ZAIN ZAYYAN PART2 PAGE 57&58

939 39 0
                                    

💕💕💕💕💕💕💕 MRS 💕💕💕💕💕 NOOR'S 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕 NOVELS 💕 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕
****Vote for me on Wattpad as:mamanhanna2018
💕💕💕💕💕💕💕

💕💕💕💕💕💕💕💕
Shuru tayi tare da saukar da nauyayyen numfashin ta, sannan tace duk inda ake neman miji FAWAD ka kai,kanada ilimi,kanada kyau,kana hankali, but am sorry ganin yanda siyama ta kamu da sonka ne yasa dole zan hakura dakai,batada fira sai taka,ni kuma halaccin da suka nuna man ne yasa naga idan na zauna da wanda takeso ban mata halacci ba,ya Allah kai ne gatana,ka hadani da wannan bawan naka da nake mafalki dare da rana,i miss you so much papa 😲😲😲😲😲,i miss you so much zain,i love you so much zain, cikin hanzari ta mike ta shige daki, ta kwanta akan gado sai kuka take kaman ranta zai fita,tana cikin kukan ta mike ta nufi durowar kayanta ta dauko wani box, exactly irin na ZAIN ZAYYAN ta dinga open and close sai hawaye take zubarwa zafafa ,duk ta bude teddy sai ta dinga rawa tana cewa i love you,ahaka tasha kukanta mai isarta sannan ta mike ta shiga wanka,ta shirya cikin kayan baccinta riga da wando pink ta kwanta, idanuwanta sunyi luhu luhu daka ganta kasan tayi kuka💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔

Tun daga lokacin iyakacinta da fawad Ahmad gaisuwa,ta daina zama suyi fira,yanzu ma da suke gab da fara jarawaba bata zama koda yaushe tana library wurin karatu,yau da sassafe suka shirya saboda sunada lecture's din safe,senorita kuma test ce da ita,haka suka shirya cikin arabian dress black sunyi kyau sosai, sukayi breakfast sannan suka fice zuwa school,koda ya wuce department dinsa ,haka akayi test din aka gama,suka fito tare da kawarta ANITA sunata firansu suna dariya, cikin harshen turanci suke fira,suna fitowa yayan ANITA yazo daukanta,yana zuwa suka rungume junansu,wani mayen kallo yake yiwa senorita, ANITA tace meet my friend SENORITA , SENORITA meet my brother Alex tace hello tare da daga masa hannu,yace hey beautiful SENORITA,nan dai suka gaisa sannan suka fice har su alex suka isa gida maganar SENORITA yake yiwa Anita ita kuwa sai labarin senorita take basa,yanda take life style dinta da sauran abubuwan ta,ba karamin birgesa tayi ba😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲

Haka ta dawo gida ita kadai sanadiyar siyama bata gama lecture's din nata ba,ita kuwa ta kasa hakurin jiranta saboda komai baya mata dadi,ta dawo gida tayi wanka, tayi girki, sannan ta kira mummy!!!!! sukayi fira sosai harda wasa da dariya,nan take bawa mummy labarin siyama da guy dinta fawad mummy sai smiling take tana kiran toh babbar magana,haka dai sukayi fira sosai,sunfi awa biyu suna waya kaman ba kudinsu akeja ba ta waya😲😲😲😲😲suna gama wayan,ta shiga kitchen tayi musu girkin abincin rana,ta dawo fallo ta zauna nan take bacci ya dauketa akan sofa, misalin karfe biyu na rana ta tashi taga wayam siyama bata dawo ba, tayi arwala tayi sallah sannan ta sauko taci lunch dinta,ta dawo fallo ta zauna ta shiga media sai browsing take ko kyabtawa babu,nan ne taga hoton yanda akayiwa kauyen nasu,da hospital din,da makarantar sai smiling take abunta, ahankali take karanta labarin garin,the hospital name is ......... lokacin akayi knocking ta fita daga social media din sannan ta mike ta nufi kofar tana budewa taga siyama tsaye ga baki daya ta galabaita,ga dukkan alamu yunwa takeji sosai tafiya take kaman wacce batada lakka,senorita tayi murmushi tace me haka?murya kasa-kasa tace yunwa🤣🤣🤣🤣🤣🤣, laurat tayi serving dinta macroni,taci taci saida cikinta ya zama Allah sauke lafiya,ta dawo fallo zauna gefen senorita sukaci gaba da kallan American film 🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫

Ga baki daya khalid ya kasa samun natsuwa da kwanciyar hankali,zaune yake a fallo cikin wasu kananun kaya lokacin da akayi knocking ba tare da ya tashi ba yace come in, ahankali aka turo kofar fallo aka shigo, Aisha ce cikin wasu kananun kaya riga da sket sun kama jikinta sosai, tayi kyau sosai,tako take cikin iko da kasaita kaman zata karye, cikin muryar shagwaba tace haba baby, lokacin ta karasa fallon tare da zama akan cinyoyinsa hannunta biyu nakan wuyan shi, yayi murmushi yace uhmm ya akayi?tace babu wani ya akayi i miss you so much,yace i miss you more, hannunsa ya dora akan waist dinta, ahankali takai bakinta akan nasa ta soma kissing lips dinsa kaman tanashan sweet,sai saukar da nauyayyen numfashinta take,ganin launin zai cenza yasa khalid da sauri ya cire bakinsa daga nata, zatayi magana yace shiiiiiiiiiii tare da dora dan yatsansa akan lips dinta yace kada kidamu remain just two weeks, tayi murmushi tace uhmm nidai na matsu two weeks din nan suyi,jinsu nake kaman two years, yayi murmushi yace very soon,tare da zaunar da ita gefensa,ga baki daya ta wani shige jikinsa sai shafarsa take🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫

Ga baki daya rayuwar zain ta sauya,ya dawo dan maye,da safiya ta waye zaiyi wanka ya shirya tsab cikin kananun kayansa sannan yaci gaba daga inda ya tsaya,kwana biyu ga baki daya ya dawo kaman wanda bayada gata, khalid kuwa ga baki daya bai kawo komai aransa ba kasancewa yasan damuwar abokinsa,shima kansa yanada damuwa amma dole ya hakura ya bawa zuciyarsa hakuri akan laurat,shima kansa yayi baki ya rame,haka yaketa fadi tashi akan lalurorin aurensa da suka rage saura sati biyu,zain kuwa sai wasar buya yake dashi da khalid,sai khalid ya fita yake dawowa,idan da safe ne yanajin fitarsa sai ya fito yayi breakfast sannan ya koma ya dora daga inda ya tsaya,yau kam khalid ga baki daya ya rasa meyake damun abokinsa,har ya isa office tunanin zain yake, misalin karfe biyu ya dawo ya tarar da baya nan, yayi murmushi yace uhmm yau anfita kenan, yayi wanka ya shirya yana zaune a fallo wayansa tayi ringing yana dubawa sai yaga mahaifiyarsa ce ke kiransa,yana dagawa suka gaisa sannan tace yazo gida tana nemansa,bai tsaya wata ba ya ficewansa daga gidan,koda yaje zaune take a fallo,yana isa har kasa ya sunkuya yagaidata tayi murmushi tace uhmm ya akayi?yace lafiya lau,tace kwana biyu najika shuru ko ka fasa tafiyar ne? cikin rashin fahimta yace tafiya kuma?tace uhmmm zuwa ganin senorita mana,kaman daga sama yaji statement dinta sai ji yayi kaman kasa ta bude ya shige kawai,nan take taga farin ciki ya bayyana akan fuskarsa,nan ta fara hada mashi gift dinda zaijewa twins dinta dasu,dadi ya hanashi tambayar mummynsa ko meyasa take hada masu gift din,Haka yabar gidan cikin zumudi da farin ciki bakinsa ko rufuwa bayayi,yana daki kwance akan lafiyayyan gadonsa sai murna yake🕺🕺🕺🕺🕺🕺🕺🕺🕺🕺🕺🕺🕺🕺🕺🕺🕺🕺🕺🕺🕺🕺

Gunsu mai anguwa da yaronsa iro kuwa ranar monday da khalid yaje aka sallame da cewar likitan da ke dubashi bayan wata biyar su dawo,haka khalid ya musu goma na arziki amma tunda aka kawo ibrahim iro iyakacinsa dashi gaisuwa saboda ya matsu laurat SENORITA ta dawo a yanke masa hukuncin da ya dace akan abinda ya aikata mata,tsab yasa driver yakaisu gida, ibrahim iro yana takawa amma saidai da taimakon dan katakon da yake rikawa ako wane gefen hannunsa,haka mutanen garin keta mamakin yanda iro baya tafiya saidai su,Koda yaushe yana daki, kullun cikin tunanin laurat yake, yayi dayasanin aikata mata haka, saboda yasan shine yayi sanadiyar barinta karkarar,tun lokacin da suka dawo mai anguwa ya fita batun shi ba kaman da dayake jansa ajiki ba, ahankali yake takawa har isa gun mahaifinsa dake daki kwance,ga dukkan alamu bacci ya soma daukansa,amma jin shigowar mutun hadi da sallama yasa ya tashi,yana juyowa yaga ibrahim iro har yakai zaune akan katifa,yace iro lafiya?iro yace babu lafiya rankashidade,yace menene yake damunka?iro yayi shuru,sai gashi ya soma zubarda hawaye 😥😥😥😥😥😥😥,mai anguwa yayi ajiyan zuciya mai nauyi yace kaman magana mana iro menene?nan fah yace abbah na tabka wani babban laifi,kuma nasan zaka hukuntani,nima zanso hukuncin saboda na kasa samun natsuwa da kwanciyar hankali,abbah ni.......mai anguwa yayi shuru yana kallan yanda iro ke zubarda hawaye,yace kai ne kayi me?iro cikin muryar kuka ya kwashe komai yagayawa mai anguwa iyakacin inda zai iya tunawa bai tuna yanda ta kimtsa masa dutsi akai ba,mai anguwa yayi murmushi yace wurin kokarin kare kanta ne ta kimtsa maka dutsi akai shine yayi sanadiyar zamanka haka,ko wannan kadai yasa ka sududu ka tuba, akwai yan mata da yawa da kake yiwa haka amma saboda ana tsoronka yasa ko waccensu da iyayenta suke kama bakunansu suyi shiru,kana lalata masu rayuwar 'yaryar mata,naji dadi sosai da yasa hakan ta kasance dakai saboda a yanda na dauki Lauratu da ace jinina ce toh wallahi da ita zatayi gadon wannan kujerar bakai ba, mutunen banza, mutunen wofi,maza ka tashi ka barman dakina,iro zaiyi magana.....yace bakaji bane?haka ya tashi jikinsa na rawa ya fice daga dakin yana kuka nima kaina saida na tausaya masa,mai anguwa ya koma yayi kwanciyarsa 😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊

💕💕💕💕💕💕💕💕 MRS 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕 NOOR'S 💕 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕 NOVELS 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕

ZAIN ZAYYANWhere stories live. Discover now