ZAIN ZAYYAN PART2 PAGE 115&116

938 55 0
                                    

💖💖💖💖💖 MRS NOOR'S NOVELS 💜💜💜💜💜💜💜💜💜 vote for me on Wattpad as:mamanhanna2018💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕

           ZAISUS LIFE WRITTERS
               WRITTEN
      BY
MRS NOOR'S NOVELS 💝💝💝💝

💖💖💖 CHAPTER THREE 💖💖💖

Kwanan senorita biyu batasan inda kanta yake ba,amma dr ya tabbatar masu da cewa she's fine,ko wane lokaci zata iya falkawa,yau kam zaune suke daga hajia nadiya sai siyama mrs Arjun bata karaso ba tukunna,amma tun lokacin da aka kwantar da senorita tana hospital din wanka sai abinci kawai kesa ta koma gida,yau ma da ta kira hajia nadiya tace mezata kawo musu?hajia nadiya tace kada ta damu siyama zata dafa,da safe da zasu zo suka zo da breakfast incase ta tashi,siyama ce ta katse shurun da mummy na manta bangayamaki ba, ahankali hajia nadiya tace gayaman menene?siyama ta langabar da kanta cikin muryar shagwaba tace uhmmm na samu wanda nakeso,na mazurunta ta fiddo tace ke dan Allah, cikin kunya siyama tace eh,hajia nadiya taji dadin maganar sosai,tace dama nasan wannan ranar zatazo shiyasa nake cewa mahaifinki karya takuraki a samu matsala ya bari har lokaci yayi nasan kowa baya wuce time dinshi,wanene wannan?siyama tace FAWAD ne sunan shi tayi murmushi tace gaskiya naji dadi sosai,sai yaushe zan ganshi?siyama tace yaman maganar zuwa Nigeria saboda ayi maganar aurenmu nace mashi ya bari sai na karasa exam dina,hajia nadiya tace ma sha Allahu gaskiya am so happy haka ta rungume yar'ta cikin so da kauna💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕

Bangaren khalid kuwa yana komawa daren jiya ya sanar da Aisha cewa zaiyi tafiya,tace toh ya bata damar komawa gida har ya dawo,haka akayi kuwa ta hada kayanta ,ta hada masa nasa,da sassafe ya kaita gida mahaifiyarta taji dadin ganinta sosai,koda taje mahaifinta yana nan dole saida khalid ya masa bayani, sannan ya yarda da cewa ba ita ta matsa masa ba, sannan suka masa Allah ya kiyaye ya wuce abunsa, straight hospital ya koma gun zain,koda yaje mahaifiyar zain tana nan zaune shima kansa zain bai farka ba har yanzu,har kasa ya durkusa yagaida tare da tambayar mai jiki?tace alhamdulillahi ,yace ummah sakonda kikace?tace ooh juyawa tayi zuwa durowar da ke bayanta ta bude ta dauko wata gift bag pink ta mika masa,yasa hannu biyu ya karba,tace address din gidan yana cikin jakar,yace okay tau, sannan sukayi bankwana ya wuce 🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔

Toh fah wa za'a kaiwa gift dinda hajia zaynab ta bawa khalid?🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔 MRS NOOR'S NOVELS 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Misalin karfe biyu na rana khalid ya iso cikin garin calfonia abokinsa da ya masa tracing senorita shi ya dauko  sa daga airport har suka isa hospital din,suna isa ,suka karasa cikin hospital din, ahankali khalid ya murda handle din kofar dakin gabansa yana bugawa uku uku saboda baisan ta yanda zai dubi laurat ba ga baki daya he's feeling guilty ,haka dai ya murda kofar dakin suka karasa,hajia nadiya ce da zaynab da kuma mrs Arjun har kasa suka sunkuya suka gaidata,mrs Arjun kuma cikin harshen turanci suka gaidata,ta amsa musu cikin sakin fuska , ahankali take kallan khalid kaman wanda tasani,mahaifiyar khalid sai kallansa take,siyama ta tashi ta bashi kujera,abokinsa kuwa yana gama gaisawa dasu ya fice abunsa yaje waje ya jira khalid, ahankali hajia nadiya tace aikinka yayi kyau khalid,kasan dai kai ne sula koh?saida nagayamaka kada ka sanar da ita komai amma ina you told her everything,tau gata nan dai yanzu poison tasha bansa mrs Arjun da saidai kaje amsar gaisuwa,ya lumshe idanuwansa ahankali zuciyarsa tana kuna da zafi,bakinsa sai nauyi yake masa murya kasa-kasa yace kiyi hakuri mummy,tace ayyi bani zaka bawa hakuri ba ita,sai lokacin ya dago kai ya dubeta she's so innocent am so sorry senorita abunda ya fada kenan aransa💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜

Kaman daga sama sukaji mrs Arjun tace khalid right? tana nuna shi da manunin ta, ahankali ya juyo yana kallanta yace yes,tace waww senorita batada fira sai tashi,koda yaushe cikin bata labarinsa take, gaskiya tana son shi sosai, cikin harshen turanci take magana,hajia nadiya tayi murmushi tace uhmm ayyi dole taso shi dan yayanta ne,batada wanda takeda kusanci da shi kaman khalid,mrs Arjun tace gaskiya kam shakuwarsu tayi yawa,hajia nadiya tace tau kaji dai da kunnenka koh?yace eh,tace tau yajikin shi zain din?yace alhamdulillahi shima tunda aka kwantar da shi bai tashi ba,hajia nadiya tace itama haka, Allah dai ya kawo masu sauki,dukansu suka amsa da ameen💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕

ZAIN ZAYYANWhere stories live. Discover now