💕💕💕💕💕💕💕💕 MRS NOOR'S NOVELS 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕 vote for me on Wattpad as:mamanhanna2018💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕
Isar zain bakin wani katafaren gida dake mangoro road cikin garin sokoto, yayi horn aka wangame masa gate din gidan,ma sha Allahu gidan ba'a cewa komai sai ma sha Allahu amma masu karatu na baku gari na bayyana girma da haduwar gidan, parking space ya isa yayi parking,yafi 5minute before ya fito,yana fitowa ya rufe kofar motar tako yake cikin iko da kasaita, cikin girma da girmamawa, ahankali ya isa kofar shiga gidan ya danna bell(karaurawa)har sau biyu sannan ya juya ya bada bayansa yana jiran a bude, cikin second uku aka bude kofar ma sha Allahu wata hadaddiyar matashiya ce cikin wasu kananun kaya riga da sket red,kanta bako dan kwali gashinta har gadon baya,fara ce tas,da ka ganta kasan bakomai atattare da ita sai hutu da kwanciyar hankalin,sai lumshe idanuwa take kaman wacce kejin bacci,ga pink lips dinta,sai na mazurunta farare tas,gata jikinta ma sha Allahu sai ka rantse ita tayi kanta,coca cola shape ce sai kamshin arabian perfumes take,tsab ta gama kallan zain daya bada bayansa, cikin yar karamar muryarta tace hello? cikin iko da isa ya juyo ahankali kaman wanda akasawa slow-motion, idanuwansa busu sauka ko ina ba sai kan kyakkyawar fuskar yarinyar,na mazurunsa ya fiddo bakinsa a bude, aransa kuwa cewa yayi"OMG MA SHA ALLAHU"yarinyar ta katse shi da lafiya? ahankali ya lumshe idanuwansa sannan yayi murmushi yace lafiya lau,daddy yana nan kuwa?tace uhmmm tare da wulga na mazurunta sama da kasa, sannan tace wuce first the sun is affecting me,yace alright sorry ta bashi hanya ya wuce,jagora ta masa zuwa fallon baki tana gaba yana biye da ita abaya,sai kallanta yake saboda tsab ya kawo LAURAT AMOUR dinsa,ko tantama bayayi haka AMOUR dinsa take yanzu data girma,har suka isa fallon tace ya zauna tare da masa nuni da lafiyayyun kujerun da ke fallon milk,komai na fallon golden nd milk ne,kayan kallon ne kawai white,sai sanyi air condition ke tashi hadi da kamshin turaren maiduguri 🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆
Haka tace ina zuwa sannan ta juya ta fice,tana fita yayi murmushi yace waww ko tantama banayi my AMOUR tafiki komai,ya Allah ka hadani da wannan baiwar taka,itace farin cikina,bantaba san wata halitta taka yanda nakesan Laurat ba,ya Allah ka tausayaman dan darajar soyayyar da take tsakanin ka da fiyayyan halitta, sannan ya shafa tare da cewa ameen,sai lokacin wata ta shigo cikin riga da sket black,dauke da faranti mai lemun kwali da snacks,tana zuwa ta gaida shi sannan ta dora farantin kan dan karamin table dinda ke gefensa tayi serving nasa sannan ta fice, cikin harshen turanci ta gaida shi ga dukkan alamu ba musulma bace,tana fita ya dauki cup din lemun yayi sipping,yafi 30minute zaune a fallon sai faman duba diamond rolex wrist watch dinsa yake🕺🏼🕺🏼🕺🏼🕺🏼🕺🏼🕺🏼🕺🏼🕺🏼🕺🏼🕺🏼🕺🏼🕺🏼🕺🏼🕺🏼🕺🏼🕺🏼🕺🏼🕺🏼🕺🏼🕺🏼🕺🏼🕺🏼🕺🏼🕺🏼
Gun matashiyar da ta budewa zain zayyan kuwa,tana fitowa daga fallon bakin,tace julina? cikin hanzari wata ta fito daga kitchen cikin riga da sket black,ta mata umurni da takaiwa zain abunsha, sannan ta ficewanta, upstairs ta haura ta mike straight akan wani corridor dake dauke da kayan kyalkyali daban daban masu karawa gida kyau,wani fallo ta shiga karami madaidaici mai dauke da sofa's red nd black komai na fallon red and black ne,sai sanyin ac yake tashi,wata hadaddiyar mace ce na hango zaune cikin shiga ta alfarma atamfa ce jikinta super wax,babba mai multi colors tana kallan arewa24, sallamar matashiyar ce tasata juyowa tare da rage volume din tv,tayi murmushi tace HALIRA BABY ,halira tana smiling ta isa gunta ta shige jikinta,haka matar ta dinga shafar gadon bayanta,tace ya akayi?halira tace wani ne yazo neman daddy,matar tace wani kuma wanene?halira tace i don't know too,tace alright kice mishi ina zuwa,halira ta mike tsaye ta fice daga fallon, mahaifiyarta ta juya ta dauki mayafinta red dake gefen kujera ta saka flat shoes dinta red sannan ta fito,halira kuwa bataje ta gayamasa ba fallo tayi zamanta,ta aika julina ta gayamasa, mahaifiyarta ta sauko daga kan staircase tace yana ina?tace fallon baki,cen mahaifiyarta ta isa,bakinta dauke da sallama ta shiga fallon,zain ya amsa tare da mikewa tsaye,har kasa yakai ya gaisheta,ta amsa masa cikin sakin fuska,
Sannan ta zauna,ya zauna, ahankali take kallansa kaman kallan sani, yayi murmushi yace uhmm baki ganeni ba koh?tace gaskiya bangane ba,yace uhmmmm ZAIN ZAYYAN ne,na mazurunta ta fiddo tace kana nufin yaron ALHAJI ZAYYAN?yace eh,tace Allah sarki,nan suka gaisa sosai,ta tambi mahaifiyarsa yace mata tana gida,nan tace Allah sarki babanka yafi wata uku baya Nigeria yana Calfonia wurin aiki,zain yayi murmushi yace Allah sarki, yaushe zai dawo?tace gaskiya zai dauki lokaci Zain,amma zan iya baka numbersa inyaso sai kayi magana da shi direct,yace alright mum,nan ya dauko wayarsa ta karanta masa number ya rubuta,suka dan taba fira sannan yace zai wuce,ta masa rakiya har waje, sannan ya fice,ta dawo cikin gidan tana fadin Allah sarki,halira baki gane shi bane?halira ta juyo tana ya mutse fuska tace aaah mummy,tace ZAIN ne fah yayanki?ido ta zaro tace yaya ZAIN?tace sosai ma kuwa sannan ta haura sama,halira kuwa murmushi tayi tace alhamdulillahi burina ya dawo,najima ina jiran wannan ranar,farin cikina abun begena, shikenan yanzu kam,daddy ya dawo yadaina man fadan na fitar da miji saboda mijina yazo da kansa🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆
TOH FAH ya hakane?
MRS NOOR'S NOVELS 🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔

YOU ARE READING
ZAIN ZAYYAN
Teen FictionFollow me i won't mislead you in sha Allah,with your help we will get to know what is about to happen MR ZAIN ZAYYAN, ASMA'U (HUSNA)and so on 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕 MRS NOOR'S 💕💕💕💕💕 ZAISUS LIFE WRITTERS...