ZAIN ZAYYAN PART PAGE 111&112

915 49 1
                                    

💜💜💜💜💜💜 MRS NOOR'S 💕 NOOR'S NOVEL 💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖 vote for me on Wattpad as:mamanhanna2018💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖

Yau sati daya da faruwar hakan,amma ZAIN ZAYYAN ya kasa fitowa ko sallah cikin daki yake yinta, yayi baki ya rame,amma duk sauya wannan da yayi kyawunsa bsi sauya ba yana nan inda yake,yau kam dole tasa ya dawo fallo ya zauna sai juyi yake akan kujera ya rike stomach dinshi ga dukkan alamu cikin shi ke ciwo,kaman daga sama najiyo ana knocking da karfi,muryan hajia zaynab nakeji tana kiran ZAIN open this door i know you are inside,com on yaron mama open mana,kaman daga sama ta jiyo kuwar shi da karfi nan take ta rikice taci gaba da knocking,gate taga anbude tana juyowa daga motar khalid,yana gama parking ya fito yagaidata , sannan yace lafiya kuwa mummy? cikin rawar murya numfashinta da kyar yake fita tace zain ne ,abunda ta iya cewa kenan yace ina zuwa,gun motarsa ya koma ya dauko spay key din gidan ya bude jikinsa har karkarwa yake, cikin hanzari suka karasa suna kiran sunan shi,cen kan kujera khalid ya hangosa,yace Zain? lokacin mahaifiyarsa ta juya zuwa inda yake kallo,kwance yake ko motsi bayayi cikin hanzari suka karasa gunsa😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢

Gun senorita kuwa,kwana biyu kenan ta kasa gane kan komai ta rasa me yake mata dadi,da itada abinci kuwa sai kallo, Mrs Arjun kuwa koda yaushe idan tazo saita tambi senorita ko lafiya?amma amsa daya take samu gunta am fne,ga baki daya ta rame ta fita hayyacinta,haka kawai takejin kamar zata rasa wani farin ciki na har abada,babu abunda take sha'awa yanzu kamam mutuwa,wanka tayi cikin wata english wear gown golden color tayi kyau sosai,ta shiga kitchen ta bude fridge ta dauko lemun tsami,ta matse a cup sannan tayi tsaye tana tunanin nan take ta dauko gishiri ta zuba rabin ledar tasa spoon ta juya shi, sannan ta dawo fallo ta zauna, lumshe idanuwanta tayi lokacin hawaye zafafa suka biyo kuncenta,zuciyarta sai zugi take mata,zafi take mata sosai kaman zata fito,tana cikin jin haka zuciyarta tayi mugun faduwa duuuuuum da karfi taji hakan, cikin rawar jiki takai cup din bakinta ta shanye hadinda tayi,tuni ta fara tsulli kaman kwado, idanuwanta suka rine sukayi jawur,na mazurunta suka fito , hannunta akan cikinta sai juyi take tana karawa, ahankali kumfa ya soma fitowa daga bakinta sai numfashinta ya soma fita sama😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

HAJIA NADIYA kuwa tana kitchen tana yanka alayyahu tana rera wakarta mariya,sai murmushi take tana karawa yan aikinta suna gefe wata na gyaran kayan miya wata kuma tana jera plates,sai kallanta suke suna kallan juna,kaman daga sama sukaji tace subhanallah tare da aje wukar da ke hannunta ta rike dan yatsa, cikin hanzari suka isa gunta ashe yankewa tayi sosai,har cikin zuciyarta taji wannan yankan,haka tasa ruwa ta wanke,aka dauko mata first aid box ta gyara tasa plaster,harta juya zataci gaba wacce ke gefenta tace aaah hajia aje ki tafiyanki idan na karasa zan gayamaki,ta dubeta tayi murmushi tace okay sannan ta fice daga kitchen ta dawo fallo,har lokacin zuciyarta take bugawa uku uku komai baya mata dadi,haka ta kasa samun sukuni dole ta dauki wayanta,tana danna call kira yana shigowa wayanta,bakuwar number ce haka take kallan screen din,murya kasa-kasa tace  wa nake da shi calfonia ni kuwa?

Shuru tayi alamun mai nazari sannan tace yawwa na tuna siyama taceman senorita tana calfonia gurin aiki,tana murmushi ta daga kiran,tace hello my baby?bansan me aka gayamata ba ta mikewa tsaye tana fadin innalillahi wa'innailaihir raju'un tare da dafe kirji tuna wayanta ta fadi kasa,sai salati take ta kasa gaba bare baya,masu aikinta kuwa jin salatin ta cikin kakkausar murya yasa suka fito cikin hanzari suma, hajia lafiya?kasa ce masu komai tayi,sai karkarwa da jikinta keyi,hawaye ne zafafa suka biyo kuncenta,daya akan daya,masu aikin nata kuwa tuni suka dimauce suka soma tambayar ta lafiya kuwa hajia?menene?meya faru?😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢

Bangaren su khalid kuwa tuni akayi rushing din zain zuwa uduth,inda manya manyan likitoci ne suka hau kansa,hajia zaynab sai safa da marwa take daga dakin da aka shiga da khalid zuwa corridor din hospital din ta kasa zama bare tsayi, idanuwanta sun rine sunyi jawur, khalid dake tsaye ajikin bangon kofar da aka shiga da zain ya karaso gunta ya dafa kafadarta afirgice ta juyo ta dubeshi, lumshe idanuwansa yayi sannan yace kada kidamu mummy he will be ki zauna kinji? zatayi magana yace shiiiiiiiiiii sannan ya jawo hannunta ya zaunar da ita yana bata karfin guiwa da hakuri wurin amfani da kalamai masu ratsa zuciya, ahakan ya samu hankalinta ya kwanta sai addu'a take☺️☺️☺️☺️☺️☺️☺️☺️☺️☺️☺️☺️

Bangaren su senorita kuwa LAURAT SHEHU SENORITA AMOUR bayan tasha wannan abun ta gama juye juyenta sai jin tsit nayi,kaman daga sama aka turo kofar dakin ana fadin baby senorita see what i got for you,mrs Arjun ce ta shigo hannunta dauke da shopping bags har biyu,tana karasowa fallon ta hango senorita kwance a kasa sai kumfa ke fita bakinta, cikin magiya tayi jifa da shopping bags din ta karasa gunta,ta rungume ta tana jijjiga amma shuru,haka ta dauki wayan senorita dake kan center table ta kira ambulance cikin yan mintuna suka karaso aka dauke ta sai hospital,tare da mrs Arjun sukaje ga baki daya ta rikice ,wayan senorita ce dake hannunta ta hau scrolling through contact dinta taga my bro khalid,nan ta danna masa yafi akirga amma ba'a dauka,haka ta kira sis siyybaby itama ba'a daga ba,tana ganin beautiful mum ta danna mata kira,ana daga kiran suka gaisa bayan sun gaisa mrs Arjun take mata bayanin ko daga ina take kira da kuma abunda yake faruwa,amma taji shuru haka dai ta katse wayan ta hau safa da marwa 🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆

SENORITA tana cikin exam hall lokacin da ake kiranta,wayanta tana cikin aljihun jacket dinda ke jikinta,haka take receiving call by call tun bata damu ba harta fara tunanin wanene yake kiranta? cikin 1hours ta fito exam hall din,tana fitowa taga misscalls yafi akirga daga senorita haka ta soma kiran number senorita amma shuru ba'a picking,tayi murmushi tace uhmm ko wane gari ta koma kuma yanzu dan nagayamata yaya khalid zaizo calfonia,i know that's why she's calling but nasan zata kirani idan ta isa inda zata, LAURAT kenan she's so dramatic wallahi, sannan ta karasa gun motarta inda tayi parking ta shiga ta fice abunta 💁💁💁💁💁💁💁💁💁💁💁💁💁💁💁

Yau kam bangaren su malam shehu muka leka,rayuwa ta sauya masa,yana sana'ar sa ya samu rufin asiri sosai,komai ya sauya masa shi kadai ne yanzu agidan,inna larai kuwa tuni ta koma gidansu,bakin cikin yau daban na gobe daban,hanne koda yaushe cikin ci mata mutunci take,yau kam zaune take karkashin bishiyar gidan ta zuba uban tagumi hanne ta fito daga cikin daki da gudu tana rike da ciki sai amai take,kaman wacce zata amaye hanjinta, ahankali inna larai ta mike ta nufeta, murya kasa-kasa tace hanne lafiya?hanne tace wallahi inna kwana biyu banida lafiya,jiri da ciwon kai sai amai komai naci baya zama cikina,inna larai tace muga hannun naki nan ta duba tafin hannunta da idanuwanta da kuma harshen ta,hannu ta dora akai tace hanne kin gama dani,ciki ne dake,uban waye ya maki shi?tuni jikin hanne ya dauki rawa sai gumi take,kaman daga sama taji an hauta da duka ribibibi kaman ana dukan dabba🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆

MRS NOOR'S NOVELS ❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌
Ya take ne?

ZAIN ZAYYANWhere stories live. Discover now