💖💖💖💖💖💖💖💖💖 MRS 💕 NOOR'S 💕 NOVELS 💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖 vote for me on Wattpad as:mamanhanna2018💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
*******Twist of fate**********
ARYAN ne zaune cikin havilah ice-cream spot,da ice cream gabansa yanasha,wayansa ce hannunsa sai chrting yake yana smiling,shiga yayi ta alfarma ko yau cikin kaftan yake sky blue,aikin dark blue, yayi kyau sosai,sai kamshi yake,kallo daya kayi masa zakaso ka kara masa daya, diamond wrist watch dinda ke hannunsa ya duba misalin karfe biyar ya nuna masa,sai shiga da fice ake awurin,duk macen da ta shigo ta hango Aryan sai tace ma sha Allahu sai tayi fatan inama ace nata ne, Aryan kuwa ga baki daya hankalinsa baya kansu yana kan wayansa😔😔😔😔😔😔😔😔😔😔😔😔😔😔😔😔😔💕💕💕💕 LOVE TRIANGLE 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕
Lokacin halisa ta shigo cikin atamfa riga da sket sun mata kyau sosai,gyalenta black , handbag dinta black,sai jewelries dinta black masu ratsen golden,tana shigowa tabi gaban Aryan ta wuce,gun Aryan kuwa har lokacin kansa na kan wayan hannunsa gabansa ne yayi mugun faduwa yana daga kansa ya juya damansa baiga kowa ba,yana juyawa hagunsa ya hango halisa ta bada bayanta tana jiran abata ice cream, murmushi yayi yace that's my "H"alhamdulillahi,mikewa yayi tsaye ya nufi gunta,yana zuwa ya tsaya gefenta yace salam yan mata, ahankali ta juyo idanuwanta busu sauka ko ina ba sai kan nasa,wani mayen murmushi ya sakammata sannan yayi murmushi yace tau gashi ko yau mun hadu sai ya kenan? murmushi tayi tace sai bakomai, lokacin aka miko mata pack din ice cream dinta har zata wuce yasha gabanta,chak ta tsaya tana kallansa,tace menene?ya langabar da kansa ,yayi narainarai da idanuwansa cikin muryar shagwaba yace the second word please,abun ya bata dariya,tayi murmushi tace uhmm the second word is "A"yace "HA"tace yeah, sannan tasa kai ta fice abunta, Aryan yayi murmushi yace she's so dramatic 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕
Laurat ce zaune a fallo tana kallo cikin arabian dress red masu golden stones, gashin kanta har gadon baya,comb ne hannunta tana combing kanta ahankali kaman batasan tayi combing gashin nata, knocking akayi,murya kasa-kasa tace come in,handle din aka murda aka turo kofar gidan,chak ta tsaya, HAJIA ZAYNAB ce ta shigo cikin arabian dress dinta itama red tayi kyau sosai,tayi rolling da black,tana shigowa laurat ta mike tsaye ta tarbota, cikin sakin fuska,suka karaso fallon,tana murmushi tace combing kike?laurat ta jinjina kanta tace eh,tace zo na maki,laurat tace aaaah zanyi,tace no,haka laurat ta zauna kan center carfet, HAJIA ZAYNAB tana mata combing ahankali,bakomai take tunawa da shi ba sai lokacin da take yiwa LAURAT combing da safe ko idan zasu fita tare,laurat kuwa bakomai take tunawa ba sai yanda khalid yake mata combing lokacin da tana hospital,tana gamawa tayi parking gashin tsakiyar kanta,tayi kyau sosai, sannan ta mata donut,tana gamawa laurat ta d'ago kanta sama tace thank you,ta shafi fuskanta tace you welcome,zan fita shopping shine nazo ki rakani,laurat tace alright then muje koh, mayafinta ta dauka kan sofa tayi rolling,tayi kyau sosai, sannan ta feshe jikinta da turare,hajia zaynab sai kallanta take saboda komai nata iri daya dana laurat,dama cen laurat ma'abociyar son kamshi ce sosai,tana gamawa suka fito tare kaman twins,sunyi kyau sosai, laurat tace muyi pic? tayi murmushi tace okay,nan laurat ta makale jikinta tayi masu selfie,wasa wasa suka saba da junansu,idan laurat bataje aiki ba toh tana gidan hajia zaynab,hajia zaynab ma haka, tanasan laurat sosai,itama kanta senorita take kiranta 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕
Khalid kuwa yau da sassafe ya shirya barin Nigeria zuwa uk daga cen zai wuce calfonia amma sun tashi yau Aisha tana fama da zazzabi,dole haka ya hakura da tafiyar ya kaita hospital, makale take ajikinsa akan sofa suke zaune,sai shafar gefen fuskarta yake yana sannu kinji, Aisha kuwa sai daga masa kai take alamar yawwa,Dr ne ya shigo cikin zanzaronsa ya mikawa khalid sannu suka gaisa sannan ya zauna,ya dauko wani envelope daga file dinda ke gabansa yace uhmm tau Aisha yanzu kam mezan ce, khalid cikin rashin fahimta yace bangane ba?ya mikawa khalid hannu yace congratulation she's two weeks pregnant, khalid ya zaro na mazurunsa tare da janye hannunsa daga na Dr ya maida dubansa kan Aisha yace OMG thank you so much rungume ta yayi jikinsa kamkam,Dr yayi murmushi ya mika masa envelop din, sannan ya basu shawarwari akan kula da lafiyarta har lokacin da zata haihu,yanzu ya kara samun damar zuwa uk, saboda bayada wani buri daya wuce matar sa ta haifa masa dansa na farin a kasar waje,yaji dadi sosai,har suka isa gida makale take ajikinsa Aisha kuwa sai kara shigewa jikinsa take ta samu abunda takeso💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕MRS NOOR'S NOVELS 💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖

YOU ARE READING
ZAIN ZAYYAN
Teen FictionFollow me i won't mislead you in sha Allah,with your help we will get to know what is about to happen MR ZAIN ZAYYAN, ASMA'U (HUSNA)and so on 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕 MRS NOOR'S 💕💕💕💕💕 ZAISUS LIFE WRITTERS...