💕💕💕💕💕💕 MRS NOOR'S NOVELS 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕 vote for me on Wattpad as:mamanhanna2018💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕
Misalin karfe takwas na safe jirgin su zain ya sauka a airport din abuja,ya kama hotel mai suna ibro grand hotel,kwanan sa daya a abuja yayi booking flight zuwa sokoto, misalin karfe goma sha biyu suka shigo sokoto,nan take yayi waya drivern sa yazo daukar shi,baya yake zaune sai smiling yake,ya saukar da nauyayyen numfashinsa sannan ya dauki wayansa dake gefensa yayi dialing wasu numbers ahankali ya kara wayan zuwa kunnensa, ringing uku aka daga yace hello Micheal can you come over to my place?dayan bangaren naji yace why not sir,zain yace alright am waiting, straight gidansa ya sauka, yayi wanka ya shirya cikin wasu kananun kaya rigar fara mai ratsen baki wandonsa baki, yayi kyau sosai, sannan ya fito fallo dauke da system ahanunsa,kan kujera ya zauna ya dora kafa daya akan daya, yayi shuru kaman wani mai nazari🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔Bayan 30minute akayi knocking cikin muryarsa mai dadin sauraro yace com in,wani dogon matashi ne fari ya shigo cikin kananun kayansa na gucci yayi kyau sosai,yana karasowa fallon ya mikawa zain hannu suka gaisa sannan ya zauna, zain yace inasan kaman wani aiki ne nasan zaiyi wuya amma kuma inasan ka gwada,zan nuna maka hoton wata yar'baby inasan kayi imagining yanda zata koma in the next 10 to 20years yanzu, sannan michael i want it in the next 48hours, cikin harshen turanci ya masa bayanin, ahankali ya lumshe idanuwansa sannan yace but sir yarinya tana kusa ne? zain yace no but i have her pictures,yace okay can i see them?zain yace of course,ya dauko laptop dinsa ya kunna,cikin gallery ya shiga sannan ya fara scrolling through pictures din,hoton wata kyakkyawar yarinya ya shiga wadda taci ado cikin Kananun kayanta red masu ratsen black, tayi kyau sosai, gashin kanta ya zubo har gadon baya,wani murmushi ne tayi mai daukar hankali, yayi murmushi tare da lumshe idanuwansa alokaci daya ya budesu sannan ya maida dubansa gun micheal tare da mika masa system din,michael yace wawwww she's so beautiful,and in the next 10 to 20years she will be the most beautiful woman on earth what an angel,zain yayi murmushi yace that's her,michael yace sir you mean your sister because i know you are not married yet, yayi murmushi yace yes my sister,haka ya tura hoton awayansa ,100k cash zain ya bashi na fara aikin,ya masa rakiya har waje, sannan ya dawo ya zauna yaci gaba da kallan hotunan yarinya different colors and style, cikin murya kasa-kasa yace i miss you so much LAURAT my AMOUR i need you badly😩😩😩😩😩😩😩😩😩😩😩😩😩
Bangaren su khalid da laurat,kuwa jin tayi shuru bata amsa mishi tambayarsa ba,yasa ya fice daga dakin a hasale,kuka laurat ta fashe da shi mai tsuma zuciya,kaman ranta zai fita,tafi 1hour tana kukan, kofar dakin aka turo siyama ce ta shigo hannunta dauke da basket,wanda aka rufe da white towel, cikin arabian dress black, idanuwanta sunyi luhu luhu,jin yanda laurat ke kuka yasa ta aje basket din ta nufi gunta ta rungume ta tana lallashinta, cikin rawar murya laurat tace ki taimakawa rayuwata siyama am so much in love with him wallahi bazan iya rayuwa da kowa ba sai shi, please save my life please,kalamanta suka kashewa siyama jiki sosai,ta zame jikinta daga nata ta rike hannunta tace gayaman mekike so koma menene zan maki?laurat tace dan Allah let me go far away from you people please wallahi bazan iya hakurin zama da shi ba,siyama tayi shuru na yan mintuna sannan tace kina nufin na taimake ki kigudu? laurat tace eh,siyama tace wallahi laurat yaya bazai kyaleni ba idan yasan da hannuna acikin wannan lamarin,kiyi hakuri ki zauna da shi, wallahi wata rana zaki so shi, laurat tace kinfi kowa sanin bazan iya ba dan Allah ki rufaman asiri dan Allah,siyama tace alright then muje gida ki shirya koh? laurat ta girgiza mata kanta dama da hauni tace banasan na koma gidan,daga nan nakesan na wuce,
Siyama tace naji but eat something first tace no komai banaso, ahankali siyama tace you can't go in this dress, ahankali ta dubi kanta har ta manta da sleeping gown ce jikinta,tace inada top da hijab a office muje, ahankali ta cire ruwan da aka sa mata,suka fito siyama tana duba mata dama da hauni,haka suka shiga office dinta ta saka jacket dinta black, sannan ta saka fashion hijab dinta black,harta juya ta tuna bata dauki iD dinta ba,ta nufi durowar table din ta dauki id dinta cikin hanzari suka fice daga hospital din,ba wanda ya gansu,siyama ce ke driving takaita airport na jirgin kasa,tayi parking suka shiga ta siya mata tickets to london, cikin rawar murya tace please make sure you call me when you get there okay? laurat ta rungumeta kamkam tana zubarda hawaye, cikin muryar kuka tace ki gayawa mummy nace tayi hakuri ta gafarceni,nagode nagode and i will surely come back to you idan banga abunda nakeso ba, siyama tace i will,ta cire jakanta dake gefen kafadarta ta dorawa laurat akan kafadarta tace make sure da kin sauka,ki ciri kudi masu yawa ATM'S dina duka suna ciki,i love you,tace i love you too, sannan tace kada kimanta be careful saboda nasan yaya idan yagane zaiyi tracing dinki through bank statement okay?tace i will, cikin hanzari ta nufe jirgin ta shiga tana shiga ya tashi sai waving din juna suke
Siyama ta juya ta fice sai kuka take,haka ta shiga motar ta koma hospital din,tana zuwa ta tarar da bakowa adakin ta dauki basket din ta fice daga dakin,duk abunda zaisa ayi tracing din ko ita ko SENORITA bata bari ba,haka ta dawo gida jikinta a sanyaye,bakowa a fallon,hakan yasa ta shige dakinta ta kwanta sai kuka take sosai😥😥😥😥😥😥😥😥😥😥😥😥😥
MRS NOOR'S NOVELS 💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔

YOU ARE READING
ZAIN ZAYYAN
Teen FictionFollow me i won't mislead you in sha Allah,with your help we will get to know what is about to happen MR ZAIN ZAYYAN, ASMA'U (HUSNA)and so on 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕 MRS NOOR'S 💕💕💕💕💕 ZAISUS LIFE WRITTERS...