ZAISUS LIFE WRITTERS 💗💗💗💗💗💗💗 story written by MRS 💕 NOOR'S NOVELS 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕
Bayan komawar laurat gidanta,fallo ta zauna tare da dora kafa daya akan daya kanta a sama idanuwanta alumshe murya kasa-kasa tace uhmmm if am really pregnant then who's the father of my child?nida kaina nasan bantaba tarayya da mijina ba,kaman daga sama taji ance what? cikin tashin hankali ta juyo tare da mikewa tsaye, khalid ne tuni yanayin fuskarsa ya sauya, cikin hanzari ya karaso gunta,da karfi yake jijjigata hannunsa akan kafadarta yace mekikace laurat?kina nufin cikin da yake jikinki bana megidanki bane?then who is responsible for this baby?tuni jikinta ya dauki karkarwa idanuwanta suka rine sukayi jawur, hawaye ne zafafa suka biyo kuncenta,da karfin murya yace are you deaf?tuni da shige jikinsa cikin muryar kuka tace wallahi yaya bantaba aikata aikin ashsha ba,bantaba kunsantar wani da'namiji ba,bantaba kwanciya da da'namiji ba amma tabbas wannan ba cikin wanda nake tare da shi bane saboda bansan shi ba,bantaba ganin shi ba,ban kuma san kamannunsa ba,taya za'ayi ace cikinsa ne ba tare da komai ya shiga tsakanin mu ba,da karfi ya zameta jikinsa, cikin rawar jiki ya nunata da manuninsa yace wallahi wallahi ko ki gayaman ubanda yayi maki wannan cikin ko na lahira yafiki jindadi, wannan ayyi mu kika jawa abun kunya,tabbas bahaushe yayi gaskiya dan adam butulu ne,dan adam muguna,da wannan zaki sakamana duk wannan halaccin da mukayi maki ?if not for me meyasa baki tuna mahaifiyata ba she loves you so much like her own daughter amma........kaichona wannan ba laurat din khalid bace, wannan ba kanwar khalid bace,banyi mamaki ba na tabbatar wanda ya maki wannan cikin shine wannan "HE"din naki wanda kema kanki bakisan sunansa ba, cikin muryar kuka da magiya ta cumuimuye guri daya tace wallahi yaya khalid bashi bane, wallahi yaya bansan yanda akayi hakan ta faru dani ba, please try to understand me,da karfi ya bangajeta saida takai kwance akan kujera ya fice daga gidan cikin zafin nama,shima kansa hawaye yake zubarwa🙆🏼♂️🙆🏼♂️🙆🏼♂️🙆🏼♂️🙆🏼♂️🙆🏼♂️🙆🏼♂️🙆🏼♂️🙆🏼♂️🙆🏼♂️🙆🏼♂️🙆🏼♂️🙆🏼♂️🙆🏼♂️🙆🏼♂️🙆🏼♂️🙆🏼♂️🙆🏼♂️🙆🏼♂️🙆🏼♂️
Fitarsa ba wuya laurat ta zube kasa sai kuka take tana murje murje kaman wata karamar yarinya,ko ina kana jinta,tafi 1hours tana abu daya shine kuka,abunda ke cikinta yayi mugun motsi wanda yasata yin shuru tare dakai hannunta akan cikinta 🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰 tana shafa ahankali murya kasa-kasa tace am sorry baby, ahankali take shafar cikin saida taji ya koma yayi kwanciyarsa sannan ta tashi da kyar,jiri yana daukarta da kyar ta isa cikin dakin nata,ta rufe kofar ahankali ta jingina jikin kofar ta sulale akasa tana zubarda hawaye,ga baki daya komai ya chakude mata,ta kasa fahimtar komai, cikin muryar kuka tace ya Allah komai akan ikonka da isarka yake faruwa ya rahmar rahimin ka tausayaman,ka agazaman ,banida wani gata sai naka kaman mafita duniya da lahira sannan taci gaba da kukan nata
Khalid kuwa yana barin gidan yanda yake fizgar motar ban dauka zai isa gidansa lafiya ba,bai taka birki ko ina ba sai gidansa,ana wangame masa gate din gidan yayi parking ya fito cikin hanzari ya shiga cikin gidansa,yana shiga a fallo ya tarar da Aisha zaune akan kujera,yanayinda ta gansa yasa tace lafiya kuwa baby?ko kallan inda take baiyi ba ya haura sama tare da shigewa cikin dakinsa,dakyar ta iya tashi,tana isa kofar dakin nasa ta murda handle din taji kofar lock, cikin muryar damuwa tace open the door please khalid,talk to me menene?meya faru ne?ahaka taci gaba da magana tana dukan kofar amma ina ko alamar za'a bude kofar bataji ba,wata kuwa ta saki tare da rike kugunta,tuni ta soma zubarda hawaye zafafa tana kiran sunan sa,amma yaki fitowa,ahaka takai kasa sai juyi take tana karawa, Sai faman kuwa take amma ina ko alamar shi babu,kaman daga sama najiyo sallama,ina d'ago kaina na hango siyama cikin bubu ta material fuskanta dauke da murmushi cikin yar karamar muryarta take kiran aunty Aysha, cikin karfin hali Aisha ta kira sunan siyama,jin muryar Aisha yasata haurawa sama da gudu,koda taje ta tarar da ita kasa kwance sai juyi take tana karawa, tuni ta hau salati ta dagota da kyar,bata tsaya tambayar ta komai ba ta fita da ita,🙆🏿♀️🙆🏿♀️🙆🏿♀️🙆🏿♀️🙆🏿♀️🙆🏿♀️🙆🏿♀️🙆🏿♀️🙆🏿♀️🙆🏿♀️🙆🏿♀️🙆🏿♀️🙆🏿♀️🙆🏿♀️🙆🏿♀️
YOU ARE READING
ZAIN ZAYYAN
Novela JuvenilFollow me i won't mislead you in sha Allah,with your help we will get to know what is about to happen MR ZAIN ZAYYAN, ASMA'U (HUSNA)and so on 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕 MRS NOOR'S 💕💕💕💕💕 ZAISUS LIFE WRITTERS...