ZAIN ZAYYAN PART2 PAGE 75&76

980 57 2
                                    

💕💕💕💕💕💕 MRS 💕💕 NOOR'S 💕💕💕💕💕💕💕💕💕 NOVELS 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕*******vote for me on Wattpad as:mamanhanna2018💕💕💕💕💕💕

Wanka ta fito daure da towel iyakacinsa cinyoyinta,daya hannunta tana goge jikinta,tsab ta shirya cikin wata gown silky one sleeping gown red color,rigan ta zauna jikinta sosai,ta feshe jikinta da turare sai kamshi take,haka ta gabatar da sallah isha, sannan tabi lafiyar gadonta ta kwanta,amma ta nemi baccin ta rasa sai juyi take,kofar knocking akayi knocking lokaci daya kuma aka turo siyama ce ta shigo dauke da ipad dinta, ahankali ta zauna gefen gadon cikin murya kasa-kasa tace senorita, ahankali ta juyo tana kallanta,shuru sukayi ba wanda yacewa wani alif,senorita ta katse shurun ta hanyar lafiya kuwa siyy baby?siyama tace yaya yagamaki cewa ki....... knocking kofar dakin akayi wadda tasata ta tsaya chak tare da cewa come in, khalid ne yana bude kofar yace siyy baby bring me a cup of coffee,tace okay tare da mikewa tsaye ta fice daga dakin,har lokacin yana tsaye kofar dakin,karasawa yayi cikin dakin ya maida kofar ya rufe,yanayinsa ga baki daya ya sauya,ya kasa samun natsuwa a zuciyarsa,koda yaushe sonta kara shige zuciyarsa yake,ya lumshe na mazurunsa tare da zama gefen gadon yana kallanta a kwance, cikin yar karamar muryarta tace lafiya kuwa?kai kace kanasan magana dani?siyama tana kokarin gayaman wani abu?ga baki daya na kasa gane kan komai,shin kusanar dani meyake faruwa ne,yaya what is going on?koma menene ku gayaman dan Allah,tunda na iya jure rashin mahaifiyata ta tare dani menene bazan iya jurewa ba,ko kamanta irin wahalar da nake a kauyen mu,bana tunanin akwai wani abunda zai hanaman sukuni arayuwata,komai na tattara na mikawa ubangiji na nasan bazan kunyata ba,ga baki daya kalamanta sun kashe kasa jiki,

Yaya khalid talk to me,tuni ta soma zubarda hawaye, ahankali ta tashi zaune tana kallansa ko kyabtawa babu sai sautin kukanta yakeji,abunda ya tsana sosai a rayuwarsa ta duniya shine kukan mace,nan take zuciyarsa ta raya masa cewa ya gayamata koma menene before it is too late,amma ina baya ima bakinsa haka ya mike tsaye ba tare daya ce mata komai ba,harya juya ta riko rigarsa haka ta sauko daga kan gadon tayi tsaye, rungume sa  tayi ta baya tare da dora masa gadon fulaninta wani tsam yaji ajikinsa wanda bai tabajinsa ba, cikin muryar kuka tace bazan taba yafewa kaina ba idan ni ce na bata maka rai,kai ne gatana,kai ne farin cikina, ahankali ta zame jikinta daga nasa ta dawo gabansa ta tsaya,tana shafar gefen fuskarsa tace look into my eyes and tell me what ever it is,bazan iya jure ganin ka ahaka ba,i so much love you yaya khalid, please yanda take shafarsa ne ahankali yasa ya fara feeling wani abu,nan take ya tuna cewa da matar wani ce

Ya Lumshe idanuwansa cikin rawar murya yace stop touching me senorita ke matar wani ce, you are somebody's else wife,this is haram,chak laurat ta tsaya tana kallansa cikin rashin fahimta, dariya ta bushe da ita harda su clapping hakan yasa khalid bude na mazurunsa dariya take sosai, cikin muryar dariyar tace kai yaya wallahi ka fiye son wasa da yawa, wannan wane irin joke ne,kasan dai bantaba saurayi ba,ban taba ce maka ina son wani ba,then taya zanyi aure bansan mutun ba? dariyar taci gaba da yi, tayi murmushi tace kaga indai har bazaka gayaman koma menene ba,then munyi fada,bazan kara maka magana ba,haka ta koma tayi kwanciyar ta tare da bashi bayanta, ahankali yake kallanta yana girgiza kai saboda ga baki daya yaga bata dauki zancensa serious ba,

Ahankali ya zauna gefen gadon yace laurat? cikin muryar shagwaba tace kyale ni munyi fada,yace come on juyo kiji mana,ta juyo ahankali tana kallansa tana turo masa dan karamin bakinta,ya mike tsaye ya mika mata hannyensa  yace come,ta dora nata saman nasa ta mike tsaye sunjima ahaka suna kallan junansu cikin ido ko kyabtawa babu, ahankali yace na tambeki tace eh,yace okay menene cikar imanin musulmi?tace uhmmm
1.yarda da kadda mai kyau ko marar kyau

2.tawakkali ako wane irin yanayi bawa ya tsinci kansa

3.yadda da cewa Allah yake bayarwa .

Yace ma sha Allahu kinsan dai komai zai faru a rayuwar dan adam rubutacce ne koh?tace sosai ma kuwa,yace bantaba irin wannan wasar dake ba, sannan duk wasarmu kinsan bamu taba irin wannan ba, wallahi wallahi ke matar wani ce,yau one month kenan da auren ki, lokacin aka turo kofar dakin siyama ce dauke da tea cup kaman daga sama sukaji ance dama dagaske ne kenan? ahankali suka juyo dukansu suna kallan siyama,hawaye ne zafafa suka zubo akan kuncen laurat,sai jin yayi mutun ya sulale akasa, cikin magiya yakai guwawunsa kasa ya rungumota yana laurat, senorita, senorita wake up please, please wake ,siyama kuwa cup din hannunta ta saki sai jin kayi tasssssss,ta karaso gunta cikin hanzari itama kanta sunanta take kira ga baki daya sun rikice,haka ya dauketa kaman wata baby ya dorata akan gado,yana laurat,sai marin kuncenta yake yana fadin ta tashi,nan take ya soma zubarda hawaye,siyama cikin rawar murya tace yaya why? meyasa kukayi mata haka? wallahi idan wani abu ya sameta i will never forgive you and whoever have hand in this,itama hawayen take, cikin hanzari ta juya ta fice daga dakin tana kuka sosai mai tsuma zuciya😩😩😩😩😩😩😩

😲😲😲😲😲😲Toh fah ya take ne?
💕💕💕💕💕💕💕💕 MRS NOOR'S NOVELS 💕💕💕💕💕💕💕💕💕

ZAIN ZAYYANWhere stories live. Discover now