ZAIN ZAYYAN PART2 PAGE 81&82

953 50 1
                                    

💕💕💕💕💕💕💕 MRS 💕💕 NOOR'S NOVELS 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕 vote for me on Wattpad as:mamanhanna2018💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕

Khalid kuwa bayan fitarsa asibitin beach ya wuce,ya zauna bakin ruwa sai kallan yanda ruwan ke tafiya da dawo yake,turawan kuma sai shiga suke suna swimming wasu na wasa da ruwan,ransa ga baki daya abace yake, wayansa ce tayi ringing yana dubawa sai yaga mahaifiyarsa sa ce ke kiransa,ya daga suka gaisa,bayan sun gaisa tace senorita fah? gabansa ne yayi mugun faduwa cikin rawar murya yace lafiya lau mummy, cikin rashin fahimta tace ka tabbata khalid ya naji muryar ka haka?yace lafiya lau wallahi mummy,har anyi aikin angama,inbaki wani albishir?tace ina jinka,yace senorita dinki ta masa aikin,shouting tayi tace are you kidding me?yace Allah mummy ,wai dama ta jima da kammala school,ta samu aiki yanzu she's the best among the doctors and also the youngest,tace alhamdulillahi gaskiya naji dadi sosai, yaushe zaka dawo?yace next week,tace tau make sure ka dawo tare dasu saboda inasan asamu su dan fahimci junansu,kasan fah one month kenan da auren amma batada labari,kada taje ta hadu da wani asamu problem, zuciyarsa ta fara bugawa uku uku yace tau mummy,bayan sunyi sai anjima khalid ya mike tsaye tare da huro iska mai zafi daga bakinsa, yayi murmushi yace uhmm aikin gama mummy ya riga ya gama dan nagayamata komai,nasan is not going to be easy na ki fahimtar da ita saboda she's already in love with he,wanda ko ni da nake da kusanci da ita bansan shi ba,shi kadai yake zancensa😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒

Gun SENORITA kuwa tana sauka london tayi lodging hotel,kwance take kan lafiyayyan gadon sai hawaye take zubarwa,haka ta tashi zaune ta kira da telephone dinda ke dakin tayi ordering Arabian dress da abinci,nan take taji ana knocking haka aka kawo mata order dinta,tayi amfank da master card na siyama ta biya,taci abincinta chips ne , sannan ta shiga bandaki tayi wanka ta fito daure da towel iyakacinsa hips dinta,ta zauna sai kira take da telephone din amma ba'a daga ba,da sassafe tayi wanka ta shirya cikin arabian dress dinda tayi order tayi breakfast sannan ta fice daga hotel din, tayi kyau sosai,amma idanuwanta sun kumbura,nan ta shiga taxi taje tayi komai na wuce calfonia daran ranar tabar london ta wuce calfonia,tana sauka airport din calfonia ta shiga taxi ta wuce gida,wani dan karamin gida ne, madaidaici mai kyau,komai akwai agidan,kan sofa ta zauna ta cire hijab dinta, sannan tayi murmushi tace uhmm dama kenan akwai ranarda zan bukaci gidan nan,gashi yanzu yaman rana,a Calfonia take rayuwarta , cikin damuwa da kunci,ta saye waya da ipad,komai takeso shi take batada damuwar kowa data wuce ta neman zain,kwance take akan lafiyayyan gadonta wayanta ahanunta tana chrting a facebook ta cenza sunanta zuwa AMOUR kuma garinta ta saka Calfonia,komai da zaisa aganeta batayi amfani da shi ba,sai searching sunan ZAIN ZAYYAN take ga sunan amma ta rasa wanene shi saboda ga baki dayan su babu dan nigeria aciki,duk wanda ta duba profile dinsa daga Ethiopia,Paris,sai turkey haka take gani,mutun daya ne ta gani Dubai,haka dai ta gaji tayi kwanciyar ta,nan take bacci ya dauketa😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒

*****Flash back****
Ranar da laurat zatazo Calfonia karo na farko ,daga hospital din suka bata gida da mota kyauta saboda basuyi tunanin duk sati bazataje Calfonia surgery ba, first zuwanta Calfonia agidan ta zauna,shiyasa da tazo bata wahala ba saboda tanada komai😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊

Gunsu siyama kuwa,bayan ta gama kukanta mai isarta ta hau kiran number senorita amma akashe take,haka taketa kira amma switch off,tana cikin kiran nata khalid ya shigo dakin, cikin muryarsa kasa-kasa yace siyama? afirgice ta juyo tana kallan sa, yayi murmushi yace muje wurin senorita mu dubata koh?ba tare da ta masa musu ba tace okay,yace am waiting for you,ya fice daga dakin,zaune ta tashi zuciyarta sai bugawa take uku uku saboda tasan karyarta ta kare sai yanzj ta tuna cewa bazasu rasa ctv camera ba,kiran sunanta da taji anyi ne yasa ta mike tsaye ta dauki mayafinta ta fito,dama sanye take cikin riga da sket lemun green,tayi kyau sosai,hakan yasa mayafinta ya kasance red,tana saukowa daga staircase suka fice abunsu,shuru sukayi ba wanda yacewa wani alif ,siyama kuwa ga baki daya hankalinta atashe yake,na farko tana kiran senorita bata samu,na biyu kuma batasan yanda za'a kwashe ba a hospital din🤭🤭🤭🤭🤭🤭🤭🤭🤭🤭🤭🤭🤭🤭🤭🤭🤭

A Nigeria kuwa dadi ya hana mahaifiyar khalid komai,taji dadin wannan albishir dinda khalid ya mata akan senorita,haka tasa akayi abinci akayo sadaka,ta kara yiwa Allah godiya,Haka ta kira mahaifiyar zain ta gayamata cewa ta shirya sarakuwarta zata dawo next week,taji dadin hakan sosai,tace zama be sameni ba, saboda sai yanzu ne zanyi biki na musamman,hajia Fatima tace kedai bari hajia zaynab , Allah ya kaimu,nan sukayi sai anjima💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕

gun zain kuwa yana zaune a fallon gidansu, mahaifiyarsa ta sauko daga kan staircase cikin shiga ta alfarma,sai lokacin ya d'ago kansa yace sannu da fitowa mummy ,tana murmushi tace sannu,gefensa ta zauna, tayi gyaran murya tace lafiyan ka kuwa?murya kasa-kasa yace lafiya lau mummy,tace kaga gayaman menene yake damunka ne? kasan na maka promise din cewa yanzu your happiness mean alot to me anything for you, cikin rawar murya yace mummy koh na gayamaki bazaki gayaman ba,bazaki kuma barni nayi ba,so let's just lve it,ta saukar da nauyayyen numfashinta tace neman LAURAT koh?tasan shine zain,yanzu nasan bakada wata damuwa data wuce wannan,kayi baki ka rame, office dinma kadaina fita,for goodness sake menene kake nema gun LAURAT?na tabbatar yanzu tayi aure harta haifafa, tuni idanuwansa suka cika da tears,yana lumshe idanuwansa suka zubo masa akan kuncensa,ganin hawayen sa, yasa tace alright if that's the case then keep calm nd relax,ka share hawayen naka,yasa bayan hannunsa ya goge hawayensa kaman wani karamin yaro, cikin muryar kasa-kasa tace zain idan nace maka nasan komai akan malam shehu toh tabbas na maka karya,bari na gayamaka yanda akayi nasan shi🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔

Malam shehu ya kasance yaron mahaifinka,shekaru kusan 20 zuwa wani abu,mahaifinka ya kasance mutun mai son sayen kayan gona ya aje idan sukayi tsada zai sayar, lokacin yaje village da dama neman inda zaiyi neman albasa hankalinsa kwance,babban abokinsa ALHAJI ADAM shine ya hada mahaifinka da malam shehu,daga nan ne suka fara,bayan sun gama,mahaifinka ya dauko shi daga kauyen ya dawo da shi nan garin yacigaba da masa gadi,mahaifinka yana son malam shehu sosai,lokacin ina  dauke da cikinka gani da masu aiki amma duk ba manya bane,haka malam shehu ya dauko matarsa nusaiba ya kawoman,komai ita keyi na gidan nan,sauran iyakacinsu shara da wanke wanke,idan inasan abincin kauye ita zataman,har lokacin da cikin ka yakai wata biyar, sannan mukayi tafiya zuwa kasar waje,nabar mata gidan taci gada da kula da shi,bayan na haifeka na dawo,haka mukaci gaba da zama,tana kula dakai sosai,mamma ne kawai ya zama dole kasha awurina,munyi zaman gaskiya da amana dasu,lokaci zuwa lokaci sukan je kauye suyi one ko two weeks su dawo,Kai kuwa idan bada ita ba baka yarda da kowa, shiyasa dawowarsa daga gida na karshe busu koma ba har Allah yayiwa mahaifinka cikawa,haka muci gaba da zama dasu, hankali kwance muka zama tamkar yan uwa,bayan kagama secondary school na turaka waje karatu,kuna waya sosai kaima kasan da lokacin,bayan kayi bayan ka gama karatun ka,ka dawo Nigeria, bata taba haihuwa ba,kuma suna son haihuwa sosai,bayan ka dawo ka fara wannan aikin na jeka dawo,ni kuma bazan iya ba yasa da kasamu aiki a sokoto muka dawo ga baki daya,hakan yayi musu sauki da zuwa gida,bayan mun dawo skt sukaje gida,watansu daya sannan suka dawo,sati daya da dawowarsu na fahimci nusaiba nada ciki,ranar farin ciki gun malam shehu ba'a cewa komai,yaji dadi sosai,haka muke zama dasu har ta haihu kuma kai ne kayiwa babyn suna LAURAT,Amma wallahi bantaba sanin sunan garin nasu ba,but if that's the case meze hana kaje gun aminin mahaifinka ALHAJI ADAM tunda shine ya hada mahaifinka da shi yasan garin nasu da komai nasu,zain yaji dadin hakan sosai sai godiya yake yiwa mahaifiyarsa,yana makale ajikin ta kaman daga sama tace amma fah on one condition, ahankali ya zame jikinsa daga nata yace what condition mum?tace nabaka neman LAURAT amma sai matarka ta dawo kunga juna sannan zan barka kaje,jin yayi ga baki daya ta rushe masa duk plan dinsa, cikin sanyin jiki yace na yarda😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊

Ya take ne?ya zata kaya tsakanin siyama da yayanta khalid?

MRS NOOR'S NOVELS 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕

ZAIN ZAYYANWhere stories live. Discover now