💖💖💖💖💖💖💖 MRS NOOR'S NOVEL 💖💖💖💖💖💖 vote for me on Wattpad as:mamanhanna2018💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕. CHAPTER THREE💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
ZAISUS LIFE WRITTERS 💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝 STORY WRITTEN 💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗 BY 💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗 MRS NOOR'S NOVELS 💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝Da kyar hajia nadiya ta samu ta dauki wayanta ta dannawa khalid kira amma bai daga ba,dole tayi booking flights da komai na wucewa calfonia,nan ta fara shiri tsab driver yakaita airport daga abuja ta wuce calfonia,koda ta isa calfonia sai ta kira number senorita Mrs Arjun ta dauka ta gayamata sunan hospital din cikin yan mintuna ta isa hospital din,tana isa ta kira number kuma, Mrs Arjun ce ta isa har gun moto park ta karaso da ita,Koda suka shiga dakin Dr yana duba senorita wacce aka sawa ruwa sai bacci take, lokacin ya gama ya juyo suka kara gaisawa, sannan hajia nadiya tace mishi itace mahaifiyarta straight office dinsa yace suje suna isa suka zauna,mrs Arjun tana gefe sai kallansa take cikin medical glasses dinta dake zaune akan namazurun ta,gyaran murya yayi sannan ya fara magana cikin harshen turanci, gaskiya kun taki babbar sa'a an kawota hospital da wuri,da ace ta kara minti 20 wallahi da sai mutuwa,amma kuma menene ake mata da har ta kasa hakurin shi tasha guba? hajia nadiya ta dafe kirji tace guba kuma?yace sosai ma kuwa,ta hada lemun tsami da gishiri ne kuma poison ne babba wanda yake yankan hanjin dan adam ya mutu cikin mintuna ita dai kawai dan tanada karin kwana ne,hajia nadiya tace wallahi bata sani ba ,yace a kula sosai she's depressed sosai,nan suka masa godiya suka fito,mrs Arjun tace abun da mamaki sosai,itama ta kula kwana biyu senorita bata cikin hayyacinta koda yaushe tana cikin damuwa amma idan ta tambeta sai tace mata bakomai,haka dai ta lallashi hajia nadiya wacce tunda suka fito ta soma zubarda hawaye,mrs Arjun tayi driving dinsu har gida,takai hajia nadiya gidan senorita sannan ta hado mata tea ta kawo mata, sannan tace mata zataje gida ta hadawa senorita soup dan haka ta shirya sai su koma,hajia nadiya tayi mata godiya sosai sannan ta wuce, nauyayyen numfashinta ta saukar sannan ta aje tea cup dinda ke hannunta tace ni kuwa nadiya menene zaisa LAURAT shan poison?
Haka ta mike tsaye ta isa gun landline ta kira siyama ,tana kira ta dauka,tanajin muryar mahaifiyarta ta dinga tsalle tana karawa, mahaifiyarta tayi murmushi tace kibar duk abunda kike yi ki sameni calfonia ta gayamata sunan hospital dinda zata sameta,siyama cikin rashin fahimta tace lafiya kuwa mummy?tace lafiya lau nazo ganin Dr ne,nidai kizo kinji?siyama tace okay gani nan zuwa, sannan ta kira khalid yana dagawa ta fara mashi fada,nan yake gayamata dalilin da yasa bai dauki wayanta ba ,ya gayamata zain ne ba lafiya har an kwantar da shi, cikin rashin fahimta tace zain kuma?yace eh wallahi,tace Allah ya kara sauki gobe ka shigo jirgi kazo calfonia wallahi ba lafiya, cikin rawar murya yace menene mummy?meya faru?meya samu senorita?ta saukar da nauyayyen numfashinta ta kwashe komai ta gayamasa yace mata yau zaizo,tace aaah gobe ma is okay already ita tana calfonia sannan siyama tana kan hanya da kyar ta samu ya amince akan gobe zai zo,tana katse wayan ta girgiza kanta dama da hauni tace subhanallah wannan wane irin abu ne haka
First KHALID, second ZAIN sannan kuma yanzu ga LAURAT ,anya ruwa suna tsami banza kuwa?ni wannan abun ya soma daureman kai wallahi,kaman wacce aka tsakura ta fice daga fallon taja akwatin ta ,ta haura sama sai dakin laurat,komai tsab sai kamshi ke tashi,tayi murmushi tace uhmm my baby kenan bata wasa da kamshi,nan ta shiga bandaki tayi wanka ta shirya cikin wata arabian gown black ta yafa mayafinta sky blue tayi kyau abunta,tana fitowa mrs Arjun tana shigowa, sannan suka fice tare zuwa hospital din, suna isa na hango mrs Arjun rike da basket wanda akasa towel aka rufe sai fira suke da ita da hajia nadiya cikin harshen turanci,har lokacin da suka koma laurat bacci take bata farka ba,haka suka zauna sukayi tsit sai binta suke dana mazurun🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄
YOU ARE READING
ZAIN ZAYYAN
Teen FictionFollow me i won't mislead you in sha Allah,with your help we will get to know what is about to happen MR ZAIN ZAYYAN, ASMA'U (HUSNA)and so on 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕 MRS NOOR'S 💕💕💕💕💕 ZAISUS LIFE WRITTERS...