito itama cikin kaya iri daya dana siyama,sai cover shoes dinsu white na masu jogging,kansu dauke yake da fashion cap pink,haka suka fita suna jogging suna fira,busu dawo ba sai misalin karfe bakwai na safe,suna dawowa sukayi wanka senorita tabi lafiyayyan gadonsu ta kwanta sai bacci,siyama kuwa ta dawo fallo ta zauna tana shan coffee tana kallan news,tana gamawa ta dauki wayanta ta shiga naija news,tanata duba news din Nigeria,sai tsaki takeja tana fadin Nigerians will never change,ta gama ta aje wayan,ta kwanta akan sofa taci gaba da kallan wani series na india mai suna "son in law"cikin harshen turanci ake yinsa,sai dariya take abunta🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣

Karfe goma sha biyu SENORITA ta tashi daga bacci,tayi wanka ta shirya cikin English wears riga da sket rigarta sky blue sket dinta baki,ta sauko downstairs koda ta sauka siyama tana wane cen take jiyo voice dinta suna fira da sauran makwabtansu turawa,ta shiga kitchen ta hada musu fried rice da boiled eggs,ta jera komai akan dinning, sannan ta fito,tana fitowa ta tarar da su zaune akan grass carfet sai fira suke,tana zuwa ta mika musu hannu suka gaisa dukan su mata ne,Nan fah sukaci gaba da firansu,suna gamawa siyama tace suje suyi lunch,haka suka shiga gidan,suka zauna dinning hall,harsu siyama dukansu su biyar ne, SENORITA tayi serving dinsu,sai santi turawan keyi,ita kuwa senorita sai smiling take 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣

****Gunsu khalid kuwa haka sukaci gaba da kula da mai anguwa da yaronsa iro,wanda har yanzu dai ba'a cewa komai sai alhamdulillahi, kullun khalid sai yayi waya da senorita ,suyi wasa da dariya, yayi missing dinta sosai,suna zaune a harabar gidansu dashi da zain,ta kira khalid yayi murmushi ya daga wayan yace my SENORITA,dayan bangaren kuwa cewa tayi my yaya,haka suka gaisa,sukayi fira cikin harshen turanci,sukayi bye bye, khalid ya aje wayan yana smiling,zain yace Aisha ce? khalid ya girgiza masa kai alamar aaah,Zain ya gyara zamansa yace wacece kuma senorita? khalid yayi murmushi yace wata ce,Zain yace wallahi bakada gaskiya, khalid yayi murmushi yace Allah nafika ita,zain yaja wani dan guntun tsaki mtsww yace kaide kasani, khalid yace yawwa namanta kuwa wai har yanzu baka samu labarin mahaifin laurat ba?zain yayi ajiyan zuciya mai nauyi yace wallahi ni nabar maganar khalid,mum is not interested anymore, khalid yace haba dan Allah,yakamata abincika aji ko lafiya sukayi haka?it can be possible something happened fah,zain yace wallahi hakane,amma the last time naji ance yana aiki agidan wani head of services,amma dai banje ba, khalid yace tashi muje yanzu mana,

Dama shirye suke cikin kananun kaya,haka suka shiga mercendenz Benz black,aka wangame masu gate din gidan suka fice,baba yayi murmushi yace khalidu khalidu,ya maida gate ya rufe, yayi murmushi yace kwana biyu banga laure ba ko lafiya?bari ya dawo na tambe shi.gunsu khalid kuwa busuyi birki ko ina ba sai gidan head of services na sokoto,suna zuwa horn sukayi wani maigadi ya fito cikin uniform dinsa,ya nufi gefen mai tuki, khalid ne yake tuki ya rage glass din suka gaisa yace Dan Allah baba suke nema?maigadin yace Allah sarki wallahi tun jiya ya wuce kauye yaje ganin gida,zain yace dan Allah kasan sunan garin? yayi shuru kaman maisan tuna wani abu yace wallahi na mance shi,amma ya gayamuna,amma ze dawo sati na sama ne, khalid ya bashi dubu biyu sannan suka wuce, khalid yace yakake ganin mutun ko hausar kirki babu ka mashi irin wannan tambayar?zain yace bakaji nayi shuru ba, khalid yace munjiku mana,zain yayi murmushi yace sai kenan? khalid yace uhmmmm am confused,zain yace wallahi i don't know why i have this feeling na cewa someone very close to me yasanta farin sani kuwa, khalid yace uhmmmm sai mummy kam amma batasan gayamana,zain yace hakane wallahi, khalid yace kawai ka yawaita addu'a da sadaka,wata rana zamu dace,zain yace Allah yasa,suka amsa da ameeen💘💘💘💘💘💘💘💘💘💘💘💘💘💘💘💘💘💘💘💘💘💘

💕💕💕💕💕 MRS NOOR'S NOVELS 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕

ZAIN ZAYYANWhere stories live. Discover now