ZAIN ZAYYAN PART2 PAGE 97 &,98

857 57 0
                                    

💖💖💖💖💖💖💖💖💖 MRS NOOR'S NOVELS 💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖 journey so far💖💖💖💖💖💖💖💖 vote for me on Wattpad as:mamanhanna2018🧕🧕🧕🧕🧕🧕🧕🧕🧕🧕🧕🧕🧕🧕🧕🧕🧕🧕🧕🧕

Halira kuwa koda ta isa gidan mahaifiyarta ce kawai zaune a fallo,nan ta zauna taci shawarma dinta, sannan mahaifiyarta tasa julina ta kawo mata lemun kwali mai sanyi tayi serving nata,saida tagama sannan tace yawwa mummy,na tambeki? mahaifiyarta tace that should be later jeki daki mahaifinki yana nemanki, gabanta ne yayi mugun faduwa cikin rashin fahimta tace daki kuma? mahaifiyarta tace eh mana kema daga jin haka kinsan akwai vital issue, jikinta a sanyaye ta mike ta nufi dakinsa, knocking tayi kan ta murda handle din ta shiga,zaune yake akan sofa din dakinsa yana karatun jarida, bakinta dauke da sallama ta shigo,ba tare da ya dago kansa ba ya amsa mata sallamar, cikin sanyin jiki tace daddy gani,sai lokacin ya aje jaridar yace zo ki zauna,gefensa ta zauna ta sunkuyar da kanta a kasa, yayi gyaran murya sannan yace naji sakonki daga wurin mahaifiyarki,but saidai am sorry to say it is already late, cikin hanzari ta dago kai ta dubi mahaifinta yace yes it is already late saboda yanada aure, lokacin taji zuciyarta tayi wani mugun bugawa,sai taji kaman amafalki yake gayamata maganar,murya kasa-kasa tace daddy aure fah kace?yace sosai ma kuwa,it has been 2month yanzu, getting to three month yanzu🤔🤔🤔🤔🤔

ni da kaina naje aurensa, lokacin ta sunkuyar da kanta kasa,hawaye ne zafafa suka biyo kuncenta, zuciyarta sai zugi take mata,ga baki daya idanuwanta sun rufe,ji take kaman zuciyarta zata fito, ahankali mahaifinta ya dora hannunsa akan kafadarta lokacin da dago a firgice hawaye suna bin kuncenta,ya lumshe idanuwansa yace haba halira, wannan ba haliran baba bace,kinsan nasanki da yadda da kaddara inasan ki yadda da wannan sannan ki koyi darasi akan wannan,bai taba zama haramun mace ta furtawa namiji kalmar so ba,amma zamanin nan naku kun dauki girman kai da abubuwa da dama kun sa aranku,da kin fadaman tun farko tun lokacin da nake binki wallahi da saidai yanzu na dauki jikana daga wurinki da kuma Zain,amma gaskiya yanzu bazan boyemaki ba yes i can do anything for you but not this,dan haka kiyi hakuri ki nemo wani ,nasan kinada masoya da yawa kiyi hakuri ,na tabbatar akwai masu sonki fiye da yanda kikesan zain,kiyi hakuri kinji ki manta da zain ga baki daya ,kuka ne ya kubuce mata ba tare da tasani ba,ta shige jikin mahaifinta tana kuka kaman wacce akayiwa mutuwa, kofar dakin aka turo mahaifiyarta ce tace lafiya?ganin ta jikin mahaifinta tana kuka yasa tayi murmushi ta karasa gunsu,ta hau lallashin ta❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌

ARYAN kuwa tunda ya koma gida yake tunanin halira,sai kokarin ya hada sunanta yake amma ko alama baya kusa,wani abokinsa ne ya shigo dakin AHYAN yace aaah guy ya haka?hannu ya basa suka gaisa, sannan ya zauna kan gadon gefen Aryan , Aryan yayi murmushi yace nayi babban kamu wallahi,saidai kamun mai tsada ne, AHYAN yace bangane ba,kai yanzu akwai kifinda zai maka tsadar saye? Aryan yayi murmushi yace wannan mallakarsa nakesan yi ba saye ba kadai, AHYAN ya juyo yana binsa da idanuwa, Aryan yaja masa gira yace yes, AHYAN ya gyara zamansa yace bani labari, Aryan yayi murmushi yace guy,fara ce,ba irin mai tsayin nan ba,ga dirin fuska gana jiki,gata end of discussion full option,kai guy bari hot babe ce wallahk, AHYAN yace me sunanta? Aryan yace wallahi bata gayaman ba saida taceman duk lokacin da muka hadu zata dinga gayaman alphabet din cikin sunanta har nasan sunan, AHYAN ya tabe baki yace uhmm hala diyar waye? Aryan yace daga ganinta diyar wani babba ce saboda motarta ta ma abun kallo ce, Aryan yace kaima ayyi tsohon dan iska ne,me alphabet din yau? Aryan yace "H"ahyan yace zata wuce hadiza ko hafsat? ARYAN yayi murmushi yace ta wuce nan😂😂😂😂, AHYAN yace Allah yasa ba gamo kayi ba,nan dai sukaci gaba da firan tasu da bata wuce ta mata🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔

Aisha kuwa tana fitowa daga gidan mijinta gidansu ta zarce,tana isa taci karo da mahaifinta zai fita,nan ya tambeta metake agida?sai ta kwashe komai ta gayamasa, yayi zugum yana kallanta,kanta sunkuye a kasa,yace Aisha?ta d'ago kanta ta dubesa ,yace uwaki tare da zaginta da hannu, cikin hanzari ta sunkuyar da kanta,yace yayi man daidai, daga kin shiga daki kin samesa yana kiran sunan mace shikenan abu ya zama dan zane? wannan ce tarbiyar da nabaki?ko wannan ce hudubar da namaki? you are very stupid Aisha,bakida hankali ne, ooooh kinzo gida kin kawo kara so kike na kirasa na masa fada koh?ko kuma nace kiyi zamanki?kai ta girgiza masa dama da hauni,yace toh wallahi indai wannan ce hudubar da mayaifiyar ki ta maki toh tun wuri ki cenza daurin zanenki ,idan ba haka ba wallahi sai na lahira yafiki jindadi,wait Aisha,yasan da zuwanki kuwa? cikin rawar murya tace aaaaah,yace uhmm subhanallah kinsan mala'ika nawa ya tsine maki kuwa? wallahi maza ki koma gidanki,kada ki kuskura na kara ganinki gidan nan da sunan kinzo kawo mijinki kara, mutuniyar banza,maza ki wuce,haka ta juya jikinta na rawa tana zubarda hawaye ta shiga motarta ta fice ba tare da taga mahaifiyar ta, mahaifinta ya jinjina kansa kace kai aisha akwai shirme,this is rubbish bazan taba tolerating haka agidana ba,this is not done❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌

Koda khalid ya isa gida, aisha tuni takai gida,tayi wanka ta shirya cikin arabian gown black,tayi kyau sosai,ga bakk daya half breast dinta a fili suke, nipples dinta ne kawai aciki,rigan ga baki daya tana nuna shape din jikinta,ko pant babu jikinta,sai kamshin turare take,girki ta hada masu naji da fadi,tana jera abincin kan dinning taji sallamar mutun,tana juyowa taga khalid cikin hanzari ta isa gunsa tayi hugging nasa, ahankali ta zame jikinta daga nasa, hannunta akan kafadarsa, cikin muryar shagwaba tana shafar shi, hannunsa akan mazaunanta,tace kayi hakuri dazu idan na bata maka rai,kishi ne kawai, banasan naga kowa tare da kai musamman ma mace,am sorry please in sha Allahu hakan bazai kara faruwa ba, nauyayyen numfashinsa ya saukar saboda harga Allah beyi expecting haka ba, ahankali ya rungume ta jikinsa,yana shakar kamshin turaren ta,shafar mazaunanta yake ahankali,sai saukar da nauyayyen numfashinta take,haka ya dagata sama ya shiga bedroom kan gado ya kwantar da ita,ya kwanta jikinta sai kissing nata yake ta ko ina, sunkuyar da kansa yayi zuwa kunnenta yace am sorry too baby,kasa ce masa alif tayi saboda yanda taji wani tsam ajikin ta, ahankali yake shafar ta ko ina , hannunsa nakai kan na fulaninta ya fara squeezing nasu ahankali cikin salo irin na masoya,sai shafarta yake yana squeezing breast nata, Aisha kuwa sai sauke nauyayyen numfashinta take ahankali tana masa kukan shagwaba,ganin salon ya cenza, idanuwansa sun rine sunyi jawur,na jawo hannun ummimodel muka bar masu dakin🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈

MRS NOOR'S NOVELS 💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓

ZAIN ZAYYANWhere stories live. Discover now